← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 197

Sashe 83

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zafi a rude yashafa kanta yace sorry jewel it will not you anymore cuddle bug sannu kinji ita tausai ma yabata ganin duk yayi wani kala batace komai bat asa hannunta kan nashi kafin tamaida idonta tarufe tana sauke numfashin kadan kadan “ ahankali malik yace mi zaki ci?ta girgiza masa kai tace babu,malik yayi shiru kafin yace bara nakira hafsa ta zauna dake akwai wani eatery anan kusa sai nasiyo maki ko irish ba?ta girgiza kai kuma tace nakoshi zan sha ruwa Malik da kaman zaiyi kuka bai ce komai ba ya dauko ruwan dake cikin basket din da hibba ta kawo masa sai lokacin ma ya tuna da abincin yasan ma bazata iya ci ba shima bazai ci tunda ya huce bottle water ya dauko mata kafin ya koma sai daya tayar da ita zaune yasata ajikinsa,kafin yafara bata ruwan kusan rabin roban tasha kafin ta kwantar da kanta a chest dinsa tayi lamo tana sauraron bugun zuciyansa shima shiru yayi yana patting bayanta “ tari tayi kadan tasake mayar da kanta ta kwanta sannu yayi mata ahankali kuma yayi placing hannunsa a kirjinta kusan ten minutes suna ahaka har bacci ma yafara daukanta ahankali akayi knocking malik yace yes “still bai saketa ba kuma bai dauke hannunsa daga kirjinta bai ta kuma bata ma da energy tashin duk data so hakan dr hafsa tayi sallama tashigo tana maidan kofan ta rufe “ta dauke kanta har takaraso kusa da gadon kafin ta kalli aydarh data sake rufe idonta ala dole bacci take dr hafsa kuma tasan kunya ce aydarh keji ita har mamakin kunyar yarinyar nan take “ tayi murmushi kadan tace naga ta samu bacci ma? Malik ya gyada mata kai kawai duk da yasan aydarh ba bacci take ba kafin yace yauwa dr ki zauna please zanje eatery din nan baya nasamu mata abincin bana tunanin tun breakfast tasake cin komai ba dr hafsa tace tau shknn yallabai sai kadawo naga kusan pass 12 yanzu ko zaa samu?malik yace erh nasan zaa samu in sha Allah dr hafsa tace tau sai kadawo malik ya mike ahankali ya daura kanta bisa pillow kafin yamike ya fice,bayan fitan malik dr hafsa tace sannu aydarh aydarh dai tayi shiru ala dole bacci take dr hafsa tayi murmushi tana girgiza kai bata ce komai ba ta cigaba da zama anan “ can ta bude ido jin kaman tana sake jin kishirwa “kafin tace auntie zan ruwa dasauri dr hafsa tamiko mata sauran ruwan da malik yabata yanzu tasha kafin ta zauna tana jinginar da kanta da kan gadon dr hafsa tace bara dai nasaka maki pillow ai karfan ba dadi aydarh ta tace to “pillow tasaka mata kafin tasake yi mata sannu ta amsa Still taki bari su hada ido ganin hakan yasa dr hafsa ta rabuwa da ita tadawo tayi zamanta “ahankali malik yaturo kofan yashigo hannunsa rike da ledoji dr hafsa ta amsa mashi sallama kafin ta mike tace sannu da zuwa yallabai kasamu kenan?malik yace ehh dr suna nan ya jikin nata?dr hafsa takalli aydarh dake kallonsu tace ah dasauki alhamdulilah “malik yace nagode dr yafada yana mika mata leda daya daga cikin ledojin hannunsa dr hafsa tayi sauri cewa aaaa fa nagode yallabai kabarsa malik yace no naki ne ai “Dr hafsa tasa hannu ta karba kafin tasake masa godiya ta fice “tana rufu kofan ahankali yake tafiya har yakarasa gaban gadon ya ajiye ledojin kan drugs drawer,yace mata sannu kai kawai ta gyada masa tana binsa da ido juyawa yayi yadauko plate daya cikin basket din sai dayashiga toilet din dauraye sa duk da bawani amfani akayi dashi ba kafin ya fito yazuba mata lafiyayan chips din daya ji ketchup ansuya kwai baba sai pepper chicken kadan agefe dayan ledan kuma fruits ne aciki ahankali ya mika da ita kaman dazu haka yasake sakata ajikinsa “ yashafa kanta yace kadan zaki ci sai nayi miki allura “kinga dasafe zamu wuce gida kwara ki ji sauki baki daya jibi Saturday islamiya right?ahankali ta gyada masa kafin yadauko chips din yafara bata ta bude baki yanda take chewing ahankali ahankali bakaramin shaawa tabashi bah akan yasa sa shagala da kallonta “ba laifi taci Sosai don ko kazan taci kusan two pieces kananu” kafin ta dauke kanta ruwa yabude yakai bakinta tasha kafin yace ki Kara abincin ko kadan ta girgiza masa kai yace please cuddle bug har kwalla yafara taruwa a idonta “tace amai zanyi idan nasake ci kuma yana bani wahala “ai dasauri malik ya ajiye chips din yana dauko wani plate yarufe sa “ita dai sai kallonsa take yadauko injections din da sauran kwara biyu kuma waje daya zaa hade yahade kafin ya matso kusa da ita gabanta dai sai faduwa yake kaman tace bata so duk bashi da zafin allura ko dan amma tsoron alluran take ji, ahankali yazo kusa da ita kafin yasa hannu yadage riganta ai take white soft laps dinta suka bayana dake nan very soft and creamy har wani dan banza glow glow suke har saida zuciyansa ta motsa dasauri ya dauke kai jin yana neman loosing “ita dai ta kankame pillow tarufe idonta da bugun karfi gabanta tana faduwa “kadan yasa hannu ya janya black pant din jikinta yayi mata alluran “yazare syringe yasa hannu yana luliya wajan har sai dayafara luliya mata kafin tabude ido sai sannan tasan yayi mata Amma ko kadan bata ji zafi ba,tun tana sauraron yacire hannunsa amma sai taji shiru daga luliyan wa yacigaba da shafa wajan wanda take jin tsikan jikinta nawani iri “ ya dinga sauke ajiyan zuciya yana zagaye hannunsa gabanta kau ya yanke yafadi cikin karfin hali tasa hannu tarike nasa ahankali ta tashi zaune tana kallonsa shima ita yake kallo da idonshi dayayi wani iri, Tace kaci abincin kai?ya girgiza mata kai still his eyes on her tace to kaci ai kaima tun breakfast baka sake cin komai bay ace mata zanci tace ban yarda ba carry the food I will feed you “dasauri yakalleta kafin yace really?ta gyada kai tana wani cute smile tace sure abincin yadaura kan laps dinta yana kallonta cheeks dinsa ta tallafa looking so cute tafara bashi abincin “aikam sai lokacin yasan yana jin yunwar feeding dinsa take shikuma sai kallonta yake ko dan kiftawa babu fuskan ta sharr looking so pale and sick “ har ya kusa cinyewa kafin ahankali ta bude bottle water takafa masa baki tana basa tass ya shanye ruwa tass ya cinye abincin kafin tayi murmushi tace daman you are hungry sir “malik yayi murmushi kafin yadauke plate din yasaka a basket din yashiga toilet yadauro alwalla kafin yacire rigansa daga shi sai singlet yasa hannu yayi switching din hasken dakin ita dai sai kallonsa take “gadon ya hauro yasata jikinsa kafin yagyara mata hulan kanta yasaka duvet ya rufe su shigewa jikinsa tayi sosai ya cigaba dashafa bayanta ahaka har bacci ya dauketa rungume dashi shima baccin ya daukesa “kiran sallarh farko yafarkan dashi bakinsa dauke da addua ya bude ido yana kallonta ko dauke ido babu bacci take very peaceful a jikinsa ahankali ya zareta daga jikinsa Still bata farka ba, yawuce toilet alwalla yayi kafin yafito ya shimfida prayer mat din da dr hafsa takawo masu ya tayarda salla motsin sa ya tayarda ita tayi lamo kan gadon tana kallonsa har ya idar da sallan kafin yayi azkar yataso yadawo gaban gadon da niyyar tayar da ita yaga har ta farka ma” bai ce mata komai ba yataimaka mata tayi alwalla ta fito anan kan carpet din tayi sallarh kafin ahankali cikin voice dinta dake very calm and sweet tace ina kwana? Yace lafiya lau cuddle bug ya jikin?ta gyada masa kai ahankali tace dasauki yace da sauki sosai ta gyada masa kai yace tau Allah yasawwake yabaki lafiya tace Ameen “tayi shiru shima bai sake cewa komai ba “dr hafsa tayi knocking tashigo,ta gaishe da malik kafin ta amsa gaisuwan da aydarh ke mata cike da fara”a dr hafsa tace how your body?aydarh tace so much better auntie “dr hafsa tace tau masha Allah Allah yakara afuwa “ zuwa anjima nasan dr Ibrahim zai shigo ko rufe baki batayi basai ga dr Ibrahim din yaturo kofan yashigo da sallama malik da dr hafsa suka ams asa dr hafsa tace dan halak kenan yanzu fa muke chanza ka,dr Ibrahim yashafa kansa yace Allah dai yasa ba gulmana ake ba?malik yace ai sai abunda dr hafsa kawai ta manta ke bata fada kanka ba,dr hafsa tarufe baki tace lah kai yallabai aydarh dai tayi murmushi tana kallon malik tayi masa hararan wasa dasauri yawara hannunsa alaman ba ruwansa “fa yasa hannu yana kama bakinsa aydarh tace Doctor babu fa abunda auntie tace kashigo dr Ibrahim yace nasani ai kinsan maybe shi yafadi ma wani abun dr Ibrahim yafada yana dariya “kafin yaba malik hannu suka gaisa yana tambayarsa ya mai jikin?malik yace alhamdulilah dasauki jiki ya warware “ yafada yana kallon aydarh,dr hafsa ta gaishe sa ya amsa yana mata sannu da aiki kafin aydarh ma tagaishe say ace ya jikin amarya?aydarh tace dasauki alhamdulilah kanta a kasa “dr Ibrahim yace ai idan gari ma yakarasa wayewa sai ku tafi gida yallabai,malik ya gyada kai yace tau in sha Allah kafin malik yace ka koma manah Ibrahim babu komai Wallahi kabaro amarya ita kadai “dr Ibrahim yace ai kwara nazo naga ya jikin tunda jiya dakyar aka samu ka daina kuka duk ka daga manah hankali malik yayi shiru kafin yace ehh ai babu komai tunda dai kuka kawai nayi dr hafsa tayi murmushi tace ohhni yallabai kuka fa? Dr Ibrahim yace kuka fa nake gaya miki na sosai din nan “ aydarh dai tayi kasa da kanta jin ance yayi kuka jiya sai tayi murmushi kadan “ dr Ibrahim yace idan kun wuce zan kawo roohin gida idan garin yakarasa wayewa malik yace tau shknn abokina Allah yasaka yabar zumunci dr Ibrahim yace Ameen Ameen har bakin clinic malik yarakasa kafin yadawo, itama dr hafsa office ta koma tana hada kayanta tana jiran zuwan nr saratu itama tawuce gida. Wajan 7:00am suka shigo gidan tun kofan gida sukayi sallama da dr hafsa malik yasake mata godiya “ bedroom ta wuce ta kwanta kan katifan tana
Chapter 83 · 0% Book details