Sashe 143
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya kunna motar tace ina zakaje bance na hakura ba fa I will thinks about it “ yace okay favorite in sha Allah zakiyi tunani mai kyau ba pity the innocence creature please “and pity his father don Allah ASSEIYARH har cikin ranta taji maganar sa yakai mata har kasan zuciya “ batace masa komai ba tayi kasa da kanta don kan ma ciwo yake mata ga tashin zuciyan datake ji “koi na na joints dinta amsawa suke “ tayar da motar yayi yahau titi yana shara gudu “bakin wani hadaddan cold stone yayi parking baya son tasha sanyi amma for only today zaya mata abunda take so just to makes her happy aji tausan su shida dan unborn dinsa “kadan yace zaki shiga ciki ko nasiya miki fav dinki ta gyada masa kai kawai fita yayi ya kulleta a motan ta bi bayansa da kallo taki dauke ido is damn hot yayi tsayi dayawa gashi wani murdade “zubinsa irin ma lafiyayun maza masu ji da kudi gayu illimi haduwa dakuma karfi “ ita bata taba ganin hadaddan namiji ba kaman duk kau a Nigeria zata iya ilga kasan dabata je bako don bata damuwa da mutane bane shiyasa bata lura yanada wani irin nutsuwa ta daukan hankali “he is hundred percent “tama rasa kawai abunda take ji akansa “ lumshe idonta tayi ta kwanta da kanta jikin sit din “bai wani jima Sosai a ciki ba yafito hannunsa rike da paper bags kwara biyu sai wani leda mai sunan wajan yakaro sa yabude motan yashigo gently tabude idonta yace sannu ta jinjina masa kai cike da lallashi yace zaki sha yanzu ko muyi sauri mu karasa gida? Ta girgiza kai kafin tace zan sha dasauri yahau bude ledan ya fito da classic popsicle na yan gayun nan favours kala da iri yasan tafi son anything choco shiyass ya warware mata choco delight yayi bismillah yana kai mata a baki yana adduar Allahu yasa ko shine kawai yazauna a cikinta bai so tasha kayan sanyi ba amma babu yanda zayayi ne “ bude bakinta tayi tafara licking yamata dadi sosai bakin tissue yaciro da dayan hannu ya tara kasa kafin ya cigaba da bata tana sha murmushi yayi ganin tana sha “can ta janye bakin tana kallonsa yace minene?ta girgiza kai tace ya isa yace ki kara ko kadan sai ga hawaye tace sanyi nake ji ya gyada kai yasa tissue yagyara mata idan yayi stain kadan a gefen bakinta da hijab dinta yasauke glass yana fitar da tissue din kafin ya maida ya rufe ‘pop din yamayar cikin leda kafin ya tayar da motar baki daya hankalinsa na kanta yarasa mi zai siya tace ya zauna mata “ tafiya yayi har wani babban Cakestries “ yayi parking tabude idonta tace mi zaka siya?yace da cake zan karbo miki ko zaki iya ci cuddle bug batace masa komai ba yafita “ yatarar da hadda grilled meat and chicken ma a wurin siya yayi both two din kafin yace abasa sponge cake yasan bata cin wani cake apart from sponge Ko redvelvet ma da matar ta dauko masa girgiza kai yayi yace ta barsa banda shi kudin ya biya yafito yanzu ma da uban ledoji a hannunsa “ this time bai tambayi shawaran ta ba kawai yabude “ yafara mika mata grilled chicken din bata ji wani tashin zuciya ba yakarbi yanka dayan daya kai mata baki “ tana taunawa kadan kadan shikam sai addua yake Allah yasa ta zauna aikam har pieces uku ta karba ai kam yaji dadi bana wasa ba ya bude sponge cake din shima taci ba laifi duk cikin mota kaman abun bala’I bottle water yabude yakai mata tasha kusan rabi yayi murmushi yace tau sannu yan matana “tayi masa wani harara tace nine yanmata ai am not longer yanmata yarinyar dake da ciki yanzu shknn ummi dakowa yasan muna yi “tasa hannun tana goge hawaye yawara ido yace subhanallah kinga namanta ma inalilahi waina illahil rajiun yanzu shknn duk kowa yasan kina zuwa wurina wayyo Allah wani kalan juyowa tayi tana gyara zama cike da tsoro ta kamo hannunsa tace sun san am pregnant? Ta gyada mata kai tarufe fuskanta ta fashe da kuka tace shknn am done nabani na shiga uku wayyo Allah na inalilahi waina illahil rajiun “ yace ina da shawara ta gyada masa kai yace mu boye kanmu kar su dinga ganin mu tace to ina ?yace can gidan abby a part dina sai mu dinga kwanan mu can tayi shiru kafin tace to babu wanda zai san ina kwana wajanka again idan kuma kasake cewa zakayi fa tunda kawai you will never be patience “malik trying very hard not to laugh yace tau ai shknn ni daman taimakon ki zanyi amma dai ai da kunya ace har kin iya zuwa wajan miji kuna kwanciya wai fa hadda ciki duka takai masa a kirji tace duk bakai kaja ba “ kullun abu daya kullun abu daya wayyo Allah “ yace yanzu dai jikinki akwai fever mu tsaya pharmarcy zan Chanza miki drugs yakamata fever nan yasauka by now “tace ina jin tashin zuciya da ciwon kai am all my body is aching me yace duk zai bari in sha Allah ta gyada masa kai sam bataji dadi sanin da su ummi sukayi ba amma yazatayi “idan ma oum ko mom sun tambayeta zatace ita bata sani ba “ yace zaki kara cake din tagirgiza kai tace zan cii dan munje gida “yace ohk wife ta juya kai ta cigaba da kallon titi kawai ji tayi kaman abunda taci yanzu zai dawo mata ta dafe cikinta “ta rike hannunsa ahankali tace ka tsaya dakarfi daka Breakerr yayi dasauri tabude kofan mota ta dinga kwara amai babu sausautawa kaman zata fitar da duk kayan cikinta “ dasauri yafito daga mota yadauki ruwa Wallahi bakaramin tausayi tabasa ba da alama cikin bai zo mata dawasa ba baiwar Allah bakinta yawanke mata kawai ta rushe masa da kuka zagayowa yayi caressing her head sai kuka take masa jikinta yakara zafi kaman wuta dakyar ya lallabata tayi shiru “ ya tayar da mota sai pharmarcy da kansa ya zagaya har can ciki ya dauko drip da drugs hadda na tsayar da aman ya Chanza mata injections yabiya yafito “ tayi lamo kan kujera sai hawaye take ji yayi duk wani kala yakamo hannunta yace kinga is okay kinji darling kiyi hakuri zaki daina in sha Allah batace masa komai ba.Suna karasawa gida suka tarar da ummi da oum sai rufaidarh Alhamdulilah yace aransa tunda babu hajajju by now ma yasan she slept “ hannunsa a nata ga maids da wannan uban siyayyan dayayi mata bata ci ba jiri take gani da daukan zaiyi taki kaman tasan suna parlor kasa “suna shigowa ummi ta mike dasauri “ tace subhanallah jikin ne haba malan taya zaka fita da ita in suchs condition kaima kaman ba likita ba fisabillahi rufaidarh tace son dana ga kun fita nayi tunanin ta warware oum tace tunda dai sun dawo yanzu ai shknn kamshi kifi taji kaman ana soya shi taji wani kala kaman zata suma aikam sai ga amai karfinta yakare baki daya babu wani abu a cikinta banda ruwa “Wallahi oum juyan da kanta tay isai ga hawaye bazata so ace ita aydarh ta biyo ba wannan na daya daga cikin dalilin abba na hana oum haihuwa saboda wahalan datake sha bana wasa ba gashi data samu ciki sai ya zube aydarh ce kawai cikinta ya tsaya amma duk sai da aka fitar ma oum rai daga rayuwa “ kitchen kawai tashige batare da ta juyo ba ummi duk ta rude ganin yanda yarinyar ke faman kwara amai kaman zata mutu “malik kau yakama matar sa yarike yanata faman mata sannu “rufaidarh tace bara na kamata muje sama sai a wanke jikin “ummi tace aaa yadauke tunda kila bazata iya tafiyar ba,tun kafin ummi tayi shiru yadauke ta yayi hanyar dakin ta da ita duk suka bishi baya babu wanda ma yalura da cewa oum bata nan toilet yashiga da ita yacire mata kayan jikinta yasa towel da ruwan zafi ya goge mata jikin nata tama kasa ko da kukan Allah “ fitowa yayi duk suna zaune yawuce closet dinta yafito mata dawani kayan yakoma yasaka mata yafito da ita kan gado ya kwantar da ita “ kafin yakoma kasa dasauri ya kwaso maganin sai binsa suke da kallo rufaidarh tayi dan murmushi tana kallon ummi tace bawan Allah yabani tausai ummi tace hankalinsa duk ya tashi daman shi can baya son ganin rashin lafiya balle har irin wannan duk sai ya rikice kaman ba likita ba “rufaidarh tace tausayi ne Wallahi yana dawo ciki yabude drugs din ya ciciro kar kuma tasha tayi amai hakan nan dai ya dauki bottle water yamatsa kusa da ita ya tayar da ita yasaka a jikinsa shima yamanta dasu ummi dake dakin daman shi yafi jin kunyar oum kuma bata nan ta girgiza masa kai yasan bata son magani cike da lallashi yasamu ta karba suna adduar Allah yasa kar tayi aman yazauna a cikinta “batayi ba har yahada drip din lokacin dazai saka mata har bacci yama dauke ta “hannunta yakama tadan bata fuska Ahankali yamata fixing cannula babu daman tace bata so don bata ma da karfin yin haka saidai hawaye dake fita ta gefen idonta “saukan da ajiyan zuciya yayi rufaidarh takallesa tace sannu son Allah yabata lafiya “ malik yace Ameen mom “ummi tace hadda na bacci a ciki ba?yace Erh na aman duk ke saka bacci tace tau shknn kwara tayi baccin ai rufaidarh tace tau bara muje kasa sai kayi mata allurar a bata daman baccin idan ka karasa kasamu kazo ka ci abinci dan Allah yashafa kansa yana gyada kai yace in sha Allah “fita ummi da rufaidarh sukayi yarage daga sh isai ita a dakin tausan ta yaji kawai yamatsa alluran a drip dayace kawai tabaya yabi ahankali yamata “tabude idonta yayi saurin hada fuskan su yabata very light kiss a lips yana son wannan kamshin nata Wallahi “bai dago fuskan shi ba har sai dayaji tana sauke ajiyan zuciya alama bacci ya dauke ta yagyara mata duvet yamike fita yayi without making any sound yakarasa