← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 197

Sashe 86

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bari kawai zanje I will not stay long ai aydarh ta gyada kai tace tau sai kin dawo hibba ta mike tana yafa veil din abayanta “ fita tayi aydarh kuma ta mike ta wuce bedroom din toilet tashiga duk da jikinta babu kwari haka tasaka detergent a bucket ta wanke masa singlets dinsa da cire da boxers “ kafin ta shanya ta fito ta dawo parlor ta wanke masa toilet dinsa tasake gyara parlor ta shiga kitchen din ta wanke kayan dasuka bata, da sallama hibba tashiga gidan inna “inna dake bakin kofa sai aikin gurzar tiles din bakin pampoo take tana ta sababi “ta amsa ma hibba sallamanta datayi mata tace wacece kuma wannan?hibba tayi murmushi kafin ta durkusa har kasa tace sannu inna ina wuni ya gida ya iyali?inna ta washe baki tace ahh lahiya lau alhamdulilah saidai ban gane bah ibba tace hibba ce matan ibrahim “inna tace Allah yayi kenan dan bakin halin yabarki kin zo gaishe ni kenan?hibba tayi murmushi kafin inna tace maraba shigo amarya parlor suka shiga inna ta kawo mata ruwa kafin tace ina shi ibrahin din? Hibba tace yaje wajan aiki amma idan yadawo zai shigo in sha Allah inna tayi kasa da murya tace shi fa baya da kaunar Allah a lissafin rayuwarsa karya bawani abu bace wajan nasa bafa zuwa zaiyi ba Wallahi kawai tunda dai ke Allah yasa baki da muguwar zuciya Allah yayi miki albarka “ Hibba tace Ameen kafin tace inna hafsa fa? Inna tayi mitsi mitsi da ido tace wacece kuma hafsa? Allah na tuba mi yahadani da ita yarinyar da sai data kare mun tanadi kafin ta fita “ babu kalan rashin mutunci da batayi mun sai wanda ta manta hibba tace subhanallah amma gaskia dai bata kyauta ba ayi hakuri inna,inna tace har nasaba ma danayi magana sai masifa danayi magana sai bala’I banda rashin tsoron Allah mi yahadani da ita daga na haifi marigayi wanda ya haifeta Hibba tace shine ai nima dai shi nagani tafada tana mikewa “ inna tace bara ki ci abincin tukun hibba ta girgiza kai tace aaaaa inna nagode sosai idan nadawo wani lokacin zan ci “ inna tace tau shknn zaki ku gaisa da wannan matar?hibba tace wacce matar? Inna tace matar audu nake nufi hibba tace eh zan shiga daman bata da lafiya innaa ta rike baki ta hau salati tace nikau ban san abunda nayi ma audu ba yayi man haka daman ita hafsa ai na jima dasani babu maaiki cikin alamarunta “ tunda dai nasan tasani, hibba tace ai dayake ba wani jimawa tayi bata da lafiyan jikinta dasauki sosai alhamdulilah inna tace bara kiga nayi wanka yanzu ne naki abelabil naje na dubata “ Hibba tace tau shknn inna sai kun shigo inna tace tau nagode diyar nan ke gaishe mun da ibrahin din dan aljanna da fa bai iya kwana biyu bai zo dubani ba Amma uwar tashiga tafita ta hanasa zuwa “ har bakin kofan inna ta raka hibba tanayi mata Godiya, ko da hibba tashigo ta dinga bin parlor da kallo ganin koi na tass sallama tayi sai ga aydarh ta fito daga bedroom din sanye da hijab tace lah har kin dawo?hibba tayi murmushi tace Wallahi nadawo tace to ya innan Hibba tace tana nan lafiya lau tana gaishe ki ashe batasan bakya jin dadi ba aydarh tace eyyerh maybe bai fada mata ba kuma wai wani cika magana sukayi da auntie ba balle ta fada mata Hibba ta gyada kai tace eh ba shiyasa kuma nama ga hafsa din bata nan aydarh tace eyyerh maybe tana wajan aiki ba? Hibba tace ehh aydarh tace to mu zauna anan ko mutafi can bedroom hibba tace Wallahi baki ji duk yanda joint dina ke ciwo ba mu zauna nan din tafada tana kwanciya kan carpet din hadda rufe ido “ita dai aydarh sai kallonta take kafin tace sannu auntie “Hibba tace yauwa ahankali aydarh tamike tashiga bedroom sai ga ta da fito da duvet da kuma pillow a hannu ta ajiye ma hibba kafin tace auntie gash isai kwanta,hibba tace thank you bestie aydarh tace you deserves more yaron Doctor dai ba kyauta ba gaskia hibba tace hmmmm bari kawai sai ma idan dare yayi ga zazzabi mai zafi ga kuma nafi son yadinga bani wahala dayayi kokarin rabuwa dani zan saka kuka “Aydarh tace sorry . Dr usama yace welcome sons “ dr ibrahim yayi murmushi yace thank you uncle “malik yace good afternoon uncle dr usama yace Afternoon dear how was your wife health?malik ya gyada kai yace Alhamdulilah dr usama yace tau masha Allah ina ga saura just five days nawuce yanzu don haka nake tunanin tafiyanka bazai wuce nan da seven days ba,malik ya shafa kai cikin da ladabi yace ohk sir “ dr usama yace if your visa is ready akwai wanda zai kawo maka har gida and zan tura maka wani abu a acct for your preparations malik yayi kasa kai kafin yace nagode sir Allah yakara girma dr ibrahim ma yayi godiya shi fa dadi kaman zai kashesa he just can’t wait yaga malik yazama full Doctor yana aiki he cant wait yaga malik da Expensive phone cloths cars da duk wani need da wants na rayuwa “dr usama ya mike yana tafiyan nan nashi kaman dan bature ya chanza takalmin sa yashiga kitchen sai daya wanke hannunsa kafin ya dauke glass cup dake wanke tsaf kaman zaka ganka a ciki tsaban kyau dauraye su yayi yasa wani white clean towel ya goge su kafin yadauki bottle water ya daura a tray din daya wanke ya daura cups din kafin ya chanza takalmin su dai sai kallonsa suke ba kaman dr ibrahim mamaki yafi kashe sa kan malik da duk ya kakaranci wannan abun “shima kuma sometimes yana practicing irin wannan tsaftan ajiye musu yayi kafin yace bara nashiga ciki sai nashirya muje can din Doctor ibrahim yace Alright sir a fito lafiya “ dr ibrahim yace kaga saura nan da seven days kenan ba? Malik ya gyada kai yace tau kaga a can kawai your first salary sai ka mayarda ita school Ko yallabai?malik ya lumshe ido kafin ya gyada kai yace in sha Allah “kafin ya tsiyaya ruwan a cup sanyin daidai daidai “ dr ibrahim ma ruwan yasha kafin nan dr usama ya fito ya chanza kaya haka ma takalmi yana goge glasses dinsa kafin ya mayar a ido kana ganinsa yafito a bature tsaf “mikewa sukayi kafin dr usama ya karaso yace muje ko yafada yanayin gaba a baya suka bisa,suna fitowa securitie ya iso gabansu dasauri dr Usama ya amsa gaisuwan dayake masa kafin yace zamu fita ne securitie yace tau yallabai bara na dauko motar yafada yana nuna masa babban parking space din dake dauke dasu fala falan motoci biyu baki sai wata mad farere 2023 mai azaban kyau, fara tass har kashe ido take “dr usama ya girgiza kai yace we will treak by our foot “dr ibrahim ya kalli malik shima malik ya kalli dr ibrahim din yana karamin murmushi bude musu kofan yayi suka fita dr usama yace kunga babu rana ba?ibrahim ya gyada masa kai yace tau muje a kafa akwai nisa sosai? Dr ibrahim yace ehh ba sosai ba dr usama yace don’t worry just tell where is the location babu inda bansani ba a kanon nan dr ibrahim yayi murmushi yace a hotoro ne sir “ dr usama yace ohh ohh alright let’s treak “ shidai dr ibrahim yaso ace a keke zasu tafi babu yarda zaiyi kawai yasa kai “ yatafi su bisa baya labari yake basu wani sun san sa wani kuma mamaki suke indai kana tare da dr usama dole kayi enjoying duk wani bit na labari dashi “ shidai dr ibrahim said ai yazama dan kallo domin komawa yayi kaman bai ma taba zuwa aji ba tsaban ruwan illimi kawai ke magana tsakanin dr usaman da malik shi kansa dr usaman Wallahi mamakin yaron nan yakeyi bai fada masa position dinsa a can Washington ba yafi so sai yaje kafin a sanar dashi matsayin aikinsa a can “ har suka karasa hotoron wani babban plot ne wanda ya isa a gina wani babban katon asibiti ko maa”aikita “ har anfara foundation an zuba ma’aikata ko ta ina sai aiki suke domin dr usama ya tura wa dr ibrahim kudi over 10billion daman bashi da asibiti a kano din nan yana so ya bude branch said ai bai da mai tsaya masa domin bawai cika yarda yayi da mutane ba “ aiki suke babu kama hannun yaro saboda yanda aka sakar musu kudi gakuma komai na aikin zuwa gobe zaa fara daura ginin saboda yau suk agama foundation din ga blocks nan ankawo kaman anhade gidajan blocks an siya na kano baki daya buhun cement over 200h ke zube a wajan “ duk sai da suka zagaya ko ina kafin dr usama yace su wuce shima zai samu keke ya mayar dashi dr ibrahim sai kallonsa yake dauke ido babu yace sir keke kuma nayi tunanin saboda exercise mukayi treaking uncle yafada kanshi akasa “ dr usama yayi murmushi yace sure “malik dai yayi shiru baice komai ba dr usama yace bara mu zauna sai na kira securitie yazo da mota mu hau shknn? Dr ibrahim yayi murmushi yace sure sir amma kai zai dauka mu zamu samu keke sai muce wuce dr usama yace naki we are all going together “malik yace ohk sir “ ko 20 mins baa kara bas ai ga securitie yakaraso da daya daga cikin motocin gida yafito yana bada hakuri sakamakon hold up daya samu a hanya, shiga sukayi dr ibrahim ya zauna front sit sai malik da dr usama a back sit labari suke ahankali cikin kwanciyan hankali har suka karasa bakin clinic din su dr ibrahim don nan yafi kusa basa son basu wahala ne yasa yace clinic zasuje “ godiya sukayi ma dr usaman sosai kafin suyi bankwana “yawuce sosai yake jin yaran har cikin ransa kaman yaran sa “ . Sai bayan magrib dr ibrahim da hibba suka wuce don sai da aka gama sallan magrib kafin suka dawo gidan “Hibba dai salla kawai ke tayar
Chapter 86 · 0% Book details