← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 132 OF 197

Sashe 132

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yafi haka murna ma sunyi shi there are very very happy yah Allahu “ ashe zasu ga wannan ranar after 40 years of being single yau gashi wani yanuna yana sonta “whatttttttt oum fa maybe Ko rufaidarh bata kai ta farin ciki ba saboda a rayuwarta da babu rufaidarh da bata san inda take a yanzu ba “rufaidarh dai Wallahi kuka ma takusa yi ganin yarda su oum da aydarh ke murna saboda tasamu mijin aure kasa rike kukan tayi kawai tahade su su biyun tabasu wani kalan warmest hug tafashe da kuka shidai malik tuni yabar gidan shima he is very very happy saboda yanda yaga suna murna “ahankali yace Alhamdulilah Alhamdulilah All praise been to Allah!!! Oum tace ni uktiee ban ma san ko kukan mikike ba just keeps quiet kina kuka baki ce manah komai ba aydarh ta shagwabe fuska tana kwantar da kanta a kafadanta rufaidarh tace yes mom “miye na kukan nan ?rufaidarh ta fara share hawayen ta oum nataya ta sai da ta share mata hawayen tass kafin aydarh tadago tana kama hannun rufaidarh tayi wani kala da fuska tace bakya so ne mom ?oum ma tayi same yanda aydarh tayi Wallah isai suk asa rufaidarh tasake fashewa da kuka tasake jawo su jikinta sun kai ten minutes ahaka sai ga abba ya shigo parlor yana rufe kofan yace my girls are here? Oum tace sure sir come in karasowa yayi yana binsu da mamaki yace oh ohh this is serious! Kuka kuma?miya faru ne????is everything alright? Oum takamo hannunsa tamike tsaye tace maybe ta daina kukan idan kayi mata magana aydarh ma ta mike tana kamo dayan hannun abba tace kayi mata magana favorite “tafada tana tabe fuska abba yanemi wuri ya zauna yana kallon oum yace miye ya faru kuma?oum tace yanzu fa Abdoolmalik yagama fada man dr usama ke sonta da aure shine take kukan nan Abba yayi murmushi yace oh woaw masha Allah dr usama dai dr usama oum tagyada kai tace shifa “ hun “ abba yace Alhamdulilah Alhamdulilah amma miya kike kukan uktiee nasan dai kukan farin ciki ne ba?in sha Allah I will try my best nayi reaching dr usaman yau a waya I wil talk him ko nayi ma shi Abdoolmalik din magana yahadani da dr usaman kinsan haduwan mu daya dashi a Lebanon ba lallai bane ya gane ni “oum tace ai shine amma aiea bun farin cikine wannan abba yace sosai fa darl! Ubangiji Allah yasa albarka yamike har zai fita yajuyo yace yarinya kewa mai gidan naki magana sai yahadani da dr usama let’s keep touch “Aydarh ta gyada kai tace ohk fave “zaka fita ne yace yes girl “zakije ne tayi kasa da kai tana girgiza masa kai oum tayi masa wani hararan wasa tace ai sai ka chanza ma wannan yarinya tayi aure yanzu so saura ni daya yanzu a gidan uktiee ma tafiya zatayi remain only the real girl a gidan nan “the fakes ones are gone Wallahi har sai da rufaidarh tayi dariya bakaramin dariya zata baka ba yanda tayi magana abba yajuyo yayi murmushi Allah kaman malik dan dai bambamcin age ‘yace sai nadawo girls sukayi masa waving hannu atare as usual kaman yanda suke masa a da “ oum takalli aydarh tace kije kifara shirin tafiya zamuyi magana da uktiee “ Aydarh tayi wani kala da fuska tayi raurau da ido zatayi kuka oum ta bita da kallo baki bude tace zan fa bata miki rai ASSEEYERH miyasa bakyaa ji?aydarh batace komai ba tafice daga dakin part dinta tashiga sai wani bata rai take kaman zata fashe duk da bata son tunuwa da malik amma yau yasake samun wani special place a ranta yau din nan he makes her happy “kwantawa tayi tarufe idonta babu wani abunda zata shirya ita babu abunda ke sata jin takura irin maganin datake sha wani kala jikinta ke mata Allah har yanzu tana tausan kanta fargabanta kar su koma Washington yanemi wani abu again tasa ma ranta bazata sake bata masa rai ba balle yayi repeating suchs “idan yasake mata wani abu zuciyanta zata buga buguwa zatayi Wallahi she cannot take this kuma cure wa tayi wuri daya tarufa ma jikinta duvet “ Inna na kallon hajajju tace Wallahi nake gaya miki hajiya babu inda kafarmu bata zagaya a anguwan nan ba amma bamu gane ba “aysha tace tau shi driver parking yayi ya ajiye ku? Inna tace tau gantalalle ne shi dazamu shanye masa man mota? Hajajju ta ajiye plate din hannunta “tace sam shiyasa ban so ace “bana nan ba haka tafaru shiyasa nifa ake ganin bana biye wa yayah wani lokacin tau daman banda kema kinso ina ke ina wani cewa zaki gidan kawa itakuma yayah har tagane ta nidai babu ruwana “dr hafsa dai sai kallon ikon Allah take tun dazu suke juya magana daya “ummi ma shiru tayi sai dan murmushi take “ malik yashigo kenan bayan sun gama waya dasu halime sun sauka tun dazu yazo yana fadawa ummi “ummi tace masha Allah Allah yabada sa’a aysha tayi murmushi tace I wished zanga girls dina a school “ummi tayi dariya tace ahtau nida abby dai duk mun jama musu kunne “kar a siyan da hali, dr hafsa tace ai sunce sun daina dai Allah yasa din hibba tayi murmushi kafin tace ummi zan ci kosan yanzu “inna tace lah ila wani kalan kosai da yammar nan ?ummi tace tau ba damuwa dota bara natashi sai muyi dr ibrahim dai sai kallon matarsa yake “ hajajju tamike tace fita zanyi can asibitin su ramda zanje muyi bankwana da yan biyunta zasu fita waje ummi tace masha Allah “Allah yatsare zan kirata zuwa anjima in sha Allah “inna tace yanzu fatan an mayar da auran?hajajju tace ina ga dai sai zuwa safe zaa sake daura musu wani auran tunda ai har tafita iddah “ ummi tace hakane. Aydarh tace tau auntie ni mi zanyi masa rufaidarh tace you are not serious at all baby “idan mijinka yayi maka abunda kaji dadi ka nuna masa don’t be silly dan Allah, aydarh tayi kasa da kai tace ai nace masa nagode rufaidarh ta girgiza kai tace yanzu ki tashi kije can kitchen din sama makes something very special for him dan Allah sai yazo kuyi dinner a tare “Aydarh tace ehen mom kina sonshi rufaidarh tayi mata wani harara tana boye dariyanta don tana iya cewa tunda tazo duniya bata taba shiga irin wannan farin cikin ba a rayuwarta “tace waye?aydarh tace shi Doctor usama din “rufaidarh tayi mata dakuwa tana fita daga dakin “itama aydarh murmushi tayi tana bin rufaidarh da kallo “tashi tayi tana warware gashin ta tasaka tissue cap tafita daga dakin ahankali take tafiya har ta isa kitchen din babu kowa daman babu masu aikin dake zuwa sai ankira su koi na angyara shi a kitchen sai ka rantse kitchen din kasan wajene “zama tayi kan restaurant chair din dake kitchen din “ tana tunanin miye special dazata girka masa for dinner din fa ana hana mata zuciya zaman lafiya “ gobe zasu tafi gakuma dole ana son cusa mata shi yau dai ko bakomai yayi musu abun kirki itama zata masa refunding abunda yayi musu “mikewa tayi tana tunanin let’s her makes skewers da ceaser salad “tsaf take aikin dole kaji ta burgeka yanda take girkin komai a natse she is perfect than classy Allahu!!!! Hadda carrot juice tayi masa komai ba dayawa tayi ba kiran sallan isha’I akayi ta wuce dakinta tashiga toilet tayi alwalla kafin ta fito tayi sallan bayan takarasa ta koma kitchen din “abinci taje dining ta jera masa komai yayi kyau awurin ginin gidan nan kaman ba”a mutuwa sai mutun ya kwana yayi sati a gidan babu wanda yasan kana nan “ after she makes sure komai yayi daidai “takoma bedroom dinta tashiga toilet din hadda ruwan wanka tayi har zatayi ignoring maganin da rufaidarh tasiyan mata saboda Wallahi duk sun chanza mata yanayi ga maranta datake ji namata wani kala Wallahi she is not feeling herself at all “tagumi tayi gashi bata masan abunda zatayi tunani ba “ daurewa tayi “tayi wanka,Cream dinta tashafa kafin tafito da perfume tabi each and every corner na jikinta tashafa “wasu soft pajamas tafito dasu ta dinga bin kayan da kallo ai kaman nasa sake duba box din tayi ko zata ga nata taga dai sune kawai ‘taji tana son kayan bana wasa ba gashi kuma nasa ne yazatayi kenan?wani zuciyan yace ki saka kawai kayan tasa Allahumma bareek tayi kyau sosai cikin kayan duk da sunyi mata yawa amma sunyi mata musulmin kyau mai daukan hankali ya Allahu “black ne sai akayi musu ratsi da golden kadan “inner cap tadauka black tana jawo wayanta ta mance da maganan wani dinner datayi masa sam “sai datako wayan yafado mata a rai “bata masan yanda zatayi tace yazo yaci abinci ba tayi deciding takira sa a waya sai kuma tafasa “message tashiga tamasa sms “Can you come for a dinner? Tama sa sending yana shiga ko 1mins baa ba sai ga reply dinsa “Are we you going for a date? Takaranta kusan sau biyar “kafin tamasa reply for a date you and? Sake maidowa yayi me and my baby “tace who’s your baby “ yace my booby girl!!yasa exclamation mark ! Wallahi kifar da wayan tayi tana jin kunya duk da baya dakin sai dataji wani nauyi “har zatashare sa sai ta mayar masa ‘ tace “you are bad “murmushi yayi yasake tura mata message din you mean a bad boy? Tace yes! Yace a boy will never be a bad unless there’s a bad girl with him!! Wallahi ji tayi kaman zatayi hauka mi yake nufi??? Tace whattt??? Yace kin manta yanda kikayi wiping off your clothes and asked me for a sex?? Yah Allahu wurgan da wayan tayi gefe tana cusa kanta cikin laps dinta “ mi yake nufi ta shiga ukku ashe yana sane?? Wallahi kwalla suka cika mata ido wayan ta fixga tafara masa typing you are baddddd bad baddo baddest kai only you kai kawai “ I hate this bad talks “kuma dinner dana yi maka I will share it to maids,ta tura masa gama krt message din
Chapter 132 · 0% Book details