← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 164 OF 197

Sashe 164

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ma fa badon bata sonshi ba tadinga masa shan kamshin yanzu kiga ita yaba latest iPhone din shi yarike karaman nata ina laifin yasiyan musu kala daya “oum ta dai yi murmushi kawai uktiee tace ka dan ubanta bazata iya zama mace tayi masa masifa ba tunda shi Allah yazuba masa jaraba yanzu haka a dakin yawuni bakiji tana kamshi apart from nata bad uk da tayi wanka?oum tace shin su suka sani idan suka zubar da cikin nasu ne bana wani ba itakuma aie jikinta ne rufaidarh tace Wallahi duk da haka dai kisaka ido Wallahi bana son damuwa gaskia oum tace in sha Allah duk wani abunda yadace babu wanda oum bata hadawa rufaidarh ba ba abunda tabar rufaidarh ko maids sukayi ita tayi komai ita dai rufaidarh sai binta take da ido oum batayi attending abba bas ai wajan ten na dare she makes sure that everything is in order kafin tabar dakin rufaidarh tace ta kwanta dawuri saboda tun asuba zata tashi baki daya rufaidarh kasa bacci tayi tarasa wani kalan yanayi take ciki Wallahi ga this drugs na neman halakka ta babu yarda dr usama baiyi ba yazo tace nooo sai gobe tana shirya masa surprise ne wajan 11 nadare driver yayi driving dinsu dr faisal dr umar dakuma nr yasir da dazzy dr faisal da nr yasir zasu koma Lagos dazzy da dr umar kuma abuja tare da malik sukaje rakiya babu yanda basuyi dashi ba sun gode yace sai yamusu rakiya “ ahanya suna dawowa yasa driver yayi parking wani katon mall suka shiga tare “ fries ya siyan mata mai yawa dayake Cakestries a gefen mall din yake yashiga babu yadinga siyan mata cakes kala da iri wasu dai duk dan tasa a fridge ne gani yake kaman zata bukaci abubuwa nan “suna tafiya ahanya yatunu dazu ta tambayesa Ko season din garden eggs ne yanzu yace mata eh yace tana sone tace masa hakan nan ta tambaya so definitely yasan tana so bazatayi masa magana ba kawai har yanzu bata taba nuna masa yasiyan mata wani abu ba saidai kawai yayi niyya ya siya shikuma sam baya jin dadin hakan shima yana so kaman sauran ta dunga tambayarsa abu zaifi jin dadi parking sukayi yafita da kanshi yayi pointing fresh ones ‘ yace asaka masa a leda manya cashew yagani suma yace asaka masa mutunmin na gamawa malik yace nawa kenan?mutunmin yace naira dubu dayane yallabai “malik yasa hannunsa mai lafiya yaciro sabon bundle na 100 naira 10k kenan yabasa godiya yadinga masa malik yajuya suka tafi time din dasu koma 11:40 rasa yanda zayayi yashiga gidansu yayi gashi kuma yasan abba na nan kuma yadawo anma rufe gidan wayansa yafito dashi yayi dialing digits dinta yana addua Allah yasa batayi bacci ba lokacin dayakirata tagama saka gown din sleeping dress kenan tana gaba mirror tana shafa white soft glow laps dinta cream “ga gashinta tawarware sa har kugu “ sai yanzu take shirin kwanciya fever take ji sama sama “wayanta na kan gado yafara ringing Siri yakira mata sunan datayi ma malik din saving da mine till death red heart heart with stars double rings ‘wara ido tayi tana turo baki kaman tana gabansa tace sarkin rigima kawai tasowa tayi ta dauki wayan har yakusa tsinkewa tasaka a kunne tayi shiru shima shirun yayi kafin yace hello muryanta very soft and calm slowly tace hello “saida yarufe idonsa kafin yabude yace kinyi bacci ne?tagirgiza kai kafin tace uhm uhm yace why ‘tace yanzu zanyi yayi shiru kafin yace hope you are fine akwai abunda ke miki ciwo tace no “tanajin har ajiyan zuciya yasauke kaiii Wallahi tana son Abdool dinta “wayyo Allah ‘ yace I bought something for you kuma is already late now gently tace keep it for me I will collect it tomorrow yayi shiru yace no ko naba security yaba maids sukawo miki ta girgiza kaiii tace ah’ah yace haba cuddle bug don Allah kizo ki karba pleaseeeeeeee rufe ido tayi kafin tace hold on kashigo gate kabi ta back yard zanfito ta back door ina zuwa “yayi murmushi yace I love you wife tace I love you mine!yace I will be waiting for you tayi murmushi tace I promised to not makes you wait yace afito lafiya tace ashigo lafiya yayi dariya yace Allah yasa hajiya ASSEIYARH ‘kashe wayan tayi tadauki night perfumes tashafa balm tashafa wa cutest lips dinta kafin tadaura rigan sanyi tasaka hijab sabon crocs shoe din daya siyo mata cikin hidiman bikin nan tasaka pink mai haske dariya tayi kuma she appreciate time din daya kawo mata kawai yarasa abunda zai siyo mata ne yasiyo mata su Expensive crocs malan hijab dinta har kasa tadauki wayanta tabude kofan dakin without making any sound daman dai ko da karfi tayi ba lallai aji ba wannan uban villa Allah natuba downstairs tasauka luckly basaka key a door din bayan ba tabude ta fita wasu kalan haddadun flowers ‘ne awajan ga disco lights kaman dai wani club wurin yayi kyau kuma fa bazama akeyi bahakanan dai akayi wajan matsayin bayan gida yana tsaye ga kusan leda uku a hannunsa mai lafiya karasowa tayi kamshinta yamasa sallama murmushi yayi tayi kasa dakai ahankali tace ina wuni yace kinyi kyau tayi murmushi tace thanks “kafin tace miyasa baka saka rigan sanyi ba?yace aie nasaka socks kuma tace socks is different aie sir baka jin sanyin nan tasa hannu cikin hijab tayi zipping zip din sweater jikinta taciro shi sai kallonta yakeyi tace zauna yazauna ahankali kan chairs biyu dake wurin tamatsa kusa dashi kaman wacce zatayi wani laifi hannunta har rawa yakeyi saboda ciwonsa tabi ahankali ahankali tasama hannun mai lafiya kafin tazo wajan mai ciwon shima har cikin ranta takeji da dabara dakomai tasaka masa rigan kafin tasaukan da ajiyan zuciya yayi murmushi yace sannu tace yauwa kafin yace carry it and go sha biyu yakusa idan kika ci wani make sure baki kwanta ba immediately take care of yourself for me and my baby muna sonki tayi masa peack a goshi tace nagode sosai Allah yakara girma nima ina sonku yayi murmushi yana jinjina kai tayi masa waving hannu tajuya camera yashiga yamata vedio tana tafiya bata masan yanayi ba “tashige ta inda tafito kafin shima ya tashi yakoma security yasake bude masa kofa yana masa sai dasafe yafito da kudi yace gashi su raba godiya yayi masa kafin malik din yafita “ har takoma dakinta babu wanda yasani tabude ledojin tana murmushi sai dafita nan dining din dake part dinta tajera cakes din cikin fridge tadauki wanda zata ci yanzu kitchen tashiga ta wanke garden egg fari daya data dauka da cashew daya tadaura a bowl tasaka knife tayi slicing din garden egg din kafin tafito takoma daki zama tayi kan sofa sai ga Whatsapp vedio call yakirata dauka tayi tacire hijab din “yayi murmushi baki daya gaban rigan net ne rigan yayi kyau bana wasa ba “ tadauki cup din p cake din tana ci sai kallonta yake tadage mai gira tace minene yace rowa kawai tayi murmushi tana turo masa baki tace and idan kai baka ci ba yaronka yace idan kasan kana son muna sharing abu da tun farko baka kamani kamun ciki ba tafada a wani kalan shagwabe har zabura yayi kafin yayi wani dariya yace sau nawa zan fada miki am not at fault ina da kanki kika ce dole sai nayi having dinki takife wayan tace stopppppp yadinga dariya tace Allah kadaina yace nima kidaina mun sharrin namiki ciki “tace kuma sai nayi reporting dinka to the office nace ummi na tabaka amana na shine kaje dani can wani kasa ka dinga yin abu dani ko tafada kaman gaske tana raurau da ido yace eyyerh gaskia ban kyauta ba amma wait wajan cp zaki kai reports ko ig tace ig din dai baki daya “yace tau nikuma zanyi reporting dinki wajansa na cika kyau dakuma fizgana dakikayi “tarufe kunnata tace you are bad yayi murmushi yace kema aie you are bad tarufe fuskanta tace I love you shifa yanzu kiran I love you dinnan datake masa is killing him baki daya idan baiyi dagaske ba hankalinsa zai tashi daga kan komai da kowa yazamana kanta baki daya miye yarinyar nan kemasa dayake jin wannan irin son na gaske kanta Allahu! Idan suka cigaba da wayan nan ji zaiyi kaman yajawota ahankali yace karki matan don’t sleep immediately after eat walk around ko na five minutes ne my pharm tace sure tana kashewa tace wani pharm bayan kahanani karatun abun bazata ce yamata dadi ba ko akasin haka kawai dai zatayi masa biyayya ne babu yanda zatayi idan ma tace zata ja case din ranta ne zai bace don tasan his no means no his yes means yes kuma ma oum kasheta zatayi idan taji tana dragging wannan case din “na schooling hankali kwance taci abubuwan data zubo yanzu kaman yanda yasata haka tay isai datayi exercise kafin tazo ta kwanta.Tunda asuba oum tashiga dakin rufaidarh tasameta zaune kan prayer mat alaman tagama sallarh tana lazumi “sallama oum tayi ta amsa mata kafin tace uktiee anya kinyi bacci kam jiya rufaidarh tace lah mikikagani nayi bacci kam sosai oum tace tau madallah kinga yanzu tashi zakiyi bara nahada miki ruwan wanka ina zuwa kicire kayan rufaidarh tace tau uktiee oum tashiga toilet din ta tara ruwan zafi cikin bathtub din kafin tasaka duk wasu tradition magani na kasan su masu kyau sosai da perfumes tafito tace tashiga shiga rufaidarh tayi oum takoma dakinta tadauko sabon embolish grand super latest 2025 ivory print mai kyau sosai green da grey dinkin riga da zani anyi musu kabbasa tun shekaran jiya ake tsuma su “ dauko su tayi Still rufaidarh bata fito wanka ba sabon mayafin kayan oum tadauko da jewelries marar sa girma masu kyau English gold da bangles da bracelet dinsu dakomai wanda kyautar oum ne Ko rufaidarh batasan das uba tsaban kudi oum tasaka wajan hada kayan daidai da inner wears din an musu kamshin wannan sai a zauta manah uncle usama aiee lokacin da rufaidarh tafito oum tafita rufaidarh dai tadinga bin kayan dake kan gadon da kallo tagirgiza kai wani kalan tears din pleasure suka zubu mata
Chapter 164 · 0% Book details