← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 197

Sashe 80

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tun dazu taki kallonsa “yayi murmushi yace tau bazaki kalleni bay au ko mi? Aydarh tarufe fuska da hijab dinta tace ai na kalleka yace ban yarda ba so nake kisake mun kalan kallon jiya “dasauri ta tashi da gudu tashige daki tana dariya shima dariya yayi kafin ya mike “yana girgiza kai takalmansa dake nan bakin kofa yasaka yafice, walking very majestical yafita daga gida dr hafsa dake nan kofan gidan hannunta rike da lab coat sai hand bag dinta alaman wajan aiki zataje tun dasafe dr ibrahim yakirata yasanar mata dakomai sosai tayi murna bana wasa ba daman gidan zata shiga tayi congratulating malik, sai gashi sun hade a kofan gida fuskanta da murmushi ta gaishe sa ya amsa “ kafin tace congratulations yallabai ubangiji yataya riko malik yayi murmushi yace thank you dr nagode Allah yabar zumunci “dr hafsa tace babu komai ina Aydarh?malik yayi murmushi yace tana ciki bazaki shiga ba? Dr hafsa tace aaaa yallabai idan nadawo sai nashiga mu gaisa nayi mata murna malik yace tau badamuwa.yace shima dr ibrahim din haka yafada, aydarh tace kai haba?hadda auntie hibban? Malik yace eh tare zamu tafi yace tau ina zamuje?malik yace inda kafa ke zuwa tayi dariya batace komai ba ta mike tashiga kitchen ‘ girkin takarasa kafin tafara gyara kitchen din, shigowa yayi kafin yakarbi towel din hannunta ya cigaba da goge inda take gogewan, babu mai magana cikinsu har suka gama kafin ya saka musu a plate daya yakamu hannunta suka dawo parlor nan suka zauna kan carpet din ganin spoon daya yadauko sam batayi tunanin tare zasu ci ba, ahankali yasa spoon din yadebo abincin yakai bakinta sai data kallesa kafin ta bude bakin yafara feeding dinta,yana yi yana ci shima har suk agama ci ruwa takawo masa yakarba kafin yadauke plate din yakai kitchen, Ta dinga kallonsa bayan sun shirya abayan ta tasaka look very cute shima yard yasaka black sai black shoe da black shade dinsa a ido sunyi kyau bana wasa ba sunyi kyau kaman ka dauketa ka gudu, kafin yace kidaina kallona haka fa madam “tadauke kanta dasauri tana fidgeting fingers dinta dake very clean and long “ yace muje tau “ suna fitowa bakin kofan gida dr ibrahim ne cikin 406ash sai hibba dake nan front sit tasaka white abaya mai black stones sai dr ibrahim daya saka farin yarda “murmushi hibba tayi ganin irin kyaun da aydarh da malik din ahankali ta kalli dr Ibrahim tace perfect combo kenan dr ibrahim yayi murmushi yace Allahumma bareek hibba tace Ameen. Hibba tayi murmushi bayan sun sauka bakin wani haddadan café bata mayi tunanin a kano akwai wuri irin haka ba,aydarh dai kanta nakasa “kasancewan Black kaya suka saka ita da malik sai hankalin mutane yafi dawo wa kansu saboda sunyi kyau bana wasa ba gashin gabanta kanta dake nan luf har goshinta,yafa veil din kawai tayi bata saka hula ba “dr ibrahim yakama hannun hibba daka gansu kaga asalin couple dan jikinta daidai misali shiyasa idan suka jera ita dashi yake shanya tsawonta gaba sukayi “Aydarh da malik a baya,malik dake kallon aydarh non stop yayi kasa da murya yace yanzu nan fa sai kiga nayi budurwa dasauri ta daga ido tana kallonsa kafin ta hade rai ta juya taga babu mai kallonsu tasa hannu tana jan suman kansa dake nan kaman na indiyawa “murya cike da tsiwa tace duk wacce ka kalla anan sai natafi adamawa gobe ehen “Wallahi ta kashesa kasa magana yayi shi fa indai zatayi koda motsi ne ji yake duniyar namasa wani irin shawagi “ganin ya tsaya yana kallonta yasata kama hannunsa taja sa suka bi bayansu dr ibrahim anan café din dai mutane harda masu daukan su hoto sai da aka samu “dr ibrahim dayayi musu booking vip bude musu akayi suka shiga,sits hudu ne kawai ga wurin yayi wani irin azaban kyau yanda hasken wurin yake sai ka rantse a wani babban café kake a new york city “hibba tayi murmushi kafin tayi kasa da murya tace yallabai fa ya jawa kansa wani rigiman kalli kaga kallon da ake masa dr ibrahim yadauki cup din coffee sa yayi kasa da kai yana dariya ciki ciki,yace maybe maganan budurwa yayi mata kinsanta da kishi fa,Hibba tace shi yaja aie “ malik dai sai kallonta yake ganin taki daukan komai “ahankali ya dauki red velvet din aka ajiye musu ya balli kadan ya kai saitin bakinta sai da kallesa kuma taki bude bakin’ala dole ita kunyarsu dr ibrahim takeji “tura mata cake din yayi ba arziki tabude bakin yasaka mata “hibba tayi murmushi tace “congratulations yallabai Allah yasa albarka “malik yayi murmushi yace Ameen Ameen amarya ngd sosai “Aydarh dai sai kallonsa take non stop taji ana congratulating dinsa “kaman zatayi magana sai kuma tayi shiru “dr ibrahim yace ai munyi magana dasafe da dr faisal malik yace eyyerh naso nakira sa but zuwa safe in sha Allah zan kirasa, dr ibrahim yace ohk “ kafin yace “yace mun karshan watan nan zaku wuce so just arranged everything that you will need kawai tunda maganan tafiyan su zasuyi muku Komai malik ya jinjina kai yana cigaba da siping coffee gabansa “ dr ibrahim yace zuwa dasafe sai kayi escorting dina yallabai muje mu duba wani plot can hotoro nasamu text din dr usama yace ayi billing kaf amount din yana so yabada kafin yabar kasar “malik yace tau masha Allah,Allah yasa albarka hibba tace Ameen “kafin ta kalli aydarh tace auntie aydarh kodai laifi akayi maki ne? Aydarh ta girgiza kai kafin tace ah’ah fa auntie ba komai malik yayi murmushi yana kamo hannunta yace kinga fa amarya kawai don nace zanyi budurwa anan shine duk take wannan fushin fa “ai bata masan ta dago ido ta balla masa harara ba ganin abunda tayi dinne yasa dr ibrahim da hibba suka hade kansu suna dariya malik dai yayi murmushi kawai yana dauke kai “ Aydarh tace kinji sa ko auntie ai sai yawuce can inada mata suke “ cikin café din malik yayi shiru yana kallonta kafin yamike yace Doctor bara naje naga ko nayi kasuwa kafin ending month din nan nima nasake shiga daga ciki,dr ibrahim yace yauwa yallabai Allah yabada saa “malik yayi hanyar exit din ai dawani irin speed aydarh ta mike tasa hannu tana dawowa dashi baya “tawani irin hade fuska tajawo hannunsa suka dawo kan sit dinsu,shidai murmushi kawai yake su hibba haka “Aydarh batace masa komai ba ta cigaba da rikon hannunsa “dr ibrahim yace kabada hakuri ayi maka afuwa naga fushi ake dakai Hibba tayiwa dr ibrahim hararan wasa tace tunda kai ka saka dole zakace haka Allah ku daina yi manah haka tau din auntie aydarh ki rabu dasu su kansu matan ma idan suka ganki sai sun firgita sun san zaran ba kalan yard din bane ai da kin bar sa ma yafita duk garinan ba wacce zai gani ba garin nan kadai ba kaf duniya ba wacce zai gani bayanke “malik yayi murmushi yana kallon aydarh kafin yasa hannu yacire shade din idonsa “ yace yanzu dai duk naji na hakura for now “Aydarh ta kallesa kafin tace or for now ma?ya gyada kai yace yeah for now,batace komai ba tayi shiru “waiter yashigo yayi playing speakers din dake cikin vip “ dr ibrahim yace hadda rawa kenan ake son muyi? Hibba tayi murmushi tace tau nidai kaga babu ni a wannan harkan ban dai sani bako auntie aydarh tafada tana kallon aydarh “aydarh tayi murmushi tana kallon malik shima ita yake kallo yana murmushi ganin haka yasa dr ibrahim mikewa yace tunda dai na lura anfara bukatan privacy dewy let’s go yafada yana kama hannu hibba mikewa tayi “tana murmushi tace mu ma muje dayan side kaga wani abu daga haka su hibban suka fita suka shiga dayan building din yarage daga aydarh sai malik a vip din “hasken globs din wurin sun kara mata wani irin kyau mai daukan hankali fitan perfume din jikinta baya missing duk wani oxygen da carbon dioxide daya fitarwa da mayarwa,murmushi yayi yace kinyi kyau “sai sannan itama ta kallesa tace kaima kayi kyau “yace ko muyi hoto? Ta kallesa kafin tace to ina wayan?yafiddo normal 7 dinsa daga aljihu yamika mata yana murmushi yana jiran jin abunda zatace gani yake kaman zatace wayan tayi karama “ amma sai yaga akasin haka karba tayi batace komai duk da a ranta tana mamakin yanda ma zasuyi hoto a normal 7 yace babu Face ID fa wannan ba kalan naku bane da home botton ake unlocking tayi murmushi kawai tace to press it yana pressing kam ta bude duk da wayan ya jima dan tun yana school yake da ita amma har yanzu wayan Still looks good kaman sabuwa tunda ba wani amfani ya cika yi da ita ba “snap din tashiga ya girgiza mata yace normal camera please yafada yana langwabar da kai murmushi kawai tayi tashiga normal cam din tajuyo camera front zatayi musu selfie “ ahankali ta kwantar da kanta a kafadar shi yah Rabbil alameen billahi bakaramin kyau sukayi ba ahaka ji yake ina ma su dawama ahaka ina ma kar su bar wannan yanayin kallonta yayi kafin ya karbi wayan yasa hannu yana zagayo wrist dinta kallonsa tayi sai kuma tayi saurin dauke ido,kanta yayi placing a chest dinsa kafin yace oya smile kiddie murmushi tayi very clean white teeth dinta suka fito wanda hakorin gold dinta na makka yakara musu kyau sai shine shine yake “ shima murmushi yayi kadan kafin ya dauke su tabarakallah yafada bayan yagama “ita dai tashi tayi tana karban wayan tace zakayi editing?ya girgiza kai yace no nafi son su ahaka (kunsan maza da rashin son editing 😂) batace komai ba tafita daga photos din “ tashiga contacts dinsa “ kafin tayi searching sunan Ramlah shidai malik sai kallonta yake hannunta dake operating wayan na mugun tafiya da imaninsa aikam sai ga sunan Ramlah yayi appearing haka nan yakarbi number ta bai taba kiranta ba tun lokacin plan dinsu da dr ibrahim yasamu number ta ‘dago kai tayi ta kallesa kafin tayi blocking number tayi deleting bai ce komai bas ai karamin murmushi dayake yi “tadinga kallon contact dinsa bata sake ganin wani number na mace
Chapter 80 · 0% Book details