Sashe 88
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mata kai yace nadaina tayi murmushi kafin tahade forehead dinsu waje guda yace nida banyi brush ba “tasa hannu tana rufe dariyan dake kokari kwace mata ta girgiza kai tace nidai banji ba aie “ yace tau yanzu kindai alkwarin?tace name?yace oh har kin manta ince idan munje Washington..dasauri ta rufe masa baki ta rufe idonta tace pleaseeeeee sir ai ni nace tafada tanayin kasa da kanta kansa kawai ya gyada yace kin fasa baccin ne?ta gyada masa duk kunyar sa takeji yace tau yanzu anan din zamu siya ko can din?tace to kuma ban san mi zaka siya ba “yace zamu siya dai hajiya tayi murmushi tace duk yarda kace sir yace tau kinga yanzu six nasafe muje muyi bacci anjima idan muka tashi sai muyi gyaran gidan muyi breakfast sai mu dubu matan ibrahim daga can sai mu wuce muyi siyayyan hakan yayi ta gyada kai yace tau muje ya rike hannunta suka wuce bedroom din a jikinsa yasaka ta yasa duvet ya rufe su tashiga jikinsa sosai kaman zata koma cikin cikinsa, ahaka har bacci ya dauke su. Hibba naganin aydarh ta tashi zaune daga kwancan da take tace Tabarakallah matar yallabai dadina dake bakya zuwa dawasa wannan kyau har haka masha Allah daga inaaa? Aydarh tayi murmushi tace sannu auntie ya jikin?hibba tace dasauki alhamdulilah auntie aydarh yanaki jikin kuma? Aydarh tace fine “Hibba tac eke kadai ko tare kuka zo?aydarh tayi kasa da kanta tace tare muke auntie yana parlor tareda Doctor “hibba tace eyyerh ai jikinki nawa ma dasauki gaskia sosai aydarh tace masha Allah amma jiyan nan boy yabaki wahala hibba tayi murmushi tace ohh ke ma boy din zaki fada kaman babanshi tau nidai gaskia girl ce na bar miki haihuwar boy din ke aydarh tayi murmushi tace nagode to kije yana parlor zai miki ya jiki hibba ta mike tace muje tare tau aydarh tayi gaba hibba na binta baya har suka shigo parlor gaisawa sukayi da malik yana tambayar ta ya jiki ta amsa masa kafin tawuce kitchen takawo masa ruwa hadda drink “suka wuce bedroom din tareda aydarh suna shiga hibba tace Wallahi auntie aydarh kinyi kyau sosai kaman dai kullun aydarh tace nagode auntie tace amma daga nan akwai inda zakuje ne?aydarh ta gyada kai tace erh yace zamuje siyayya hibba tace ina son Abayan nan naki tanayi miki kyau “Aydarh tace thank you “kafin tace wai auntie aydarh dan Allah akwai abunda kike sha ne kiji fa boobs dinki kaman Baya tabawa a tsaye kullun fa suke aydarh ta juyan da kanta tace ah’ah farh auntie bana shan komai Allah hibba ta jinjina kai tace ai yafada miki when zaku tafi right?aydarh tayi shiru kafin tace erh yace yau remind six days kawai “ hibba tace six days fa Wallahi har nafara kewanku aydarh tayi shiru batace komai ba can Hibba tace in sha Allah munyi waya da mamaa tace zata aiko manah da maganin in sha Allah zuwa jibi zasu iso aydarh tace to shknn Allah ya kaimu Hibba tace Ameen murya dr ibrahim suka ji yana cewa roohi kice ta fito zasu wuce Hibba tace tau ta kalli aydarh tace kinji ki tashi ku tafi aydarh tamike ahankali tana gyara rolling din datayi tafito sak balarabiya tayi wani irin kyau bana wasa ba har kashe ido take tsaban kyaun datayi barakallah,fitowa suka suka rakasu har bakin kofa kafin sukayi sallama ,keke suka shiga yayi parking daidai bakin wani hadaddan boutique na kayan maza da mata babban boutique ne na yan gayu ginin boutique din ma kawai abun kallo ne shade dinsa ya maida ya rike hannunta suka wuce cikin boutique din bakaramin daukan hakalin mutane sukayi a wajan ,ya kalleta yace muje can takalla taga wasu mad dubai abayas duk kalan nata na gida gyada masa kai tayi suka isa wajan “yace kin sami?ta girgiza masa kai yace zamu siya black,blue,pink,maroon sai white ta dinga kallonsa duk color dayafada fave dinta net ace masa tau yace tau kiyi choosing kawai tace tunda ka iya choosing kala sai kayi choosing design ma yace tau shknn sai daya daukan mata Expensive abayas kala biyar yasaka a shopping basket kafin yaja hannunta suka je side din shoe suma kusan kala shidda ya daukan mata wasu mad hills masu azaban kyau wanda data gwada Wallahi yakai five minutes yana kallon kafan kaman yasa baki yasha yake ji kafin ya dauka mata gucci flat shoe black biyu different designs sai brown daya ita dai sai kallonsa take mamaki take ganin yanda ya iya daukan komai mai Kyau “wurin perfumes suka zagaya sai daya dauka designers perfume masu ubansu kamshi da tsada suma yasaka a cikin basket din kafin ya rage murya yazo daidai kunnanta yace mubari idan mukaje can sai mu siya sleeping dress ko baki saka sleeping dress your body makes me to loose idan kika saka kuma tau ya zanyi kenan finest?ai dasauri tasa hannu tana rufe fuskanta “yayi murmushi yakama hannunta suka wuce inner wears ma cewa yayi akai sa wajan masu tsadan haka ya kwasan mata kusan basket guda na inners ahankali ta kallesa kafin tace kai baza ka siya ba?ya gyada kai yace zan siya man tace tau muje sai ka dauka yace mu fara gamawa da naki ko ta gyada masa kai kafin yace tau muje basai ki gwada brassiere ba muga ko zaiyi miki kar amaimaita same mistake ayi irin na last time aydarh ta girgiza kai tace ah’ah “yace wai don kar muyi repeating same mistake ita dai ta dauke kanta amma tsaf tasan abunda yake ma wa tasan don kawai yaasamu advantage din hakan ne kawai “sai kallonta yakeyi ta dai yi gaba tana duba wani lotion dashi take amfani a gida kusan 35000k yake “malik yace kina amfani dashi ne ta gyada masa kai tana mayar dashi bisa kantar dashi yasa hannu ya dauko sa tun kafin tagama ajiyewa yace tau miyasa zaki mayar?tace yayi tsada yayi shiru kafin yace zaa siya ita dai sai kallonsa take yasaka lotion din cikin basket din kafin ya tura suka cigaba da tafiya “tsayawa yayi yana kallon wata budurwa dake gaban jewelries kallonta yake ko kiftawa babu aydarh tahade fuska tana kallonsa kafin ta kalli budurwa dake very slim batada kiba ko kadan ga kuraje cike a fuskanta is she very dark in skinny ganin irin kallon da malik din ke ma yarinyar wani irin kishi ya bugarwa aydarh zuciya tawani hade rai tace masa. Idan kagama kallonta nata sai muce sai lokacin ya dauke kai kafin yayi kasa da murya yace ni fa kallonta nake ba kawai dai kaman nasanta nake ganin,aydarh tasa hannu tacire shades din idonsa tace maybe the glasses makes you to be seeing things wrong yayi murmushi yace pardon me wife kallonta fa kawai nayi aydarh datake kallonsa ko dauke ido babu tace ohh kawai ne ba?ya shafa kansa yace tau shikuma irin wannan kallon dakike mun fa?ai sai ki saka na rude da this idonnan naki “ta tura masa baki batace komai ya girgiza kai kawai ya cigaba da tura basket din,har sukayi gaba yana waiwayo ya kalli yarinyar wai yasanta bane aaaaaa kawai saboda aydarh ne yana son ganin reacting dinta, aydarh ta karbi basket din hannunsa ta kama hannunsa bata tsaya ko ‘ina basai gaban counter yayi kasa da murya yace tau ni ai ban siya komai ba fa Ko kallonsa batayi ba tace ma mutumin lissafa da sauri mutumin yahau lissafa kayan kafin yagama yafada musu kudin kallonsa tayi fuskan nan babu yabo babu fallasa shima kallonta yake ko dauke ido babu Wallahi ji yake kaman yayi hugging dinta a wajan ya bata hakuri gangan yayi sai kuma dayaga tana fushi sai yaji duk wani kala ATM dinsa ya fiddo ya mikawa mutunan kafin yafada masa pin din ya fidda akayi musu packaging kayan aka zaa dauka malik ya girgiza kai “har suka fita Ko kallonsa taki yi shidai sai binta yake tana gaba yana baya “bakin titi suka tsaya suna jiran keke “ahankali yace hajiya ni ban siya komai ba fa “sai lokacin ta juyo ta watsa matsa masa harara tace kuma yau dai bazaka sake siyan komai ba balle kaje ka sake ganin watan kuma “malik yayi shiru kafin ya juyan da kai yayi wani smile yana shafa kansa “yace tau kiyi hakuri kinga ga mai pos can naje na fiddo kudi I didn’t have cash hajiya “kallon wurin daya nuna mata tay isai kuma ta kallesa tace to kaje kuma Allah ina nan ina kallonka duk wacce kasake kallo “sai kuma tayi shiru yace bafa zan sake kallon kowa ba kedai kawai Allah yabaki hakuri hajiya cike da tsiwa tace Ameen”bayan kusan five minutes sai gashi yadawo yana kallon agogon wayansa “yace tau koma muje eatery sai muyi takeaway bas ai kinyi girki ba?without looking at his face tace zanyi girki ahankali yace ohk “mai keke ya taran musu suka shiga har kofan gida ya ajiye su,malik ya kwashe ledojin su kafin yabiyasa kudin sa “daga bayan su sukaji magana aydarh na juyawa sai ga dr hafsa,ta wara ido tace auntie ‘kwana biyu nayi fushi dr hafsa tayi murmushi tace sorry lil sis kwana biyun nan aiki yayi mun yawa yanzu haka fa yau ne kawai nasamu kaina zanje suna friend dina ta haihu “ Aydarh tayi murmushi kafin tace eyyerh auntie Allah yaraya kafin tayi kasa da kai tace kinyi kyau auntie,dr hafsa tayi yar dariya tace kai haba really ?malik day agama biyan mai keken kudinsa kuma duk yana jinsu yace sure “Wallahi aydarh sai dataji wani kala dayace sure dinnan don bai san yarda takeji bane idan yana magana da mata har kwara auntie hafsa din bata fiye jin damuwa bai dan suna magana amma nan dayace tayi kyau sai taji wani irin yarr “dr hafsa tace ah yallabai ina wuni sannunku da dawowa “malik yace yauwa dr yakike? Dr hafsa tace lafiya lau ya shirin tafiya kuma?yace Alhamdulilah tace when ne tafiyan yace saura six days In sha Allah dr hafsa tace eyyerh we will surely miss you both Allah malik yace same here ita dai aydarh na sauraronsu bata sake cewa komai ba tayi shiru malik yace anguwa ma zakije ba “sai lokacin aydarh ta dan