← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 197

Sashe 106

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kwantar kafin ta gyaramata bedsheet din data yafa mata “ tace sannu kinji asiya aydarh ta gyada kai kafin ta maida idonta ta rufe “tarasa yazatayi taji dadi ta daina jin zafin ko dai shknn haka zata cigaba da zama yaci aci zuwa yanzu ta rage amma Wallahi babu abunda ya ragu “.malik yayi shiru yana kallon abby kafin yace tau abby amma shi abban nata yana nan?abby yace tau bana ce ba malik “amma dai baza ‘a kwana yau ba sai munje munji ma tsayar su suma tunda kace hutun naka na kwana bakwai ne malik ya gyada kai abby yamike yace bara naje na sanar ma umminku da fito tare da matar taka “suma su aysha su shirya sai a rufe gidan malik yayi shiru abby yayi murmushin su na manya cikin kwantar da murya yace ka kwantar da hankalinka duk abunda Allah yayi mai kyau ne kuma daidaine nasan kana tunani zai sa kasakar masa y’a indai hakan yafaru daman Allah yayi zamanku ba mai tsawo bane ka cigaba da ba kanka kwarin gwiwa “kaji in sha Allah babu abunda zai faru ba sai alkhairi “malik yamike kawai ya rungume abby yace dan Allah abby ka taimaka mun kayi masa magana nidai bazan iya sakinta ba ko yace “abby yayi dariya kace kaji ja’iri watau ni kake fadawa haka malik yashafa kansa yace abby ku shirya bara nasamu keke tau kwara biyu “abby yace hala ko dakashigo baka lura da mota kofan gida ba?malik yayi shiru kafin yace eh abby “abby yace tau malan aminu ya chanza nasa shine yayi mun kyautan tsohowan nasa malik yayi murmushi yace masha Allah “Allah yasa albarka angode sosai wannan abota haka abby yayi murmushi kawai. Ahankali abby ke magana bayan ya dage curtain din kofan yace malama ku fito zamuje wani wuri yanzu “ummi tace da anhakura sai zuwa gobe yarinyar nan bata jin dadi,abby yace ta dai daure yau ya kamata muje wurin shiyasa ta daure Allah ya sawwake yace yana sauke curtain ya wuce “ummi dai tai shiru tana kallon aydarh da idonta ke rufe kaman irin baccin nan ya dauketa amma kuma ba bacci take ba idonta biyu “mikewa ummi tayi tabude wardrobe tafito da hijab din da zata hau da atamphar jikinta tasaka ta fesa perfume sama sama “sai karantse kace a hutu ummi take saboda jikinta babu inda ya nuna wani tsofa ko talauci ‘matsawa tayi kusa da aydarh tace BABY “aydarh tabude idonta tana kallon ummi kafin ahankali tayi kasa da idonta “ummi dake kallonta cike da tausayi tace ya jikin naki? Aydarh ta gyada kai kafin tace da sauki “muryanta yakarasa dishewa very weak and slow “dayasa ummi jin wani kala anya basai ta ajiye Komai wannan yaron yayi mata bayani karfa ace babu abunda yayi ma yarinyar nan duk wannan aika aikar dayayi? Ummi tace sannu zaki iya tashi yanzu Wallahi aydarh bata ma fahimta kawai ta gyadawa ummi kai ummi tace tau taso ahankali kinji abbynku yazo yace mu shirya zamu fita “Aydarh da kwalla suka ciko idonta tace To”ummi dai na kallonta tayi yunkurin tashi ahankali dasauri ta ririke katifa wani kalan emotionl kuka na kufce mata bata ma da energy yinsa da karfi ummi tayi saurin kamata tana yi mata sannu cike da lallashi da dubara ummi tafito da ita bayan ta yagyara yafa mata veil “suna fitowa da malik ummi tafara hadda ido sai kallon aydarh yake ba kunya balle tsoron Allah tunda tare suke da ummin,Wallahi duk wani kala yake ji yadauki hakkin ta ne dayawa Allah bai masan kalman dazai amfani wajan ba yarinyar nan hakuri ba zuwa yanzu banda bugawa da sauri babu abunda zuciyarsa keyi tsaban fargabar abunda zai tarar a gidansu aydarh ‘ummi ta banga masa wani shegen harara yayi saurin dauke idonsa shidai abby tuni ya fita followed by malik sisters “ahankali ummi ke tafiya da aydarh da hawaye sun ki tsayawa a fuskan ta har suka zo ta gaban malik dasauri yace bara na tayaki ummi ‘ummi tayi masa wani kallo tace karka sake ka taba mun yarinya kaji ni?kafin fuskan ta a daure tace fita kaba mutane wuri marar kunya kawai “kasa yayi da kanshi “ya juya yafita.shine gaba sai su baya abby kuma na driving yar Peugeot din shi ‘aydarh ta kwantar da kanta bisa shoulder din ummi the journey was silent ummi bata fahimce inda zasuje bas ai data ga hanyar wani irin yankewa gabanta yayi yafadi badai abby na nufin mayar da yarinyar nan zaiyi ba tama rasa kalar tunanin da zatayi sai kawai ta hau addua a cikin ranta,malik dai daka gansa kasan yana cikin damuwa yama rasa inda zai kamo komai yayi mashi chak aydarh kami don rufe bata masan wainar da ake soyawa ba “suna isa bakin mad gate din da this time ma ba kalan waccan bane wannan karon ansake gyara gidan yakarasa zama kaman white house na american ma “ga security’s kala da iri a bakin gate din Sai da abby ya saita hancin motan ta wajan gate din kafin ya tsaya security’s biyu suka karaso wajan sanye da uniform din civil defense “abby yakara sauke glass din window gefansa yana kallon su kafin suka ce mr where are heading to? Kafin su rufe baki aydarh ta bude ido dawani speed tana kallon inda suke kawa isai tasake lafewa a jikin ummi gabanta yayi wani irin faduwa itama zasuyi mata hakuri kaman shi?yaxata idan iyayanta suka cigaba da fushi da ita?inalilahi waina illahil rajiun shine kalmar dakawai take nanatawa “su aysha kam kallon gidan suke da mamaki ina ne nan din “Abby yayi ma security’s din pointing aydarh Wallahi arnan mutanan da ba musulmai bak asa rufe baki suka ganin small hajiya a cikin kalan wannan motor kai this is very unbelievable “kaiiiiiiii sanin halinta kawai yasa dayan kamo hannun dayan suka bude domin sun san halin aydarh bawani abu bane tasaka a kore su Ko second baza’a kara ba “wangale gate din akayi malik dai kaman anzare masa wata lakka a jikinsa haka ma ita maman tasu “su aysha dai kallon white house din kawai suke ko flim basa tunanin su taba ganin irin gini haka ba ga parking lots din motoci kaca kaca kaman irin ana siyarwa duk wacce aka mutun yana iya karasa rayuwarsa ta duniya tsaban kudi aka saka kana gani wajan siyan motocin “shima abby waje yasamu yafaka tashi sai dayayi jim kafin yakarasa adduar neman sa’a shima malik yayi wacce abby yace yayi,itama ummi ta ta adduar tayi “ahankali abby yace duk ku sauko su aysha ne suka fara fita kafin abby ummi ma ahankali tafito tana rike da aydarh bazaka iya ma misilta yanayin datake ciki ita kadai tasan abunda take ji a ranta wani kalan yanayi take ciki ‘ummi takama ta kaman dazu cikin dabara ake tafiyar su aysha suka bisu baya abby yace sauko malik babu abunda zai faru sai alkhairi kafada wa zuciyar ka haka, malik ya jinjina kai yana ba kansa kwarin gwiwa yafito “abby yayi gaba suka bisabaya har main entrance din gidan aydarh tarufe ido tana iya jin yanda zuciyanta ke dawata cikin riga duk steps din tafiyan dasukeyi “ sai taji wani irin abu abby da kansa ya taba door bell din duk suna tsaye sai dayayi kusan sau biyu kafin security kofan tabude tana kallonsu sai taga wani kaman yallabai Wallahi kallonsu dai kawai takeyi har idonta yasauka kan aydarh dasauri taja baya tana basu hanyar wucewa “abby yayi sallama yashiga kafin malik sai su aysha ummi dake rike da aydarh sune a baya sudai su aysha na ganin ikon Allah irin wannan gida haka tau wai ina ne nan din?basu da mai basu amsa kawai yasa su yin shiru “oum dake dinner ita da rufaidarh fruits ne gabansu kaca kaca “oum ta sake wani irin kyau da haske tana sanye da cotton lace mai kyau da tsada anyi mata A -line gashinta tayi parking a kasa tayi wani ture kaga tsiya karamin kama suke da aydarh said ai aydarh har taso ta fita kyau ma Wallahi rufaidarh ma masha Allah kana ganinta kaga balarabiya tana sanye da normal hijab kalan na yan makka “hankalinsu yakoma kan alaman shigowan mutane tunda tasan yau bata da bak’o kuma ko ma akwai sai security ta tambaya kafin ta bude amma yau batambaya sai shigowan mutane da ta ganin “ahankali cike gayu aji dakuma kamewan oum ta kalli rufaidarh tace uktiee kaman shigo nake ji rufaidarh dake slicing peach din hannunta tace zakiyi baki ne yau? Oum ta tace ah’ah bamuyi dakowa zai zo ba tunda jiya nadawo “rufaidarh tace to muje mugani maybe bakin babyn kine oum tayi ma rufaidarh hararan wasa tace na lura tunda nadawo jiya kin chanza wa bawan Allahn can suna “rufaidarh tace to karya nayi oum na murmushi exactly yanda aydarh keyi tace noooo gaskiyar kenan “mikewa sukayi suna shiga cikin parlor billahil azim oum ji tayi wani hajijiya mai kaman jiri na niyyar kayarda ita “da kyar tanemi wuri ta zauna kasan stages din tana ganin abun kaman a flim aydarh aydarh yarinyarta is back she cannot believe all this ta rantse “rufaidarh kau kasa karasa stepping tayi cikin parlor sai kallon abunda take ganin kawai take takasa gazgata hakan Wallahi! Abby yayi murmushi yace bismillah hajiya ku karaso fatan dai Habib din na nan rufaidarh datayi gathering courage dinta ta ja numfashi ta fesar kafin Still kuma ta tsaya nan inda take tsayi “da alama dai abun yashige su dayawa tunda oum ta zauna bata bude idonta ba tayi shiru tana jiran sauyawan abunda tayi noticing just now “daga kan stairs dake saukowa tasha riga da zane na lace ga mayafi ansha irin flower lace din sai flat shoe dinta masu shima kalan lace din (too match kenan)sauko take tana fama sababi “tana cewa tau Wallah ini sai nakama kaina tunda mutunan duniya duk sun karasa zama watsatsu banda ma rashin kan gado ace katuwar arniya tunda safe zata tasheka wai zatayi gyaran safe “shi habib din haka ake masa ko sa ini uwarsa eyi? Abby yayi murmushi daman baba kulu ta sanar dashi hajajju na gidan kuma hakan bakaramin dadi yayi masa ba itama babar na kan hanya zata zo “
Chapter 106 · 0% Book details