← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 126 OF 197

Sashe 126

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dakaina auntie Allah yasa kar yace laifi na ne yaran can basu da saitin kirki akansu “dasauri aydarh tace ah’ah addarh aysharh babu abunda zai fada zanyi masa message daman abu zan basa a cikin box dina idan yashigo zai karba zanfada masa ba laifinki bane aysha tadawo ta zauna tace yauwa tau shknn ma “dr hafsa dake kallon aydarh fuska bawasa tace ki kirasa yanzu manah kinsa zai iya fushin fa kindai san halin yan kayanki gently ta dauki wayan tamike tanufi hanyar closeted din dake cikin dakin wanda babba ne sosai har tashige kafin Hibba ta girgiza kai tana murmushi tace kullun kaman yar yarinya “dr hafsa tace ai mijin ma har yasaba ahaka kiga ya shagala yana kallonta aysha tayi murmushi tace wai auntie zuwan yayah can garinku naga yarage daure fuska da fada ma baki daya dr hafsa tayi murmushi tace matarsa zaku gode mawa “daya fara zata fashe masa da kuka shiyasa yanzu duk yazama haka “ta gyara muku shi sosai tafada tana dariya “hibba tace ke kam aysha ai dole kanwar taki ce duk ta saita muku shi ai shagwaba dayake sha kawai ya isa aysha tayi murmushi tace naga alama kam “tana shiga closeted din kaman kar tayi dialing sai kuma tadaure tayi daman numbersa ne asa wayan ma babu wani number bata masa kowani lokaci yasamu sim din Nigeria yasaka mata ba kawai dai sai ganin message tayi ranar a asibiti yatura mata “ yana fara ringing yakalli wayan ganin sunanta ne saving din dayayi mata ya rubuta “wudd “da imoji mai kaman zakayi kuka sai red heart da rings har uku “har ya katse bai dauka ba tawani tura baki tana bude hannu alaman shi yasani “dialing yayi yakirata maybe saboda isa yayi hakan har takusa katsewa kafin tadaga kai kunne tayi shiru shima shirun yayi bakajin komai face sautin numfashin su daga ita har shin shine yayi breaking silence din yace duk ranan dana sake tuna miki ki gaisheni sai na karya ki tau “ murya can kasa tace kai ma ai baka gaishe ni din “dayake snake ears garesa har yaji ta “yace mikaka ce tace ina wuni murmushi yayi yana shafa kansa, kafin yace ita aysha datazo batace nace ki kunna wayanki ba tace tace faa kuma ni Allah kune yake yace so am lying kenan danace a kashe yake tace ah’ah fa ni ai bakaji nafada ba yace get ready anjima zamu je wajan abba abby yafada mun yace muje nidake Wallahi sai da gabanta yafadi daram tayi shiru “ kafin ahankali tace “to”yace and bayan nan zamu fita da maryam da halime gobe flight dinsu zai tashi zuwa abuja tace Allah yakaimu lapia “ yace Ameen kince abinci?tagirgiza masa kai yace na’am?tace ah’ah yace why tace nasa oat “ yace ohk bara nakarbo miki tuwo wajan ummi naga hadda shi sukayi yau tace na koshi “yace inna da ummi da oum ma sun fita aie “ tace yaushe?yace nima dai bansani ba, tace auntie rufaidarh na nan ita yace ehen cuddle bug zamuyi magana ma kan auntie rufaidarh tace Alright yakashe wayan “ aysha tace auntie hafsa kenan am 28 yanzu nan said ai mu ta addua duk wanda yazo mostly su ba auran ke kawo su ba,dr hafsa tace amma kullun gani aka mun ki aure hibba tace Wallahi fa mutanan ne sai ahankula yanzu sun mata da aure lokaci ne ni fa a can kinga am 24 fa kuma kowa yasan anyi alkawarin aurena da dr amma karku so ku ga yarda ake cewa naki aure dr hafsa tace wanda ke 24 ma kenan ina ga mu masu 34 fa aysha tace Wallahi abun ni baya damuna sam daga ummi har abby babu mai cemun naki aure “hibba tace ai su da illimin su kuma fa ma kuji wani ikon Allah mutun baya daukan dawaniyyanka da komai parents dinka kema amma sun sa ido kaki aure su parents din naka basu takura maka bas ai su “ dr hafsat ace Wallahi fa hibba kudai ku godewa Allah Alhamdulilah “Aydarh tafito daga closeted din kamshinta yarigata karasowa duk da tabar shi ma a dakin suna jinsa duk bata dakin “tadawo ta zauna inda ta tashi dr hafsa ta cigaba dacewa both you and aydarh are very lucky Wallahi kinga ke you are just 24 kinyi aure hadda ciki kuma kinsamu miji nagari miji mai sonki na gogan jigida “Hibba tace hakane auntie Alhamdulilah “ kuma in sha Allah Allah zai kawo nagari mai albarka,dr hafsa tace in sha Allah “ Aydarh kumaa 22 take tayi auran living very peaceful da mijinta “ Aydarh tayi kasa da kai tace Auntie muje kasa sai mu ci abinci tana cikin fadin haka akayi knocking dakin “ aysha ta mike tabude malik ne tsaye jikinn kofan yasaka white cotton yard an masa kaftan yayi kyau bana wasa ba hadda hula yasaka hannunsa rike da dan karamin warmer mai kyau tace sannu yayah ya gyada mata kai yace kira muni ta Tace ohk”juyawa tayi dakin tarufe kofan tace yayah ne auntie aydarh tayi shiru kafin tamike dr hafsa tayi murmushi tace love birds “yakasa hakuri kenan “hibba tace ke kam auntie kina bata kunya, aydarh dai tayi kasa dakai ta fice daga dakin “tana budewa yana nan tsaye ta kallesa kadan shikam ya dinga kallonta kaman zai hadeta “yace waya ce ki saka kalan kayana murmushi tayi bata masan tayi ba murya can kasa tace kai kam ka cika rigima ni fa banganka ba duk yau taya ma nasan kayanka na yau “yace heart dinki tabaki labarin kalan kayana shine kema zaki sa tace ai na rigaka saka kayan yanzu kayi wanka ma ai nasani hannu yasa yana jawota jikinsa yace kinsan nib a kazami bane na yarda dai yanzu nasaka kayan shknn aydarh ta kyalkyale da dariya Wallahi yanda yake kallonta kaman zai hadeta white clean teeth dinta sun fito ga hakuri gwal din dayakara musu kyau “tace shknn nayi maka wayau ,dariya yayi smile yace kinyi kyau kuma tayi wani kala da ido batace komai ba yamika mata warmer takarba ahankali tace miye?yace tuwon ne na kawo miki and promised me ke kawai zaki ci kwara daya mane nakawo su duk sun ci aydarh tace “to “har zata juya yakira sunanta “tajuyo ahankali yace idan Abba yace miye ra’ayinki zaki ce nasake ki?tambayan tazo mata suddenly tayi kasa da ido yace darl kinyi shiru!tace sai anjima tashige dakin tabarsa nan tsaye yakai 10mins jikin karfen staircase din kafin yajuya yasauka yabar gidan daki yazauna shi kadai ko hulan bai cire bahaka ya kwanta a gadon zuciyarsa fal tunanin abunda zai faru yau din yau ne zai san ahalin dayake “ .DR hafsa tace shine yakawo miki tuwon nan aydarh ta gyada kai tana dan murmushi Hibba tace aie gani yayi ita bataci ba aysha tace shi fa yazuba da kansa ina ganin lokacin dayasa abincin warmer aydarh batace komai ba tamike tafita daga dakin a dining tazauna ta tass ta cinye tuwon she cannot stop smiling yanda ta tuno yanda yayi da fuska wurin fadin shi ba kazami bane. Dakin takoma dr hafsa dake kokarin shimfida abun salla tace har yatafi?aydarh takara sa ta zauna murya can kasa tace tun dazu yatafi fa auntie,dr hafsa tace nayi tunanin tare kuka ci tuwon aydarh dai batace komai sai murmushi kawai datayi aysha tamike tace bara na wuce gida su ummi sun raka oum gaisuwa gidan barrister sham yamma nayi nasan su halime bawai daura girki zasuyi ban asan halinsu sarai hibba tace nima bara na biki nasan mijina na nema na “ Aydarh tayi dariya tace auntie hibba mai miji “bazaki jira auntie ba?hibba ta girgiza kai tace bara dai naje wajansa first “itama auntie hafsa din fada zatayi mun wuni daya bama tare aydarh tace gaskia fa “Agaishe sa tom “Hibba tace zaiji in sha Allah har kofan parlor taraka su, kafin tajuyo anan suka hadu da rufaidarh zaune cikin parlor tasaka wani ubansu Turkish abaya tayi kyau bana wasa ba irin hadaddan kyau din nan “ Aydarh takarasa kusa da ita ‘tace auntie rufaidarh ta waiwayo tana kallon aydarh from head to toe ganin gyara na aiki ta isa isa ta mayar da jikinta fatan nan daman baa magana tabarakallah “rufaidarh tace wai baby mantawa kike kinada aure ehh? Aydarh tawara ido kafin tayi kasa dakai tana wasa da yatsun hannunta “ rufaidarh tacigaba dacewa perfume dinki har yawuce misali baki san kinada natural skin aroma ba?kinfa sani no need of spraying too much perfume kuma kalan wannan designer ma karasa inda ma kamshin yake zuwa duk kala daya ma muke amfani nidake da uktiee amma naki yafi nakowa “shi Abdoolmalik din baya fadane? Tau billahi shiyasa ba daya tashi kusantarki baije miki dasauki ba yakusa kashe sa “wannan irin fizgar hankali dakikeyi, aydarh dai tayi shiru rufaidarh tace zauna miya faru?aydarh tazauna kusa da ita “tace auntie wai cewa yayi abba na neman mu?rufaidarh tace kaii haba yaushe tace yace mun zai shigo kawai maybe yanzu ko anjima kadan ba?rufaidarh tace tau idan aka tambaye ki decision dinki mi zaki fada?aydarh tayi shiru tana kwantar da kanta shoulder din rufaidarh muryanta ya tsinke alaman kuka tace oum tace idan nace banayin auran kuma she is not longer my mother!har cikin ran rufaidarh taji dadin hakan said ai bata nunawa aydarh ba “ahankali tace baby nikaina bana son kice yasake ki what of if you are pregnant fa??shknn malik yacuce ki da 22 years kina matsayin bazawara “Aydarh tayi shiru kafin cike da tsoro da yarinta tace Allah auntie sau dayane fa Wallahi sau dayane??rufaidarh tace ki daina mun kuka miye sau daya tasa hannu tana rufe fuskanta tafashe da kuka tace ya mun kuma ni banyi ba,Wallahi dariya ke son kufce ma rufaidarh amma ta daure ahaka batayi ba “tarage murya tace tau waya gaya miki bazaki iya daukar ciki ba? Ai idan kikaga bakiyi ciki ba a yanda dai yayi miki saidai wani ikon daga ubangiji “ace ciki bai shiga ba kuma kafin azo ganan nasan babu inda bai taba yashafa yasha kuma a jikinki ba “Wallahi kunyar da aydarh tajisai ji tayi kaman tabude rami ta shige “ta kawar da kai kawai rufaidarh tace
Chapter 126 · 0% Book details