Sashe 146
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
maids biyu na oum ummi tashirya musu abinci “ su dr hafsa ma da hibba sai rabiah da aysha kasa jira sukayi a gaisa da kyau suka wuce gidansu aydarh suna shiga parlor oum ce zaune sai rufaidarh sun asha dogun rigan laces zanan kala daya saidai bambamcin kala ko ranar wunin bikin sukayi wannan shigan yayi manyan mata ne friends din su oum zaune taro dasu a parlor ga wedding planner na nuna musu yanda deco din wunin bikin zaya kasance duk sai da rufaidarh tayi hugging dinsu hadda rabiah da bata sani ba amma tasan sister dr ibrahim ce daga gani “oum tayi welcoming dinsu duk suna ma hibba sannu ganin yarinyar tayi nauyi suna gama gaisawa oum tace su huta anjima driver yakai su shagon dinki ayi measuring dinsu godiya sukayi Sosai kafin sukayi hanyar dakin aydarh.suna shiga lokacin tafito daga wanka “tasaka wani baby pink abaya sabo dal anyi masa kwalliya da laces golden kadan kadan ajiki tayi kyau bana wasa ba tana drying gashinta data wanke sa haka nan duk da gobe zasuje salon amma ji tayi har gashin ya dameta “daure kawai take amma sam bata jin dadi “tana ganin su ta tashi tsaye baki daya suka hade sukayi oyoyo rabiah dai na gefe sai faman murmushi take aydarh tajuya ta kalleta tawara ido irin alaman mamakin nan tace Rabiatu hadda ke welcome sis ta nufeta itama tabata side hug Wallahi rabiah har cikin ranta taji wani dadi ganin yanda aydarh tayi mata sai yau tasake ganin haukanta nason yin kishi da aydarh “ zama sukayi cike da wayewa suka gaisa “ dr hafsa dai sai kallon aydarh take haka hibba ko dauke ido babu kallo daya sukayi mata suka gane she is pregnant “ wani kalan dadi dr hafsa taji har kasan ranta “Aydarh is pregnant kaiii woaw “kasa hakuri hibba tayi tayi gyaran murya tace nikam aunty sai naga kaman masu ciki sun karo a wurinnan dr hafsa tayi murmushi tace nima naso nafahimce hakan “Aydarh tamike dasauri kaman wata marar gaskia tace ina zuwa duk suka bita da kallo suna murmushi banda aysha da rabiah da bawani fahimta sukayi ba hibba da dr hafsa suka kwashe da dariya hadda tafa hannu tana fita ta zauna dining din nan corridor tadafe kanta duk kunya takama ta ita kam sir yagama da ita “kusan five minutes tayi anan kafin ta daure ta koma cikin dakin. Tazauna ahankali gefensu kanta a kasa tana jan fingers dinta “dr hafsa tayi murmushi tace matan Doctor ‘aydarh bata ce komai ba Hibba tace sannu auntie aydarh ance baki da lafiya? Aydarh tace uhm nagode dr hafsat ace subhanallah asha kam mike damunki aydarh ta dan yamutsa fuska tace mura ne sai fever “ dr hafsa tayi murmushi tace eyyerh sorry ahankali aydarh tace aunty duk kunci abinci? Dr hafsa tace no nan kawai mukayo aydarh tace lah ai da kun ci abinci first bara nasa a kawo tafada tana mikewa walking very slow irin na marar lafiya tayi hanyar kofan “daidai zai shigo zai bude yaji ana budewa yatsaya budewa tayi bata lura dashi ba aikam sukayi karo dasauri ta dafe goshinta tace ouch wayyo oum kamata yayi yajawo kofan a rikice yake shafa mata goshin “yace shshsh sorry baby girl Allah ban san kina nan ba trust me kinji ta balla mai harara tace shine bara kajira nabude ba kaji kuma alaman zan bude ba?yace tau yanzu dai ayi hakuri dan Allah “ ta marairaice fuska tace eyyerh sir kaga har su aunty ma sun gane am pregnant ‘malik yawara ido kaman irin gasken nan yace subhanallah yanzu yazaayi? Tace Wallahi nima dai ban sani ba “yace kinga karki damu itama matan ibrahim ba kinga tanada ciki ba?ita bata boyewa babu ruwanta tunda tasan is normal kawai dai ki daure ki dinga cin abinci idan kika samu karfi babu wanda zai gane ma kinada ciki ta gyada mai kai yace tau yanzu ke ina zakiji “tace abinci zan saka akawo musu basu ci ba “malik yace nima abincin nazo mu ci nan din “bara nashiga nace musu ummi tace nakira su “Aydarh tace kai sir miyasa yace babu komai ina zuwa tarike hannunsa tace nidai dan Allah ka kyalesu su ci abincin su anan yace sai fa sun tafi cuddle bug kedai tsaya anan “tayi raurau da ido zatayi masa kuka yayi murmushi kawai yashiga dakin sallama yayi suka amsa kafin fuska ba wasa yace hafsa ummi na kiranku “and anjima bana son bata lokaci zamu fita dr hafsa tace ohk yallabai “fita yayi ‘dr hafsa takallesu tace mu tashi mu tafi mikewa sukayi duk suka fito suna nan corridor yana tsaye cikin karfen stairs aydarh na gefensa magana yake mata tana sauraron sa “dr hafsa tace Aydarh bara muje wajan ummi anjima mayi magana “Aydarh tace to auntie suna juyawa yakama hannunta suka shiga dakin yace anjima zasu tafi sai nasa driver yadauke su “tace miyasa bara mutafi tare dasu ba yace driver dai nace zai kai su tace Alright “ yace mi aka dafa yau?tace nikam ban sani ba ‘yace tau mi zaki ci ta girgiza kai tace ai bana jin yunwa yanzu anjima zan ci tace fadamun have you eating?yagirgiza kai yace aaaa tace zauna ina zuwa ‘ tafada tana mikewa “kasa tasauka ganin su oum basa nan sai uban souvenirs din da aka gama packaging “ta nufi hanyar kitchen din tana shiga maids din suka juyo suna gaishe ta ta amsa su ahankali kafin ta matsu tana bude warmers din fried rice ne sai pepper chicken da beef sauce kwata kwata aroma abinci baiyi mata ba “batace komai ba tafice daga kitchen din “duk suka bita da kallo upstairs tahau tashiga kitchen din sama maids daya ce a ciki tana diluting mayonnaise “ ahankali ta amsa gaisuwan datake mata kafin takarasa tabude warmer abinci abba “ white rice ce sai curry soup da salad “plate ta dauka tazuba rice din daidai yanda tasan yana ci kafin tasa soup din gefe sai salad spoon ta daura kafin ta dauki wani plate din ta kifa kai ta fita “yana zaune a wurin data bar sa wayanta a hannunsa ko mi yake gani a wayan oho “ karasawa tayi gefen gadon ta zauna tabude abinci kafin gently ta sa hannu ta karbi wayan ta daura mai plate din a laps tamike tayi takoma kan sofa ta zauna yadage gira Yace you “bazaki ci bane?ta girgiza kai tace zan ci anjima yace look wife dole fa sai kina cin abinci zaki samu karfi kuma kinga you are not only one now ‘you have to be cared karki je kuma wani ciwon yazo “let’s eat please duk bata so haka ta dawo kusa dashi yajuya abinci ahankali yakai mata a baki sosai abinci yamata dadi shima yaci ahaka yacigaba da feeding dinsu can tamike tace ta koshi ganin taci dayawa yasa shi barin ta fridge din corridor tanufa “ ta dauko masa bottle water da glass cup anan kan dining tadawo ruwan tabasa kafin yace where your drugs? Tanuna masa bedside drawer ledan drugs din yajawo yabude ya ciciro yabata tana daure fuska dai ahaka takarba “yace good batayi niyyan smile ba amma sai datayi yace gobe su uncle zasu zo so I thinks I will be much busy mamana dan Allah Ki kula da kanki ki sha magani kici abinci I know bakya son hayaniya so don’t stress yourself for my sake dan Allah “ tagyada masa kai ya shafa kanta yace and anjima sai mu ma mom transfer kudin ko zamu bawa oum tabata ne?aydarh tagirgiza masa kai tace kawai mubata sir yace ohk princess now am leaving ibrahim najirana zamu karbi dinkin uncle na daurin aure “gyada tace shine zaka koran mun yan fira while kaima tafiya zakayi yace pardon me ranki dade abunda ko 1hr bazan kai ba zandawo mu fita ma “did you start caring about me like that tajuya masa kai tace sai kadawo yayi murmushi kawai kafin ahankali yace yaushe zaki ce kina sona dan Allah?yafada kaman mai shirin kuka tace sirrrrrrrrr dawani irin tone dayaji from head to toe dinsa na neman fara waka-waka yah rabbil alameen “tace kaje kar ya gaji da jira bye “yayi gathering courage dinsa yace ohk dear I love you yafada yana mata blowing kiss “tace take care yace tau darl “fita yayi tabishi da kallo tana girgiza kai kawai mikewa tayi takarasa gaban mirror tana kallonta kanta mamakin yanda tayi wani fau tagani cream dinta dai shine take using har yanzu “dazu data na drying gashinta bata tsaya ta kalli kanta da kyau basai yanzu daman can haka shape din yake buh yanzu saidai taga kaman irin tasha magani kalan irin kara budewa datayi said ai tafada a ido da fuska kana kallonta kasan she is sick manya kuma kallo daya zasuyi mata su fahimce ciki ne kaman irin yana jiran ace akwai shi saiduk wata alama tayi showing gently tayi placing white clean soft hannunta a cikin bakaramin kyau diamond rings dinta ke kara wa hannun ba “ ta lumshe ido bata san ya akai yi ba jitayi she is feeling the baby ma a cikin kusan five minutes tana tsaye a wurin tana kallon kanta wai yau ita ne keda aure kuma hadda ciki “maganar sa ke mata yawo a kunne yana dawo mata fresh a brain “ when zaki ci kina sona?dole tafada ma kanta gaskiya ita kanta bata san abunda takeji ba akan malik itadai tasan ko dawasa bata son ganin wata a wajan shi “ idan ta wuni baya nan ko bata ganshi ba tunanin sa ke hanata sakat yana mata kyau idan yayi kwalliya duk da by nature Allah yadaura mata tausayi amma tausayin datake wa malik na daban ne “ko da zata wahala bazata taba bari taga yana ciwo bako gajiya yayi daga wurin aiki zataji duk abun ya dameta “when it comes to sex bata so bata so amma idan ta tuna zai iya yin rashin lafiya bata iya hanasa ko da tagaji tana daurewa “idan suna tare zataji ta very safe!to mi hakan ke nufi tana sonsa ne?dasauri ta girgiza kai wata zuciya nace mata keda baki san so ba “komawa tayi tazauna kan