← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 192 OF 197

Sashe 192

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ne a hannunsa shi aka fara gamawa wanka sauran na can wurin ummi ana musu mariam ce mai taya ta rikesu idan angama ko hibba ko mom ke shirya su “ yace mom ku duba ga kudin flight din nan rufaidarh takalli wayanta aikam ga alert nan tace haba son dandai kudin flight zan biya baice komai ba yayi murmushi yatashi da naff a hannu yawuce daki yace mamana bismillah kaman bashi yayi maganar ba yashige daki kallon bayansa ta danyi bata tashi ba “ rufaidarh tayi shiru tana kallonta taga iyakar gudun ruwanta ahankali tamike tana tafiya kadan kadan wanda tunda ta haihu haka take tafiya da zama ahankali dan ma ummi tsaye take kanta wajan sit bath shiyasa take jin wurin ahankali ahankali yana warwarewa kanta a kasa wai kunya tabude dakin tashiga yana tsaye da naff a shoulder yana jijiga sa tasamu wuri ta zauna kan gadon “ tace gani “yace aie naganki tayi kasa da kai yamika mata naff dake dan korafi yace feeds him first Aydarh tasace kallonsa taga fuskan nan babu wasa ta turo baki gently tafito da tit din yazauna kusa da ita yaron na kamawa ta dan cija lips “ malik yace maganar suna tunda aka saka musu suna baki ce komai bak o baiyi ba dasauri ta girgiza kai tace yayi yayah Allah yayi musu albarka yayi murmushi yace Ameen maman adam “Aydarh tasa hannu tarufe fuska tace lallai kam maman adam tarage murya tace kuma haka mutane zasu cigaba da fadamun? Malik ya jinjina kaii yace eh manah tazare naff tana mayarda nononta tace nidai Allah yayah ah’ah am shy ma self yar karama dani bana so malik yarage murya yace tunda mijinki yamiki ciki kuma kin haihu aie shknnn yanzu kema daidai kike dakowace mace “ tace umm yace kiyi magana manah tace ita oum bazata zo?yadan shafa giransa yace Allah sarki oum “kara take duk waennan mutane basu isa bas ai tazo zata zo definitely but sai after kowa yakoma “Aydarh tace sir kanajin hajiya bay ace wa wai hajajju tace erh ita dai fa kasan sometimes inna bata shiga abunda bai shafeta ba da dai kan auntie hafsa ne wannan malik yace nasani ita hajiyar mi ta maki Aydarh tace wai fa irin su huta dinnan sai nadauki hijab nasaka naje na gaishe su nayi musu ya hanya shine fa take cewa hala har nakoma wajanka nayi wani cikin shine nake fama da hijab ita dai ba ruwanta bazata gantale a hanyar zuwa wannan kasar ba suna “ baba ce ma tayi mata magana kuma ummi da iya duk suna dakin malik yayi dariya yace don’t worried about her kinsan halinta aie suma sun sani rabu da it ani rabon da ko dan kiss dinnan ma shiga tsakanin mu tun ran daran dazaa haifa su damsel ‘tace sulty ne damsel din?yace dawa tace ni manah yamata wani kala da ido yace oh really?tadaure fuska tace pretty sure yace tau madallah “tace kaga idan zaka karbi yaronka ko fita better idan kuma kuna nan ni bara nafita bazaka jamun abun magana ba ace wani abu ni ban son suchs maganganin su inna dan Allah yace babu inda zakije tace dan Allah fa yayah yace yaron nan bai gama sha ba kimayar dashi tamarairaice fuska tace ayyah sir kaga sauran dole nabasu kuma zafi nakeji gashi dana masu zanna tajin yunwa yunwa “kaman mi “ malik yace shiyasa naga ummi bata cika two hours bata maki something to eat bat ace nidai yanzu kadauka yaronka ku fita “yace Allah ko kibasa kona ciro nabasa “ Aydarh takallesa tadauke ido bata ciro din ba hannun yasa yarike ta ya kwantar da naff a laps dinta yasa hannu cikin riganta yafito da boobyn kallonsa take yana kokarin saita naff wurin taki taimaka masa sai ma dauke kai datayi mariam tayi knocking malik yace yes tayi tunanin zai bari ko ummi ce bai bari ba mariam ta turo tayi sallama “kallo daya tayi musu tawani kalan kasa da kaii “Aydarh tashiga shock ganin har mariam tashigo bai bari ba kwalla taji yazo mata dasauri mariam ta ajiye yaron ta kama gabanta tana fita tashige inda tabar halime da rabiah sauran duk suna parlor halime hutawa take rabiah kuma na waya da mijin ta “ rufe kofan tayi halime tabude ido kadan tace haba haba mariam don nahuta nazo nan see how you just bang the as if wani ya kora ki mariam tamatso tace yoo koroni akayi manah rabiah tace aie tsiyar ki kenan bakya magana kasa tsaye tace yanzu naje nakaiwa auntie Aydarh adam daaka gama masa wanka na tarar da yayah dakansa yaciro yana bawa naff halime tayi tsaki tace shine mi tau?rabiah tace bar banza tau wanda shi yayi cikin karewar yafito mata da nono yaba yaro “mariam tabude baki tace tau aie shknnn badamuwa “ ficewa tayi duk suka cigaba da abunda sukeyi wannan tacigaba da wayanta halime takoma tarufe idonta.Dr ibrahim da dr faisal da dr umar sai nr yasir da dazzy yau suka iso cikin daran nan hotel suka kama hadda “ malik acan zasu kwana “ bayan sun zo sun ga babies da matan su duk an gaisa triplet sun sha gifts bana wasa ba wurin kowa na familyn abby yabude musu share a account na kaf companies dinsa da sunan aydarh dakomai dakomai nata “godiya sukayi ma abby yana murmushi dayake vedio call ne yace sai ga uwargida da amarya sunyi anko din suna? Aydarh tayi kasa da kai tana murmushi ta jinjina kai yace gashi kuma naga kaman su sosai masha Allah malik yace saima a fili abby abby yace masha Allah nima in sha Allah bayan suna zan shigo sai mu taho tare da umminku ko zaka barta tabiyo sune Aydarh ta dan sace kallon malik ya girgiza kai dasauri yace aaaa abby daman tasan zaayi hakan shiyasa bata masa ma ranta ba “ Dr hafsa kusan kullun sai takira vedio call sau hudu tana ganin Aydarh da triplets dinta daga ita sai oum akabari har yanzu yanayin jikinta ummi tace tazauna “kafin masu tafi sai dayazo yaganta “yakawo mata wani set din boxes din da latest expensive atampha’s laceses dakuma dubai abayas har motar sai da ya chanza mata hadda car key din yasaka cikin box din motar na can lagos kaman zatayi masa kuka itama zataje yace aaaa tayi hakuri idan ma Aydarh bata zo ba tana jin sauki shi da kansa zaya kaita Washington din sannan fa kudi ya tura mata a account duk nunawa oum “oum tamasa godiya suka tafi ita har tarasa tsakanin ummi da oum wanda yafi kirki kowa yayi bakin kokarinsa da iyawar sa akanta “ . Mai lallan ta iso Aydarh ce first wacce aka fara mawa kalan dai waccan wanda take musu “yau hadda baki maakayi kadan kadan zo kaga kyau dan Allah kunshin yabi skin din yayi luf yayi wani kalan kyau ga gyaran kai anyi an kwance calaban dayayi mata sai tafito zallar asalin mai jegon ta tayi wani fresh kyau masha Allah “kullun sai ummi da malik sun tofe yaran da addua saboda bakin mutane nonon Aydarh nada kyau sun sake zama lukutaye “duk anma kowa lallen cikin su aysha” washe gari dasafe suka hau shirin suna wanda iyakar su ne sukayi sunan su sai few wanda malik yasani a garin suka zo da matan su suna yayi dadi don parlor kusan cika yayi da gifts din Aydarh da triplets kowa dayazo cikin turawannan sai dayayi musu presenting gifts “ Aydarh tayi kyau kyau irin kyau dinnan mai suna kyau wani kalan arna cotton lace tasaka coffee sai golden jikinsa hijab boubou aka mata da straight skirt dr nairobi tazo tare da yarinyar ta “ itama tama Aydarh makeup kwalliya aka mata kalan na turawa “ masha Allah tabarakallah kayan jikin yan uku abun kallo ned asu da maman su da babansu bazaka taba so ka dauke ido daga kallon su ba kowa yayi kyau duk sunji kudi “ kudi da hutu ya zauna masha Allah anyi pictures anci ansha saidai muce ubangiji Allah yaraya manah triplet yamusu albarka “ har dare mutane basu gama tafiya ba suma yan nigeria gobe zasu dau hanya wasu sai jibi rufaidarh ma yau dr usamanta ya iso acan nigeria akama yaran yanka abby cewa yayi bai yarda da dabbobin nan kasar ba shima kuma malik ya goyi da bayan hakan “company da abba keyi a jordan dakuma canada dasunan triplet aka budeshi saboda yace yabasu shi halak malak yasaka ma company komai duk wani profits dama komai yaware a account ana zuba musu “ malik bai san dawani baki zaiyi amfani dashi ba wajan godewa family din nasa ba amma yaga so yaga kauna said ai yace Alhamdulilah don wata kyautar ma tafi gaban nagode saidai na tuba “ yarage sune kawai inna tace azo abude kyaututukan bata fahimce abunda suke nufi ba dabasu ce abude ba mariam da rabiah suka dinga bude mata inna har tagaji dagani tace ya isa haka abarshi zuwa safe sai a karasa “ yau yan abuja suka koma banda mariam dasunyi hutun school tace tana nan sai tare da ummi zata koma idan anyi fourthy barinta sukayi da dr faisal da nurse yasir sai rabiah flight din dazai sauka lagos suka bi “ dr ibrahim ne yatafi dasu inna da baba da iya da hajjaju sai matarsa da dansa dr usama da rufaidarh kam sai gobe daman akwai meeting din dayake dashi anan kasar din gidan yarage daga mom sai ummi da Mariam “yau adam wuni yayi kuka ga ummi tasha magani ta kwanta low bp take hadda stress kuma tana kokari wallahi gashi lokacin tafiyansu rufaidarh yayi daga mariam sai Aydarh yarage duk sun rasa yanda zasuyi dashi wallah isai kuka yake mariam ta goya naff sultana kuma baccinta take baiwar Allah sarkin hakuri yana hannun Aydarh yarda yarudata ma babu wani kunyar mariam taciro nono tabasa yaki kamawa sai wani kalan tsala kuka yake duk ta rude itama wallahi tsaban batasan abun yi ba tafashe da kuka sai hankalin mariam yakarasa tashi tace minene auntie wai miyasame?aydarh na kuka tace ban sani ba yah mariam kinga fa nabasa bai karba ni bansan yarda zan masa
Chapter 192 · 0% Book details