← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 197

Sashe 90

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

daura nikkab mu wuce tace Alright your majesty “murmushi malik yayi dahar sai da ta tsaya tana kallonsa kafin yace kallona zakiyi mu fasa zuwa hajiya?ta saurin girgiza masa kai ta bude wardrobe tafito da well ironed hijab dinta tasaka kafin ta fito da nikkab din ta mika masa yace tau muje parlor sai na daura miki a can princess ta gyada masa kai har ta dauko perfume yayi saurin karba yace ya isa haka kar yayi yawa ta mayar atare suka fito ta jawo kofan bedroom din “tsayawa tayi tace to daura mun “yace tau smile tukun “ tayi murmushi har white clean teeths dinta suka fito wanda hakorin gwal dinta ya kara musu kyau “shagala yayi da kallonta can yace sau nawa kikaje hajji?tayi shiru kafin ta nuna masa da hannu yace woaw you are not hajiya ma you are hajajju tayi dariya tace you are very funny “nikkab din ya daura mata yakama hannunta suka fita. Tace can shagon zamu sake zuwa dr hafsa tace erh can ko bana nan basai shi yaje yakai ki ba?aydarh ta gyada kai kafin tace to “zan masa magana can dr hafsa ta dago kai ta kalli aydarh tace maganar karatu fa zaki cigaba a can right “Aydarh tayi shiru daman kullun da abun take kwana dashi take tashi tunda yace baza tayi karatun nan bad uk sai taji wani irin she wished zai barta tayi but she have no way out bayan taji maganarsa “sai da tayi kasa da kai kafin ta girgiza kai tace ah’ah auntie dr tace aa mi?aydarh tace ba zanyi ba,dr hafsa tayi shiru tace bazakiyi ba fa kikace tau Saboda me?aydarh tace he just said no “dr hafsa tace ohk ohk nagane “Allah yasa hakan shine mafi alkhari Allah na tuba yanzu masu karatun ma abubuwan are not going right sai hakuri kawai aydarh ta gyada kai tace yes” dr hafsa tace yanzu fa cikin ikon Allah next zuwan dazakuyi lil sis said ai naganki da ciki aydarh tayi tawani murmushi tana sa hannu ta rufe fuska dr hafsa ma murmushi take tace Wallahi Allah idan Washington ma ta karbi ki kawai fa sai kiga har triplets kin haifa,aydarh tawara manya idonta take nan kaman ansaka madara a ciki tsaban kyau tace wa ni auntie triplets kuma?dr hafsa tace tau miye a cikin su yan ukkun? Aydarh ta turo baki tana kawar da kanta gefe tace ai am too small “dr hafsa ta bude baki tana kallonta tac eke wai kodai bakya duba mirror ne ko shi mijin naki baya fadi miki yanda kike ne?aydarh tace ina dubawa fa “tace kinyi karama idan kukaje jera da mijin ko amma n isai kiba da tsawo kai na fiki aydarh kefa full option ce ke anbiya yallabai a wurin nan kawai Wallahi ‘aydarh tayi shiru tace kingani ba kinfini tsawo da kiba fa duka “dr hafsa tayi murmushi tac eke kiba fa suna ta tara yanzu fisabillahi aydarh dubeki ki dubeni are we the same siket dinki fa Wallahi yayi mun yawa nesa ba kusa ba aydarh curve hips ne dake yah rabbil alameen your body structure past your age level 22 fa amma duba tabarakallah “Aydarh tayi kasa da kai dr hafsat ace kuma sai ki gaya mun kin karama da haihuwa bayan masha Allah duk girman mijinki kina dauke abunki kuma sai haihuwa kice kinyi karama irin fa kiran karfafan mazan nan dashi ba kiba sai tsawo da kwari “idan kuka jera dash isai kiyi kaman yar diyar sa fa yar kadan dake kiji ranan a asibiti yanda ya miki daukan jarirai “ Aydarh ta dai yi shiru tana sauraron dr hafsa ita kanta tana san yayi babba dayawa Allah bai ta bak o dr ibrahim shima namiji kuma bai laifi yanada girman malik can carry him balle ita da ranan cewa yayi kaman ya dauki paper “ dr hafsa data gama cin pepper chicken dinta tace bara kiga nazo na wuce yamma yayi yanzu yallabai ya dawo aydarh tace dan Allah auntie ki bari sai magrib please ‘dr hafsa tace magrib din lapia yanzu zan tafi kuwa, aydarh tace eyyerh auntie dr hafsa tace na fa sha wuni a gidan nan “ Aydarh ta langwabar da kanta dr hafsa ta rike baki tace nidai bara na tafi ki adana shagwaban ki wanda zakiyi ma wa yakusa karaso shine zai biyeki aydarh tayi saurin mikewa don taji kunya ta rufe fuska har bakin kofan part dinsu taraka kafin ta rufe kofan tadawo parlor bowl din ta dauke kafin ta fito da tsintsiya ta share parlor duk da babu wani dirty a parlor hadda moping kafin tasaka freshener ta koma bedroom nan a gyare yake tsaf gwanin kyau .Da sallama yashigo bedroom din bayan yadawo masallaci Still tana kan prayer mat tunda yafita magrib bai dawo ba tayi tunanin sai anyi isha kuma dai taji shiru bayan angama “duk da babu agogo amma tasan kusan pass nine yanzu yana shigo ta mike zaune tana kallonsa ko kiftawa babu he his making call and his eyes are on her “wayan ya kashe yana kallonta har yanzu murya babu yabo babu fallasa tace ina kaje?malik yashafa kansa yace number wata aka bani tana siyar da perfect cake can naje nasiyo “Aydarh ta dinga kallonsa idonta har ya tara kwalla tace wata fa kace sir “malik da iyakan gaskiyan shi kenan yace ehh hajiya is there anything wrong? Aydarh tayi shiru tana dauke kanta “shidai sai kallonta yake har yazo kusa da ita ya ajiye ledan perfect cake din mai dankaran kyau ga sunan mai yin a jiki ya zauna kusa da ita ya kamo hannunta yace wife “is anything wrong ?kaman tana jiransa tace nothing is wrong kaji malan har yaso yayi dariya don tabashi dariya sai ya daure yace tau talk me miya faru “jawosa tayi kawai ya kwanta kan cinyanta ya dinga kallon kwayar idonta dake shinning ruwan hawaye saboda yanda ta kwantan dashi kaman irin zatayi feeding dinsa ya dinga kallonta fuskan ta shi baya gajiya da kallonta gashi tasaka black hijab sabo fil sai kamshin rahama take “ hannunta tasaka a suman sa tace ni dai don Allah koma miye indai sai kaje wajan mace zaka siya nidai na yafe don Allah nace sir “malik ya dinga kallonta kafin yayi kasa da murya yace in sha Allah wannan ma kawai abokin dr ibrahim yabani dazu naci shine na tambayesa yace yarinyar dazai aura ke siyar tare dashi mukaje mu siya hadda dr ibrahim ma shima ya siyan ma matarshi su sukayi dropping dina kafin su wuce aydarh ta gyada kai kawai kafin tace to tashi “yace naga bani na kwanta bake kika kwantar dani “sai lokacin ma ta tuna abunda tayi ta dan daure fuska tace erh kuma shine nace ka tashi kafiye nauyi “malik yace kuma kina cewa ni kato ne zan nuna miki wani abu anan yafada yana placing hannunsa a can “tayi saurin dauke kai kawai kusan two mins taki juyuwa yace tau tadani sai na tashi hannu tasa tana kokarin mikan dashi aikam yayi saurin rike hannu yatashi da kanshi dasauri ya dinga kissing fuskanta zuwa bakinta “bata masan yanda zatayi dashi ba kawai ta kyale sh isai dayayi mai isan sa kafin ya rabu da ita yana kamo hannunta yace you looks more than pretty a hijab din nan “kaya baki suit you everything ma suit you angel “Aydarh tayi dan murmushi kafin taja long nose dinsa yace okay tashi ki cire hijab din sai mu ci cake din “Aydarh tace no basai na cire ba malik yakalleta yace it’s alright,ledan yajawo ya tura mata nata kafin ya dauki nashi yana kallon yanda take ci sai yama kasa cin nashi kallonta kawai yake ko kiftawa babu his heart beats for love “he go anywhere to anything for this girl yana son ta whattttt,malan billahi yana sonta can tadago suka hada ido ta shagwabe masa fuska tace what ?yace you “tawara ido tace ni kuma yace eh tace mi nayi kuma yace komai ma tace to sorry yace naki ‘tace to ai ban san abunda nayi maka idan kaji haushin fadan danayi maka sorry ya girgiza kai yace nothing lily continue eating the cake tace kai miyasa kadaina ci yasaka spoon ya ballo yace Ina ci manah tace to “kafin ahankali takallesa kaman mai son tuno wani abu tace ehen auntien tazo yace wacece kuma tayi yar dariya tace auntie hafsa fa Yace ohh kai haba tace erh “yace ta kyauta aydarh tace daman kitso nake so da lalle malik yace nima da kaman nace miki kiyi but this time kiyi kitso kinji ta gyada masa kai yace lallan banda black only red nake so tayi shiru kafin tace to “yaushe zanje?yace gobe sai muje aydarh ta kallesa kafin tace no banda kai yace tau sknn ai mai kyau kalan wanda ya fita “tayi murmushi tace ohk”kafin yace ai bai fita dawuri why?tace nima I didn’t know why auntie hafsa tace wai don inada cin lalle ‘’malik ya kwashe da dariya yace oh cin lalle kike ta daure fuska tace bafa wannan ba sir lalle yana zauna mun a hannu yace oh tau gobe sai kuje kinga jibi zamu tafi flight dinmu na four ne da yamma “Aydarh ta gyada masa kai tace Allah yakaimu lapia yace Ameen Ameen bata karasa cin cake din batace ta koshi “karba yayi danasa ya hada baki daya yakarasa cinyewa tashi tayi ya bi bayanta da kallo har tashiga toilet ta turo kofan “sabulu tasaka ta wanke fuskanta kafin tayi brush ta fito baya dakin perfume kawai tashafa kafin ta linke hijab din tasaka wardrobe ta linke sallayan kafin “ ta kwanta kan katifan tasaka duvet ta rufe har kanta “ahankali yashigo dakin ya dinga kallonta kafin yasa hannu ya kashe hasken kafin ya rage gudun fanka yazo kusa da ita ya kwanta yasan batayi bacci ba amma taki bude idon idonta malik ya dinga kallonta kafin yace ai shknn yasaka ta jikinsa har shima baccin ya daukesa “yace da wuri zamu fita yanda bazai ja time ba tace to kira mun auntie a waya yace ohk”kafin yayi dialing number dr hafsa har takusa yankewa tadaga ahankali aydarh tace hello auntie “daga can dr
Chapter 90 · 0% Book details