← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 197

Sashe 107

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hajajju takarasa sauko sam bata lura das uba har sai data shigo parlor wani irin kwana datayi tana shigewa corridor din nan parlor dake well decorated kaman dai wani showroom tsaban haduwa “ ta dafe kirji ta lafe a bango kaman zata shige bangon tana zara ido duk ta gigice “shidai abby dariya ma tabasa “malik ma duk halin dayake ciki shan kwanar da hajajju tayi bakaramin dariya ya basa ba har Sai dayayi murmushi “ yana girgiza kai “su halime dai are all speechless what is all this hajajju anan gidan kuma?kuma kowa yashiga shock a gidan tau kodai nan ne gidansu auntie aydarh? Tabbas ma nan ne saboda oum dasuka gani daka ganta ka ga aydarh “Abby yayi gyaran murya yace hajiya da dai kun daure an kira shi habib din munyi magana zafi kaddarar muce ahaka yara dai gasu suna dawo cikin koshin lafiya ba cuta ba cutarwa “ tau Alhamdulilah,sai lokacin rufaidarh tayi wani ajiyan zuciya takarasa shigowa cikin parlors malik yasauka daga kujera yana gaisheta kallonsa tayi ganin kaman ya chanza yazama wani babba kudi tabarakallah amsa masa tayi kafin suka gaisa da abby da ummi su aysha ma duk suka gaishe ta “wurin Aydarh kawai ta nufa tana zama kusa da ita takamo ta tasaka ta ajikinta aydarh kaman tana jira tafashe dawani kalan kuka wanda yasa oum dawowa daga duniyar data tafi hakika aydarh ce yarinyar tace dagaske ba wai wasa ba aydarta “Allah is great!!ashe shiyasa duk kwana biyun nan mafarkan datake da aydarh duk da gaske ne zai faru itama mi zatace ma Allah yama zatayi yanzu tukun Allah akbar “tunda ga kasan zuciyarta taji wani irin sanyi kaman an yayi mata wata cutar dake damunta na tsawon shekara dari “hajajju dake corridor tafito tana wara ido sai kawai tafashe da kuka tana nufar malik tace wala hauli wala kuwwata ina billahi “Allahu akbar audul Allahu akbar “anki Allah yaso wayyo Allahna “jama’a mukam bamu da bakin godiya ga Allah said ai muyi shiru “abby yayi kasa yace ina wuni baba ? Hajajju tafice majina tace lahiya lau ibrahim kunga yarda Allah ke nashi ikon ko ga yara nan sun dawo ummi ma dai tayi karfin halin cewa ina wuni hajiya mun same ku lafiya “hajajju tace lahiya lau asiya sai kuka ga abunda kuka kora koh? Ummi dai tayi kasa da kai duk su halime suka gaisheta kafin suka gaishe da rufaidarh “Wallahi oum ji take kaman taje ta rungume yarinyarta ji take kaman ta rike da hannunta yanzu nan “batasan iya adadin soyayyar dake kwance cikin zuciyarta ba na yarinyar ta “har bata masan iyakan yanda zata fadi bako ta bayana mikewa tayi ahankali tana gyara mayafin ta takarasa cikin parlor “walking in a righteous way “irin na mata yan gayu masu nutsuwa da kamun kai matan masu kudi yan boka “kan one sitter ta zauna ta dan dukar da kanta wajan gaishe da abby ya amsa mata da fara,a kafin suka gaisa da ummi cike da girmama juna saboda a iya rayuwar dasukayi daaa tare oum taso su kaman ranta bata wani nuna bambaci yanda take girmama nata yan uwan haka take girmama nasa amma sam shi abba ko ajikinsa “malik ya durkusa har kasa “ya sunkuyan da kanshi cike dawani irin ladabi da biyayya dakuma girma da darajar oum dayake gani ya gaishe ta itama oum wani irin nauyi taji tarasa miyasa har kasan zuciyanta kawai jinsa tayi a matsayin siriki “itama cikin alkunya ta amsa tana satar kallon aydarh dake jikin rufaidarh tana kuka idonta kano um din tana son zuwa wajanta amma Wallahi tsoron yanda zatayi mata take ji saboda zuciyanta zata iya buguwa a yanzu batasan iya adadin yanda take jiba yanzu data ga oum din sai taji duk duniya babu abunda yafiye mata nutsuwa irin ganinsu din “hajajju tayi gyaran murya kafin tace wani abu sai ga sallaman baba kulu “hajajju tayi mitsi mitsi da ido kafin tayi kasa da murya tace ma malik kaji wani bala’In kuma tau irin ruwan kulu kuma anan duk fa bata tashi zuwa bas ai yanzu dazata zo ta nuna isa wai ita ala dole babba Wallahi kar sakar mata fuska saboda yanzu ta daure tace kasar musu y’a ahtau shawara nabaka nidai bakina alaikum tunda ga ma iya nan sun karaso “bara kaga nasa ita fatimar ta fiddo da Habibu yana can sama uwa duniya “malik ya gyada kai kawai shi kawai yasan abunda ke damunsa amma hajajju ta cika sa da surutun ta baki daya kowa ya gaishe da baba kulu banda hajajju datayi kaman tana wani abu bayan kujerar dake zaune “itama baba kulun wuri tasamu ta zauna tana bin daga malik din har aydarh da kallo kaman yanda oum takeyi said ai ita kuma ta kasan ido kallon yanda suka sauya lokaci gudu suka chanza dagani kasan basu ma san wani abu wahala ba kaman yanda oum tayi expecting “ ganin tayi skin din aydarh ya linka uku kan yarda take da kyaunta ya isa isa yake fitowa darrr a fuska saidai a ido data dan fada kadan wanda a jiki bata fada basai ma karawa datayi “daga yarda take masha Allah kallo daya zakayi mata kasan banda kuka hadda rashin lafiya ma dagani bata da lafiya yarinyar rufaidarh ma taji saboda yanda temperature dinta is high, hajajju ta juyo da kalli oum tace kije ki kira habib din yazo “oum tace to “tafada tana mikewa tabi tawani hanyar daban aydarh dai ta bita da kallo ko kiftawa babu har tashige hanyar dazata kai ka side din abba “tana shiga bayan pillow dinsa wanda yagaji da kyau bedroom tawuce yafito wanda kenan yana shafa cream tana shiga yakalleta “take murmushi yabayana a fuskan shi yace pardon me mai kyau yanzu nake kokarin kiranki tayi masa hararan wasa tana turo baki tace bawani nan naki “abba yace okay I should kneel down before I beg yafada yana shirin yin kneel down dasauri ta tareshi tace no kasan bana fushi da kai duk yanda oum taso boyewa abba damuwanta sai daya lura yace what is wrong wife?ta girgiza masa kai tace baki kayi a parlor abba yace baki kuma ni?ta gyada masa kai zai kara magana ta rufe masa baki tace noo “muje nataimaka ka shirya idan ka fita zaka ga waye abba yace ohk “sharp sharp ta taya sa shiryawa cikin yard anyi masa half jampa “ bakaramin kyau yayi ba ga zati “sai yanzu ma naga tsananin kamar sa da malik “fita sukayi yana stepping cikin parlor ya tsaya wai Allah ai aydarh na ganin abby Wallahi mantawa ma tayi da komai tamike da gudu zata nufesa aiko taki daya batayi ba tafadi kasa sumama. Atare ummi da malik suka karasa wajan da aydarh ke kwance a sume babu hankalin wanda bai tashi ba a parlor oum kau dukar da kanta tayi bata motsa bak o kadan “abba ma tsayawa yayi ya jingina da karfen stairs saboda bai masan ta ina zai fara ba after ranan da aka sanar masa aydarh na dauke da cikin malik har sun zubar dashi aka daura musu aure sai yau ne seconds time daya shiga mugun shock saboda mutuwan tsaye kawai ma yayi agun “malik daya fi kowa firgicewa a wurin mantawa ma yayi da inda suke kawai ya daura Kanta a cinyarsa yabude bakinta ya daura nasa ya dinga mata numfashin “ummi da idan hankalinta yayi trillion ya tashi ‘tawani daka wa malik tsawa tace ka daukar mun yarinya muje asibiti !tafada tana zuwa gaban abby tasa hannu kawai ta karbe key din hannunsa malik kau daff ya dauketa jikinta yayi mugun zafi gashi tayi weak dayawa “Wallahi yasan dalilin dayasa “har cikin ransa yakejin wani irin tausayin yarinyar da abunda yayi mata akan gaskiyarta saboda wani zafin zuciyar banza da wofi he regrets his actions towards her Wallahi “yana isa yabude back sit ya kwantar da ita ummi ta mika masa key din kafin tashiga itama ta daura kan aydarh bisa laps dinta “malik dabai masan abunda yake ba ya kunna mota yawani fizgeta kaman zai tashi sama su kansu security’s din sai da abun ya basu mamaki “gudu kawai yake kan hanya hankalinsa yayi bala’In tashi ummi tayi dialing number a wayanta takira bugu biyu aka daga “ko gaisuwan da ake mata daga cikin wayan bata tsaya amsawa bata ce sister kina asibiti ne amsa aka bata takashe wayar sai bin aydarh take da kallo tau miyasa yarinyar ta sume da alama ba shock bane ba kuma tsorata tayi ba gashi yanda take running temperature abun har yabaka tsoro wai mike damunta inalilahi waina illahil rajiun “billahi malik gudu yake amma bawai yana driving din da kyau bane karfin hali kawai yake duk bayan seconds sai ya juyo ya kalleta “ko bayan fitansu parlor babu wani wanda yayi motsin kirk isai abby daya mike ahankali ya kalli hajajju da yace hajiya ina ganin mu bisu asibitin sai mu bar yaran nan hajajju tamike da dasauri tace Wallahi ibrahin rudewa nayi har nakasa magana mudai babu ranar da zaa zauna lafiya kaf famelin mu kullun da jafa’In daza’a aiko manah baba kulu tajuya ta kalli abba tace habib ka dauki matarka da rufaidarh sai mu shiga motar ibrahin mu duk mu bisu baya “hajajju tayi ma baba wani kallo tace ah ban fa fahimta ina anan aka sameni da har za’a wani dinga fidda ni daga lamarin cikin gidan “abby ya girgiza kai kawai yace bah aka zaayi ba baba itama hajiya tabi habib din n isai na dauke ki kawai “maryam tamike tace please abby nima zan bika ‘abby ya girgiza kai yace no you should stay here baza mu jima ba a can abba yajuya dasauri ya dauko key dinsa,rufaidarh takira daya daga cikin maids din dake aiki a kitchen din tasanar da ita ta kula dasu aysha su fita zasuyi “ haka akayi abby da baba kulu a motar shisai rufaidarh da hajajju a bayan motar abba sai abba dake driving yau dakaran kansa wanda har ya mance rabon dayayi haka sai idan oum ce ta matsa masa kuma shima sai idan basu kasar oum dake front sit tarufe idonta tana sauraron bugun zuciyanta dake beating fast fast “ shiru ake a
Chapter 107 · 0% Book details