Sashe 158
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wajan baki daya hankalinta da kanta da zuciyarta suna kan malik dr hafsa ta lallaba ta mayar mata da cannula “kafin ummi ta kwantar da ita ta rufa mata new expensive duvets din da rufaidarh tadako kala daya kwara biyu tabasu dazzy suka kawo ita kasancewan alluran baccin da akayi mata bai saketa ba yasata komawa baccin ‘ ummi tayi murmushi tana goge hawayen ta tace Allah yacigaba da baku zaman lafiya dr hafsa tace Ameen Ameen ummi “ ta bangaran malik kuma bakaramin hutawa daman ake bukatar yayi ba shiyasa har yanzu bai farka bas ai ajiyan zuciya yake saukewa ahankali ahankali dr faisal yakalli dr ibrahim yace Allah mai yarda yaso yanzu yanzu idan yaga dama sai yadauki ranka baki daya Allah yasa mucika da kyau da imani kaduba fa kwata kwata da fitarsa da faruwar hakan bai fi 30mins ba ,dr ibrahim yace Ameen Ameen kafin ya maida dubansa akan malik din yana kallonsa ya tausaya mashi ba tausan wasa bayana daukar malik kaman uwa dayauba daya suka hada bawai abokantaka ba “ CMD dakansa yashigo dakin yanzu yaduba Komai kafin yarubuta wani magani yabasu “yace dasafe a siyo su sake duba daurin da akayi mashi ganin komai yayi Alhamdulilah. Kiran sallan farko yasaka sa motsa hannunsa kadan kan idon dr ibrahim ahankali yabude manya manya idonsa dasukayi ja sosai yafara tari ciki ciki dasauri dr ibrahim yamike yakarasa gaban gadon ganin idonsa a bude yasa shi yamishi murmushi yace sannu yallabai “malik ya jinjina kai cike da karfin hali tsaf yasan abunda yafaru dashi domin karan keyyyyyyyyyyyy din nan nadawo masa a kunne duba drip din dr ibrahim yayi ganin yama kare yasa shi cire masa ‘ganin lokacin salla ma yayi kokarin tashi zaune yake dr ibrahim yace hold on yallabai relax first malik ya kwanta yadaina attempting tashi sai kallon hannunsa dake nade yake ga uban bandage kuma kai “ dr faisal yabude idonsa don bacci ne ya dauke sa daga zaunan dayake a kujera yamike zaune yace Alhamdulilah Doctor ka farka malik ya jinjina kai kafin dr faisal yace how are you feeling now?ahankali ya motsa bakinsa yace Alhamdulilah atare suka hada baki wurin fadin Masha Allah dr faisal yace Allah yatashi kafadunka “malik ya gyada kai alaman Ameen ‘knocking sukaji a bakin kofa malik yazuba kofan ido magana yake son yamusu amma kwata kwata wahala take mashi definitely yasan ummi tashiga wani hali lokacin da taji bashida lafiya tau what about his wife duk suna ina?dr faisal ne yabude ganin ummi tsaye bakin kofa da alama kwata kwata batayi bacci ba shigowa tayi dr faisal yarufe suka dinga jera mata sannu dr ibrahim yace ummi da ankai ki gida su yaran sai su zauna tunda jikinsu Alhamdulilah dasauki ummi tayi murmushin karfin hali tace babu komai yan albarka kafin takarasa gaban gadon ta zauna very close to him hannu tadaura tarike hannunsa marar ciwo tayi shiru addua take tofa masa kusan 15 mins kafin tabude baki tace ya jikinsa dr ibrahim yace ah jiki Alhamdulilah ummi dasauki sosai ummi tamaida kallonta ga malik tace ya jikinka yayi murmushin dayayi masa kyau sosai yace Alhamdulilah ummi ummi tace Allah yamaka albarka yace Ameen dr ibrahim naso ya jikin aydarh so baya son yayi magana malik ya fahimce abunda yafaru da ita “ ummi ta mike tace ibrahim ku shiga dashi ayi masa alwalla kuje masallaci zan dawo yanzu dr faisal yamike yana bude mata kofa Yace in sha Allah “fita tayi takoma dakin da aka mayar da aydarh domin ummi cewa tayi baza su kwana wurin ba saboda ita yarinyar “ amenity aka mayar dasu lokacin da tashiga aydarh tafarka dr hafsa ta jinginar da pillow ta mata relaxing kanta sama idon a rufe ta daura hannunta a cikinta while her eyes are close, ummi tace sannu hafsa ‘dr hafsa dake kan pray mat tace yauwa sannunku ummi idan sun zo anjima sai a mayar dake gida ki huta “ummi tace lafiya lau anan din ma hafsa, takarasa kusa da aydarh tace sannu baby aydarh tabude idonta tayi kasa da kai ahankali tace dasauki ummi muryanta can kasa irin na wanda dai yashiga wahalar ciwo “ummi tace Allah yasawwake toilet ummi ta wuce tayi alwalla tazo ta tayar da salla. Kaman kwai haka ta dinga treating aydarh saboda bed rest ko da zataje toilet dr hafsa ta kaita har suka fito lokacin gari yafara haske sai ga nurse din tashigo hannunta rike da bp box “gaisawa sukayi da su ummi tanayi masu ya mai jiki suka amsa ta karasawa tayi kusa da aydarh sai kallonta take ko dauke ido babu ai yarinyar nan ce da mijinta dasuka dinga trending inda yayi mata waka wajan kamu sai yanzu ma tagane su aie jiya hadda amaryar sake shiga hankalinta tayi ganin su a asibitin ta sake kallon aydarh wacce idonta ke rufe tace sannu ya jikinki aydarh tabude idonta kadan tana jinjina kai tace fine ‘nurse din tace Allah yabaki lafiya aydarh ta jinjina kaii “bp dinta ta auna kafin ta waiwayo takalli ummi tace dan Allah idan gari ya waye a samar mata tea mai zafi tasha ummi tace Alright anan ma ankawo kettle da kayan shayin let me makes it for her yanzu ‘nurse din ta jinjina kai tace tau hakan ma yayi aranta take mamakin komai na masu kudi yan bako is different Allahu akbar! Dasauri ummi tamike ta bude bottle water tasake dauraye kettle din kafin tazuba bottle biyu a ciki ta jona kettle din strawberry lipton tasaka sai liquid ginger dake cikin wani classy rubber na campany “ few seconds sukayi cup din daaka kawo ummi ta dauraye kafin tazuba ruwan zafin a ciki tarufe saboda yadan sha kadan brush din aydarh tadauko dasu dr umar suka kawo ta saka Tooth cleaner sama takama ta dr hafsa tace dan Allah ummi kibari zan kaita please ummi ta gyada kai tana murmushi kadan dr hafsa takama aydarh gently suka karasa bayin tayi mata brush din suka fito sai sannu suke mata zata kwanta ummi tace daure baby ki zauna sai ki sha shayin ki gasa cikinki “ Aydarh tace ah’ah ummi nakoshi tafada ahankali kwalla cike a idonta ummi ta girgiza kai tace aaaaa baby daure ki sha mai ciki baya zama da yunwa kaman kaman ke yanzu a stage din dakike kai we all have to be very careful kinji baby aydarh tayi kasa dakai ahankali tace to”Ummi da kanta tayi feeding aydarh shayin dakyar aka samu tasha half cup shima tanayi tana goge hawayenta “ummi takama hannunta tace sannu baby kukan nan ya isa haka kidaina kukan bana so aydarh tashare sauran hawayen tace in sha Allah “ knocking akayi dr hafsa tabude dr faisal ne tsaye yasa hannu a aljihu kansa kasa kaman wani marar gaskia Allah “ kasa tayi da kanta ahankali tace ina kwana yace ya mai jiki tace Alhamdulilah tafada tana bashi hanya yashigo yasake gaishe da ummi kafin yama. Aydarh ya jiki tace Alhamdulilah dr faisal yashafa kansa kafin yace ummi Ko Doctor zata raka tane wajan shi? Ummi tayi shiru kafin tace tau faisal juyawa yayi ya tafi hijab dr hafsa tasaka mata “ ummi tace abi hankali baby don’t rush hafsa ki nuna mata tafiyan dan Allah dr hafsa tace in sha Allahu ummi duk zan mata bayani ita dai aydarh kanta akasa ‘dr hafsa takama ta gently suka fita dakin da malik yake hafsa tayi knocking dr ibrahim yabude suka shiga ciki yana zaune ga mug a dayan hannunsa tunda tashigo yake kallonta ko kiftawa babu itama shi take kallo ahankali dr hafsa takaraso da ita kusa dashi ta zaunan da ita gefen gadon dr ibrahim yace bara mu basu wuri dr hafsa ta gyada kai “ fita sukayi dr faisal yarufu musu kofan suna fita aydarh ta matsa kusa dashi tafashe da kuka mug din hannunsa ya ajiye yasa hannu yakamo ta jikinsa yasaka ta “ya kwantar da kanta a board chest dinsa yace shshshsh ya isa stop crying tadago tace miyasa zakayi ciwo dasauri yasa hannu yarufe mata baki yace karki sabu baby girl kinga am fine ta girgiza kai tace you are not fine sir kaga ga bandage a kanka ga shi a hannunka “yace duk babu zafi kiyi shiru bakida lafiya ne naga hafsa ta kamaki are you sick? Tace dana kanka ne in suchs condition shine nayi fainting “ malik yayi shiru wani irin tausayinta yaji gabansa yafadi tayi fainting da karamin ciki inalilahi waina illahil rajiun zuciyarsa ta tsinke shi mijine kuma uban ne baya son yabar bad think din dayake zuciyarsa yayi tasiri muryarsa na shaking yace mamana tadago ido ahankali yace what about the baby aydarh tarufe ido tace ummi tace sun bani bed rest sauke ajiyan zuciya yayi Alhamdulilah hakan na nufin cikin na nan! Yace are you feeling pain har yanzu? Tagyada kai tace amma nidai bana son kana ciwo dan Allah yace in sha Allah I promise you I will be fine yafada yana murmushi ahankali tace I LOVE YOU MINE TILL DEATH!wallahi idan tafada haka jiyake anyi masa wani irin zabura a zuciyarsa yace I LOVE YOU TOO EVE CWRY kadan tace shine ka tambayi your baby bandani aransa yace sarkin kishi kenan ! Yace kiyi hakuri tau ai duk dayane you all are my babies you know ai tace uhm yace bana son rigima baby kinga am sick kema haka zaki kara mun ciwo ne?tagirgiza kai dasauri yace tau stop it idan bahaka ba ummi prison zatayi reporting dina ace an baki bed rest kumaa dasauri tarufe masa baki tace stop it yayi murmushi tayi lamo a kirjinsa “wajan 8 daidai su aysha suka zo da breakfast abby ne yace dan Allah ayi hakuri adaina cika asibitin saboda hankalin mutane duk kansu yake dawowa kuma kasancewan abba is very popular bazaa barsu su huta ba bakin mutane ya isa koda suka je kai breakfast kawai sukayi suka juyo gida dr usama ne sai rufaidarh kawai aka bari “ still kuma waenda suka kwana jiya na nan Tunda aka daura auran su jiya babu wani magana sosai daya shiga tsakanin su yanzun ma fitowa rufaidarh tayi zata shiga dakin da aydarh take zata dauki spoon “ dr usama na nan