← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 178 OF 197

Sashe 178

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da gudu takarasa wajan aydarh tabata wani kalan warmest missing hug kawa isai fashe dakuka aydarh jitayi she cannot hold it anymore takasa jurewa kawai tayi hugging salmarh back kusan five minutes kafin aydarh tadago tace miye haka hala kin mantawa nawa kika biya fresher glam for this make ko kin chanza mai makeup ne tafada tana dariya salmarh tagirgiza aydarh oya ya isa stop this crying salmarh ta gyada kai tace I missed you aydarh tace me plenty my girl yanzu Beyond should be beyond let’s focus on our future bana son tashin zance salmarh tagyada kai still hawaye yakasa tsayawa ga smile tanayi kafin tace kinyi kyau dan asee kinsake yanzu your beautie is xx masha Allah aydarh tayi dariya tace kema salma tace ina mijinki aydarh tace zaki gansa yanzu sun fita “salmarh tace tau shknn aydarh tace lets go I have to introduce you to them “hannunta salmarh takama suka karasa aydarh duk tamasu bayanin salma as her childhood friend as well as a sister duk sun ji dadi aka cigaba da events the event was full of joy and fun sunyi games hibba duk tafada yanda zasu zama prostituted a bed ita dai aydarh kunyar irin haka take wallahi kanta kasa ko da hibba tace tayi bayani cewa tayi bazatayi ba kaman ta ruga duk gasu mariam fa sai wajan nine suk agama salma tadauki wasu a motar ta driver yakai saura aydarh tagaji sosai matan mai gadi takama mata suka gyara gidan kafin akasaka turaran wuta “ tahaye sama “wanka tayi tadauki cotton gown mai shortsleeve tasaka tayi sallarh drugs dinta tadaure tasha so take tayi bacci idan yazo yaga bata sha drugs ba dole zai tasheta daga nan kuma ba hakuri zaiyi ba yanzu har ten bai dawo ba taji dadi saboda tayi bacci don tagaji “har baccin yadauketa bai dawo ba ‘Daga sisters evening sai dinner zaayi shima sai an daura aure “rana bata karya said ai uwar diya taji kunya a yau aka daura auran dr faisal da dr hafsa “da aysha da dazzy dakuma halime da dr umar sai rabiah da nr yasir fadan irin kyan dasukayi wani dogon rubutun ne laces din su zane daya saidai kala ya bambamta hibba da aydarh da maryam ne sukayi ankon sequence atampha blue and pink angonan sun sha white babba riga na shadda sai hidima ake kafin anjima kuma a shirya tafi dinner malik na ganin yanayinta jiya bai mata allura ba shiyasa yanzu haka idan akace da fever jikinta take daurewa ba mamaki maryam ya akai takira ta tana zuwa yana side din abba da babu su abba nacan su da baki dasu dr usama tana shigowa yamike yakamo hannunta yana taba temperature dinta yaji da zafii ah yasan zaayi haka already da alluran a aljihun shi yasaka shi a ledan phamarcy “ baice mata komai ba yahada alluran tayi raurau da ido yace zaba ko nayi miki allura ko kuma bazakije dinner ba?tawara ido tace ah’ah nidai kamun murmushi yayi kafin yariketa yamata “ansha pictures hadda su abby da abba family pictures akayi wanda zaa frames dashi “. There outfits was Turkish brown mai kaman peaches kalan nan dai na yan gayu something nude haka “shine kalan fabric din aydarh maryam hibba sai salma da bilki dasaura friends din su aysha da halime najiya wallahi duk sunyi kyau barakallah masha Allah kalan dinki dayane aka musu amma sai ka rantse kace ba same tailor yayi musu da aydarh ba dinki ta fits her body she fine die she fine more than all “ duk dasuma masha Allah kowa yayi kyau sosai amma kyan ba daya bane sam mazan ma sunyi arna gezner babban riga banda angonan “something brown haka nan “shima kwalliyar malik da dr ibrahim yasha bamban looking very matured, charismatic,decent and richers ‘amaran kuma sunyi up white sai touches din kaman turkish brown haka sunyi kyau bana wasa ba an kashe kudi wajan nan ankashe kudi a fabric din jikinsu “ shi kanshi makeup dinsu na professional makeover ne tundaga abuja su ka kawota “ ita tama four brides din dasu aydarh oum da ummi da rufaidarh hadda iya sukayi expensive luxury lace coffee da brown a jikinshi gasu hajajju sun sha super kala daya da mayafai “angonan kuma gezner sukayi babban riga fari tass hulunan su turkish brown din takalmi ma haka da aikin jikin babban riga dasu watch rings kaii masha Allah komai nasu yayi hundred percent su abba abby da dr usama ma duk sun sha shaddah kala daya dana su malik watau kudi yayi a rayuwa baki daya dattijan kaman matasa wallahi tsaban hutu ne da illimi ankashe kudi wajan hada dinner nan abinci kau har babu misali “Bella shamurda ne yayi performing a wurin in dollars aka dinga liki su oum da rufaidarh duk sun saba da zuwa irin haka kalan dinner nan duk sunyi inviting rich mamas a wurin manya kasa maza da mata kannywood celebrities da ma na social media kara aka ma abba tundaga kasan waje ma anxo mashi bikin yaran brother din nashi “you must enjoy every bits of the event don live ma aka dinga nunawa a gidan t.v duk wani social media platform anuna live “Dr ibrahim yace wannan kishin dai yayi yawa yallabai yanzu fisabillah kana ganin itama hibba fa kalan kaya daya suka saka maryam ma haka hatta amaren irin dinki ne malik da ransa ke a bace baisan lokacin dayace ma dr ibrahim ba can’t you see they didn’t get same structure duk nan waya kaita zama haka banda ni tadauke ni dan iska yarinyar can bata san matar aure bane ita ?ta manta hadda ciki a jikinta duk sauran aie they are still for the market and your wife dinki bai kamata kaman yanda yama yarinyar can ba kuma your wife veil dinta bai zama transparent kaman na yarinyar can bad uk da babba mayafi ne amma transparent ne duk yan iskan kattin dake nan zasu iya ganin yanda jikinta yake ahhh “ganin dai ran malik yayi masifan bacci idonsa ma a jawur yake ran maza ya bace kenan tausan yarinyar ma yaji don yasan halin malik din tsab zai balbaleta da masifa a daran nan “malik yayi huce yace kana maganan amare kuma su ba net suka saka ba har kasa yake ja ba dr ibrahim yace yanzu dai kayi hakuri ankusa tashi baki daya event din nan ka daure dai muje ayi pictures din yanzu idan yaso daga baya sai kayi mata maganar “malik yace babu inda fa zani babu hoton da zanyi kuma zata san am not her mate tunda ita kunnan kashi gareta watau har yanzu taurin kanta na nan har yanzu bazata iya rage kwalliyan bad uk da aurena a kanta ka duba fa ibrahim waye zaice yarinyar can nada aurena a kai har yanzu she is still a child a fuska idan wani fa yayi mata magana yana fadin haka yawani cire tsadaddan kube hulan dake kansa ya wargaza suman kanshi dake nan yasha gyara “ kaman dan balarabe “dr ibrahim yasaki baki yace wait wai waye zai iya ma yarinyar can magana kaf wurinan duk kudin ubansu anfi su kai wai baka san yanda yarinyar can take ba kai kanka Allah ne yakashe yabaka “ malik yamasa wani kallo kaman zai kawo mai duka dr ibrahim ya kumtse dariyan sa yace afuwan mai gidana kayi hakuri amun afuwa malik yashafa kansa sai ma yanzu ya tuna da duk maganan daya fadi wanda bai kamata bad uk dr ibrahim din bai nuna masa ba amma yasan babu dadi koma miye aie gaskiyan shine “duk wurin babu well packaged cutest structure kaman nata din “duk abunan ita aydarh bata masan yanayi baita dai ko da karba masa abincin takai masa ko godiya baiyi ba balle yakalleta ta dan ji babu dad isai dai kawai ta tafi duk yanda dr ibrahim ya iya malik kin binsa ayi hoton yayi “ran nan ahade kaman wanda idan yakamata zai iya kashe da duka ransa yayi matukar masifan baci gani yake kaman ta raina sa dole dr ibrahim yakira hibba yafada mata halin da ake ciki tasa aydarh tasan yanda zata fara taran abun tun kafin atashi su tafi tashin hankalin yazama worst saboda yau dai malik an kaisa karshe babu abunda ke masa ciwo irin hanata saka dinki dayayi kuma tasa “ta raina sa kenan tau watau kenan idan ka nunawa mace irin wannan son raini yake jawowa (kaidai kawai jarabar kishine bawani raini) fita yayi baki daya daga hall din yabude motarshi yashiga yazauna still hulanshi a hannu “dr ibrahim naganin fitanshi kaman yabishi sai kuma ya tsaya direct table din dasuke zaune yanufa yakira hibba “wallahi dole malik yayi kishi yarinya kaman ita tayi kanta lalle hannunta kaman engine ya buga bakin lalle ga English gold da gold din kanshi a yatsun ta ga wani ubansu agogo yar 1.something a hannu ga bracelet ko kwalliyan hannunta kawai ya isa tadauki hankalin kowa karamin abu mai tsada yafi kyau komai na rings din da watch din yan sirara sai azaban kudi “ hannunta na rike da waya tadauki junior tadaura shi a laps dinta tana musu hoto “ hibba naganin ibrahim tamike tana nufansa dr ibrahim yace yauwa maman junior zo kiji please hibba tace lafiya dad junior yace muje daii binsa tayi suka dan bar hayaniyar yace kina ji ki ma matan yallabai magana tace magana kuma dai nami kenan? Dr ibrahim yace fada kawai yake yayi fushi gaskiya sosai tace wai duk kanmi kenan wani abu yahada su dazu dai lafiya lau kafin azo dinner din nan ko itama naga yanayinta ya chanza gaskiya dataje kai masa abinci tadawo tunda tazauna suna pictures da junior bata tashi ba “duk da haka take bata son hayaniya dr ibrahim yace zancan dinkin ku ne nata yakamata kishi dai kin fahimta aie hibba tawara ido ta hau salati tace wayyo Allahnah wallahi doctor kana ji fa normal straight gown ne duk kalan namu da up neck ma fa kawai dai rigan ce anyi amfani da measurement dinta na waccan kayan da aka manah time din bikin mom shine akayi amfani dashi babu wanda yayi tunanin tasake budewa kuma baki dayan mu
Chapter 178 · 0% Book details