← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 197

Sashe 120

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

basu sani ba daga dan modiredin dinki shine zaka kwashe kusan kwana biyu kana abu guda gakuma uwar kudinsa an damka masa hannu tau ko dai baida tsoron Allah nufinsa ya handame kayan ganewa ce bamuyi ba?dr raudarh tayi murmushi tace in sha Allah zan taho miki dasu gobe hajajju tace tau Allah yakaimu lafiya bara mu tai gida kuma a cigaba da fafatawa .Bayan sun sauke su babu yanda ummi batayi dasu oum ba su shiga oum tace aaaa zasu dawo in sha Allah dare yayi yanzu daman hajajju ko dawasa batayi niyyar su shiga ba wucewa sukayi ummi suka shiga gidan kasancewan akwai nepa koi na gidan tarr ga anshare shit ass babu ko alaman dirty. Ummi tace ko zaki sake yin wanka baby amma fa akwai sanyi sosai “Aydarh ta girgiza kai tace ah’ah ummi yayi hakan ma ummi tace tau shknn yau dai ba custard zaki sha ba abinci zaki ci kaman kowa aydarh tayi kasa da kai tayi dan murmushi ahankali tace “to”ummi tafito tsakan gidan ko’Ina da hasken glob tadaga curtain din dakinsu aysha duk suna kwance banda halime dake cleansing white soft face dinta dake nan keta glowing ummi takalleta kafin tadauke ido tana kallon maryam dake ta latsa wayan aydarh snap kau sai wanda ta manta ga 16 pro mas a hannunta ummi takarasa shigowa tac eke wai bazaki bar mata waya ta huta ba?maryam ta tashi zaune tace yayah ma fa yace kafin ya tafi duk zai siya manah wayan nan halime tace ummi kin kau san yayah har yasiyan mun form din base duk ta online yaketa mun processing komai billahi “ummi tayi shiru don mamaki ne yakamata batace komai bat ace ku kashe wuta kafin ku kwanta aysha tamike zaune tace ummi ko zaa girka mata wani abu ummi tace ba white rice da stew kukayi ba?aysha tace ehh shine mukayi ummi tace salad ne komi?aysha tace yakare saidai akwai fresh a fresh hadda lemon ma shima fa yayah bai ci Komai bas ai faman bakin rai yake Wallahi idonsa yayi bala’In ja ummi tajuya tana fadin Allah yakyauta kitchen tashiga saida tafara warming hadaddan stew din data sha kaza kaca kaca a ciki kamshin is simple amazing Wallahi kaman mi “kafin tafito da fresh lettuce din tahau yankawa bayan tagama tayi slicing din cucumber da tomotoes sai lemon data matsa kadan a ciki ya warware “kadan tazuba shinkafan daidai yanda tasan aydarh zata ci kafin tazuba stew din akai kusan ma duk pieces din kaza ne ta saka enough salad a sama wani plate tasake dauka tazuba shinkafan kafin shima tazuba stew din da salad din tasa another plate tayi covering dinsa kafin tadauki spoon tadaura kan Abincin data zubawa aydarh takoma dakin kwance take ta lumshe idonta looking very pale and sick kaman yanda take dai a asibiti alaman har yanzu bata zama fully recovered ba daman sai ahankali karasawa tayi gabanta ta ajiye plate din kan dan bedside din gadon kafin takira sunan aydarh “Aydarh tabude ido tana tashi zaune ahankali wanda halinta ne yin komai ahankali sai da ummi ta tabbatar tazauna very comfortable a gadon kafin tadaura mata pillow a laps dinta tadauki plate din ta aza kan pillow tace eat kinji baby bara nayi making juice ina zuwa kinji “yanda ummi ke treating dinta kaman wata yar little jewel abun nasa ta kunya da jin dadi “har ummi tafita aydarh nasatan kallonta maganganun rufaidarh ke mata yawo akai that means idan tace bazatayi auran ba kuma da malik kenan ummi bazata cigaba da sonta ba shknn kuma babu ita babu su “ji tayi wani kala duk babu dadi kawai tasa hannu tadauki spoon din tana juyasa a cikin abincin duk da ya burgeta kuma tanajin yunwa tana so taci amma sai taji abinci duk yafitan mata akai Wallahi,ummi nafita tayi knocking dakin malik takai kusan 5mins kafin yabude dakin don baisan ummin bace bai masan sun dawo ba yana ganin ummi yace ummi wani abu zaki dauka ai da kin kira sai nakawo miki ummi ta girgiza kai tace kazo daki kasame ni tana fadin haka tawuce kitchen abincin data rufe da plate tasa spoon tafito dashi tashige dakinta tana shiga ta ajiyesa gefen gadon tazauna tana facing aydarh ganin tafara cakular abincin ummi tace common dota sai kinji abincin nan tass rashin cin abinci ke sa har yanzu babu kwari a jikinki ga strong antibiotics kin asha ki daure kici abinci aydarh tace “to”dasallama yashigo dakin idonsa kanta yakalleta for few seconds kafin ya janye ido yazo yazauna gefen ummi yakasance sun saka ummi tsakiyansu Wallahi ko dago kai batayi ba balle takallesa abinci gabanta kawai ta cigaba da turawa duk da ba directly yake kallonta ba amma yana lura da duk abunda takeyi “ummi batace masa ci kanka ba ta dauko plate din abinci tabasa ahankali tace finshed it all bana son naga saura “malik yakarba duk da baya jin cin abincin amma babu musu shima yahau ci sai abun yazama kaman gasa kowa cikinsu sai faman cin white rice din yake ummi dake lura dasu both tarasa miyasa take jin kalan wannan pleasures duk lokacin data gansu tare yah rabbil alameen bazata iya zama mai son kai ba amma wannan hukunci na aydarh tafi kowa bakin ciki dashi idan auran nan yarabu ciwon zuciyar dazatayi a yanzu sai yafi nada she is just managing her situation she is just trying to be okay will she is not!mikewa tayi babu wanda tayiwa magana cikinsu tawuce kitchen bottle water data gani cikin fridge shine tadauko kwara biyu duk basu dawani sanyin kirki har ummi tafita tadawo babu wanda yayi wa dan uwansa magana ummi nashigowa tafara mikawa aydarh ruwan gently tasa hannu ta karba kafin tace thank you ummi “ummi tayi murmushi kafin tamikawa malik shima karba yayi ahankali shima yace nagode mama “ummi tasake komawa tsakiyansu tazauna sai da aydarh tacinye abincin tass kafin tabude ruwan zata far asha ummi ta tsayar da ita cike da kulawa da bata drugs dinta yanda dr raudarh tayi mata bayani duk yanda takai darashin son magani idan shi ko ummi suka bata tarasa dalilin dayasa take karba Malik sai satan kallonsu yake yana mamakin yanda yau take shan drugs ko bata fuska babu “juyawa yayi kawai yana facing wall after tagama shan drugs din ahankali ta kwantar da kanta a shoulder ummi don bacci takeji bana wasa ba “ takai kusan two minutes ahaka kafin yajuyo yana ganin yanda tayi Wallahi bakaramin dadi yaji ba ganin yanda ummi da aydarh ke masifan son juna kaman irin uwa da da dinnan “sunyi kyau ahaka he cannot hold it but to smile yayi murmushi kadan kafin shima ya kwantar da kansa a kafadan ummin “ummi batayi tunani ba kawai sai jin kansa a shoulder dinta tayi abun har yaso yabata dariya aydarh na lura dashi bata tashi ba kuma batace komai ba ummi ma tayi shiru tana sauraron kai kawon da zuciyanta ke mata Allahu akbar wai yau itace a zaune tareda malik dinta dakuma matarsa which favor of Almighty can she deny Allahu akbar “kusan twenty minutes suna ahaka ummi bata gaji bak o da tagajin zata iya daurewa bazata so su tashi ba a kafadan alaman saukan numfashin aydarh taji ahankali ahankali ya sauya bacci yadauketa kenan baayi good 10mins ba shima hakan sai ga baccin yadauke sa ahankali tadaga both hannunta tayi placing a cheeks din murya can kasa don batason su tashi tace Allah yayi muku albarka ubangiji yanuna isar sa da ikonsa akan wannan aure naku Ameen Ameen! Almost 40 minutes tunda suka kwantar da kansa kan both shoulders dinta tama rasa wa zata tayar a cikinsu saboda tasan both of them needs her suna son su ji dimin jikinta ko datayi rantsuwa bazatayi kaffara ba rabon su da kalan wannan baccin har sun manta tunda tana daurewa kar tayi bacci amma wannan peace of mind din data samu yasata jin wani kalan bacci ga her body is very cool yah Allah “ itamaa ummin Wallahi ahakan tayi baccin duk suna ahaka.Kiran sallarh asuba da akayi ya tashesu daga wannan baccin takuran dasukayi malik yadinga bin wurin da kallo wai ahaka suka kwana dasauri yamike daga jikin ummi kafin yasa hannu ya kama aydarh kaman yana daukan kwai ya shimfida da it akan gadon “cike da kulawa da nuna damu yace sorry ummi mun gajiyar dake what about your shoulder sorry ummi “ummi tadaure tamike tsaye takallesa tace go and prayed tafada tana shigewa bayi “ahankali yamike yakarasa kusa da aydarh yamatsar da fuskansa cikin tasa yayi mata peck a forward “kafin yajuya yafice.Ummi tace kinyi shiru kuma baby “Aydarh tasake yin kasa kai tana wasa da yatsun hannunta murya very soft and cool tace “daman ummi ina son naje gidane,ummi tayi murmushi tace gida kuma baby?aydarh da duk nauyi da kunya sun isheta ta gyadawa ummi kai ummi tayi dan murmushi tace tau ba laifi baby bara mijin naki yashigo sai kishirya yayi dropping dinki “aydarh tace nagode sosai har ummi zata fita aydarh tace ummi zan dawo aie ummi tayi murmushi tace tau shknn girl Allah yasa bara nadawo sai nahada miki box dinki ba?aydarh tace ah’ah zan hada ummi “ummi tace keda har yanzu jikinki babu kwari bara nasa Maryam tazo sai tahada miki hakan yayi aydarh tayi murmushi tanayin kasa da kai kafin tace “Erh”ahankali,Bayan har wayan takusa tsinkewa kafin dr ibrahim yadaga malik yace bakace mun 10 ba? Dr ibrahim yace ai ba ten nace zamu sauka ba cewa nayi 10 zamu tashi “malik yace Allah sarki, Allah yakawo ku lafiya yah inna fa?dr ibrahim yace ai kawaii idan mun karaso kwa hadu duk a zauna lapia, malik yayi murmushi yace da abunda take tsarawa kenan dr ibrahim yace inna ce fa sallama sukayi kasancewan su dr ibrahim na airport “ sallama yayi yashiga anan tsakan yaga ummi “tana faman gyara shanyar dake kan igiya “ malik yayi mata sannu da gida ta amsa masa kai tace kashirya yanzu sai ka mayar da baby can gidan Habib malik yashafa kansa yace ai ummi tare zamuje daku har abby ma nacan ummi tadanyi jim kafin tace. Ummi tace mi akeyi a can din malik yace gaskia nima
Chapter 120 · 0% Book details