Sashe 174
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
in sha Allah cikin ne ma rufaidarh tace Allah yakaimu lafiya sai asiyo din “oum tace Ameen kinga bara naje parlor muyi waya da baban baby “ rufaidarh tace hahaha tau shknnnn “ Sai 11 pm yanadare yashigo gare a hotel yasauka shida dr ibrahim saboda duk gidan matane “malik yace wallahi fa naso naga matana a darannan dr ibrahim yace ahh sai kayi hakuri gobe in sha Allah dasafe zamu shiga wajan ten ma malik yace tau mudai gobe zamu koma dr ibrahim yace ohh really sai ku tafi aie babu mai rike ka malik yace kasan ranar Tuesday zan koma dr ibrahim yace ita matar fa? Malik yace ummi tace wai bazata bini ba dr ibrahim yace kaii haba nasan dai idan akace bazata bika ba kaima bazaka koma ba “malik dai yayi shiru bai ce komai ba ya cigaba da cire links dinsa ‘ yawuce toilet yayi wanka coffee kawai yasha yagaji wallahi yadawo ya kwanta har yafara bacci saiga kiran aydarh murmushi yayi kafin yadaga yace matan tace mijin tace ya hanya?yace hanya Alhamdulilah mamana yakk tace lapia lau yayah bacci zakayi yace mata eh in sha Allah kefa tace uhm yace uhm mi tace zan kwanta yace ashe su lily sun zo aydarh tace erh sun zo yace amma kinsan dazuwan su ba?tace wallahi yayah ah’ah sunyi surprising kowa ma yace tau aie shknnnn tace yanzu dai sleep sai dasafe yace I love you tace I love you too my baby “ kashe wayanta tayi taja duvet tun dazu hafsa tayi bacci ansha gajaniya ta aikin daran suna duk da maids sukayi Komai amma dole sune suka nuna abunda zaayi ita dai aydarh ummi hanata fita tayi kuma ma mijin ta tun safe yace kar tasake tayi wani aiki ko kadan. Milk din vowel dr ibrahim yasaka dinkin half jamper wanda yayi matukar yi masa kyau tabarakallah sai yayi kaman wani ango yariga malik shiryawa “ lokacin da malik yasaka kaya agogo ibrahim ke daurawa a hannunsa shima malik black cotton yard yasaka ‘’mai azaban kyau da tsada “same dinki ne da dr ibrahim sam sai malik ya dishe dr ibrahim din duk shima yanda yayi kyau abun kallone “wallahi malik yahadu wasu slippers yasaka black sunyi ma kafan kyau sosai ga agogo rolex black yagyara sumansa yau hadda hula sai yayi looking damn sexy barakallah “ ibrahim yakalli malik malik din ma ibrahim yake kallo “ dr ibrahim yace here are the latests fathers of the year Alhamdulilah malik yabashi side hug yace congratulations to us buddy “ fita sukayi daga hotel room din ibrahim yayi driving dinsu har gidan lokacin dasuka je babu wanda bai shirya ba kana kallon kowa zaka ga kyau kudi gayu hutu kwanciyan hankali da wayewa da ya zauna jikin kowa aysha da halime da maryam kaya kala daya suka saka chiganvy gold ce suka saka purple and maroon sai golden din oum da rufaidarh suka saka cotton lace white sai touches din maroon sunyi kyau sun fito asalin classy big hajiyoyin su ummi kam super aka sha brown and ash da expensive veil dinta wallahi ummi ta iya kwalliya very decent shiga ‘ hajjaju da inna da baba daman ibrahim yadinka musu leshin su mai kyau rabiah ma lace ta dinka “iya ma lace ne “ lokacin da aka gamawa hibba makeup su dr ibrahim suka iso complete purple tayi sai yaron yasha farin kaya da abun dauka dakomai masha Allah they looks very adorable “ kaman ka dauke su ka gudu sai gaisawa akeyi “ malik dai sai baza ido yake yaga ta ina matarshi zata fito dr hafsa na lura dashi tayi murmushi tashi tayi tanufi hanyar part dinta tana shiga ta dinga kallon aydarh ko kiftawa babu Allah na halitta tsarki ya tabbata ga ubangiji Allah wanda yayi wannan halittar watau aydarh is extremely beautiful she is fine she fine yah rabbil alameen straight gown tasaka nawani swiss lace black sai touches din orange yayi kyau irin kyau dinnan mai daukan hankali masha Allah gashinta tama parking din keya tayi folding dinshi tayi daurin zara buhari chantili veil ne original din na gaske gaske ake magana tayafa babba ne yarufe mata jiki ko ina dinki yayi fitting jikinta bana wasa ba Allah “ kokarin saka earring take tafito tasaka sarkan ya kwanta mata a wuya diamond necklace ne last tsaraban da abba yakawo mata tura kofa akayi tajuyo dasauri jin kamshin perfume dinsa. We are about to done with this shuuuuu!!! And baza na tsaya ba babu zancan wasa I’am set am ready to refresh your brains to cool your heart with my next novel ✍ # FADIMARH# Kallonta yake ko kiftawa babu “kallo daya tayi masa tayi saurin saukan da kanta yayi mata wani kalan kyau dr hafsa naganin haka tasamu tafice tabar musu dakin tarufu musu “ tsaye tayi inda take tana wasa da yatsun hannunta takowa yayi ya karaso har gabanta ya tsaya baki daya yashanye tsawonta “hannun yasa duka biyun yakama nata gently tadago suka hada ido tace ina kwana sir?yayi murmushi yace Alhamdulilah”ya kano tace fine kayi kyau yace kema kinyi kyau sosai yazare shade din idonsa yana bin ta da kallo flat tummy ta yake bi da kallo wai ciki gareta nan amma cikinta kaman zaya hade da baya jikinta yayi bi yamata wani ubansu shaping masha Allah kwantar da kanta tayi a chest dinsa duk da hills ne a kafanta “ amma iyakan tsawonta a iya kirjinta ya tsaya “ he badly missed her scent wayyo Allah! Hannu yasa ya zagayo waist dinta yafito da wayanshi daga aljihu “ yashiga normal camera zaiyi snapping dinsu “ ta tura mai baki “tace ni fa bana son Normal camera faaaa yace aie shi snap din dakike so filter yana rage miki kyau tayi wani dariya tace oh really this is very very serious yayah well filter dake karawa kowa kyau ni ragemun yake ma kenan? Yagyada kai batace komai ba yace oya smile prettiest murmushi tayi yayi snapping dinsu “yakama hannunta suka zauna a gado yace kinga gobe Tuesday shine ranan tafiyanmu tace kwananki yayi gudu ya marairaice fuska yace kuma ummi fa tace bazaki bi niba! Aydarh tadago dasaurii takallesa ya gyada mata kai alaman erh tayi shiru kafin tace sai kace miye?yace shiru kawai nayi buh definitely nima bazan tafi ba indai babu ke “ hannunsa takama tace dan Allah yayah zan bika yace hold on gurl kinsan halin ummi dai kuma gani take kina yawwan laulayi wai zakiyi wahala acan “ I promised her that I will takes care of you ko a can din ma amma taki maida hankali sam aydarh duk sai taji kaman zatayi kuka tana son tazauna din yes but shifa tasan idan bata can bazaya ji dadi ba maybe ma damuwa zai hanasa sukuni ga waccan banziyar baturiyan yarinyar linda idan taga basa tare zata cigaba da shigowa rayuwarsa bawai tace zaya biye ta bak o tana zargin sa she is hundreds percent sure of her husband tayi asalin yarda dashi takuma yarda da kanta duk da bawani abu dayawa tasani game da so bak o mutun ba but taga asalin kaunarta a idonsa taga asalin son ta inside his eyes “kaman yanda yafada tayarda yace ita kadai yake kallo a mace in the whole world “ tasan halin mijinta one week dakyar yakeyin sa without sex balle all this months daake nufin tabar shi yakoma shi daya itakuma tazauna har sai tahaihu wani irin abu taji ya dakar mata zuciya wani masifan kishi taji datake ranta yabace wallahi saidai suyi hakuri amma guduwa zatayi and followed her husband bazata basa yatafi har wani kasa batare da ita ba a yanda yake nan a yanda mata ke crushing dinsa mikewa tayi kaman an tsinkuleta dasauri “ yabi ta da kallo taja hannunsa tace tashi muje ma wajan and put it at the back of your mind gaskia bazaka barni ba “tafada idonta na cika da kwalla “dasauri shima yamike yace shshsh ya isa bana son kuka “billahi his aydarh makes him proud ahh “ yasan yanda take ita komai nata na yarinta ne yasan dagaske takeyi murmushi yayi kadan finally finally zata ajiye kunya tayi abunda zayasa shi farin ciki baice komai ba yabita a baya har sai dasuka kusa shiga main parlor inda ake ta hidiman sunan kafin tayi realizing hannunsa “ shidai murmushi kawai yake yarinyar nan is killing him with silent love shuuuuu komai nata a natse take soyayyan ma a aji ake mai karasa shiga sukayi parlor tana gaba yana baya “ dr ibrahim ne rike da babyn sai hibba gasu iya dasu ummi duk ansaka su a tsakiya ana pictures bakin inna sun cika gidan sai hidima ake a basket aka sasaka musu amincin reception dinsu aka kai mota zasu tafi can gidan dr usama ayi reception din acan dasu da few friends din dr ibrahim sai doctors da nurses din asibitin su maza tunda malik yafada mata chanza ance yatafi yabarta duk tazama wani kala duk da sun haka take amma shiru shiru din yafi na kullun sai fa da maryam kawai take labari shima maryam dince mai surutun tana dai biyeta ne sama sama “ duk inda tayi sai oum tabita da kallo ganin yanayinta tayi tunanin ko jikin ne tana ganin tashiga daki tamike kaman zata amsa waya tabita a baya zama tayi kan sofa inda aydarh ke zaune tacire waya kenan daga kunnanta “oum tace mike damunki aydarh ta girgiza kai tace babu komai “oum tayi shiru kafin tace kinci abinci? Aydarh tagyada kai oum tace drugs dinki fa aydarh tace nasha Allah “ oum tace sannu aydarh tagyada kai rufaidarh ta turo kofan dakin tashigo kan gado ta zauna tana kallonsu tace uktie ashe kina nan daman baby ce naga duk tayi wani kala nayi tunanin ko jikinki ne oum tace nima abunda nake tambayarta kenan tacemun babu komai rufaidarh tace babu komai fa baby? Kinga ki fada muji baa son masu ciki nadamuwa aydarh ta tashi daga kan sofa tadawo kusa da rufaidarh tayi kasa da kanta sai ga hawaye sharrr rufaidarh tace subhanallah minene wai baby ki manah bayani mana miya faru dake mi akayi kike kuka iy? Oum dai