Sashe 68
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yarinyar take,komai nata na shagwaba ne “aranta tace wannan ranan dazata haihu sai yallabai yarasa waye mamar waye babyn raino kawai yake, malik yace dr kinsa mun yarinya kuka,dr hafsa na dariya tace kaga yallabai magrib takusa bara nawuce kaje lallashin baby girl dinka,babu ruwana ni “tafada tana mikewa tace kace mata na wuce “malik yace tau Doctor thank you “ bakaramin dadin zuwan dr hafsa yaji saboda ta taimaka mashi, kusan ten minutes kafin yashiga bedroom din walking majestical yazuba hannunsa a pocket din trouser dinsa, yana shiga ya ganta kan carpet ta kwantar da kanta kan katifan sai kuka take,zama yayi kusa da ita ta juya masa baya tana cigaba da kukan ta riganta duk ta tattare daga kasa, ya dinga kallon legs dinta yace tashi “ai kaman tana jira tace”Wallahi sai dai ni kasake ni!kafin ka aure ta ,tafada tana sake fashewa dawani kukan “ Wallahi duk da fadi kawai tayi ba aikatawa yayi ba sai da zuciyarsa tayi wani irin mumunan bugawa, tashi zaune tayi tana facing dinsa tace ai nace bana sonta shine zaka ce zaku fara preparations to ni kasake ni sai ka aure “ ka kaini tasha natafi can adamawa nasan ita ummi bazata koreni ba zan zauna dasu auntie Aysha kawai “kafin oum da abba suyi hakuri nakoma can kai kuma sai ka aureta din “malik was speechless bai ma son ta ina tayi wannan wayon haka ba bai masan ta ina tunanin ta yabata haka ba,ko dan shiga cikin matan auran datakeyi ne tafara wayo ko dai kishi ne? Yadai san ai bata sonshi shine kawai ke haukan banza sa, yace kin fi so nasake ki? Tace erh ni kasake n isai ka aure waccan amma Allah da aurena kanka “shine last abun dazakayi in this earth auranta ba “malik yayi shiru kafin yace tunda tana sona tana kishina ta shirya zaman aure dani duk da bani da kudi ta shirya haihuwa dani duk da batasan ko ni asalin waye ba,komai abunda take duk dan ta burge ni,shiyasa nace zanyi mata hallaci na aureta “cike da masifa Aydarh tace and so? Nice kawai matarka kuma duk abunda ka ce din babu wanda takeyi maka “yace oh haba haka kike tunanin tau indai kiga ban……ai bata bari yakarasa ba tayi wani irin shigewa jikinsa tana rufe masa baki,da hannunta,yarda ta makalesa sai yaji duniyan na neman masa locomotive “ tace karka karasa dan Wallahi duk ranan da ka aureta sai na gudu “kuma sai ka zaba ko ni ko wannan abun !!! Shi fa yau tana kashesa da mamaki duk baiyi tunanin zai ji haka daga wajan ba, hannu yasa yana cire nata haannu yamike tsaye itama tashin tayi duk tsawonta amma ko shoulder dinsa bata kamo ba, tace itama auntie nafasa bazaka aureta ba tunda har ita kecewa ka aure wannan, nice kawai matarka babu wacce zaka sake aure!! Malik yadinga kallonta ko kiftawa babu , bugun zuciyansa na sauyawa, idonshi har ya kada “soyayyyarta na barzanar hallaka sa, yarda yakeji kaman ya hadiye ta “ ahankali ya fita daga dakin ta dinga binsa da kallo kaman zata fashe da wani kukan toilet tawuce,shima masallaci yatafi saboda magrib “ ake kira. Ko da yashigo gidan kitchen yafara yadaura indomie “ yafito ya shiga bedroom din tana kan prayer mat, zama yayi kan katifa yana kallonta, kafin yace sit kaman bazata zauna ba sai kuma ta zauna din yayi kasa da murya yace,har kin gama mp din? Ta girgiza masa kai tana juyan da kanta tace ni ba sallarh nayi ba, yace ohh kwanciya kawai kikayi anan din tayi masa banza batace komai ba, yayi shiru kafin yace ita Ramlah har yanzu kin kasa bani dalilin dayasa bakya sonta,and kince kuma dr hafsa yanzu kuma kince bazan aureta ba “mi kike so yanzu? Tace bana son komai kawai yarda mu biyu kawai muke rayuwa bamu da kowa let’s continue like this bana son wata ta shigo rayuwanmu yace ASSEIYARH am 35 by now I suppose to build a family nasamu matar da zamu haihu muyi building family understanding wife,mai sona “wacce zata iya zama dani ahaka “ muyi rayuwar mu kinga idan ba yanzu ba ,shekaruna karuwa suke har yakai lokacin da zan wuce wannan stage din so dole nayi aure “ta dinga kallonsa tama rasa abunda zatace masa, kusan ten minutes babu wanda yasake cewa komai cikinsu kowa da irin bugun da zuciyarsa keyi, fatan sa batace tana sonshi ba kawai ta yarda matsayin matar shi, shirun yaga yayi yawa kawai yawuce kitchen yakarasa indomie sa ya juye a warmer lokacin isha”I yayi yawuce mosque,ko daya dawo kitchen din yafara shiga yadauko plates biyu da forks biyu ya dauki warmer yashiga bedroom din ta fito wanka tana daure da towel tana kokarin parking gashinta yadinga binta da kallo ko dauke ido babu “wani kalan pleasures ke shiga ta ko wani vein a jikinsa har wani kara gudu bugawan zuciyarsa yayi bata ji karan shigowansa ba saboda har yabude baki zaiyi sallama kalaman suka kwace masa , ajiye kayan hannunsa yayi yakarasa bayanta kai yasa hannu yakama nata yana karban ribbon din, wani irin firgita tayi dan bakaramin tsoro taji ba addua yakaranta mata kafin voice dinsa so calm yace shiii nine,ajiyan zuciya ta sauke hankalinta na kwanciya amma duk da haka ganin towel ne jikinta sai taji duk she is uncomfortable, ribbon din yasa yayi mata parking gashin kaman yarda yaga tana parking din sa tunda kan su maryam ya iya parking saboda daura gashin su nayi musu wahala tsawo garesa sosai duk da yana ganin tsawon gashin su maryam amma sai yaga nata yayi mugun linka nasu “parking din yayi mata daidai,tabawa tayi taga yarda yayi mata har yama fi yarda take nata ma,saboda wani lokacin bata da karfin daure gashin ma Sosai batace komai ta jawo hijab dinta,tasaka “kanta kasa yace let’s eat, tace nakoshi “yace mika ci? Tace babu komai ,yace zauna k ici abinci malama ‘serving dinta yayi daidai yarda yasan zata ci kafin shima yayi serving kansa ahankali suke cin abinci babu wanda ke magana cikinsu har yagama ita bata gama ba warmer ya dauka da plate dinsa ya fitar kafin yadawo da ruwa a plate ya tura mata gabanta,takusa cinyewa yasa shi kawai fiddo wayarsa yaga miss calls din dr ibrahim har biyu,dialing number yayi tana fara ringing ya daga gaisawa sukayi Malik nabasa hakuri kin daga wayar,yace babu komai daman dr faisal ne yakira sa yana sanar masa da zuwan dr usama ranar Wednesday, malik yace nan da five days kenan? Dr ibrahim yace masa eh in sha Allah,malik yace Allah yakaimu lapia nagode Doctor a gaishe da madam ,dr ibrahim yace ai gata kusa wai sai ka hada su waya,malik yace ohh bata wayan ai muna kusa da ita,hibba ta karbi wayan “Aydarh nakallonsa alaman mi zatayi da wayan yace mata ai hibba ce wani cute smile tayi tana karban wayan ,kafin tace Allah auntie hibba nayi fushi,daga can hibba tayi murmushi tace afuwan Auntie aydarh naso zuwa ai ko ranan dayazo jiya neb a ?aydarh tace erh naga sako nagode sosai hibba ta kalli dr ibrahim dake kokarin mata zipping zip din gown tana hanasa da ido yayi kaman bai ganinta, kafin tace babu komai Auntie aydarh kin dai yi amfani dashi ko?aydarh tace ah’ah tafada tanayin kasa da murya tace kai auntie Aydarh miyasa kike haka kawai kinfi son wahalan kenan?aydarh dake jin wani irin kunya gani take kaman malik ya fahimce abunda suke cewa, tace in sha Allah zanyi auntie hibba thank you,hibba tace don’t mention auntie aydarh duk fa anzama daya “ ganin dai abun dr ibrahim ba mai karewa bane yasa hibba yiwa Aydarh bankwana tana ce mata sai tazo sallama sukayi kafin hibba takashe wayan “mika masa wayan tayi bata bari sun hada ido ba ta mike tana kwashe plate din data gama cin indomie da wanda yakawo mata ruwa har tafice bai dauke idonsa kanta ba. Hibba tace Allah Doctor ka fa daina yace mi zan daina din tace ko gajiya ma kayi wai?yace yanzu mi nayi miki ina zip kawai na bude? Tace nidai muje cikin tau,yace anan zan zauna tace aaaaaa kaga ranar ma rabiah tazo duk naji kunya yau ma idan akayi hakan fa?yace karyata kawai ke bazanyi ba saboda ai babu kyau shiga wuri babu sallama “ tace yawwa ba wannan ba Doctor kayi ma rabiah magana gaskia abunda takeyi bai yi daidai ba kaga bayin Allah nan sub dauke da daraja Sosai amma tana kokarin barar maka da daraja saboda ita idan tayi hakan bata kyauta wa aydarh ba,dr Ibrahim yace kinsa bana son kwana a magana ki fada kai tsaye kawai tace tau rabiah dai son yallabai take!dr ibrahim ya bar abunda yake Yace what? Bangane bay ace wace rabiah? Hibba tace rabiah nawa ne damu?rabiah dai wannan rabiah autan iya,malik yace to hell with her da kuma son nasa wai miyasa rabiah bata da kan gado kiga mutun da matarsa kice kina sonsa anya tana da lafiya kau a brain? Hibba ta tabe baki tace bayan ma abun mata yanzu fisabillahi ko ni wace a Nigeria ai bazan fara son wannan ba,kodai basa ganin yarda ita aydarh take?shi ai duk sauran mata ,ganin mata maza yake musu yarinyar da kyaunta har fizga yake Wallahi dan son sa yarda take da basuyi kokarin cusa kansu ba wajan mijinta saboda yar aiki kawai zaka zama idan ka auresa,dan Wallahi ya auro nifa Doctor tunda ake nake ganin masu kyau a larabawa da indiyawa billahi bantaba ganin tsaban kyau gayu aji miskilanci irin yarinyar nan kaji fa yarda take magana ma fa, chap din dr ibrahim yashafa kansa yana jawota yace nima tunda ake masu kyau a duniya ban taba ganin irinki ba darl,hibba tayi murmushi ta rungume sa tana tura hannunsa a riganta tace kai Doctor ni din?yace quiet sure madam ki yarda tace na yarda my Doctor Allah yabarmun kai dr ibrahim ya dago yana hade bakinsu yace Ameen Ameen darl nima Allah yabar muke. Malik yace DA SO KAMANE da ba kowa zaa so ba hajiya, kinga kawai shi so halitt ne “shiyasa kawai zan aure Ramlah dan nayi building family ita kam Aydarh ji take kaman zata ce