Sashe 28
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yajima baiyi kalar ta ba hadda rike ciki,inna ta ajiye slice din apple din data dauko tana kallonshi ko kiftawa babu “ idan tana kallon malik sai ya dinga tuno mata dawasu mutane a rayuwarta amma har yau ta kasa fahimtar su waye,saida yayi shiru kafin inna ta dawo daga tunanin data tafi,yace tau inna ai da hakane tun jiyan da baki ba ita hafsa din ba,inna tawani daure fuska tace dariyan dakakeyi nabari kagama kafin nayi ma bayanin waya wayar da hafsa din,malik da har yanzu dariya ke cin sa yace yanzu dai duk abar wannan zancan amma ai kowa yasan wacece ke wajan gayu inna tawani tabe baki irin kai ma kafada din nan, Dasauri ta ture plate din tace astagafirrillahi nabani ni hajara,dubiya fa nazo ina matar dabata da lahiyan,malik yace ai surutu ma yasa kin manta abunda yakawo ki bara nakira ta”,Baiyi knocking ba ahankali ya tura kofan da sallama can kasan throat,ko kadan bataji motsi ko alamar shigowan sa ba tsaye take ta fito wanka ta baza gashinta data wanke da shampoo din da maman dr ibrahim tasa ya kawo mata ko daya fada mata bata gane wa yake nufi ba ya ajiye dai kawai, tana son wanke kanta saboda she forget when last taje saloon tun tana adamawa wanda ka’ida ne duk two weeks ake mata gyaran gashi duk da bata so amma rashin son kazanta ke sata zama a wanke mata dakuma fadan da oum keyi idan bata wanke ba,pink towel din nan ke daure a kugunta bra dinta nan kwara daya tagama sawa yanzu wanda ta fito a toilet wanke tass tana ta kamshin detergents daba ya wasa wajan siya a ajiye mata a toilet tagama sa bra din tana kokarin mayarda towel din a kirji ya karasa shigowa baki da daya bataji motsin sa ba still,wallahi saura kadan numfashin sa yafita jikinsa bayanta yabi da kallo this is the forst time daya taba ganin wata diya mace ahaka,bai san magnet din dake jan idonshi wajan kallon bayan nata ba yarda bra din ya zauna a haddadan bayan nata da yarda milky clean skin dinta da babu spot ko wani stain ko daya ke mahaukacin glowing yaraina girmanta gani yake yar karama ce amma yau sai yasamu kanshi da karyata hakan, ahankali ta juya tana daga hannunta dukka biyun zatayi parking gashinta still towel din na a wrist dinta tana juyuwa kallo daya yayiwa boobs din yawani irin dauke kai kamar zai karya wuyan shi ,saura kadan bata suma ba yarda ta tsorata dawani irin speed ta jawo duvet ta rufe jikinta baki daya hawaye na zarya a kumatun ta, kafin tafashe da kuka yagama da ita yagama da rayuwarta, how long yake tsaye a wajan inalilahi waina illahil rajiun shi kansa malik din duk ya rude bai san miya yaja sa ya tsaya yana mata irin wannan kallon ba,juyawa yayi dasauri har yakai kofa kafin ahankali,yace inna ce tazo dubaki “bai jira amsarta ba yafice ya ja kofan,Time din daya dawo parlor inna har ta shanye fruits din tass zama yayi kanshi a kasa yace,wanka ta fito shiryawa take yanzu zata fito inna tace Allah sarki, fira suka cigaba dayi duk da yau innar ce kawai ke zuba surutun ta malik abunda yafaru yanzu duk yasa shi jin wani iri,Bude kofar akayi ta fito kanta kasa kamar marar gaskia tana wannan tafiyan ta ta,kallo daya yayi mata ya dauke idonshi ko ganin sa ma batayi ba kanta kasa,ahankali ta zauna kafin ta gaishe da inna,inna ta washe baki ita ko kadan bata lura da mood din aydarh ba tace lahiya lau diyar nan ya karfin jiki?ashe baki ji dadi ba?Aydarh tace Alhamdulilah,bata sake magana ba domin ji take kamar zatayi hauka zama inda yake yana sata jin girman laifin daya aikata mata, inna dai sai zuba take ko shiru babu jefi jefi malik na biyeta, Ahankali cikin voice din ta dayayi kasa sosai innocently tace inna nagode sai anjima,inna tace nima tafi zanyi bara kigani mikewa inna tayi ta maka jikkarta a kafada tayi masu bankwana malik yatafi ya rakata,aydarh tayi saurin shiga bedroom tafada kan katifa kuka take sosai iya karfinta pillows din dake kan katifan ta dinga watsar wa hatta da duvet din da bedsheet din sai data watsa kasa,malik dai natsaye jikin kofan da bata rufe ba yadaga curtain yana ta kallonta baki daya rayuwarta abun tausai ce ansaba mata da irin dabi’ar turawa na watsar da abubuwa idan suna cikin kunci,parlor yadawo bai shiga bedroom din ba,tunanin ta inda zai fara billowa lamarin ta yakeyi,wata zuciya tace masa wannan duk mai sauki ne ka fara aikin tukunan da haka ya yanke shawara yakasa manta abunda yafaru dazu daya juya sai ya tuno hakan yasa shi daukar al”Qurani dake nan ajiye a parlor ya bude muryan shi yana rera karatu baki daya part din babu inda sautin muryan shi baiyi amsa kuwa ba,Har cikin jikinta karatun ke shiga wani sanyi take ji a zuciyarta wanda bata san daga inda yake ba ahaka har bacci ya dauke ta,yayi spending almost 2hrs yana karatu kafin ya rufe ganin time din lunch ya kusa saboda lokacin azahar dake kunnu kai.Yau ma kamar kullun sai datayi masa magana amma Ko kallonta baiyi ba, har tana tuntube ta bi sa har waje, bata gaji ba har wajan inda zaiyi cefane ta bisa bai tanka ta ba dan yi yayi kamar bai san da wanzuwar ta a wajan ba kayan miya yasiya na 300h kafin yasiya salad na dari sai da beef na 500h kafin ya mika kudin har ta riga ta bayar sanin ko wacece ita yasa mai cefanan cewa hajiya Ramlah shine yasaki?tana taunar chewing gum irin na kwararun yan barikin nan papa (Sosai) tace miyayi ruwanka kudinka ne biya ka ka rike sauran change din, mai cefane dai yasaki baki yana bin ta da kallo,wani kaskantacan kallo malik yabi Ramlah dashi kafin ya sake daura fuskar nan kamar hadari,wallahi Ramlah idan tana kallonsa har loosing control take, daura fuskar nan dayake ba karamin tafiya yake da ita ba haka ranar da taga suna dariya shida dr ibrahim a kofan gidansu har mutuwan tsaye tayi,bai ce komai ba cikin wannan isan nashi ya Zaro 1k ya mikawa mai cefane mai cefane baiyi musu ba dauki 200h yabashi chanji,juyawa yayi yatafi bai kara bin ta ita ba, ko kadan abunda yayi mata bai dameta ba ko taji kunyar abunda yafaru ganin akwai mutane sai ma kara gyara calaban attachment din kanta blue and green tayi gaba mai cefane yace kudin hala kin bar mun?wata banzar harara ta watsa masa tace kaine dan wahala ai sai ka rike ta juya ta tafi mai cefanan ya daga murya yace gaki nan yar wahala yar asara ma Allah ya shiryaki matasan dake tsaye wajan suka sa baki,dayan yace ai wannan yarinyar yar wahala ce kullun fa ina nan kusan ko yaushe sai ta biyo balaraben nan shi kau ko ta ita baiyi ni bana ganin ma yana shiga harkan kowa a anguwar nan, mai cefane yace ai baya ma fitowa cikin layin nan indai kagansa waje tau gidan hajiya inna zai shiga sai kau wani abokinsa dake zuwa wajansa mutunmin ma dabaya magana kamar jinin sarauta kullun anan yake cefane gaisuwa kawai ke shiga tsakanin mu yasiya abunda zai siya yayi gaba.sai daya shiga provision shop yasiya spices da maggi ya siya kwai kafin ya koma gida, yana shiga kitchen yafara yashiga yadaura ruwan da zai dafa shinkafa kiran sallarh akayi ya rage wutan gas din yafita massallaci,white rice ya dafa da stew ya yanka salad yayi boiling 3 eggs din da ya siyo tsaf ya shirya mata a plate,kudin hannunshi sun kare tass ga abincin daya siyan masu yakare daman ba mai yawa bane shinkafa ne tiya daya sai macaroni biyu taliya hudu da indomie six,bakaramin dadi yakeji bi idan ya tuno da maganar aikin daya samu bazai taba mantawa da dr ibrahim ba a rayuwar sa domin yayi mashi hallacin da har abada bazai iya mantawa ba, pure water ya daura mata a plate wanda bag daya yake siyowa ya ajiye kan tiles din kitchen sanyi damuna ke dan cooling ruwan, da sallama yashiga dakin tana jinsa tayi maza ta rufe idonta,yaga abunda tayi bai ce komai ya ajiye plates din hannunsa yace stand up and eat”kafin ya juya yayi ficewar sa Dr hafsa ta juya atamphar kafin ta mayar a leda,tabi inna da kallo tace shi yakawo a kai a dinkawa Asseeyan?inna tace wacece kuma asiya?dr hafsa tace matar tashi inna tayi ma dr hafsa wani kallo tace tau uban waye wanda yace maki sunanta haka?dr hafsa dake kallon inna da mamaki tace tau ai sai kibata wani sunan idan ba sunanta haka ba,inna tace aaaa gaskia katuwar karya kike daman dai kowa yasan ke ba kaunar Allah kike ba,amma shi audu bah aka yake fadi ba sunan ma da kamar da larabci yake fadinsa “dr hafsa tamike tsaye ta dauki handbag din da wayar ta sai ledan atamphar kafin tace sai kiyi kuma kawai dais hi haka yake fadan sunan ne sai kiji kamar larabci amma dai sunan ta Asseeyah ni nafita,daga haka dr hafsa ta juya tayi tafiyan ta, inna data kasa shiru tace kai amma gaskia audu bai kaunar Allah ashe duk zaman nan damuke sunan matar nan asiya yaja bana kiran sunanta saboda kar na fada a raina ni ban iya ba, ni fa idan naji yafada sai nayi tunani sunan larabawa ne ashe duk kwarewa ce,sai kuma tayi shiru ta tabe baki tace tau dan kanshi.Jin knocking din da akeyi yayi yawa yasata fara tunani ko dai shine yafita kofan ta rufe,sai kuma ta tabe baki ta juya sake buga kofan akayi ahankali ta tashi ta bude veil din abayar ta tayafa bude kofan bedroom din tayi taga bai parlor ga kofar kitchen din a rufe tau kodai shine tasamu kanta da tambayar kanta,ahankali tasa hannunta kan Handle din kofar kamar kuma mai tsoron bude kofan tace waye?dr hafsa da har tagaji da tsayuwa zata juya a tunaninta ko basa nan tace nice,Kamar taso tagane waye amma kawa isai da bude tsaf tagane dr hafsa,murmushi dr hafsa tayi tace da har zan juya nayi tunanin ba kwa nan