← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 179 OF 197

Sashe 179

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

babu wanda ya gwada kayan kwara ma mu mun saka kafin afara makeup ita kam sai after angama mata makeup tasaka shi ita kanta saida Hankalin ta yatashi data saka taga ya matse sosai gashi is already late har tace zata kira tafada masa wallahi nida auntie hafsa ma muka ce mata basai takira ba lafiya lau tunda veil dinta babba ne sosai yace kinga veil din mai chantili ne “kuma fa kawai tunanin shin e amma wama zai lura tunda azaune take fa yanzu kifada mata tasan yanda zatayi don wallahi nasan halinshi idan yayi wannan fushi tsab zai tayarwa yarinyar can hankali acikin daran nan ga ciki hibba tasauke ajiyan zuciya tace bara nasa taje suyi anan tabasa hakuri kafin abun yasake rikicewa dr ibrahim yace better 2 ma yakusa a tashi dinner nan kawai bara naje nasamu mc din hibba tagyada kai tajuya takoma tana mamakin kala wannan kishi na malik wannan son aie yayi yawa wallahi ahh “zama tayi wurin data tashi aydarh ta dago ahankali ta kalli hibba smile tayi tace lahh kiga ya kalleki irin yagane ki fa hibba tayi yar dariya tace yaron da idan kika daukesa yake mantawa dani “ hannun hibba tasa tadauke sa tace tashi muje kiji aydarh ta dan bude ido tace wani abu? Hibba tace muje dai ina maryam aydarh ta dan juya tana kallon high table wurin da amare suke tace gata can tanuna da maryam dake tsaye tare da kawarsu ta base suna hoto dasu ‘ gently aydarh ke tafiya kaman mai counting steps dinta dan bala’in heels ne kafanta masu igiya uban ubansu kalan fabric pussy bag dinta wallahi duk yafi na brides din ma kyau suna fita entrance din hall din hibba ta tsaya tace “dad junior dayazo yanzu aydarh ta gyada kai “hibba tace wallahi wai yallabai n eke fada kinaji na sis duk abunda zayace kiyi shiru and tell him sorry laifi ne mun riga da munyi da tun farko mun barki kin kirasa kin mashi bayani wallahi banyi tunanin abun zaiyi zafi har haka ba “ita dai aydarh shiru tayi idonta har yaciko da kwalla gabanta ma faduwa yakeyi wallahi ita tsoron wannan tashin hankalin masifan tashi take yanzu shknn yau she is done a cikin darannan ba abun tabi su oum ba gida yasake hawa “daurewa tayi bata nuna ba amma kallo daya hibba tayi mata tasan ta tsorata “amma a miskilanci irin nata tayi shiru har hibba tafitar da ran aydarh zatace wani abu cikin very slow and cool voice tace yana ina?hibba tace dr yace yana motarsa amma karki je yanzu kibari atashi idan kukaje gida kya basa hakurin aydarh tagyada kai juyawa sukayi suka koma ciki wallahi yanda gabanta yacigaba da faduwa taji sam bata nutsuwa zama tayi tadauki junior “kaman yanda dr ibrahim yafada tashi akayi a wurin salma da mariam sun wani kalan sabawa tunda salma zatayi mate din halime don ta girme aydarh dama can “su abby convoy dinsu suka bi suka wuce su oum ma haka ita dai aydarh kaman mai tsoro haka tayi sallama dasu salma da mariam suka rakota wajan motar malik din salmarh na tsokanar malik wai shima halinsu daya da matarshi baya son hayaniya “dariyar kawai yayi ta yake shima “yana ce ma salmarh yakamata tazo masu wuni “aydarh dai sai faman baza ido take tayi duk wani kala tayar da motarshi yayi yayi hanyar gida “ Allah Allah take yafara ayi agama amma ko tari baiyi ba banda kamshib perfumes din jikinsu da kamshin sabon kayan jikinsu dayahade da ac babu abunda ke tashi yanda yake driving da uban speed yasake tayar da hankalinta “shirun sa nasake bata tsoro kaman tayi hauka take ji yana daidai ta motar yayi horn kaman badare ba dasauri security yaja gate din yabude masu tana ganin sun shiga gidan kaman tana jira tafashe masa da kuka wayyo Allah kasan ya sara baice mata komai ba ya kwashe wayoyinsa da babba riga da hularsa sai ragowan mints din kudin da bai karasa likawa ba yafice itama fita tayi tabi bayansa yanda yake tafiya kaman wani asad lion yabude kofan parlor yashiga shiga tayi itama yasaka lock yayi gaba dakinshi yashige ita kuma tazauna nan parlor kusan 15 mins kafin ta tashi tabisa yana zaune bai cire kayan ba sim yake chanzawa karasawa tayi cikin dakin tayi kneeling gabansa ko kallonta baiyi ba”ahankali muryanta na shaking tace dan Allah sir nama bayani?yadago yazuba mata ido kafin yamike yace rain ani kikayi ta girgiza kai dasauri yace wanene ni a wurinki murya very slow ga alaman kuka tace mijina na ne kai “yace good bayan miji fa tace my elder brother yace Alhamdulilah duk kinsan hakan kuma?ta gyada kai cikin daga murya yace shine kuma duk kika raina ni ban isa ba kenan ?ke wait dan iska kika daukeni komai?? Dasauri tamike ta hau girgiza kai hawaye na zarya a idonta “ tace ah’ah wallahi na rantse da Allah ya..yah ba…haka nake…nu…f..I ba ni ban dauke ka sunan daka fadi ba wallahi yace idan bahaka ba mamana baki ga abunda kikayi mun yau ba tsaran kine ni kenan mikika dauke ni ?yanda kirjinta ke over racing kaman zai fito daga riganta har wani kyamar take tsaban tsoronshi datake “ tasake baya still tana a kneeling nace zan kira nafada ma yayah Allah auntie da auntie hibba sukace babu komai yace watau su hibba dasu hafsa sune ke iko dake sune mijinki kenan bani ba su zasu baki izini abunda zakiyi da wanda bazakiyi ba ?ta girgiza kai duk ta duburce tace anyi amfani da waccan measurement din nawa na time din auran mom shine akayi using same measurement sai da akamun makeup kafin na gwada shi lokacin it’s already late yayah “babu yanda zanyi kayi hakuri dan Allah yayah wallahi bazan sake ba “duk ta firgice dole duk masifan shi ya hakura yanda duk taji tsoro ta firgice zama yayi yadafa kansa “ ta cigaba da goge hawayenta hannunsa yamika mata yadago ta yazaunar da ita gefensa sai sauke ajiyan zuciya take still his voice is very husky yace daga yau idan har nine mijinki bazaki sake zuwa dinner ba in sha Allah!dasauri ta kallesa ya jinjina kai. Babu wanda yatafi rakiyar amare dasu angonan su suka bi flight ansha kuka kaman zaayi mi malik hana aydarh zuwa yayi suyi sallama dasu duk tana under punishment “dr umar da halime sai dazzy da aysha suka bi flight din abuja already duk anmusu jere dr hafsa da dr faisal sai rabiah da angonta nr yasir maryam kaman zaa zare mata rai ita ba yau zasu tafi basai jibi ita da bunky dinsu oum taso ayi rakiya abby yace no su iya da dr ibrahim da hibba da baby junior sai gobe zasu bi flight su koma kano “ Throughout yau wani shareta yake ita dai kaman zatayi masa sujjud sai aiki take duk takarasa zama wata yar baiwar Allah “kuma dayake abarwa rai abunda yaso duk inda tayi yabinta da ido ganin takici abunci sai aiki take “kitchen yashiga da kansa yadubu abincin da tadafa yazuba pepper soup din a bowl “yazuba juice yazo yasa mata abincin gabanta fuska babu wasa yace eat tadan kallesa kafin tafara cin abincin ahankali ahankali “tashi yayi yadauko mata drugs dinta yabata “so take tace zataje gida amma tana tsoro “. Ahankali ta sace kallonsa taga bai ta yake kallo bas ai tamike tayi hanyar stairs dago kansa yayi yabi bayanta da kallo yana girgiza kai boubou gown ne jikinta da mayafinsa murya can kasa kaman bashi yayi maganan bay ace stubborn bea “rufe laptop din yayi ya kwashe kayan sa yabi bayanta dakints yakalla da alama nan tashiga yana shiga ya iske ta zaune kan carpet tahade kanta da gwiwa tana wani kalan kuka marar sauti sosai dan jim yayi kafin yacigaba da tafiya yakarasa wurinta ya durkusa daidai saitin ta yasa hannunsa both two din yadauketa daf kaman yar baby dasauri tazuba masa ido baice komai ba itama haka yafita da ita ahannunsa to his bedroom ita tabude musu shi kuma yasa kafa yarufe babu inda ya direta sai kan gadon sa ita kam takama idonta tarufe sa gam tana sauraron ajiyan zuciyanta ga kamshin sa dana ta da suka suna saka mata wani nutsuwa sai motsi take da kafa kaman wani wanda ke tsoronta haka yasa hannu yazare mayafin dan bude ido still kuma tasake rufewa dan karamin zip din dake gaban rigan ya zuge yana bin boobs dinta da kallo yanayin yarda take sauke ajiyan zuciya yake dubawa dan jim kafin ya kwantar da kansa kan boobs din tasa hannunta ta daura a kansa tayi hugging kan nasa bisa boobs dinta haka yayi masa wani uban pleasures dan fitar da iska yayi cikin wani kalan voice kaman zata sake fashe ma da kukan awani irin hankali tace ranka dade har wani yarrr yaji yace “uhm”tayi raurau da ido tace bazaka hakura haka nan ba?yayi shiru tasa hannunta a suman shi tace nahada ka da girman Allah yayah kayi hakuri wallahi banyi da gangan ba ni nayarda da hukuncinka ma na yarda ko fita bazan sakeyi ba balle zuwa dinner dan Allah kayi hakuri yayah it was a mistake and I promised not to repeat suchs kamun afuwa “yayi mata shiru dai hawayen datake rikewa suka shiga fitowa tau ita waza ta kira?yanzu yafada mata yanda zatayi yayi hakuri ko takira mom?tagirgiza kai saidai ko auntie hibba gashi wallahi ita bata da ma wani lafiya da ciwo zataji ko da cikin jikinta ko da fushinsa ko da tsoronsa “ita kam wallahi wani lokacin ji take daman har yanzu a gidan oum take “abun nan yamata yawa she is too small for wannan matsalan gashi idan yayi fushi bakar zuciya bai saurin hakuri har tausan kanta take “baice komai ba sai gyara kansa dayayi kan boobs dinta yayi lamo yanda kirjinta ke over racing zaka san hankalinta baa kwance yake ba “ta tsani wannan shiru din nashi “muryar sa can kasa yace gobe zamu koma tagyada masa kai kafin tace to yace ki tashi ki shirya anjima muyiwa su oum bankwana flight din asuba zamu bi tagyada masa kai yamirgina ya safke kansa daga samanta “kafin yamike yawuce
Chapter 179 · 0% Book details