← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 140 OF 197

Sashe 140

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

“cikin few seconds yahada mata tea din yazo yasaka ta a jikinsa yafara feeding dinta tea din saidai tayi rabi kafin ta ture jikinta har yanzu dazafi yataba kanta yace yana ciwo?ta girgiza masa kai yace ohk” magani yabata ya duba babu bottle water a dakin yace ta daure tasha da tea din takarba,yace dasafe in sha Allah zamuje asibiti ta gyada masa kai tace Allah yakaimu lapia yace Ameen mi zaki iya ci yanzu ta girgiza kasa kai tace na koshi “banga addah ba bata nan ne? Yace sunje kano ita da inna iya ke bata ji dadi ba sukaje dubata “Aydarh tace eyyerh Allah yabata lapia yace Ameen takallesa tace zaka tafi yanzu ne sir ya gyada kai yace eh daman nashigo ne kawai naduba ki ta jinjina masa kai yace sai dasafe make sure you prayed before sleeping tace in sha Allah yamata waving hannu kafin yafice “Dasafe ma tun bayan datayi salla kasa tashi tayi daga kan prayer mat anan ta kwanta “ jin shiru har kusan 11 yasa oum tashi ta shiga dakin aydarh a kwance taganta kasa idonta a rufe takarasa gabanta tana tabata taji wani irin zafi jikinta hankalinta yatashi tasa hannu ta tasheta ahankali take bude ido har takarasa bude shi tarrr suka hada ido da oum kokarin tashi tayi amma takasa sai cija lips dinta take oum data fahimce haka ta taimaka mata ta tashi kan gado ta daurata kafin tazauna tana tambayanta lafiyan ta aydarh ta girgiza kai ahankali tace fever da ciwon kai nake tafada sai ga hawaye “ oum tace sorry ki daure kiyi wanka sai kisha tea kafin ki sha magani sorry bara nahada miki ruwan tafada cike da so toilet din oum tashiga tahada mata warm water kafin tazuba bath perfumes tafito toilet takawo mata ta daura kafin tashiga wanka sharp sharp oum tagyara shimfidan gadon kafin tabude box dinta tafito mata da wani plain abaya mai brown mai kyau sai brassiere da pant da undie black ‘sai black inner cap “ fita tayi daga dakin tahadu mata shayin tana sauka kasa nan dinning taga rufaidarh zaune tasha riga da zani na wani super wax ash and blue tayi daurin zara buhari gashin nan yasha gyara kamaan dai oum “rufaidarh tasha kwalliya kaman dai yanda amare keyi a week din auransu “ tana ganin oum tace kinga yanzu nake cewa bara naje dakin baby naduba wai lafiya ashe kin rigani “oum tace Wallahi fa uktiee nima naga bata fito ba naje dakin nasameta she is sick Wallahi rufaidarh tace subhanallah mike damunta tafada tana ajiye mug din hannunta tamike tsaye oum tace tau fever dai ce tacemun nace tayi wanka sai takarya tasha magani rufaidarh tace tau shknn uktiee ki hada mata tea din bara naje dakin nata “ oum tace tau “ lokacin da rufaidarh tashiga tafito wanka tana daure da towel ta kwanta bata da karfin shafa cream ko kadan jikinta is very weak kaman wacce aka zare wa lakka “ rufaidarh takaraso tace subhanallah baby abun yakai haka wai sannu Allah yasawwake takaraso tajanye duvet din kafin ta dauke cream din tashafa mata ta taimaka mata tasaka kayan tasa mata hula sai ga oum tashigo da cup din tea sai dayan hannunta da bowl wanda French taste vegetable fry eggs ne a ciki “ takaraso ta ajiye mata tana mata sannu sai faman kallonta takeyi “rufaidarh ta karba tamatso kusa da ita takai shayin bakin kurba daya tayi ta dauki kai ganin bata so ne yasa rufaidarh dauka fork din dake cikin bowl din ta debo kwan tana kai mata baki ai kaman tana jira sai ga yunkurin amai yataho aikam ta dinga kwara shi duk dabawani abinci kirki a ciki hankalinsu oum bakaramin tashi yayi ba ganin yanda take kwara amai kaman zata fitar da kaf kayan cikinta dasauri rufaidarh tarike ta sai faman jera mata sannu suke ‘ga damuwa a fuskan su “sai datagama rufaidarh takamata ta wannke mata ta chanza kai kaya “oum tace tau uktiee yazamuyi da wannan case din asibiti zamu tafi ko nayiwa abba magana rufaidarh tace kin manta yau asubancin tafiya abuja yayi ba?kawai mijin zamu kira oum tace tau shknn ki kirasa “ tana daukan wayar aydarh zata kirasa sai ga kiran ummi yashigo wayan dauka tayi “bayan sun gaisa ummi tace kira nayi mu gaisa da ita nasan bacci gajiya take naji ya jikinta jiya damuka rabu tacemun kanta nadan mata ciwo “rufaidarh tace Wallahi fa yayah yanzu haka ma Abdoolmalik din zan kira yazo mutafi asibiti jikin nata yayi kasa kware Wallahi yanzu haka amai tagama ummi tace inalilahi waina illahil rajiun subhanallah amai kuma ai gashi nan zaune yana kallaci bara mu taho yanzu nan tafadi hakan tana kashe wayan hijab dinta ta warware tasaka yace ummi minene yafaru tace tashi muje jikin baby ne yayi kasa rufaidarh tace amai kawai take ya ajiye slice daya na bread din hannunsa yamike yace amai kuma ummi ? Ummi tace c’mon malam katashi mutafi zaka tsaya kana tambayana “ tashi yayi ummi nagaba yana baya ji yake kaman yabi ta katanga ya dira tsaban yanda yakagu yaje “direct dakin aydarh sukaje sama sama suka gaisa ummi takara so tarike aydarh tace sannu baby “ mike miki ciwo yanzu aydarh da duk ta galabaita tsaban aman datayi girgiza kai tayi shidai malik na baya tea din ummi ta dauka tana lallabata ko zata sha tana kai shi bakinta sai ga amai ‘ ta dinga kwara shi zuwa yanzu ko yatsan ta bata iya dagawa ta jigata hankalinsu duk yatashi malik ya matso yana kokarin ganin yanda zai taimaka mata duk ya rude Wallahi “ rufaidarh tace Ko first aid dinka zaka dako sai kayi treating dinta oum tace eh Abdoolmalik ka nutsu manah “ummi tace babu wani magana home treatment muje asibiti kawai oum tace ai shima dr ne yayah ummi tace nidai ban yarda ba koma miye muje asibiti hankalina zai fi kwanciya malik yace zan dubata ummi anan ma “ ummi tadaga masa tsawa tace zaka dauka mun yarinyar ko kuwa “karasawa yayi yasaka ma aydarh hijab dinta yadauke ta kaman paper idonta na arufe domin nauyi suke mata su kansu idon ta wahala bana wasa ba Wallahi, ko makiyanta bata fatan yasha wahalan irin aman datayi yanzu nan “daki oum da rufaidarh suka wuce kowa ya dauko mayafi da handbag suka wuce cikin mota rufaidarh malik ne yayi driving dinsu zuwa asibitin dr ramda suna isa tafara sheka amai wannan karon babu abunda yafito sai wani yellow abu tsaban babu komai a cikinta rushing dinta akayi to emergency dr ramda bata kasan ita da tsohon mijinta da hajajju tashiga tafita a maida auransu suka tafi USA kai yan biyun su asibiti har yanzu basu dawo ba tun waccan lokacin “ nr Asma’u tayi komai suka bata treatment din gaggawa “tayi kasa dayawa “drips suka daura mata da allura kafin akayi tests din duk dazaayi.kusan 1 hr 30mins suna receiption zaune har yanzu nurses din basu fito ba zuwa yanzu abby da hajajju sai baba kulu sun iso “ nr Asma’u ce tafito sai faman murmushi take “takaraso wurinsu malik da ummi ne suka mike suna nufar ta sai rufaidarh nr Asmau tayi murmushi tace shalelen family kenan wannan gata haka yanzu wa zan fara bawa sakon? Abby yace kinga diyata ki fadi kawai amma yazaayi akawo patient kuma kifito kina murmushi kice zaki bada sako ummi tace eh nurse ki fadaman ko ma miye hajajju tace baiwar Allah nan duk fameli ne idan ba so kike duk mu taru zuciyar mu ta buga bak i fadi manah yaron nan kadan ya rage yafasa manah makoki anan “tunda dai ba hakuri ne dashi bakan wannan balarabiyar yarinyar nr asmau tayi murmushi tace to congratulations Doctor ka kusa zama baba matanka nada ciki har na sati biyar. Malik yawara ido yasa hannu yarufe bakinsa kafin yace are you serious nurse dagaske kike abunda kika fada? Ummi tayi kasa sujjudah tayi abby yabi bayanta saida sukayi adduao’I kafin suka mike shikam malik kasa rufe bakinsa yayi hannu yasa cikin aljihun sa ya fito da car key din dake ciki yamikawa nurse Asmau tasa hannu takarba tana murmushi “kafin yace thank you nurse “ I really appreciate you news and you should contact me to collect your gift wannan na duba mun mata ne !nr Asma’u tace nagode kwarai dagaske ranka dade ubangiji Allah yaraba su lapia duk su baba sukace Ameen fadin irin farincikin dake fuskan kowa cikinsu wani babban aiki ne amma sunyi murna bana wasa ba abby yafito da bundles na 1k 1k kwara biyar yabawa nr Asmau yace mungode sosai diyata “ummi tace yajikinta sister wannan ta jika suke bata diyata ba nr Asmau tace Alhamdulilah hajiya bacci take yanzu saboda jikinta dayayi kasa dayawa anjima kadan zaku iya duba ta “malik baima jira ko karasawa tayi ba yanufi hanyar dakin duk suka bishi da ido suna kallo abby ya girgiza kai yana murmushi yaron duk yawani susuce kan yarinyar “ oum dai tunda aka fara zancan kanta ke kasa batasan iya kan adadin yanda zata fasilta farin cikin datake ciki ba wai aydarnta n eke da ciki baby ke da ciki Allahu akbar she wished abba is here to witness this Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah “rufaidarh tace mun bani jamaa ku duba mun yaro ance bazaa shiga ba yanzu yashige “hajajju tace yoo muna ganin abu ganin idon mu anan kedai mau Allah ya kashe yabaki don ba kyauta garesa ba nan dakike gani na kakarsa ce ni amma banda kujerar makkah sai gida kawai daya siyan mun yabude mun akawun yamaka kudi a ciki shine iyakan abunda nasan yahadani dashi kekam kin ji dadi abby dai ya girgiza kai watau duk hidiman nan dayayi bata gani “ dayake kowa murna yake babu wanda yabi ta kan hajajju duk suka zauna ana mamakin malik “ oum tamike tsaban kara takalli ummi tace tau yayah Allah yabata lapia ni zan wuce gida akwai sauran wasu abubuwan damu karasa ba hidima nata matsowa rufaidarh tasaki baki tana kallonta haka ma hajajju “ Abby yace no fatima ai da kinyi hakuri ta farka idan suka bari muka ganta sai ki wuce oum tayi kasa da
Chapter 140 · 0% Book details