← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 117 OF 197

Sashe 117

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

faru bata komawa idan kuma akace sai takoma kararsa zatayi a raba auran batayin auran kuma anymore daga oum har ummi babu wanda yayi mata magana ita dai rufaidarh already tana toilet tana hadawa aydarh ruwan sit bath tazuba kaf maganin gyaran datazo dasu wanda tundaga sudan tasa aka kawo su masu kyau da tsada “.malik na fita saiga kiran wayan dr ibrahim jiyayi kusan 30%nadamu wansa ya ragu amsawa wayan yayi sunkai kusan 20mins suna waya kusan duk labarin asibitin daaka gama gini ne kuma alhamdulilah everything is going successfully and har yanzu dr usama yaki karba even single penny yace atara wai “babu abunda yayi wa malik dadi irin jin zuwan dasu dr ibrahim zasuyi da hibba dakuma inna harda dr hafsa bakaramin farinciki yayi bad uk dayasan dr ibrahim yasiya ticket kuma yayi komai amma duk dahaka sai daya tura 500h a account din rabiah yace tabawa iya itama rabiah 200h ya tura mata sannan yayi mata nasiha kadan kan idan tanada mai sonta yazo ayi magana he didn’t want sakarci anymore kuma. Ganin kusan nine yayi oum ta mike tana kallon ummi tace bara mu wuce its almost nine yanzu Allah yasawwake sai kuma dasafe ummi tace tau shknn fatima gakuma ma yanayin yakuma na sanyi rufaidarh tace Wallahi itama wannan ai da yazo mata da kayan sanyi saboda yanayin ta ummi tace in sha Allah bara yashigo sai yaje yanzu ya dauko mata kwara ma dakika tuna mun rufaidarh tayi dan murmushi tace sai dasafe ummi tace Allah yabamu alkhairi rufaidarh ta matsa kusa da aydarh ta har yanzu wall take facing tace mu mun tafi tunda na lura auran bakin rai yasaka ki dan ubanki saura kuma naji wata magana akasin yanda na tsara miki shima mijin naki zanyi magana dashi gobe in sha Allah aydarh dai batace komai ba sai fama bata rai take har da kukanta dazu da akabar ta ita da rufaidarh ta dinga mata fadan yanda take treating malik a asibitin wai kuma har dace mata asa yasake ta shiyasa rufaidarh ke mata wannan warning din yanzu “duk maganan nan rufaidarh take daga ita sai aydarh keji saboda ummi da oum sun fita hajajju daman tana office din dr raudarh “rufaidarh ta fito anan entranced suka hadu da malik da alama yanzu yadawo daga gida wani hadaddan milk yard yasaka dinki half jamper kansa babu hula sai wani irin gyara da suman shi tasha kai kace indiya ne balarabe yayi matukar masifan kyau hannunsa sanyi da rolex Expensive one din sai azurfa “ gaishe su yayi duk suka amsa ummi tadan kallesa tace kaje ka dauko mata rigan sanyi “malik yayi kasa da kansa yana nuna karamin bag din hannunsa yace gashi nan nakawo oum tayi gaba murmushi kwance a fuskanta she is just happy da all this ganin yanda suke kokari kan yarinyarta shine abba har zaice araba auran it’s impossible Wallahi “bara dai taje gidan sallama sukayi driver ya tayar da mota suka wuce ko da ummi tashigo zaune tagansa a reception rike da jikkar ta dinga kallonsa can tace mi kakeyi anan malik yamike yace jira nake ki karbi kayan na wuce ummi tayi dan jim kafin tace baza ka shiga ba?ya girgiza kai yace no zan dawo dasafe ummi tace tau Allah yakaimu yatashi yafita bayan ta karbi bag din ta dinga kallonsa har yafice kafin ta sauke ajiyan zuciya ta juya tashiga dakin “har kanta tarufe da duvet saboda sanyin datake ji gashi tagaji da kwanciyan nan baki daya bata kaunar asibitin nan duk da har yanzu she didn’t feel herself amma tafi son taje gida takarasa warwarewa a can she is uncomfortable anan Wallahi tun tana jin endless kunya zaman ta tare da ummi har ta dan sake kawai hajajju c eke sata jin kaman ta ruga if tana wani magana Allah “ummi ta ajiye bag din takara so gaban gadon tasan ba bacci take ba yasata cewa tashi baby “ahankali aydarh ta tashi zaune kanta akasa tana wasa da yatsun hannunta “ummi ta kalleta itama dai ummin tana dan surukuntar amma bawani sosai ba tace ga rigan sanyin yakawo hadda socks ma tunda sanyin ya kada “Aydarh tace to tasa hannu tana karbar riga da socks din da ummi ke miko mata,rigan ta sanya wanda jacket ne mai kyau da tsada dazasu tafi yasiyan mata shi bata ma taba saka shi ba shima yanada kalar shi socks din dai ummi tasaka mata ta gyara mata hulan kanta ummi ta dinga bin gashin ta da kallo tunda suka zo asibitin baa koda yi combing dinsa ba amma gashi nan kaman anyi salon “ ummi tajawo kujera ta zauna gaban gadon tafara hadawa aydarh custard ita dai aydarh kanta nakasa bayan tagama ta mika mata ahankali tasa hannu ta karba murya can kasa tace nagode “kadan kadan take sha ummi dai sai kallonta take takasan ido she feel at peace ganin aydarh da malik tason yaronta tana son farincikin sa and ta lura his happiness depends on aydarh,ummi tace custard din yayi ko na saka miki pepper soup din kifin?aydarh ta girgiza kai tace ah’ah ya isa ummi tace baby “aydarh tace na’am ummi tace kina son mijinki? Wallahi sai da gaban aydarh ya yanke yafadi jin tambayar da ummi tayi mata shiru tayi batace komai ba “tasake yin kasa da kanta ummi tayi murmushi takamo hannun aydarh tarike tace look up daughter aydarh dai tasaka daukowa balle tama kalli ummin “ganin aydarh bataza ta dago ba yasa ummi yin dan murmushi tace nasan tambayan yayi miki girma amma bana son a dinga dragging case din nan your decision is my command kinji baby ummi tafada muryanta wani kala kaman mai rauni “Aydarh Still takasa magana sai faduwa gabanta keyi kaman wacce ake investigating a CID ummi tacigaba dacewa ki dauka kina magana da oum ki baby kiyi mun magana idan zaki iya cigaba da auran idan kuma bazaki iya ba babu wanda zai miki dole kinji ni “sai yanzu aydarh ta dan ji relief kadan muryanta yayi kass dayawa ga alaman zatayi kuka don har muryanta yafara rawa ma “tace ummi zan zauna wurinki tana fadan haka ta cigaba da share hawayen da bayan hannu tana jan hanci duk da ummi bataji dadin decision dinta ba amma Wallahi babu wanda zai tilasta yarinya tunda bata sonshi babu wanda zai mata dole ta zauna “ Allah yabashi tagari kawai yayi hakuri yasamu wata kuma ita duk abunda zai faru zata roki alfarma abar aydarh wajan ta tariki “idan Allah yasa rabo yashiga tsakanin su “sai ta haife masa amma ko ba komai ita aydarh an kwareta duk da haka Allah yaso babu dadi sam “ummi tamike ta warwari tissue tasharewa aydarh hawayen ta tass tasake gyara mata pillow ta kwanta “kan prayer mat ummi ta koma ta zauna tana fara lazami sai ga Sallaman hajajju tashigo ga leda kasassan kaza a hannunta tana shigo tanemi wuri ta zauna kan plastic chair “tana kallon ummi tace shi audul din tafiya yayi ne asiya?ummi tace eh hajiya hajajju tace uhm nan dakika ganni daga wajan uban yan biyun ramda muke ummi da mamaki take kallon hajajju tace wai hajiya kina nufin wajan senator ? Hajajju tace can fa hajajju tayi kasa da murya tace Wallahi nasa naga wani katon mutun ashe yarone wannan ai karshan shi 38 Wallahi gashi dan dogo bafullatanin asali ga naira ta zauna hajajju tace bakaramin tausai suka bani bai ta dashi karki so kikaga yarda take sonshi shima yana sonta amma gaskia dai sonta yafi nashi duk ajin ramda har kasa ta dauka ta gaishe sa billahi tau badai ruwana amma ko ma mi nake shiryawa dakomai yatafi nomal duk zan miki bayani saboda Allah yarinyar nan ramda na dauketa kaman diyar dana haifa jin take nake har cikin raina shiyasa zanyi duk yanda zanyi na share mata hawaye daga nan tayi shiru ta hau bude leda kazarta wanda ex husband din dr raudarh yabata bundle guda na 50k dr raudarh kuma ta tsaya ta siyan mata kazan a hanya ummi dai sai bin hajajju take da kallo don ba dan karamin mamakin ta tayi ba ummi tace tau Allah ya kyauta “hajajju tamike ta dauko plat tasaka 6 pieces na kazan ta mikawa ummi tace gashi kiba matar danki tunda shi yamaida kanshi wani kala yaro ga shegen kudi amma bazai iya rike siyan kaza biyar kullun ba dafa yanzu an sallami matar Wallahi gashi yau har saura kwana biyar su juya can kasar idan Allah yataimaka naji zan iya zuwa nace masa na amince da binsu can garin kaman yanda yaroke ni “ummi dai tayi shiru amma tasan yaushe malik ma yayi wannan maganar mikewa tayi takarasa kusa da aydarh tace ta tashi ko zata ci nama aydarh tace bazata ci bai dan tayi overfeed amai zatayi ummi ta lura bata son abinci bata son matsa mata ne kawai yasa ta rabu da ita tadawo kusa da hajajju wanda hajajjun ta koma kan bargon datake kwanciya tacire mayafinta sai faman cin kazar take babu sauki a lamarin ummi tamikowa hajajju tace gashi hajiya kinji tace ta koshi hajajju tabi plat din da kallo tace tau aie shknn ke sai k ici wannan din daman wannan idan tayi saura audul nayi niyyar na aje mawa bawan sai wahala yake yakasa zaune yakasa tsaye amma ko abincin kirki baya ci kuma babu wanda yadamu da haka tsabagen rashin tsoron Allah ummi tadaiyi shiru just 3 pieces taci na kazan ta ture hajajju na lura da ita taci mai isar ta ta rage pieces daya tahade da wanda ummi ta ajiye ta kulewa malik a leda “toilet tashiga ta wanke bakinta kafin tadawo ta kwanta ummi tarage hasken dakin saboda aydarh har hajajju ta kwanta tayi maza ta tashi tace kinjini da rashin kan gado wai yanzu tafara takawa ba laifi?ummi tace eh hajajju tace ai kamata yayi a sallamemu haka nan atai gida kuma ayi case tunda baa asibiti zamu watse ba jinyar fyade ahtau “ummi dai tayi shiru ta kwanta “hajajju tagama surutan ta kwanta aydarh duk najin su don yanzu andaina mata alluran bacci kuma kaman jikinta najiran dare yay isai tafara jinta sam babu dadi ga tunani kala kala
Chapter 117 · 0% Book details