← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 162 OF 197

Sashe 162

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

tasan aydarh nason yamballs lokacin data koma dakin oum na tsaye rike da bra da pant sai undie duk black ga wani black Cotton gown mai kyau plain aydarh na fitowa rufaidarh takarasa takamota suka zauna kan gado oum tamiko musu cream din aydarh dake nan kan mirror rufaidarh tagoge mata jikinta tass kafin tashafa mata cream din oum tajuya tafita saboda aydarh tasaka kaya rufaidarh tamiko mata oil perfume tace tashafa kadan din tashafa rufaidarh ta dauki towels din taje tayi hanging towels din aydarh tasaka kaya “ wanda tasake cirewan kuma still rufaidarh taje tashanya kafin tafito tace oya bismillah fara ci mugani slowly ta dauki cup din takai baki tarufe ido don shayin yayi mata favorite favour dinta ne “ ajiyewa tayi ta dauki yamballs din sai dataci kaf two din kafin rufaidarh tace oya sha pepper soup din aydarh ta gyada kai sai data dinga juya spoon din cikin bowl din pepper soup din kafin tadauko tafara sha shima ko don yayi dafi yasa tasha ba laifi rufaidarh tamike tadauko bottle water marar sanyi tabude drugs din aydarh tabata duk yanda bata som magani haka Tadaura tasha Ko wannan fever zaya dinga sauka bayan tasha rufaidarh tace good girl tohm tashi muyi exercise kadan sai ki kwanta tagyada kai tace to hannunta tarike suka zagaya dakin zuwa closet din aydarh kafin suka dawo rufaidarh tasake gyara mata pillows din gadon kafin aydarh ta kwanta rufaidarh tasaka duvet tana rufe ta “ rufaidarh tadan zauna kafin few seconds kuma tamike tafita tana rufu mata kofan “ .baba tace sannu asiya ai dagajiya Allah yabada ladan zumunci yashi albarka abby yace Ameen yah Allah inna tace ai ko don saboda kirkin uwar yarinyar sai kayi mata komai kiduba kiga tsaban kara yarinya ta yanki jiki ta fadi jini yaballe mata amma sam haka ganin uwar mijin da duk mu muna nan tace bara tawuce gida Allah yabasu lafiya hajajju tace ai Wallahi habibu dai kam yayi saar mata kai daga asiyar har Fatima duk munyi saar sirikai itafa fatima duk uban kudin ubanta acan sudan din batada girman kai sam tanada hankali uba kudi miji kudi amma sam babu abunda yabata mata hali kaii Allah dai yasaka mata da alkhairi ummi da abby duk suna murmushi kowa yace Ameen yalura yau da inna da hajajjun duk basu jin sokanar yau “maryam tashigo parlor tasaka abaya coffee tayi rolling jersey veil black su Maryam fa duk sun zama yan gayun base sai kyaunta yasake fitowa masha Allah duk da sun fita kyau amma bazaka gane baduk tafisu haske abby yace inkelalan maryam ta turo baki tace Allah yaso ba agaban su auntie hafsa bane dashiknn zasu kama sunan baba tayi dariya tace tau aie har yanzu kinki kidaina kiriniya shiyasa yakasa daina fadan sunan hajajju tace ohh wai har yanzu kana fadan mata inkelalan din maryam tace god nabani abby kaga ga hajiya da inna a wurin nan yanzu sai kowa yaji abby yace afuwan kakata “maryam tace hun na hakura kafin tace yauwa abby daman wai yah anas ne yace na’am tace na gidan wannan fannar ta islamiyanmu a can anguwan abby yace nagane anas na gidan lecturer rights miyayi ne? Maryam tace ita fannar ce takirani wai don Allah ana neman masa aiki a can steel rolling campany abby yace nafahimta yanzu kice mata shi lecturer yakirani sai muyi magana tace tau abby kafin takalli ummi tace ummi dan Allah zan duba auntie aydarh ummi tagirgiza kai tace no maryam kiyi hakuri hutu take abarta tasamu bacci sosai don Allah maryam ta tura baki tace wayyo ummi bafa takura mata zanyi ba hajajju tace tunda yazamar miki jafa’I sai kin fita ki shirya anjima sai ki raka mu dubiya nida inna maryam tace god forbid waye zabiku Allah bazanje ba ban fa manta ba last munje anguwan kusan biyar rana daya gaskia ban sake zuwa da ku anguwa inna tasaki baki tace aaaa tau kin zama abun tsoro du kinda mukaje ina zumunci yakaimu ko ba gaskia ba hajajju tace gaskia fa ai dai kar akyaleka baa fada ma magana bak oh ?iya tace kinga maryam kishirya din sai ki rakasu maryam ta langwabar da kanta tace nidai Allah bazan bisu ba baba tace kinga je ki kiduba auntie daku kaman dai dole fitar tare dasu? Maryam ta zagayo tayi ma baba side hug tafice da gudu don ma kara sake hanata abby yace ina jin suma zuwa gobe in sha Allah zasu dawo gida tunda yaji sauki sosai Alhamdulilah baba tace masha Allah tau ubangiji Allah yakaimu lafiya yabada lafiya yacigaba da tsare mana su yakare gaba kuma duk sukace Ameen.
Chapter 162 · 0% Book details