Sashe 130
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ummi ne,malik yace wakika tambaya then?tayi shiru tana yin kasa da kai yace tau da sai nayi breakfast din a ina?tace nayi fa ‘yace taya zan san kinyi while kin fita kuma baki tambayeni ba,batace masa komai ba yakuma kasa dauke idonsa kanta sai kallonta yake ko dauke ido babu kayan sunyi mata kyau bai san miyasa she prepare abaya more than atampha da lace kuma komai yanayi mata kyau daya ganta yanzu sai yaji kwara ta dunga saka abayan ma “ita dai batace masa komai ba ganin kaman masifa yake ji itama yanzu bata son wani ciwon kai kuma tagaji da kuka haka nan “yace where is the food tanuna masa hanya stairs yamike yace muje tana gaba yana baya har suka karasa dining din wurin yayi kyau sosai kaman wani show room ga globs masu kala babu abunda ke tashi sai kamshin turaran wuta ga ac kadan kadan dake fita wurin yayi dadi sosai zama yayi bayan taja masa kujera a wurin “bude warmer tayi tafara serving dinsa tasaka masa coffe din cikin mug ta tura masa gabansa kafin tajuya ya bita da kallo “yace ina zakije mamana?tajuyo kadan tace ruwa zan kawo “ baice komai ba har tarasa wajan fridge din tadauko bottle water kwara daya da glass cup tadawo tabude tazuba masa ruwan abinci yake ci yamanta last time daya ci abincinta tun a Washington yadago yace kene kika dafa? Takallesa kafin tagyada kai yace kinci ne ta girgiza kai baice komai ba ya bude yakara ana nasa yadauki sandwich din yace open your mouth tabude kadan yasa mata sandwich din saida yayi feeding su tass har suka gama ci “ yawarwaro tissue yasa yana goge mata inda mayonnaise din yazuban mata gefen baki yasa hannu yana shafa gefen kunnanta dan kunnanta yayi masa kyau dan karami iri daya da necklace dinta “yace kin shirya all abunda kike so?tagirgiza masa kai yace ki shirya abuja zamu je gobe din in sha Allah sai jibi flight dinmu zai tashi zuwa Washington “tagyada masa kai gabanta ya yanke yawani fadi amma bata nuna masa ba “ tamike tace zanje din daman anjima zanje salon yace Alright zuwa wajan five kishirya there’s a good friend of mine tanayi bata masan tayi masa wani kallo batace mace your friend ya gyada masa kai “ tace no need akwai inda zanje tafada tanayin gaba murmushi yayi ganin har taji kishi daga wannan dan maganan binta yayi abaya “ yace jirani nima wajan ummin zanje sai muje tare ko kallonsa batayi ba balle tace masa wani abu tayi gaba taki yarda su jera tare ma baki daya “suna zuwa bakin gate din sunyi kyau kaman ka sace su ka gudu atare “ sai ga aysha da friend dinta zeee “aysha naganin aydarh tawashe baki tace lah auntie ina kwana ban ganki ba dazu aydarh tayi kasa dakai tana murmushi tace ina kwana addarh?aysha tace ya jikinki ?aydarh tace Alhamdulilah ita dai zeee takasa dauke idonta daga kan aydarh har malik din shock ma yahana tagaishe da malik din can dai yace wannan ba zainab bace aysha ta waiwaya tana kallonta sai lokacin zee tayi saurin cewa ina kwana yayah andawo lafiya sannu da zuwa “ malik yace Alhamdulilah Zainab yakuke ? Zee tadan kalli aydarh kishi yakusa kasheta bata ga alamar zata samu wuri baa nan sam saboda ji fa matar “ zee ta dai daure tace sannu aydarh Ko kallonta batayi ba tace hey “zeee bakaramin ciwo amsawa tayi mata ba aydarh wucewa tayi ciki malik yabita a baya yana ce ma aysha taje bedroom dinsa akwai kudi a bedsides tabawa zeee din aysha tayi masa godiya kafin tace kawata jirani na dauko miki sai driver yamayar dake ita dai zeee she is speechless ganin yanda suka Chanza kowani yaran masu kudi a nijeria sai haka “aysha nadawowa tasa driver yakai zee din gida kasa hakuri Zainab tayi sai data tambayi aysha wacece waccan din aysha tace ohh wai auntie aydarh matar sa ce yarinyar kanin abby “ga gidansu nan a kusa dana mu zee tace Wallahi kawata har yanzu ina son yayah malik amma yanzu wutsiyar rakumi tayi nesa dakasa aysha tayi shiru batace komai ba tamika mata bundle din 1k da malik yace abata taraka ta tashiga har cikin mota tana mata godiya aysha tace zamuyi magana a waya Zainab thanks for the visit I appreciate.ummi tace baby ko nayi miki calaba “Aydarh tayi kasa da kai tace to”ummi,ummi tace no shi mijin yace kiyi kitso ko yason a gyara din “Aydarh tayi shiru malik dake daidai shigowa yace ummi ayi mata please bata son ana kitsawa “ummi tace wai haka baby aydarh duk kunya ya isheta batace komai ba “hajajju takara so tana kallon malik tace wannan kuma daga ina?ummi na murmushi tayi shiru kawai dr hafsa tace kin dawo ashe?hajajju tace kedai bari hassu ai yau mun sha zaman asibiti yan biyun ramda baki daya babu mai lafiya bayin Allah dakyar fa muka samu amai ya tsaya musu “sai ga uban yazo da mota anata jiniya yace waje zai fiddasu taki nutsuwa tayi masa bayanin abunda yafaru sai kuka take data gansa daman ita fa bata dawani sauran aiki sai na rirzar kuka billahi “dr hafsa tace eyyerh Allah yabasu lafiya hajajju tace Ameen dai malik yakalli dr hafsa yace inna fa? Tace tare suka fita ita da baba wai tana dawata old friend a adamawa shine har tarike address din driver yaje yakai su “aysha tace duk abby ne yanzu haka kawar bata garin ko ta mutu amma kiji abby har kara kwantanta musu yake “hajajju tayi mitsi mitsi da ido tana kallon aysha tace kiji tsofi da neman wani jafa’I kuma fisabillahi?Allah natuba ku dake shirin tafiya kaabba miye na jaye jaye kuma Saboda Allah shiyasa nisam bah aka nake ba bana biyewa yayah wajan abubuwanta ai da ina nan dasai na hana innar tafiya tunda dai kawar tata ba a famelin nan namu take ba fisabillahi fa aida “ita dai tayi shiru sai sauraron su take labarin ma dariya yabata “ummi tace hajiya wai yanzu ita raudarh gidan mutumin zata koma? Hajajju tayi kasa da murya tana kallon malik tace gaskia dai wannan matar abunta sai godiya kai sanata ne fa wanda ake maganar kuma bawani babba bane don bai makai arba’in ba dole taso shi tsakani ga Allah naga shiga nafita nayi yarda nayi takoma tunda uwarta banda yawon kasashe sarin kaya babu abunda takeyi tabar yarinya kullun cikin kuka ga yan biyun nan nata dole su dinga tuna mata dashi “ kama suke ba yar karama ba Wallahi “dr ibrahim yayi murmushi yace sannu da kokari hajiya Allah yabiyaki “ hajajju tayi wata dariya kaman boss tace yauwa dai na Allah “malik yace ai tunda sun daidaita sai ki hakura dazuwa haka nan ko?? hajajju ta bude baki tana kallonsa. Tace tunda nafara magana anan kuna dai shaida banda audul nasaka tsakani fa ga Allah ko matarsa ban saka ba itama bata sakamun baki ba a magana ta ba fisabillahi “ amma tsabar rashin kaunar Allah sai dayayi magana dr hafsa dai sai dariya take aydarh ma tajuyan da kanta tana murmushi “daidai hibba nafitowa duk yau bata fito ba tana can kwance a daki fever take har saida dr ibrahim din yamata allura karasowa tayi cikin parlor “ tana tafiya ahankali tagaishe da ummi cike da kulawa ummi ta amsa tana mata ya jikinta duk da ummi bata kai 15mins da fitowa daga wajan hibbar ba “zama tayi gefen aysha tana amsawa “ kafin ta gaishe da hajajju dake tafaman juya furar bayan ta wanke malik tass “tace lafiya lau habba y jikin naki?hibba tace da sauki hajajju tace Allah dai yaraba lafiya don haka zaki ta fama har sai an rabu woooo ciki ba sauki ba dadi sam “ hibba dai tayi kasa da batace komai ba “sai sannan tadago tana gaishe da malik ya amsa yana mata ya jiki “ahankali aydarh tace sannu auntie ya jikinki? Hibba tayi murmushi tace Alhamdulilah yanaki jikin kema “Aydarh tayi kasa dakai tana amsawa ‘aysha tamike tace mi zan kawo miki auntie naga baki ci wani abinci ba “Hibba ta girgiza kai tace aaa zanci anjima dr ibrahim naso yayi magana amma kunyar ummi yake ji a wurin Wallahi amai tayi bata ci abinci bad uk yau sai dan shayin data sha ummi tace aaa bara natashi na samar miki wani abu kila zaki iya ci amma bazaki zauna a haka ba “tafada tana mikewa tsaye tayi hanyar kitchen aysha tabita a baya don ta taimaka mata “dr ibrahim ya kalli malik yace gobe by 8:am flight dinmu zai tashi amma nasan da kyar hadda inna dr hafsa tace gaskia dai don banga alamar zata tafi kwana kusa ba “Aydarh tadago tace kema saboda aiki ne aie auntie da babu inda zakuje muna nan atare “malik yakalleta kafin yace ohh really kema hala irin na inna babu inda zakije “tayi masa wani harara na gefen ido bai san taji haushinsa tun maganar mai salon din nan ba tace komai ba tamike tace auntie bara naje wurin ummi na taya ta “dr hafsa ta gyada kai tace Alright daughter-in-law “murmushi kawai malik yayi yace ai nima can din zani “ hajajju tace yau duk an taru an bani “ a cikin gidan ma kafarka kafarta kenan shiyasa daka tashi ka kusa halakka musu diya Allah na tuba ubangiji ina ma amfani ahhhhh “ malik yace indai kin fasa tafiya umran sai ki tattara ki koma can anguwan ku gaskia,dr ibrahim can’t hold it but to laugh daga shi har hibba da dr hafsa din aydarh ma smiling tayi dan bakaramin dariya malik din zai baka ba yanda yayi magana “ hajajju sai kallonsa take baki a bude “ dan yakashe mata baki ahankali ta tashi tana daukan bowl din furarta tace bara shi ibrahin din yadawo ai shine na isa dashi shine dana “ dr ibrahim yace no dawo ranki dade bahaka yake nufi ba idan ma hakane karki damu, nib a umra kawai ba har cairo ma zamuje duk atare hajajju tace barshi ibrahin ai na lura daga shi har waccan matar tashi abun babu sauki a lamarin su dai nayi niyyar daya