← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 197

Sashe 3

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mahaifinmu bah mahaifinmu shi kadae ya rage manah amma habib haka ya tsallake shi ya tafi cikin halin ciwo hawayene ke gangarowa daga idon abby girgiza kai yayi tareda da tashi ya shiga daki domin bazai iya cigaba da wannan maganar bah saboda wani irin tsanar habib da halin shi ke nasarar sukar har kasan zuciyar shi. Bayan fitar ABDULMALIK yayi yawo ma ‘aikatu daban daban amma babu inada aka dace ko ina zai je basu daukar mai matakin karatu irin nashi ( degree) sosai ya sha bakar wahala a haka yadawo gida kasa domin duk ya karar da kudin shi wajen hau acaba haka yadawo gida kasa shiga ma yayi yazauna nan bakin dakalin gidan ya mayarda ajiyar zuciya yah Malik sunan shi da aka ambata yasa shi da’go kai ya kai duban shi zuwa fararan yan matan masu kama da shi sosai murmushi yayi masu tare da cewa welcome sister’s aysha tace big broose ya baka shiga gida ba ware manyan idon shi ya tare da tabe fuska yace ummi bata nan kuma baku nan gidan was so bored yarda yayi ba karamin dariya ya basu bah halimai tace oyyah lets enter now little boyyyyyyyyy yarda taja sunan ya sa su sakin dariya sosai suka shiga cikin gidan batareda bata lokaci bah suka zage da aikin gida aysha itace babba sai halimai maryam the lastborn sai shine first born sosai suke son junan su wanda ko ina tare suke zuwa suna da illimi but boko da Islamic uwa uba tarbbiya ko aikin gida zasuyi tareda Malik suke yin shi danwake da salat aysha ta masu cikin tray babba ta zuba suka zagaye duka su hudun suna ci so peaceful cikin haka ne ummi ta dawo har rige rigen mata welcome suke murmushi tayi tare da amsa masu itama abincin ta zuba ta zauna side dinsu suna ci suna fira My love for women’s is endless ♥ AYDAH Bayan ta sauko dining din lokacin har Oum tafara cin abincin ya mutsa fuska tayi tareda turo baki tana ma abincin wani irin kallo Oum na kallon ta but bata ce mata kanzil bah daukar warms din abincin tayi ta nufe hanyar waje Oum na kallo tayi mata banza fita tayi tana tak’o tamkar bata son taka kasa sai da ta fito cikin haske naga wannan baiwar kyauwun na ta ya kara bayana har tsoro zata baga kayi tunanin ba mutun baci kasancewar sanyi ne abayar bin jikinta sai karewa take da hannu daya domin a duniya tana mugun Jin kunyar wani yaga surarta ko da Oum ce ( akwae da yawa mata da basu san akwae rayuwar aure bah most especially yaran dake sangartawa da kudi da gata uwa uba a Hana su karatun addini ana tura su kasashe domin western education toh Aydah na daya daga ciki) sosai ta daure fuska ganin ta karaso part din maids din cikin daga yar karamar baby voice dinta tace who cooks this? Ba karamin firgici sukayi bah kowa na zullum mata magana Gudun kar kayi laifi cikin dan daga murya tace don’t let me repeat myself da sauri wata mata wace zatayi sa’ar Oum tace nice ASEEYARH ( her real name is ASEEYARH) wani irin dauke ta da mari ayda tayi takara mata ta Dayan side din tareda bude warms din jallof spaghetti ta kefa mata a fuska wani irin zabura sukayi kowa shock ya kamashi duk da cewa ba yau ba ne na farko da aydah ta fara irin haka amma bata taba makamancin hakan bah dasauri rufaida da ta kasance aminiyar Oum wadda Oum ta dauke ta kamar kanwa wace suke uwa daya uba daya kasar su daya tun da tayi aure mahaifin Oum ya hadu su tare domin su basu baka ya sai da mai mata hidima tun suna yara suka saba da Oum cikin yar tsawa tsawa ta ce aydah kina da hankali kuwa aydah da Sam ta zage wurin abunda take yasa rufaida yin saurin nufar part dinsu ( ita ba a part din maids take tanadae shiga su gaisa) dasauri ta ware murya tana kiran Oum oummun aydah dasauri Oum ta tashi tace habah ruffyy is this fair da kinsa nafadi pah girgiza kai rufaida tayi tace Aseeyarh zatayi kisan kai lets go kawae zaki ga komai wani irin jiri ke kwasar Oum Allah ne kawae ya kai su part din maids lafiya daidai nan aydah ta kara daga soft smooth hand din ta zata zagba gawa ladi su Oum ta rike idon Oum tamkar zaiyi aman wuta ta dafe saitin zuciyar ta tana wani irin kallon aydah Cyprus Zaune yake cikin suit wani babban dakin taro yana sauraron bayanin da wani bature ke masu dangane da kasuwanci su duk sun maida hankali wurin sauraron abunda yake fada Alhaji habib kowa sosai yake jin dadin yarda kayansu ke samon karbowa a lungu da sakon countries kallo daya zaka yi mashi kaga tsananin kamar shi da malik (To pah Malik ko aydah) My love for women’s is endless ♥ Yah Allah bless guide protect each and every woman in this world ❤ Kamar su da malik har yabace sosai yake fahimtar abunda suke gudanarwa duk bayan yan seconds sai ya duba wayarshi ko yaga missed call ko sms na oummun aydah amma shiru kasa hakura yayi har saida ya nemi uzuri ya fita ahankali yake sauko wa daga stairs din har ya karaso wani babban Parking lot da motoci ke a fake ajiyar zuciya ya sauke tareda nemo number ta da akayi saving da heart desire ringing take har ta tsinke ba a daga ba sake kwatanta kiran yayi Still no answer lumshe ido yayi tareda shafa kwantaciyar sajen shi a ranshi yana adduar Allah yasa ba fushi zaran shi tayi bah komawa yayi suka daura daga inda aka tsaya AYDAH Kallon ta oum keyi cikin tuhuma sosai tasha jini jikinta duk da bata nuna a fuska ba ta daure saboda maids din dake tsaye suna kallon sarautar Allah rufaida tace aydah abunda kikayi kinyi daidai nace kinyi daidai? Habah aydah when where yaushe zaki daina sa mahaifiyarki cikin damuwa yaushe zaki daina halin da alummar duniya zasu dinga zagin parents dinki habah ASEEYARH abunda kikeyi aldaci ne ko daidai ? Aseeyarh miyasa a kullum baki kokarin ganin kin gyara halinki miyasa a kullum kike son ganin mahaifiyar ki cikin wani hali Aydah idan babanki na da kudi kinada tabbacin cewa zaki kasance cikin arziki har Abadan? Kina da tabbacin cewa zakiyi aure cikin daula? Ki Sani pah ke mace ce aure babu idan bazai kaiki bah aydah bamu san abunda Allah ya tanadar maki bah nan gaba ya kamata ki san ciwon kanki hakan nan aydah shirune ya biyo bayan kaf maganganun da rufaida tayi babu abunda Oum keyi sai ajiyar zuciya saboda sosai hankalinta ke tashi da irin wannan muguwar dabi’a ta aydah Oum nada wani hali duk irin laifin da aydah zata aikata bazata taban yi mata fada bah ko kadan rufaida ce kawae ke iya fito fili tayi wa aydar fada cikin bacin rai aydah tace enough anty rufaida ya isa haka wani irin kallon mamaki gaba daya maids din da rufaida kewa aydah harda Oum kanta duk brain din ya kulle babu abunda zuciyar ta keyi face bugawa da matsanancin karfe da hasaso mata irin hukunci daya dace ta dauka kan tarbiyyar yarta kwaya daya tal domin gudun abunda zai iya faruwa gaba ya kamata aydah ta san miye rayuwa ya kamata ta fuskanci abubuwa biyu dake a duniya wato arziki da talauci amma taya? Yaushe? Ta wace hanya lumshe idonta tayi gam dasuka tara kwalla ta bude su ta zuba su akan mafi soyuwa halita a wurin ta abu mafi kyau da kwarjini a idonta abunda zata iya sayar da rayuwarta wurin ganin rayuwar yarta ta gyaru sosai rufaida ta tausaya mata saboda tasan irin wahala da kuncin data ke ciki aydah kuwa fau tayi kamar zata tashi sama ta nufe hanyar part dinta tana shiga tayi wurge da hijab din direct bedroom dinta ta wuce zuciyar ta na wani irin zafi kwantaciyyar sumar kanta dake nan har gaban kai tayi luf baka sidiq wani watsi ta fara da kayan kan dress mirror kwallaban perfumes sai bada sautin kass kass kass suke kuka take sosai white eyes dinta sunyi reddish hanci ta yi jazur har sai tayi nasarar fasa duk wani abunda ke kan mirror din wanda suka kasance masu matukar kyau da tsada dafe kanta dake masifar sarawa tayi idan akwae abunda ta tsana ya biyo bayan yi mata fada shiyasa a duniya kullum take ganin oum da anty rufaida basa sonta abba kawae ke sonta cikin zallar kuruciya da ta daurawa kanta da sangarta tace wllh swears I most informed abba last time sunyi sun gama ban fada mashi bah Allah this time basuyi wa banza bah ahaka ta cigaba da kukan ta harsai da wayarta ta dau kara tadauka tayi sanin duk duniya daga oum,sai abba da anty rufaida da salma kawae take da number su su kawae ke kiranta tasan cikin su biyun dole daya ne ko salma ko abba ganin saving din world best dady yafito yasa ta jin wani sanyi a ranta wani irin murmushi tayi mai sanyi wanda ya fito da zallar white cute face dinta ta kara kyau dimples dinta suka loma jeren whitewash teethes dinta suka bayana at this time sai naga zamu iya kiran aydah da milky domin she is beauty beginning dauka tayi tareda turo wannan karamin bakin nata tace abbanah ciki kuwa Alhaji habib yace babynah abba ina wuni yah aiki lpy lau and you hope kinci abinci baby rolling eyes dinta tayi tamkar tana gabanshi dandanan idonta ya cika da kwalla cikin sanyi murya tace abba miyasa Oum da anty rufaida basa sona miyasa kullum suke man fada how dare her ta hadani da wani abu wai shi poor har tana cewa wai zan aure poor man abba ka fada mata ni babu wani auren da zanyi if mah Auran zanyi I will make sure na aure wanda yafi kowa kudin in whole world ko abbanah gyada kai Alhaji habib yayi tamkar yana gaban yace exactly baby ki barni dasu zan koya masu hankali kuma kin natsu ki
Chapter 3 · 0% Book details