← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 167 OF 197

Sashe 167

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

iya yin na hausa ba yace kuma shi nake so ba bana son wani bayan na hausa you should better learned it idan bahaka ba tau tasan tau din tsaf tagane zata iya ne ma in sha Allah bara tasamu pen and paper ta dinga rubutawa ba “yace daman nakira kawai bara naje nasamu abby a part dinsa yana jirana tace Alright afito lapia yace Ameen cuddle bug yayi ending kiran. Malik yayi shiru yana sauraron abby yace kaga itama at least zaace tana da gida bawai gidansu zata dinga zama bak o nan gidan bai dan kunxo ace bayan can kasar bata dawani gida malik? Ka siya gida itama ayi mata jere kaman kowa ace ga gidan mijinta ko don kaga daga ita har mahaifiyarta basu da damuwa duk abunda kayi shine daidai? Wani lokacin fa kana tauye ta yakamata ace tanada gida idan zata nuna tace ga gidan mijinta itama a Nigeria anan garin idan aikin naka yadawo Nigeria ka tara iyali raba su zakayi wasu nan gidan wasu gidan habib din?kasan miyasa daga habib din har ita fatimar da asiyar basuyi maka magana saboda all this abubuwa bai damesu ba rayuwan turawa sukayi “babu wani alada na malan bahaushe daya damesu nayi tunanin zakayi hankali ko ita mahaifiyar taka sai naji shiru tau kayi kokari kafin ka koma tasiya gida ko kasa a gini muma muyi mata duk wani abun da ake ma yarinya mai aure “kuma lefenta idan sun yafe ni ban yafe ba ahada mata duk sutura babu kalan wanda bata dashi kuma kaya nasan kasiyan mata ba adadi tau duk da haka ayi mata akwati kaman yanda zaa kawo wa sauran danginta ka manta cewa har tana da ciki kayi abunda yadace kuma maganar makaranta kabarta takarasa bakowa zai fahimce ka ba kan abunda yasa ka hanata kowa zai ga rashin adalcinka ace both your sister are schooling ita kuma kahanata takarasa kuma duk sun girmeta “ malik yajinjina kai yace in sha Allah abby duk zaayi nagode sosai Allah yasaka da alkhairi abby yace Ameen Allah yayi albarka “ ummi tace Ameen Ameen abby yace ko bahaka ba fulani ummi tace hakan shine daidai shine gaskia malan yace yanzu sai yabaku kudin kufara mata akwatin ummi tace in sha Allah “ abby yace maganar gidan kuma anjima zan hadaka dawani sai ku duba malik yace tau abby abby yace ka iya tafiya AFTER TWO WEEKS. Kalan gidan da malik yamusu irin mad mansion dinnan ned uk yafi gidansu abby da abba kyau don dai baiyi girman shi kasancewan da kudi read made yasiya about 600m iya gidan kawai ne babu furnitures tun ana Preparing siyan gidan abby da kanshi yakira abba yafada masa shawaran da ya yanke abba ya goyi da bayan haka din amma maganar lefe sai yanuna mashi daman baice yayi baa ie ba dole bane tunda matarsa ce duk abunda yayi daidaine Abby yace noo kwara abarsa yayi saboda kar taga ankawo ma sauran sisters dinta ita ba’ayi mata ba “lokacin abba na Australia yakira oum yafada mata duk yanda sukayi da abby taji dadi bana wasa ba fa abun na cikin ranta amma sam bazata iya magana ba Alhamdulilah baby tayi gida yanzu itama kaman kowace uwa zatayi wa yarinyarta kayan aure tun kafin cinikin ma ya kare takira rufaidarh ta sanar da ita dadi wurin rufaidarh har ba magana wallahi she wished tare zasuyi siyayan furnitures din aydarh da oum amma yanzu ma babu abunda zaa fasa akwai wani trade campany a can Turkish mad turkish furniture sukeyi masu balain tsada da kyau daga oum har rufaidarh sun san babu kalan furnitures din da aydarh tafi so irin turkish furnitures “ kayan kitchen kuma already oum na da plaza guda nasu kuma duk Italian ne babu abunda babu a shagon na room decoration dakuma kitchen utensil “tun a ranar oum da rufaidarh suka dinga processing kawo kayan dakin aydarh daga turkish through mail aka tura ma oum da rufaidarh sample na kayan gado dana Kujeru kama daga sofas carpet dasauran su “ kwata kwata parlo biyu ne a gidan sai three bedroom akasa sama kuma two dining ma biyu ne kitchen biyu sai shower corridor uku dakuma normal corridor kwara daya wallahi gidan yayi kyau irin asalin gini yaran masu kudi dakuma gayu babu inda zaka kalla a gidan nan daba zaka so marmarin kara kalla ba duk abun nan daake sam aydarh bata sani ba babu wanda yafada mata daman bawani zama take cikin mutane ba balle taji Ko suma su hajajju da inna basu sani ba dayake yanzu bama takowa suke ba hada hadar tafiyarsu umrah kawai suke wanda zaa tafi da inna da hajjaju da baba da ummi da abby da aysha da iya da rabiah aydarh da malik sai idan sun koma yace zasuje hafsa kuma wajan aiki anbari sai anyi bikinsu cikin hutun bikin sai su tafi da dr Faisal din shima dr ibrahim aiki gakuma hibba datayi nauyi shima yace sai idan tasauka lafiya lokacin ma yayi daidai da hutun aikinsa sai su tafi oum da abba kuma regular attendance ne so this time atare zasu tafi can zasu hadu da rufaidarh dakuma dr usama babu wanda yafi inna da hajjaju zama busy kan tafiyar nan har kano inna tasa hajjaju ta shirya suka tafi harda aysha ta flight wai inna zatayi sallama da makwabta ita dai ummi sai bi da ido kawai take baba ma haka abby n eke biye musu duk abubda suke so shi akeyi “since last week Maryam da halime suka koma school itama halime sai sunyi hutun karshen semester lokacin auransu ne zasu tafi tare da mijinta lokacin itama maryam zataje, Zaune take kan sofa nan parlor oum tasaka wani plain material baby pink mai touches grey gown din very free kalan kayan yasake karawa skin dinta wani kalan fresh Allahumma bareek tasake haske skin dinnan kaman ice cream tsaban yanda yazama creamy creamy tayi calaba manya tasake shi baya ga airport a kunnata sai wayanta dake ajiye gefe kanta babu kallabi “ knife ce a hannunta karama tana slicing apples dake cikin wani clean bowl mai kyau transparent “ sai yanka apple din take tana shaa wasu bangles ne masu kyau sirara silver sai shining yake diamond ne tafiyan da abba yayi Australia wanna karon yayi mata tsaraba “tazama wata ranki ya dade gudu idan malik ma bai zauce ba yayi hauka tsaban haduwar yarinyar nan wai wai wai masha Allah ashaaa the babe la hot Allahu akbar “oum ce kan gado zaune ita kuma da waya kare a kunnata tasaka wani luxury abaya white baida kwalliyan komai jikinsa amma saidai kallo daya zakayi ma yard din yafadi kudinsa tsaban yanda yake dauka hankali masha Allah “waya take da campany can turkish din dasukayi ordering kayan dakin aydarh ita dai aydarh sauraro kawai take sam bata ma fahimce nata bane taji oum na zancan kayan dakin “ wayanta data saka a vibration yayi vibrating malik ne yakirata ta dan sace kallon oum ganin still hankalinta na wajan wayan datakeyi gently tamike kafin ta dauki kiran ta fita corridor takara a kunnata tayi shiru shima shirun yayi kafin can yace how is my baby saboda jan fada yafadi hakan yasan yanzu zatayi fushi tafi son tana dauka yafara cewa yatake harda babyn ma kishi take tayi masa banza tayi shiru “ yace ina magana fa ta turo baki tace idan naji ka da kyau bafa dani kake ba “yace tau dawa nake tace cewa fa kayi how is my baby kaga hakan na nufin da babyn kake yayi murmushi yana shafa kansa yace tau afuwan ya maman babyn take tayi smile tace am fine yayah kaima yakake yace nima am fine “ya gida “tace Alhamdulilah yace ya oum tace tana gaisheka yace ina amsawa nima ina gaishe ta “wai last time wani ma kalan box kikace kina so? Tayi shiru tace nidin?yace eh manah ‘tace nidai bani ba bani nafada bayace ikon Allah tau waya fada daa?tayi kasa dakai kaman irin yana wurin tace aie na manta dana fada ne fa yayah yace tau kiyi sauri ki tuna yanzu nan ina ji tace nidai namanta to miye ma zakayi da kalan yanzu yace kawai dai ina bada labari ne kuma sai na manta kalan yanzu “aydarh tasaki baki tace labari fa yace ehh tace waye kake bawa labarin yace aysha tace oh to “tace nidai namanta buh kafada mata anyone of your choice kace shine yace tau in sha Allah fries din fa tace oum tasiyo mun jiya yace drugs din fever ma nasiyo anjima sai nakawo maki tace ohk “yace bye I love you tace me more yakashe wayan time din data koma oum tagama wayan zama tayi wurin data tashi kafin yace oum waye zayi aure oum tace wafa miyasa kika tambaya tace no naji kina maganar zaakawo furnitures daga turkish ko zaki bude show room acan ne oum tagirgiza kai tace aaa naki ne aydarh tawara ido tace ni kuma nawa kuma oum tace erh shiru aydarh tayi bata sake magana ba “oum tamike tace shi Waccan garden egg din zaki ci ko nasaka maids din can su kwashe kar ya lalace tunda ke kullun sai yakawo miki sabo aydarh tayi murmushi tana yin kasa dakai tace erh oum su dauka oum tace tau aie shknn fita zanyi yanzu yau abbanki zai dawo aydarh tace Alright sai kin dawo tace thank you oum tasake gyara veil dinta ta dauki expensive luxury bag dinta da car key tana tafiya kaman wata princess tafita tana ce ma aydarh take care har takusa fita aydarh tace oum zanje wajan ummi oum tayi smile tace sarki mai ummi sai kin dawo aydarh tace to itama bayan oum ta bi oum tafita ita kuma ta tafi gidanta “. Dr usama dake kallon rufaidarh ko kiftawa babu bayan ta dauraye mug din tasaka tissue ta goge shi kafin ta zuba masa coffee ciki ta mika masa tayi masa kyau bana wasa ba tasaka asalin kayan hausawa riga da zani tayi wani ubansu daure ga kamshi kaman miye tanayi wallahi tunda suka zo kasar wani irin son rufaidarh yasake shiga zuciyar shi yanda take treating dinshi is killing him duk wani
Chapter 167 · 0% Book details