Sashe 186
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
na gidan amarya “aydarh na dakin aysha “aysha tashigo tazauna tace wallahi banyi tunanin zaku zo ba aydarh tayi murmushi tace yace mu zo muyi muku bankwana aysha tace wallahi naji dadi bana wasa ba yaushe zaku tafi? Aydarh tace gobe in sha Allah aysha tace Allah yakaimu sai yaushe kenan idan kuka tafi? Aydarh ta cigaba dawasa da yatsun hannunta tace uhm yace sai suna aysha tace kai haba wai nufin sh isai bayan kin haihu auntie aydarh?aydarh tagyada mata aysha wai ai dayake nan da 3 to 4 months ne koh Allah yakaimu lafiya “aydarh tace Ameen “ aysha tace yauwa auntie aydarh daman ina so inyi tambaya so ban san wanda zan tambaya ba dazan kiraki waya sai gashi ma kinzo “Aydarh tace ayya “aysha tace kinga auntie aydarh yanzu mp nake aydarh dai tayi shiru tana sauraron aysha “aysha tace tau idan nagama ni zan fada masa ne?ba ma wannan bas hi wannan maganin ya zanyi amfani dashi su halime duk sun sha dayake ba mp suke ba ni oum tace nabari sai nagama nasha ya zanyi kenan wallahi tunda aysha tafara magana aydarh taji wani kala kunyar ayshar take ji amma yata iya itama mom ta koya mata yanda ake using dashi without having eye contact da aysha tamata bayani in brief duk da aysha ta fahimta amma sai dataji mamakin aydarh tau miye na kunya ahhh wannan yarinyar aysha ta kwashe ta mayar duk aydarh tayi shiru saboda kunya “aysha tace auntie ke gyaran ma mi zakiyi fisabillahi “ wannan ko saboda jikinki wallahi yayah bai damuwa dawani gyara aydarh dai tayi dan murmushi ta lura aysha so take dole sai anyi maganar “ aydarh tayi kasa da murya tace kwara dai agyara addarh aysha tayi dan dariya tace balle naki mijin nadaban ne “ mikewa aydarh tayi tace naji ana kiran magrib ina toilet aysha ta girgiza kai har toilet ta raka aydarh tanuna mata kafin ta shiga tayi alwalla,sun fito parlor tareda aysha sai ga sun dawo sallarh bankwana sukayi malik yabama aysha kudi kaman yanda yaba halime har bakin gate suka musu rakiya kafin dr umar yakai su har can hotel din sukayi sallama yayi godiya yawuce gida FOUR MONTHS LATER. Ya dinga kallonta ko dauke ido babu “sai tura basket din take duk lokacin da zasu zo siyayyan kayan babies shi ke zaba koi ya zaba ma batayi ba har wanda ba na babies din ma ba dauka take duk abunda zasu siya “unisex yake siya kuma sai yasiya na mace danamiji daban kayan babies din dasuka siya kaman dai malik baya son kudin sa yanda kuka san zaya bude wani dankareran babies wears a Washington “zuwa yanzu aydarh dai tafara ganin dagaske ake don sun gama siyan komai gashi yanzu kusan kullun idan zasu waya ko vedio call da ummi lallashi ne da kwantar mata da hankali take watan haihuwan ta yakama harta week din da EDD dinta zai cika sun shiga yanzu ma suna zaune a gida yana aiki a system yaga tayi lamo tashige cikin sofa sai kallon wuri daya take baya son yaga tana wannan tunanin duk ta riga ta tsorata da haihuwar ne wallahi mugun tausan ta yake shi duk tunanin shi da lokacin haihuwar yayi kawai suje ya mata aiki afitar da babies din subul da baka yayi yafada wa ummi ta dinga masa fada tace kar ya kuskura a mata c.s cire yaran yabari tahaihu da kanta duk tausayin datake basa kenan “gently yarufe system din yakama hannunta ta kallesa ya girgiza mata kai yace what’s wrong mamana ta girgiza masa kai yace a ina kike Jin ciwo tagirgiza masa kai yace kin gaji ne?sai ga hawaye sharrr shiru yayi “yacigaba da murza mata hannu yace minene tasa right dinta ta goge hawayen “ kallonta yake kaman yacinye ta tasake wani kiba wallahi tayi daya da rabin da kana ganin cikin kasan ya isa haihuwa “ tayi wani haske duk tazama wani shiru shiru yanzu sai yayi five minutes yana magana daga erh sai uhm idan yamatsa mata ma tasa mai kuka haka ake zaman yanzu shi ke duk wani gyaran gida da wankin toilet but har yanzu maganar wankin singlet boxers ko yatafi wajan aiki idan yahanata sai tayi girki ma ita keyi tana da karfin hali sosai wallahi dakyar yasamu CEO dinsu ya yarda yadauki hutu saboda yanayinta yanzu bata iya bin sa wajan aikin bata ma son zuwa ita gani take kawai watan mutuwar ne ya kusa tsayawa “yanda cikin yayi girma har daga mata hankali yake wani babban mall suka je ita dashi a wani dan karamin yanke outside Washington shima aiki aka tura sa suka tafi tare a can mall din suka siya maternity gown kala kala sunyi kawai take sakawa basa ta takura ta “daidai bra duk kunyar ta yanzu bata sakawa “ko motsi tayi sai ya tambayeta tausan kanta take ga kuma tausan mijinta “sakata yayi ta shirya suka fita rasa inda zasuje yayi shiyasa suka je babies wears din duk da daki guda ne a gidan banda kayan jarirai da gadon su hatta keke dai malik yasiya (lastest faazaaa 😂kenan yah hanif din jewel) kyau tayi masa yanzu din datake tura basket din sai yashiga yafara mata vedio har takara so kusa dashi tasa hannu tacire face mask din fuskarta yayi murmushi yace sannu tagyada mai kyau bottle water dake hannunsa yabude yakamata suka zauna ya bata kadan tasha ta marairaice fuska tace am tired jellybean am hungry ma self jellybean “yayi wani kala fuska yace oh sorry yakai hannunsa kan cikinta kallonsa tayi kafin tayi placing nata very soft and beautiful hannun a nasa yace hey pikins kudaina sakamun pina cola saurin jin yunwa fa gashi kuna gajiyar mun da mata “she can’t hold it but to smile tayi masa flashing wani hadaddan smile tace dan Allah muje gida naci abinci ya gyada kai dasauri shi yatura basket din yakai ya biya aka kai masa har cikin taxi kafin yadawo yakamata suka fice daga wurin suna isa gida a parlor tazauna tacire veil dinta kanta calaba ne kwara four tasa ribbon tayi parking dinsa kasan keya “ shi yamata calaban da kansa irin dai nasu kitson maza “kitchen yashiga dasauri sauri yahada mata oat yakawo mata yakoma yayi slices din apple da grape yakawo mata “cikin nan da ya tsofa duk sai ya mayar da ita wata acici haka cikin dare zata tashe sa wai zata ci abinci dasaurin sa zai fito yakawo mata shiyasa baya yarda ma yazauna gidan babu wani abu dazata ci emergence “sai data cinye komai tass anan parlor ta kwanta sai bacci tsayawa yayi akanta ya kama waist dinsa yana murmushi ya girgiza kai kayan dasuka siyo ya dauka yashige dakin dasu kafin yadawo idan tana bacci baya tashin ta har yasaba ma da daukarta duk kiban datayi ga ciki amma bama yajin nauyin ta don bawai tayi nauyin bane daf yadauki abunsa kaman baby yana kallon da wani kalan smile a fuskanshi irin murmushin nan na shauki kalan murmushi nan na zallan so irin murmushi girmamawa da tausayi “a duk seconds na numfashinsa kara masa son aydarh ake duk wani movements dinsa na rana son take karowa a ransa da ma jikinsa kaman wanda yadauki babyn dabaa so yafarka haka yakeyi kaman wanda yadauki egg haka yakaita bedroom dinsu ya kwantar da ita gently yasa duvet yarufe ta yaja hancinta dakaman an kara masa tsawo da kyau kafin yafita so yake yayi sauri yakarasa aikin dayake a system kafin ta tashi baccin “yana dawowa yaga ana kiransa audio call dayake a parlor yabar wayan yana dubawa yaga ummi ce dasauri yadauka sai dasuka gaisa da damuwa take tambayar aydarh yace tana bacci yace ummi tasauke ajiyan zuciya tace har yanzu Abdool nakudar shiru?malik yayi dan murmushi yace ku kwantar da hankalin ku ummi daga ita har babies din duk suna cikin koshin lafiya ko jiya munje asibiti kuma da kaina na dubata ummi tayi shiru kafin tace Alhamdulilah tau ko kila mai yin nakudar baki dayace shidai malik murmushi kawai yayi duk tadamu ummi wallahi tasake cewa Abdool nidai idan bazaka kawo ta ba koni nazoo ne dan Allah “malik yace hajiya ummiiiii ummi tace Abdool yace ki kwantar da hankalinki babu komai fa in sha Allah kibari tana sauka zaku taho kidaina daga hankalinki in sha Allah zata sauka lafiya ummi tasauke ajiyan zuciya tace tau ubangiji Allah yasa a kula dan Allah malik ka kula karamar yarinya ce babu abunda tasani kasamu doctor ko ma nurse babbar mace haka wacce ta jima a aikin dan Allah ta dinga kula da ita kaga babu wani babba malik yagyada kai yace in sha Allah ummi “ummi tace Allah yayi muku albarka Allah yaraba su lafiya Allah yamuku albarka malik na murmushi yace Ameen maman aydarh nagode sai yanzu ummi tayi murmushi tace kaji dashi aie ja’iri kawai “kashe wayan ummi tayi shi ummi har tausayi take bashi son datake ma aydarh ma baya boyuwa “abba ne yafado masa a rai sam bashi da kara game da aydarh ita kam oum wallahi kaman ba diyar ta ba ko waya takira saidai a gaisa sama sama ko datazo Washington din batawani bari sun had uba kayan datasiyo na babies tunda turkey aiko musu tayi dashi bata zo ba kuma bata bari sun zo ba shikam abba duk karshen wata indai yana landon sai yazo “ girgiza kai yayi ya cigaba da aikinsa. A nigeria kam yau dr hafsa kwana ta biyu gidan ummi miscarriage tayi kuma jini ya balle mata dr faisal din baida family a lagos duk suna kano “gashi wajan aiki shine md na asibitin su asibitin nasu itama aka mata transfer take aiki ga office dinta gana nashi a wurin aiki ma abun yafaru “ daman tunda ta tashi ranar take masa complain din maranta na ciwo cikin daman karami ne two months ko laulayi batayi sai bar shi akan bara ya tsaya daga yin sex dasukeyi maybe hadda shi yake ja mata ciwon maran duba da yanda baiyi kwari ba ahaka ta daure har sukaje wajan aikin daidai zai shiga office dinta ga files din patient ahannunsa yakai tayi signing duk da shine oga amma duk