Sashe 95
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
anguwa aydarh ta gyada masa kai bakin wani gida driver yayi parking karami ne sai dai trees kaman irin wurin siyar da professional flowers “flowers neb asu azaban kyau da haduwa gidan fine die I swear whattttt “ shi malik ma dai sai yazama dan kallo fito musu yayi dakayan yasaka wani card kawai jikin kofan ta bude “sai da malik yayi addua kafin yayi stepping cikin gidan itama aydarh haka “karamin parlor mai dauke dawasu mad English cushion masu dan azaban kyau English room ne babu hayaniya ko kadan sai kyau dagani komai sabo ne “ wani hadaddan sofa sai study table gaban sofa “ room and parlor ne sai kitchen both the bedroom and the parlor contains toilet wurin yayi kyau bana wasa bedroom din suka shiga wanda driver yashigo musu kayan wani Turkish bed ne da wardrobe sai mudubi dawani karamin bag rag da shoe rag kala daya komai white zalla suma sabbi ne “ card din mutunmi yamika wa malik kafin ahankali malik yace thank you “ mutunmin yace you are always welcome Doctor “har yayi gaba malik yabisa baya kafin ya tambayesa miye sunan sa mutunmin yace mr joe malik ya gyada kai kawai kafin yamika masa wani sabon sim pack kwara biyu nakasa kafin yace masa yanzu zaa kawo musu abinci zuwa dasafe kuma sai yazo ya daukesa su siyo duk wani abu da babu a store din malik yace it’s alright sallama sukayi kafin mr joe ya juya malik yasa nan parlor yayi folding hannunsa a chest yana bin parlor da kallo komai na gidan yayi masa kyau “wucewa yayi bedroom din yasa meta tsaye tana jiran yashigo ya dinga kallonta kafin tace ina kasaka mun towel ban gan sa ba malik yace eyyerh sai dai kiyi amfani danawa tace naka kuma why nawa fa?yace ai na mantu sa ne aydarh tayi shiru kafin tace to ina sabon da muka siyo karamin box din yabude yafito mata da sabon towel fill maroon “karba tayi kafin ta juya tashiga toilet din komai akwai hadda heater tabude pampoo taji ruwan zafi yazo fitowa tayi Still da towel din hannunta ta dauki shower gel sai sponge dinta da brush sai maclean kafin tabude daya ta dauki hijab takoma shidai kallonta kawai yakeyi har ta shige toilet din kusan 20mins sai gata yafito sai faman kamshin shower gel take kallonta yake from head to toe non stop saboda yanda ruwa ke bin kafanta lallan kafan har wani kashe masa ido yake yanda red din yayi wani kala mai daukan hankali ahankali yabi ta bayanta yashiga toilet din shima wanka yayi ya dauro alwalla kafin ya fito har tagama shafa cream dinta tasaka inners tana shafa perfume sai datagama shafawa kafin ta tuno na wajan dr hafsa ahankali tace bazan manta ba next kayan sanyin ta ciro riga da wando nata wanda suke da kala daya nata light blue shikuma dark blue sakawa tayi kafin ta bude jikkan dataga yasaka pray mat tasaka hijab dinta bayan ta fesa masa perfume ta kabbara sallan datayi missing a flight shima sharp sharp yashirya cikin exactly kayan sanyin dake jikinta yah Allah yayi wani irin kyau bana wasa ba,hadda combing hair dinsa yayi ‘Yayi kyau kaman wani dan balarabe, perfume yasaka he forgets when last ya duba kansa a Mirror sai yau yayi haske yayi kiba yagani murmushi kawai yayi kafin ya dauki dayan abun sallama ya koma parlor yakabbara “kusan ten minutes daya karasa sallan yaji karan door bell mikewa yayi yaje yabude yaga wani mutun da kayan restaurant a jikinsa ga leda shima mai dauke da rubutun sunan restaurant din ya mikawa malik karba malik yayi kafin yayi masa godiya kitchen din yashiga nan ma babu wani hayani kayan amfani ne the kitchen decoration is very attractive and unique kitchen utensil da equipment din kusan duk na campany daya ne komai na gida is more than perfect for him ajiye ledan yayi yawuce bedroom din da sallama ta amsa kafin ta dinga kallonsa tayi kasa da murya tace naga da ini nafara saka kayan yashafa kayansa yace tau n isai akace kar nasaka ina ke kikayi manah choosing ma?tayi shiru kafin yace fito muce abinci tace masa ohk “atare suka dawo kitchen din duk komai na plates da spoons din are very clean sai data dauraye kafin tayi serving dinsu curry rice sai fresh grapes juice da wani karamin bottle water kwara two “parlor suka dawo ahankali suka fara cin abincin kaman irin ansan daidai cikin sun nan tass suka cinye duk da malik taste din abinci ya chanza masa amma bawani sosai bah aka yaci aydarh kam ta saba ma da kalan abinci plate din ta wanke sai spoons din da cups kafin tadawo parlor tasame sa “zaune yana duba abu a wayarsa kusa dashi ta zauna kafin ahankali ta daura kanta a shoulder dinsa tana kallon abun yakeyi wayan can tace “nasan asibitin yace serious?ta gyada masa kai yace kin taba zuwa tace erh yace baki da lafiya net ace Erh inads Doctor dake dubani “yace eyyerh. Yace ranar Monday in sha Allah zan fara shiga “Aydarh ta gyada kai tace jibi kenan right?malik yace ehh tace Allah yakaimu lapia am so happy for you sir Allah yasa albarka “malik yayi murmushi yana shafa kanta yace Ameen yah rabbil alameen mamanarh Allah yasaka miki da gidan aljanna aydarh tayi wani cutest smile tace Ameen “ahankali ya dagota ‘yace kinyi fushi?tawara ido tace for?yace maganan school fa”ta girgiza kai tayi kasa da kanta tace no babu komai I agreed with your command Allah yasa hakan yafi zama alkhairi “malik ya dinga kallonta ko kiftawa babu,kafin ya mikar da ita yace muje mu kwanta dawuri tace Alright rike da ita suka shiga bedroom din bayan yayi switching duk kayan wutan dake parlor ya jawo kitchen din haske ya rage na parlor yarage bedside lamp kawai ta kwantawa tayi yasa ta jikinsa kafin yarufe su da duvet “ kasancewan sun gaji yasa bayan yashafa musu addua ba jimawa bacci yayi gaba da ita scent din jikinta yafi komai firgita shi jikinsa nawani masifan reacting kaman ana jona masa lantarki duk da sanyin dake akwai a dakin sai faman zufa ke keto masa “yah Allah yafada kafin ahankali yazare ta daga jikinsa yana faman kallonta mikewa yayi yacire rigan jikinsa already babu singlet box dinsa yabude yafito da drug dinsa yakoma kitchen ya dauki bottle water yasha maganin “ya kusa 50mins anan kan kujera a parlor jikinsa bai sauya basai ma kara vibrating yake “duk adduan data zo bakinsa yakeyi “can yaji kaman yafara lafawa yamike walking very slow yatura kofan bedroom din yashiga bacci take very tight bacci take very peaceful kallonta yayi for few seconds kafin “yawuce toilet alwalla ya dauro kafin ya dauki rigansa yamayar “ya shimfida prayer mat ya kabbara salla har sai wajan asuba yana nafila “kafin yasallame ya mike ya nufi gadon shafa cheeks dinta yayi tadan turo baki kafin gentle ta bude idonta dake much white tabarakallah ‘murmushi tayi masa ya daure ya mayar mata kafin ahankali yace wake up its time for fajr “Aydarh ta lumshe ido kafin tayi adduan tashi daga bacci ta mike yabita da kallo har tashiga toilet kafin ya janye idonsa ya girgiza kai ya tayarda sallarh bayan tafito daga toilet “tajawo hijab dinta,itama ta shimfida prayer mat ta kabbara salla shi yaja su bayan sun gama ta biya masa karatun ta bacci a idonsa bana wasa bah akan yasa shi mikewa ya haye gadon ita dai bata tashi ba kallonsa kawai tayi kafin ta kwanta kan sallaya tana rufe ido “karan door bell ta tayar dashi kusan sau uku tana ringing kafin ya tashi yasauko daga kan gadon ya dinga kallonta ta cure kanta cikin hijab tana bacci kaman wata baby “ga kafanta tadan leko kadan “ yana bin lallan da kallo “fita yayi ya bude yaga wani waiter daga the same restaurant din da aka kawo musu dinner jiya “waiter yamika wa malik cike da girmamawa yace here it’s your breakfast sir “malik ya gyada kai yace thank you kafin ya juya ya rufe kofan kitchen yakai ya ajiye yana jin kansa na wani irin nauyi yana masa ciwo “sallama yayi Still tana bacci ya duka yakama hannunta kafin yakira sunanta ta bude ido “mikewa tayi ahankali tace Good morning my Doctor yayi murmushi yace morning my girl yau kuma sunan dana samu kenan?ta gyada masa kai tana turo baki yace wake up munyi ranan bacci,tace Alright mikewa yayi yawuce toilet wanka yayi tass kafin ya dauro bathrobe yafito ga karamin towel a kansa kasa kallonsa tayi ta mike ta zare hijab din jikinta still taki yarda ta kalli ko da direction dinsa duk kuma yana lura da ita “bai ce komai ba ya dauko vaseline dinsa data saka ya chanza yana shafawa toilet tashiga itama tayi wanka lokacin da tafito,har yasa kaya wani blue T shirt ne mai zanan black sai black jeans yasaka p-cap yayi kyau kaman wani dan gayun kasan waje bata san lokacin datace you looks perfect murmushi yayi bata yace ki shirya ki fito lets have breakfast “tace ohk “ fita yayi tahau shiryawa “abaya tasaka baby pink yah arrahamar rahimin yah rabbil alameen “warabul ka’aba tafi kyawu kyau tayi musulmin kyau da hadu yah rabbi how the gown suits her kaman campany don ita yayi abayan veil din ta yafa kafin ta dauko perfumes din da dr hafsa ta bata ta dinga kallon yar kwalbar kamshin na ne zautar da ita lumshe ido tayi ta bude kafin tafesa perfume din ko”ina na jikinta tafito kamshinta yayi sallama dago kai yayi ya dinga kallonta kaman zai cinyeta kasa tayi da kanta kafin ahankali tace gani “bai ce komai ba yamike ya wuce kitchen din ta bi bayansa tare suka shiga kitchen din kafin suka juye light food din sai coffee suka juye a mug, tare suka fito da kayan anan parlor suka zauna kan sofa babu wanda ke magana a cikinsu suka hau breakfast din. Bayan sun gama vedio call dasu dr ibrahim ta kallesa tayi shiru kafin tace auntie hibba tana wahala sir “malik ya gyada kai kafin yayi kasa da murya yace cikin ne yazo mata ahaka wasu kam har