← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 197

Sashe 11

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

cikin katuwar jikkarta keypad ce anyi mata mugun daure da rubber bands bugu daya tayi aka daga sannan tace bismillah ku shigo,within 2mins sai ga salma da doctor ashraff sun shigo gaishe da kowa na parlor sukayi sannan doctor ashraff yafara magana cikin nutsuwa Alhaji ayi hakuri I didn’t wish abubuwa su zo ahaka I have no other option but to spared the truth a min afuwa cikin tsawa abba yace doctor just talk “daidai ta nutsuwar shi doctor ashraff yayi yace last week nayi ma aydarh medical checkups abunda nagani ba karamin daga mun hankali yayi ba nasamu salma nayi mata bayanin komai duk cikinmu babu wanda yasan abun yi yasa muka sami hajia rufaidarh da maganar da kuma ita oum, will you just go straight to the point doctor shiru doctor yayi can yace am sorry sir but I found out aydarh is pregnant for almost two months wani irin zabura aydarh tayi kanta nawani irin juyewa tasan abunda yake nufi tasan mi kalmar ke nufi da yare kala kala da turanci hausa larabci da kuma fulanci,malik kau tsaki yayi a ranshi daman yasan wannan yarinya salihan cin karya take ( nikau nace kabari rabo yazo kanka) Ummi ta rike ta sosai ganin yarda tayi din. Da wani irin mugun speed abba ya mike tsaye yayi ma doctor ashraff wani irin mugun kallo yace did you know what you just said doctor kasan abunda ka fadi kuwa? Baby? This is serious ina tunanin baka san waka ke magana kai ba girgiza kai doctor ashraff yayi yace nasan abunda nake fadi ga result din ma ka duba sir yafada yana fiddo paper daga pocket din suit dinshi ya mikawa abba hannu na rawa abba yakarbi takardar ya bude kallo daya yayi ma paper ya maida ta kan kujera banda yana namiji yanada karfin zuciya da tuni zuciyarshi ta buga maganar da hajajju tayi yasa shi dawowa daga shock din daya shiga “tace tau ai komai yazo da sauki tunda cikin ba rayayye bane Allah yakarbi abinshi yanzu haka ibrahin kafin mu zo gidan naka daga asibiti muke nida yarinya dashi uban cikin audul gashi nan zaune ya sadda kai kamar wani waliyye alhalin shine mai laifin, da wani irin duba ummi ta kalli hajajju domin bata ma gane abunda take fadi ba malik uban dan as how? Ganin haka yasa hajajju cewa kwarai da gaske asiya audul shine uban cikin dan ya gantalle yau kuma ga shaida nan naga ke ma kika rike yarinyar kamar kinsan danki yacuce ta ya zalinceta! da zaa auna jinin ummi kila yakai trillion 100 wannan wacce irin kaddara ce wannan wani sabon bala’In ne ya kunno kai inalilahi waina illahil rajiun adduar samun sauki daga wurin ubangiji kawai ummi ke domin dakin juya mata take komai biyu biyu take gani and still yanda take rike da aydarh bata sake taba duk da yanzu kusan hali daya suka shiga ita da aydarh ,kokowa aydarh tashiga yi da numfashin ta alamar asthma ta ke nima tashi “ tunda yazo dunia bai taba shiga tashin hankalin da yashiga yau ba bai masan yanayin dazai fassara kanshi ba shidai yasan rabi rai rabi mutuwa haka yake ji, wasu irin hawaye masu zafi ke sauka daga. Idon abby bai taba tunani faruwar komai ta haka ba bai taba kawo ma ranshi malik zai aikata abu irin haka bai san adadin lokacin da ya dauka ba zuciya sa na juya zancan hankalin sa ya gaza auna lamarin ji yake kamar mafarki ko almara ABDOOLMALIK ne yayi ma wata ciki watan ma diyar dan uwanshi uwa daya uba daya wanda duk duniya su biyu iyayansu kawai suka haifa “son zuciya da kuma son duniya irin na dan uwan nasa yaraba su da juna tsawan shekara ashirin da biyu wannan wacce irin kaddara ce mike shirin faruwa da rayuwar su? Oum kau wani irin ajiyar zuciya ta sauke rufe idonta tayi ruf tana jiran ji karashan zaman, ummi da har yanzu bata dawo daidai ba ji take kamar duk duniya babu wanda ake jarabta kamar ita ashe kuka rahama ne ashe,ashe wani lokaci dadi ke sa ayi kuka . Hajajju tace tau nan da kuke ta wani yan kuke kuke abunda dai yafaru ya riga faru kuma dai iyakar yamu yamu kawai muka sani kunga kwara asan yarda zaayi kafin wasu rubabbun su sani su samu a bakin duniya yanzu ma fita day ace tattara su a hadasu “AURE”kalmar auran da tafito daga bakin hajajju sai yazamo tamkar wani miki ne ta famo a azuciyar ummi harbawa zuciyar tayi tana barazanar fitowa waje bazata zamo marar aldaci ba bazata so kanta da zuciyarta ba ko itace a wannan matsayin da wani yayi wa yar ciki karshan hukunci da zata yanke mashi kenan shiyasa taji wani kalar yanayi farin ciki ko bakin ciki ( bakin cikin dai 🙄)ba karamin karfin hali abba yayi ba wajan sauraran maganganun su bai taba tunanin abu mai haka da wannan ba zai faru a rayuwarshi ashe duk wayon ka duk dabarar ka Sai Allah ya jarabceka mutanan dayayi nisa dasu mutanan dayayi kaura daga rayuwarsu mutanan daya binne gaskiar dangantaka tsakanin su ashe zanan gudun kaddara su atare suke ashe gudun kaddara guzirin iske ta ne inalilahi waina illahil rajiun zufar dake keto masa tamkar yana cikin oven tamkar bai taba shiga inuwa ba,aydarh dake ma salma wani irin kallo hawaye ke zuba a idonta sosai ko da bata taba tunanin salma da doctor ashraff zasuyi mata abu irin haka ba kuma da wanda ma batasan ko waye ba kuka take sosai a jikin ummi, oum tamike ta nufi abba ta durkusa ta rike kafanshi cikin kuka “tace abban aydarh kar son zuciya ya rude ka kasa zatar da hunkunci ka dubi rayuwar ka ka dubi rayuwarmu ka yi abunda musulunci yace tunda har bataji kunyar yi manah haka nima a matsayin mahaifiyarta na yafe ta wani irin kuka ta fashe dashi ,dasauri hajajju ta mike tace aaa zara’u yoo Allah natuba babu katon da ya isa hana wannan mutuman auran yarinyar nan sai kuma tayi kasa da murya tace tau tunda bai ji kunyar taba masu diya ba mu ma ai bamu jin kunyar aurar masa da ita,malik ya mike tsaye yana girgiza kai yace enough hajajju ya isa haka mi nayi maki dakike kokari bata rayuwa ta mi nayi maki da kika zabi yi mun wannan sharrin ?’wani wawan mari abby ya dauke shi dashi kamar jira ummi take ta taro shi ta dayan side din cikin kuka ummi tace wallahi duk duniya idan gatanka ne sai ka aure yarinyar nan mugu azzalumi marar tsoron Allah indai ni ce mahaifiyarka sai ka aure yarinyar dabas ta zauna kasa ta fara wani irin kuka,zuwa yanzu aydarh mutuwar ta kawai take jira ciki! Aure! Kalaman da suka zautar da tunaninta bin kowa take da kallo domin batasan abun fadi bakoo abun yi sauraran yanda numfashi ta ke fita da yarda zuciyarta ke over racing kawai take.Baaba tace kuyi hakuri shi daman duk yanda bawa ke kokarin gujewa kaddararshi sai ta riski shi wannan wani ikon ne daga Allah wayau ko dabarar bazata iya kwatar mu ba daga rubutatciyar kaddara ba “Don haka a matsayi na na babba a kaf ahalin nan nake umartar ku da kuyi hakuri ku hadda auran yaran nan ya yanzu kuma a take! Abba daya lula duniyar tunani sai yanzu ya dago kai ya zubawa aydarh ido kallonta yake irin kallon kin ban kunya kinbani mamaki,aydarh da bata fahimtar komai batasan ma irin kallon da abban ke mata ba,Abby yayi gyaran murya yace habib ina neman alfarma ka yafewa abdool abunda yayi na biyu ka yarda mu hada auran su suyi nesa damu domin ganin su a kusa damu ba karamin ciwo zai jawa zuciyoyin mu ba musamman kai abby ya karasa maganar yana Kafe abba da waennan manya idanun nashi,har ga Allah lokaci daya abba yaji ba aure ba komai ya cancanci yayiwa aydarh bai taba tunanin zatayi mashi wannan tabon ba kuma ma a mutanan daya dauka mafi kaskantatu a rayuwar shi mutanan daya guda saboda a ganinshi abun kunyarshi ne yayi kudi kuma mutane su sam asalinshi talaka bane tsawon shekara 22 ba taba tunanin akwai ranar da zasu dawo rayuwarshi ba,mikewa tsaye yayi yace ni Alhaji habib nabawa yaron wurinka auran Aseeyarh akan sadaki mafi kankanci sannan matsayi na mahaifinta na yafe ta har…. Dasauri baaba tace aaa habibu kar ka karasa hakan ma ya isa zasuyi nesa daga gareku in sha Allah har sai zuciyoyin ku sunyi sanyi,Abby ya fiddo 20k daga aljihun shi ya mikawa rufaidarh yace taba aydarh sadakin ta ne sannan ta kira limamin massalacin gidan yazama waliyyin aydarh! .cikin yan mutunan liman yakara so aka farad uk wani abunda musulunci ya shar’anta kafin daurin aure gaban duk wanda ke parlor aka daura auran ABDOOLMALIK IBRAHIM MAIDO DA ASEEYA HABIB MAIDO kan sadaki naira dubu ashirin wani irin sanyayan ajiyar zuciya oum tasauke bata taba tunanin abun zai faru duk yanda suka shirya ba hajajju kau wani irin arna smile tayi irin boss din nan rufaidarh kau ga farin ciki ga tausai dukka sun hade mata ,salma dai kanta na kasa.Doctor ashraff yayi bankwana yatafi abba bai jira komai ba ya mike yanufi part dinshi oum ta bishi da ido tasan yau akwai aikin lallashi koma miye mai sauki ne tasan yarda zata saita mijinta abby ma godiya yayi wa oum ya sake bata hakuri kan abunda yafaru yayi mata sallama yafita,ahankali ummi tamike ta rike hannu aydarh da still takasa tsayawa tsaye tace mungode fatima Allah yayi albarka oum itama godia tayiwa ummi ta bisu da ido zuciyarta na tsinkewa aydarh kau da batasan duk abunda ke faruwa ba sai bin su take kamar status da sauri rufaidarh ta mara musu baya domin yi musu rakiya hajajju ma jikkarta ta diba tana cewa oum zuwa gobe zata zo ta karasa hutun nata anan,wata irin faduwa aydarh da jiri ke kwasarta tayi daidai kofar fita parlor oum na ganin haka ta juya dasauri tay hanyar part dinta kukan dake cin ranta na kufcewa dasauri ummi tayi kanta ganin yarda ta fadi kamar ba rai tsawa tayi wa malik tace yadauke su tafi “kamar bazai
Chapter 11 · 0% Book details