← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 197

Sashe 36

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

waje while ya rufe jikinsa da duvet toilet ta wuce ta dauki bucket kafin ta fito ta koma kitchen din juye ruwan, wanka take son yi amma tana tunanin yarda zatayi wanka gashi a cikin dakin towel da dauka da duk abunda zata bukata tashiga toilet din sai datayi wanka tass kafin ta sake kayan jikinta tafito,zama tayi can karshan dakin kusa ta wardrobe tana shafa Vaseline gently ,tun dazu yafarka yana lura da duk abunda take sai bai nuna ba ,duk da duk bayan seconds sai ta kallesa taga ko ya farka ita yake kallo,dayaga zata juyu din sai yayi maza ya rufe idonshi kamar yana bacci saida tagama komai kafin tasaka hijab ta takure kanta waje har bacci ya dauketa ahaka, yabar jin motsinta hakan yasa shi gane cewa tayi bacci,tashi yayi daga kan katifar,daf ya dauketa kamar baby ji yayi kaman ya dauke paper, baccin ta yayi nisa shiyasa sam bata ji sa ba har ya kwantar da ita kan katifan ahankali yasa hannu ya zare mata hijab din jikinta bin ta yadinga yi da kallo ko dauke ido babu yarda tawani hade fuska duk da bacci take yabashi dariya ya girgiza kai yace troublemaker,bargonsa ya fiddo da pillow sai bedsheet din dayake rufa ya shimfida nan kan carpet ya kwanta.kiran sallarh farko yasa shi bude ido kallon katifan kafin ya dauke ido ,toilet dinta yashiga har kamshin ta ya kama toilet din,yadinga bin pants dinta da brassieres da kallo sai dayasa soap dinta ya wanke fuska kafin ya dauro alwalla yafito, yana shigo sallan asuba har yanzu bacci take bata farka ba,hannu yasa yataba pillow datake kai, ahankali tabude idonta dasuka koshi da bacci,yace wake up its time subhi batace komai ba ta lumshe ido shi kuma yajuya yafita daga dakin ya koma parlor ya zauna ,ta dinga bin katifan da kallo ta dai san ba nan ta kwanta ba amma ya akayi ta dawo nan din?tabe baki tayi kafin tashiga toilet tayi alwalla tafito sallarh tayi ta koma kan katifan ta rufe ido still da bacci a idonta, 8:00am daidai yafarka daga baccin dayasake daukar sa anan parlor kitchen yashiga ya daura ruwan shayi kasancewar yasiya kayan tea yana saukewa ya mayarda ruwan dazai dafa masu indomie zuwa yanzu yagama jin sauki tass daman haka ciwon yake masa, yajuye ruwan a flask indomie ma yajuye musu a warmer kafin ya wanke few plates din daaka bata baa wanke da tun kafin ya kwanta ciwo sai daya gyara kitchen din tass kafin yadawo parlor nan babu wani dirty shiyasa bai dauke shi long time ba kafin ya karasa yashiga toilet din nan parlor ya wanke shi kal bedroom din yashiga Still tana bacci incense sticks kawai yadauko yazo nan kitchen ya kunna yasaka a parlor kafin nan ruwan zafin daya daura sun tafasa ya shiga yayi wanka ,har sai da yashirya yaci abinci kafin yaji motsinta alaman ta farka, bai shiga bedroom din ba yayi zamansa anan parlor, Tana tashi ta kwashe bargon daya kwana aka isai data ajiye komai a inda yake Kamar yarda taga yanayi kafin ta yaye bedsheet din ta gyara katifan tanaji yaune second time a rayuwanta data gyara gado da kanta yayi kyau babu laifi dan har tafisa iyawa murmushi tayi ganin ta gyara dakin yayi kyau sai taji wani irin dadi,shara ya rage sai mopping shima bara taje ta dauko tayi tasan zata iya,tana buda kofar ta ganshi zaune kan carpet yana kallon satin kofar har zata koma sai kuma tafito kanta a kasa ta nufi hanyar kitchen din mopper day agama goge kitchen da parlor na nan bakin kofan kitchen din bai zuban da ruwan ba hannun tasa ta dauki bucket din da tsintsiya sai Parker yadinga bin ta da kallo tau mi zatayi? Ya dai dinga binta da kallo baice komai ba har tashige daki,yana nan zaune yanata tunanin abunda zatayi da mopper tau ko dai tafara gyaran gidane hakan da zuciyarsa taraya masa bakaramin dadi yaji ba,Ahankali ya furta Alhamdulilah ,komai yafara zuwan mun cikin sauki Allah nagode ma, mikewa yayi tsaye yanufi bedroom din kawai dan ya tabattar yana shiga yaga ta zage tana ta mopping, kafa yasa zai taka tace “hey wait”kafin tawani yi kincin kincin da fuska tace karka takamun, daure fuska yayi yace tau idan ban shigo bai na kike son naje na dauki abunda zan dauka? Tayi kasa da murya tace to basai kajira ya bushe ba kafin ‘ malik yadai dinga bin dakin dake nan gyare tsaf yayi kyau kamar daman tasaba da gyaran aransa yake tambayar kansa daman ta iya ne? Bai dai ce mata komai ba yaja bakinsa yayi shiru domin yasan halinta koya tambayeta baza mata tanka sa ba, juyawa yayi ya koma parlor Alhamdulilah yake ta furtawa saura girki kenan yanzu islamiyya a can ne yake tunanin kawai zai saka ta a koya mata komai na addini dakuma zamantake ta yau da kullun,da wannan tunani yayi tazama parlor har sai data gama kafin ta fito hannunta rike dasu mopper,kitchen ta shiga ta kunna gas kamar yarda tayi jiya ta daura ruwan dazatayi wanka ,tana fita yashigo kitchen din zuwa yanzu mamaki yakarasa kashe sa how talented she is wai duk a cikin kwana biyu ta iya abubuwa haka? Auu tau daman can rashin koya matan dabayayi ne yasa bata iya ba, kusan 5mins yana nan tsaye a kitchen din kafin yajuya ya koma parlor,fitowa tayi da bucket a hannu tashiga kitchen din, ko da tafito wanka nan ta tarar da plate din indomie da cup din tea sharp sharp tashirya kafin ta zauna tayi breakfast din.Dr ibrahim dayagama sauraron malik ,yayi shiru yace tau badamuwa ai babu ma nisa daga nan zuwa can iskamiyyan matan aura ina ma da aboki a waja inaga kamar shine headmaster gaskia,malik yace tau yaushe zamuje can din? Dr ibrahim yashafa kansa kafin yace aa bara na tura maka number sa sai ka kirasa kayi masa bayani idan yaso sai yayi muku fixing time kuje can din,Malik yace tau shknn ngd, tura masa number yayi anan take malik yakira mutunmin waya suka gaisa yayi masa bayani mutunmin yace tau shknn idan Allah yakaimu gobe sai ku shigo waja tara nasafe in sha Allah malik yace tau Allah yakaimu, bayan malik yagama wayar dr ibrahim yakalli sa yace maganar tafiya nasarawan fa saura kwana tara yau,malik yayi shiru can kuma yace tau Allah yakaimu yau ina son zuwa wajan aiki bara nashiga gida nashirya,dr yace tau shknn nima clinic zan tafi,idan angama magrib mu hadu a can wajan kallon wasan basai na biyo ta nan ba,malik yace tau shknn. Yana shiga gidan ya tarar da Ramlah nan tsaye kofan part dinsu bai ce mata komai ba yayi wucewar sa da sarsarfa tabi bayansa har wajan kofan shiga parlor bai ko kalle taba yafara knocking ahankali almost 10seconds yana nan tsaye kafin a bude,yana shiga itama Ramlah ta shiga, wani irin banza kallo aydarh dake tsaye tabita dashi kafin ta kalli malik ahankali cikin wannan hadaddan innocent voice dinta tace tell her to walk out I want to shut the door tana fadin haka ta tsare sa da ido fuskanta babu alaman murmushi,wallahi malik kamar wani yaro ko mai jiran umarninta haka yasa shi kallon Ramlah yace mata out, Ramlah kau kamar zata fashe da kuka gawani irin shakkan su,su biyun duk dataji ya diran mata lokaci daya tayi maza tafice kafin aydarh tamaida kofan ta rufe da karfi,har sai da yabita da kallo. Kallo har sai da tashige daki kafin yabar bakin kofan shima yashigo, tura kofan bedroom din yayi ya sameta tsaye gaban wardrobe tana mayar da kayanta daya wanke ranar,ahankali yace wai miye ruwanki da yarinyar nan? Dawani irin speed aydarh ta juyu har ta manta ma bata ajiye bra din dake hannunta ba, cike da masifa tace kai ma miye ruwanka da ita? Malik ya daure fuska yace mind you she is my gurl,aydarh tawani wara ido ta tabe baki tace your gurl bata masan tayi wani dariya ba,da har saidai ta malik yakasa dauke ido kanta kafin ta wani tabe baki tace ashe mace ce wannan din,ai ni bansani ba, Malik bai sake ce mata komai ba ya juya ya fita, kamar kullun yauma haka suka wuni aiki ‘ wani big mansion suke ginawa a nan anguwarsu Alhaji musan, sai yamma lis ya koma gida ya gaji sosai yau shiyasa ya tsaya wani café ya musu takeway yawuce, yanzu ma kamar dazu ita ta bude masa kofan yayi sallama ta amsa masa kamar an mata dole, kafin ta dinga binsa da kallo har yashiga kitchen yarda jikinsa ya bace da cement yak bata mamaki accident yayi ko faduwa yayi? Tayi shiru tana tunanin abunda yasa mesa,jin takunsa yasa ta saurin dauke idonta ta shige bedroom bin ta yayi da kallo ya girgiza kai yashige bathroom din nan parlor, sai dayayi wanka tass kafin ya mayar da kayan jikinsa ya shiga dakin tana nan zaune kan katifa idonta a rufe duk da ba bacci take ba saboda dayayi sallama ta amsa sa Still kuma Idonta na a rufe,bude wardrobe yayi ya dauki kayansa da Vaseline da perfume sai comb ya dawo parlor sai da yashirya tsaf kafin ya shiga,kitchen yajuye masu chips din a plate kafin yadauki pure watar yatafi bedroom din ya kai mata, bata wani chips din dayawa ba ta ture,sai ana kiran magrib dr ibrahim yakirasa yace yataho kawai bazai biyo ta gidansa ba su hadu kawai a can tau malik yace ya katse kiran,bai dawo ta gidan ba can ya wuce kawai. Sai wajan ten ya shigo gidan kamar ko da yaushe yau din ma akwai nepa koi na tsaf tsaf har parlor yakama kamshinta saboda yawan zaman da take yawan yi a yanzu,ledan da yashigo da shi yawuce kitchen ya wanke fruits din dake ciki yayi slicing kan plate kafin ya debe nasa ya zuba mata nata a plate da fork, da sallama yashiga bedroom din yaji shiru bata amsa ba,bacci take takure waje daya cikin duvet kamar yar baby hulan kanta ya cire manyan calaban da dr hafsa tayi mata yafara warwarewa duk ya baje kan pillow, sai da ya ajiye plate din hannunsa kafin yazauna can nisa da ita yana binta da kallo
Chapter 36 · 0% Book details