← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 155 OF 197

Sashe 155

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yar kara dasauri tasaki tace shine zaka kira yah mariam duk don kowa yace bana yarda dakai yace aie kece kaman kishi yasa kin iya masifa Allah “ tajawo sa tasaka kansa a kirjinta yayi wani ajiyan zuciya yanka wuyan rigan yayi kyau ga diamond necklace dan karami black a wuyanta kalan fabric din black ne sai silver kadan ajiki “ hannu yasa yana wasa da sarkan kamshin fatan ta nayi mashi irin fresh strawberry dinnan ga fatan har milky milky take “ har tacikin riganta yake sa hannu sa tasaman boobs din tana jinsa batace masa komai ba saima wayanta da dauka tashiga chart din aysha ganin pictures da vedios din daakayi musu yau har anyi editing dinsu budewa tayi tafara scrolling tana kallo shima kallo yake still kansa kwance a boobs dinta wani slide ne wanda style din yafi mata kyau murmushi tayi tace kaganka kaman gaske you fine “malik yatashi zaune yace keeee “nine ma kaman gaske am fine tau ni yanzu abunda zan fada ma shine bazan yafewa camera din nan ba saboda ta mayar dani wani kala wasu kuma anyi musu kyau tayi dariya tace jealously kawai kafito fili kace kaga hot cake ka like mata ‘Ni fa daina magana zanyi da mutane saboda haduwan mijina malik yayi murmushi Allahu yaja long pointed nose dinta yace you are funny ‘tayi murmushi ahankali yarufe idonsa har cikin zuciyarsa yaji murmushin yace nima zan saka hakorin makka “tace lahhhhh baya ma maza kyau Allah yace tau ke yaakayi yamiki kyau ta tada kansa daga kan boobs dinta tace oh ni mazane kenan?yayi shiru yana murmushi tace karka sake kwanta mun anan tau dasauri yakama hannunta yana dariya yace ai duk duniya a wajena kowa namiji ne apart from you tayi murmushi tana juya masa eyes yasaki baki yana kallonta tace to bara dai kasa hakori bayace in sha Allah aie zamuje umra bah this umrah dazaayi tayi shiru kafin tace to yace kingani I have never been there before idan mukaje wannan karon is my first time tace eyyerh Allah sarki yace bara natafi kafin ibrahim yaje yadinga spreading news nataho wajanki nabarsu da hidima aydarh tayi murmushi tace Alright kaje tare suka fito daga dakin suka fita compound din gidan anata hidima biki akayi mai sunan biki biki na nunawa a duniya bikin da naira tayi magana wajan yin shi ance ansha an zubda kudi Alhamdulilah saidai muce Allah yaba amarya da ango zaman lapia Ameen “ ummi dake kallon aydarh tace sannu baby aydarh tayi kasa da kai tace Alhamdulilah baba tace ai bata da lanbo ma nalura da tanada shi kam bikin nan da yanzu ta fice Hayyacinta laulayi ba sauki Allah yasawwake ummi tace Ameen Ameen ummi tace bara naje gida can ma akwai baki daga kuma hajajju sai inna acan suke nasu wuni baba tace tau mi yahana su zama bayan angama kidin ummi tayi yar dariya tace Wallahi bansani ba baba “mariam tashigo parlor da waya kare a kunnata halime take kira yayansu yace dr umar ke son yayi magana da ita janye wayar tayi tana tambayar aydarh ina halimen??aysha tace aie zaa tambaya ina tare kuka fita daga compound maryam tace aaaa Wallahi tare sukaje da auntie hafsa nida rabiah muka fita aydarh tace ko zaki duba dakin mom maybe sunje can tare naji tana neman wiper zata goge kwalliyanta Maryam tace bara naduba ummi tayi yar dariya tace Allah sarki uktiee ita fa baki daya yau a sukuku take tunda akace an daura auran nan dazu ma da oum namata manni ina ganin tana kuka aydarh dai tayi murmushi ahankali tamike tace bara naje wajan mom din ummi tagyada kai itama tana mikewa tace bara tace tunda dai baki sun fara ragewa itama ta sallami nata baba tamike tace bara ta bita aysha ta cigaba da zama a parlor dawaya ahannunta nata duba posting din bloggers a ig na bikin nasu sunyi trending bana wasa ba saboda biki ne akayi na manya “ bata goge makeup dinta bai ta sai kallabinta daya ja baya kadan gashinta yafito maids nata gyaran parlor dayake babu mutane vip kawai aka ajiye awurin kuma dayawansu sun tafi oum ko ganuwa batayi yau saboda hidima abby da abba duk suna can tare da manya manya kasar da wasu cikin su duk sai gobe flight dinsu zaaya tashi ‘ sallama akayi aysha ta amsa gently yakaraso cikin parlor yazauna kan sofa kanta tadago tana ganinsa tagane sa shine mc din jiya wanda already tasan shi matsayin tight din malik a school dauke kai tayi ahankali tace ina wuni ya aiki ya gajiya dazzy yayi murmushi yace Alhamdulilah kyau!tawara ido cike da miskilanci tace kyau kuma dazzy ya jinjina kai yace pretty sure tasa hannu tana rufe fuskanta yace kece kawai baki wanke kwalliyar ba why? Tace zan wanke anjima am tired for now yace daman kinada alwalla ba?ko lafiya lau akeyin alwalla dashi?tayi kasa da kai bata salla shiyasa ma bata goge kwalliyar ba shiru tayi tana dan murmushi yakama goshin saa yace sorry little I talks much right tagirgiza kai yace first of all sai kinyi hakuri dani yeah?saboda I talks much gaskia shiyasa ma nake mc and ke kuma you are not use to talk ta daiyi shiru dazzy yace without wasting much of time kinsani kinsan who am I ,kuma kafin nazo wajanki sai dana tambayi izini wajan abokina which is your biological brother ya isa dake a komai and his friend kaman yanda kika sani “Ayshatourh nib a yaro bane kema kanki nasan ba yarinya bace bantaba soyayya ba cus ban samu type dina baduk wacce kika ganmu tare ita tace tana sona bani nace mata ba aysha dai ta kallesa yace “kafin nazo yayan yafadamun bakya soyayya da kowa kuma babu wanda akayi ma alkawarin aurenki ta gyada masa kai yace tau Alhamdulilah ayshatourh idan kina sona nayi miki ina sonki da aure dasauri tayi kasa dai tana jin wani kala Wallahi ba don alkunya na musulunci ba da hausa fulani da sai tayi murmushi agabanshi mikewa tayi tahaye upstairs dagudu Wallahi bin bayanta yayi da kallo yana girgiza kai with smile on his face “ daki na farko tashige tana jingina jikin kofan ta dafe kirjinta tana sauke ajiyan zuciya kwalla yaciko idonta ga dariya a fuskanta whatttttttt itace ake ma zancan aure ahankali tace Alhamdulilah Alhamdulilah Allah na gode maka tarufe ido sai ga hawaye Wallahi batasan iyakar farincikin datake ciki ba ayanzu ita wa zata fada mawa ummi?dasauri ta girgiza kai tace kaiii no ina jin kunya wata zuciya tace ga halime da maryam ne ‘daga karshe dai kawai yankewa tayi zata fadawa Aydarh kusan ten minutes kafin tafito daga dakin ai kawai dakin aydarh tawuce babu kowa sai maryam da dr hafsa data dawo daga wurin dr faisal yanzu tunda suka shirya na wunin take wurinsa data dawo sai kuma yasake kiranta har dai tagaji gashi fa bawani labari suke bas ai labarin aiki sai kuma maganar baya so ya koma Lagos sai anyi engaged dinsu dr hafsa na kwance don tagaji Wallahi bata cika saka hills ba amma tunda aka fara bikin nan dasu suke wuni a kafan su kuma duk aikin oum ne dole sai anyi gayu aysha na shigo maryam tadinga kallonta ganin kaman she is happy tasan halin addar tasu idan tana farinciki dole sai kagani saboda haka nature dinta yake kaman batada walwala shiyasa farat daya ake fahimtar farincikinta maryam ta tashi zaune tace addah tells me mike faruwa ne dan Allah naga kaman you are happy aysha tace gulma kawai dr hafsa ta tashi zaune tac eke Sholly dan Allah fada mana minene aysha ta zauna tana yin kasa da kaii tace uhm dr hafsa tace wai uhm da miye bana son wannan abun fa maryam dake very eager taji minene tace kaii addah kiyi magana pleaseeeeeeeeee aysha tace zan fada fa dr hafsa tace tau ki fada manah aysha tace auntie faa? Maryam tace tana wurin mom fr ko na kirata ayi a gabanta aysha ta gyada kai dagudu maryam tafice bayan tasaka slippers din aydarh dake nan kofan dakin already tace hills din kafanta “ dakin rufaidarh tawuce sai datayi knocking aydarh tace come in shiga tayi aydarh tagoge nata makeup din ta warware kallabin rufaidarh ma ta chanza kayanta zuwa wani vilisco sky blue da pink riga da zane “ babu ko mai a fuskanta tayi fauuu barakallah idonta yayi ja alaman kuka tayi aydarh ta kwantar da kanta jikinta maryam ta gaishe da rufaidarh ta amsa tace sannunku maryam maryam tace sannu mom Aydarh tace yes yah mariam kina nema na?maryam tagyada kai tace ehhh dan Allah rufaidarh tace tau kuje can dakin aydarh tace tau mom zan dawo rufaidarh tagyada kai tace tohm baby son ma yaje yakawo uncle dinku yanzu zasu zo tare aydarh tace ohk ina oum fa ? Rufaidarh tace taje raka matan senate president airport nasan yanzu zata dawo akwai mutane har yanzu ba?’maryam tace ehh mom akwai sosai amma a guest side rufaidarh tace ohk ‘aydarh tace promise me bara kiyi kuka ba please tafada tana marairaicewa rufaidarh ta gyada kai fita sukayi tare dakin aydarh suka shiga ahankali aydarh tazauna Wallahi idan kana da ciki duk jikinka wani kala yake komawa “yanzu duk bata jin dadi Wallahi “tace Allah yasa lapia dai auntie miya faru dr hafsa tace ahtau shi nake tunani nima yanzu tace wai sai kinzo tafada aydarh tace please addah we are all ears shaaaaa aysha tadago tana murmushi tace it’s dazzy maryam tace yah dazzy yayi mine dr hafsa tace waye dazzy din aydarh tace kaman wannan mc din abokin sir right maryam ta jinjina kaiii tace eh eh shine dai aydarh tace miyayi ne wai aysha tarufe fuska tace yacemun yana sona maryam tayi wani ihu aydarh tayi murmushi dr hafsa tace ohhhhhhh is the year for us Allahumma bareek Alhamdulilah yah rabbi maryam tayi hugging aysha daidai halime da Rabiah sun shigo dr hafsa tafada abunda ke faruwa kowa sai murna yake cikin su aydarh tayi musu murna Wallahi taji dadi yanzu maryam kawai yarage a single kowa is token yanzu masha Allah hibba na can gidan tagaji tana wajan ummi “ dr
Chapter 155 · 0% Book details