← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 197

Sashe 97

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

exactly yanda dr usama yayi ma malik haka yayi masa wani irin kaunar malik din sukeji a ransu kuma duk field dinsa yakawo hakan dakuma nutsuwan da dr usama yaga malik din dash isai sannan aydarh tamike tayi kasa da kanta tace good morning Uncle’s “dr usama yace morning dear how are you tace am fine yace masha Allah “sai lokacin dr lee yakalli aydarh shima ya amsa mata gaisuwan her face looks very familiar to him kaman irin yasan yarinyar “said ai baice komai ba dr usama ne yayi murmushi yana kamo malik yace oh barakallah is this one your wife malik yagyada kai yana murmushi tare da shafa kai dr usama yayi kasa da murya kafin yayi magana da hausa yace shiyasa baka son fita kenan?dasauri malik yadauke kansa yana dariya aydarh dataji abunda dr usama yace tayi saurin komawa ta zauna “har office din dr lee suka karasa kan wani mad sofa suka zauna office din kaman dai villa “Aydarh dai da tagane dr lee sai faman kasa take da kanta duk mutunmin ma ba ta ita yake ba aikinsa kawai yake babu wani interview daakayi wa malik kaman yanda dr usama yafada masa kasancewan dr lee shine GM din asibitin babu bata lokaci sukayi duk wasu few abubuwan daba “a karasa ba ‘kafin dr lee yamike tsaye shima malik din mikewa yayi dr lee yabas hannu kafin yace congratulations dear you are pointed as the managing director of this hospital “malik he can’t believe all this shi din matsayn MD is this thing for real? Whatttttt wai shine MD din ya rabbil alameen “ mi ma zaice aydarh kam murmushi kawai tayi Wallahi she more than happy for him ba dan karamin dadi taji masa ba ahh “dr usama yayi murmushi ganin malik yatsaya kaman status yana binsu da ido,dr usama yayi murmushi shima dr lee din haka “he just realized that malik was shock at this point “ahankali dr usama yakama hannunsa yadan kalli aydarh yace follow us daughter lets take him to his office aydarh da kanta ke kasa ta mike tana dauka wayan dasu MacBook din dake well packaged, har office dinsa suka rakasa sai dayayi addua kafin yayi stepping in cikin office din followed by aydarh sai kuma su dr lee “billahil azim fadin irin kyau office din kawai wani sabon rubutun new ani mahaukacin table ne ga cushions da sofas a kusan kala daya mad English office ne babu abunda babu a ciki na babban office billahi kaman irin office din white house a can America “ dr usama yakalli malik yace All the best son “malik yama kasa amsa shi kafin cikin wani irin turanci na turawa masu illimi kaman dr lee yace I will introduce you to the others staffs by tomorrow “ there will conducted a meeting “malik dai yakasa cewa komai shi Wallahi duk yama rude dr usama yace son zuwa dare flight dina zai tashi so zamuyi catching on phone malik ya gyada masa kai kafin suka juya suka fita “yadinga bin office din da kallo ko kiftawa babu “Aydarh naganin sun tafi dawani irin speed ta rugu ko tsinin takalminta bata gani kawai tayi hugging din malik tana faman juyasa kaman yaro duk tashige jikinsa tace congratulations sir congratulations Best of luck with your future endeavors,best wishes on entering your new career field,warmest congratulations sir “am so happy for you, malik hug her back yanaji Wani irin yanayi mai dadi yana shiga jikinsa this girl means a lot to him this girl in his life is a light “auransa da ita wani irin alkhairi ya zamar masa yah rabbil alameen zaunar da ita yayi kan daya daga cikin sofas din office din Wallahi wani irin kwallan dadi ya cika masa ido kallonta yake ko missing seconds babu zuciyansa nawani irin bugawa dasauri “Allahu akbar “duk wani breath dayake shaka yana fitarwa iya adadin soyayyar ta aransa ke karuwa “ganin yarda yake kallonta ita kuma bazata iya juran kallon kwayan idonsa ba kawai yasata placing head dint akan chest dinsa tana sauraron yanda kirjinsa ke bugawa dasauri dasauri “wani kala yaji tunda yazo duniya yana iya cewa bai taba samun kasan cikin kalan wannan farincikin ba,can ya dagota “wani bata lokaci yafara bata wani passionately kiss a lips dinta aydarh dasauri tayi kokarin janye bakinta amma yaki bata damar hakan “kusan 2mins yana kissing dinta kafin ta kwace tana kauda kai tace sir akwai fa cctv camera malik da duk jikinsa yayi wani kala yace ai ta office din ace babu wanda zai kunna ta idan bani ba “ Aydarh tace no nidai ah’ah tafada tanayin kasa da kai tace kabari sai munje gida “malik yakalleta kafin yayi murmushi yace you promise?ta gyada masa kai kawai kafin yace wani abu akayi knocking kofan yabada daman shigowa dr lee ne dauke dawasu files a hannu “ dasauri aydarh tamatsa daga kusa da malik tana gyara veil dinta dr lee yayi murmushi yana ajiye files din kan table din office din kafin yayi ma malik bayanin files din yafita throughout ranan haka dr lee yadinga zaryar kai kawo da files da kuma bayanan wa malik babu abunda yamanta bai fada masa ba shima malik din tsaf yadauke komai a kansa, anan office din aka kawo musu abinci yakira mr joe ya mayar da aydarh gida cus babu hijab din dazatayi salla gashi kuma jikinta ba abaya bane .Bai dawo basai wajan six karan door bell taji tana nan zaune a parlor tayi lamo a kujera kaman yan marainiya tana jin karan tasan shine “ta mike ta bude,murmushi yayi mata itama tamayar masa kafin tabasa hanya yashigo, ya dinga kallonta ganin kayan dake jikinta yard din yayi transparent dayawa da camesole ake hada rigan bata sa camesole din basai kawai ta daura rigan sanyi a sama “tayi zipping zip din gaban rigan sanyin riga white ce tasaka white pant da bra sai inner cap din dake kanta shima white wani irin kamshi ke fita jikinta ya lura tsakanin jiya dayau kaman perfume dinta ya Chanza, hannunta yakama dake very warm and soft kaman pure cotton tayi masa kyau bana wasa ba ta dan kallesa kafin tace welcome sir “yace thanks cuddle bug ya gidan?ta gyada masa kai kafin tace ya aikin yakarasa shigowa parlor yana cire suit din jikinsa takaraso tana taya shi yace Alhamdulilah babu wani gajiya tace masha Allah zakayi wanka?ya gyada mata kai tace Alright bara na hada maka abinci yakalleta for few seconds yace kinyi girki ne?ta gyada masa kai yace kalan na kasar mu?tayi wani cute smile tace banda tambaya kayi wanka ina jiranka har yamike kafin yajuyo yakashe mata ido yace you looks sexy “tayi saurin kallon jikinta “kafin ta juya mashi baya dasauri yace the back is killing me I swear wife “ai ji tayi kaman ta zuba da gudu kawai tafada kan kujera tana boye fuskanta cikin pillow”girgiza kai yayi kawai yashige cikin dakin “sai dasukayi sallan magrib kafin suka ci abincin wanda fresh fruits tayi musu sumudi sai peppered fries bayan sun gama ci taki cire hijab dinta sai faman sinna kai take har yanzu kunyan abunda yace dazu take ji “ahankali yace tau ki dauko kayan dazo sai mu gani tace Alright tafada tana mikewa “bedroom din tashiga ta bude inda tasaka wayan da MacBook din tafito rike dasu a hannu mika masa tayi kafin ta zauna gefensa budewa yayi yadinga bin latest phone din da kallo “ahankali yace nibansan how to operate this phone ba “Aydarh na kallonsa tace MacBook din fa?ya gyada kai yace no shine na iya one of my coursemate have it so ina amfani dashi,ta girgiza kai tace tau yanzu kafara sakawa a charge dukka yace ohk”receipt din yake kallo ga sunan kayan ahankali yace wanene pro din a ciki aydarh tanuna masa yace tau shine naki tabude ido tace nawa kuma waya bani?yace mijinki tayi shiru har kafin ayi auransu fa faman datake da abba ke nan daga 15pro yamayar mata 16pro yace no amma gashi wai malik yabata oh duk a rai take wannan tunanin can yataba mata kafin ta dago tana kallonsa yace muje mu saka a charge din mikewa tayi suka wuce bedroom ita tayi musu plug-in charge din kafin suka dawo parlor tana kallonsa tace Allah yasaka da alkhairi Allah yakara arziki “kaiiiiii ji yayi kansa na girma shi fa babu abunda zai ce ma wannan islamiyan sai godiya he really appreciate yanda tazama da taimakon islamiyan murmushi yayi yana jan long nose dinta yace akwai masallaci anan ? Ta gyada masa kai kafin tace but not in this area akwai nisa amma bawani sosai ba seekers field yayi murmushi yace taya zan sani ni hajiya?tayi shiru tace to idan yazo kace yaraka ka “malik yace zaa iya zuwa da kafa tagyada masa kai tace kuma ana hawan rickshaw ko taxi yace gobe when am back from work sai muje ki nuna mun tace ohk”yace lokacin ishai yayi lets pray tace to “sallan sukayi kafin yabude Qurani ta biya masa suran dasuke a islamiya yayi mata kari followed by others books din, bayan sungama tayi masa making hot coffee ita kuma tafido chocolate dinta tana sha shidai kallonta kawai yake “har yagama kafin yakai mug din kitchen ya wanke ya fito, yana kallonta tachanza riga daga na dazu sai perfume kan tayi barinsa room heater yayi warming parlor ga hasken fitilan dayakara mata kyau “ ahankali take cin chocolates din tana kallon movie “ yazauna kusa da ita kaman zai shige jikinta ya dauki wani dan karamin chocolate yabare yafara sha sai sannan takallesa tace nace kasha?yagirgiza kai kaman dan yaro yace No sorry mamanarh tayi murmushi taja suman sa yayi dan kara “yace bara na ciro nasan sun cika sai kiyi manah setting ko?ta gyada masa kai yashige bedroom din yakwaso wayan da MacBook din “ya zubesu gaban ta kwashe chocolate dinta kafin tabude MacBook tayi masa setting Komai shidai kallonta kawai yake duk daya iya setting MacBook amma yabar mata “bayan tagama kafin ta dauki wacce yace itace tashi normal 16din tayi masa setting ta mayar masa da iCloud din dake bisa yar normal 7 dinsa kafin yace tau kiyi transferring komai ta gyada masa kai a
Chapter 97 · 0% Book details