← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 197

Sashe 81

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba kuma bayan inna da dr hafsa “ yace tunda kinga babu ai sai ki ajiye ba? Ta kashe wayan tana ajiye ta gefenta “ta kamo hannunsa kafin tace ehen tell me what the congratulations is for? Yayi shiru kafin yace mata nasamu aiki ta bude ido kafin tayi murmushi tace woaw are you for real? Yace mata yes wife tabata fuska tace shine zaka gayawa kowa ni bazaka gayamun ba ka kyauta kenan sir?ya girgiza kai kafin ya rike kannunansa yace pardon me ma “I just wanted to surprise you tace surprise kuma?tace kasan kullun idan nayi sallarh tun bayan dana ga result dinka sai nayi maka addua yayi murmushi yace adduan ki kuma ta karbo ASSEIYARH “ tun bayan aurena nadake nake ta haduwa da abubuwan alkhairi wanda adaa ban same su ba “tayi shiru dai tana kallonsa kafin yahade forehead dinsu long long noses dinsu na haduwa dana juna “yace it’s our destiny to be in one place ASSEIYARH it’s our destiny to be husband and wife ASSEIYARH nasan bakya sona ko yanzu muka koma yola zaki barni yafada kaman mai shirrin yin kuka “ Still goshinsu a hade yace nasan kinyi kokari zama a inda baki taba tunanin zakiyi rayuwa ba “ ASSEIYARH promise me please ko bayan mun koma gida you will continue seeing me as your own biological brother tunda bakiyi accepting auranmu ba “har cikin brain dinta take jin maganarsa tone din yake maganan bakaramin ratsa ta yayi ba shiru yayi taji lema na sauka a fuskanta tana dagowa taga kuka yake “sai taji wani irin rauni da tashin hankali at same time “ bata son ganin wani na kuka balle shi wanda a yanzu duk duniya bata dakowa bayan shi ahankali tasaka gefen veil dinta tana goge masa hawayan sa itama kaman zatayi kuka batasan dalilin kukansa ba amma har cikin ranta taji yanzu bata son rabuwa dashi bata taba zama so free tayi magana dawani a rayuwanta ba kaman shi bayan oum rufaidarh babu wanda yasan wani abu da yashafeta sai shi “yasan dariyanta yasan kukanta yasan jikinta yasan adadin cin abincin ta yasan adadin shan ruwanta yasan adadin kwananki mp dinta alluran dayake mata har yafi na dr khaleel ma bata taba jin ta damu wani a rayuwarta ba kaman shi hakanan kawai she cares about him “ganin duk tazama so disturb da maganganun sa da kuma hawayan sa yasa shi yin murmushi yajawo ta jikinsa tayi lamo shima lamo din yayi kowa na sauraron bugun zuciyar dayan “,Dr ibrahim yace kinga muje dare nayi hibba tace tau kar mu katse musu soyayyya kuma, dr ibrahim yace rabu dasu sun karasa a gida “ tura kofan yayi aydarh tayi kokarin tashi daga jikin malik amma yaki bata dama ahankali malik ya daga idonsa yana kallon hibba da dr ibrahim kafin yace mu wuce right?dr ibrahim yayi murmushi yace ehhh sai a karasa soyayyan a gida kama hannunta yayi yasata a jikinsa sosai har kofan gidan dr ibrahim yakawo su kafin suyi sallama “kofan part din ya bude suka shiga fitan su kaman wani wutan soyayyan Aydarh aka kara masa ita kuma wani irin tausayin sa taji “duk motsin dayayi sai ta bisa da ido duk yana lura da ita “lokacin da ta fito daga wanka baya bedroom din vaseline din tashafa sama sama kafin tasaka wata gown marar nauyi tashafa perfume sama sama hula tasaka kafin ta kwanta kan gadon tana rufe har kanta da duvet “ ahankali yaturo kofan dakin yashigo kashe hasken yayi kafin walking very slow yakarasa kan katifan kusa da ita yakwanta kafin yajawo ta jikinsa yasauke wani ajiyan zuciya “itama lamo tayi a jikinsa tana jin wani irin nutsuwa duk lokacin datake jikinsa ko da kau tana jin tsoro sai taji kaman she is safe “ shiru shiru tana jiran taji ko zaiyi mata wani abu sai kuma yaji shiru,har bacci ya dauke ta shima baccin ya daukesa zuciyarsa na tayi mata azalzala dafin sonta na mamaye masa zuciya. Yace ko zaki je gidan dr ibrahim din?dasauri ta gyada masa kai yace tau je ki shirya ina jiranki kan carpet din yazauna itakuma tawuce bedroom din da sauri “can sai gata tafito tasaka doguwan riga tayafa veil akanta yama kasa dauke ido a kanta wallahi shidai sai kallonta,yamike yace go back and put on your hijab cuddle bug langwabar da kai tayi kaman zatayi kuka tace pleaseeeeeeeeeee muje ahaka lumshe ido yayi yana girgiza kai yace zan tafi nabarki fa “turo baki tayi kafin ta juya tasaka hijab din hadda nikkab ma ta dauko gani yayi ma Wallahi tafi yin kyau da hijabin “batace komai ta mika masa nikkab din tana turo baki murmushi yayi aranshi yace na tabo rigima fa nikkab din ya daura mata kafin yayi kissing goshinta yakama hannunta “suka fita rufe kofan yayi kafin suka fita bakin kofan gidan zasu samu keke “wani irin bacce ranta yayi ganin Ramlah she forgets when last da ta ganta kawai hannu malik kawai takama sukayi gaba kafin ma Ramlah takaraso “ganin tajasa yasa sa dinga kallonta har sukayi nisa kafin yace naga dai acan muke samun keke yau ko dai ance miki babu keke a can?aydarh ta hade rai duk da a cikin nikkab ne sai daya lura kafin tace ai wannan yarinya nasan data karaso sai tayi maka magana nikuma bana son Allah, malik ya dinga rike dariyar sa amma sai data fito kafin yace kinga yi hakuri nifa babu ruwana da ita ke kadai ce kanwata kawai kinji?ta dinga kallonsa kafin dai takasa hakura tace kuma ni kadai ce matarka “baki bude yake kallonta shi mamakin kishinta yake ya lura akan kishi zata iya komai, murmushi yayi ransa yace Allah nagode maka zanyi amfani da wannan hanyar ganin yanata murmushi tace the smile is for? Ya girgiza kai yace no finest batace komai ba har suka samu keke “malik yafada masa inda zasuje suka shiga “yakalleta yace ke da wakike kama? Oum ko abba?tawara ido tace both of them yayi murmushi yace bangane ba kaman ya both of them fa? Tace to ni ai bansan ma da wanda nake kama ba “yace nidai da abby na nake kama tace ai kasa kallonsa nayi to bazan ce ga kaman sa ba yayi murmushi kafin ya riko hannunta yasa ana shi yacigaba da kallon titi “can tadago tace ehen aiki wani kala sir?yace as a medical doctor tace congratulations sir all your hard work has finally paid off am so excited for you! Ya jinjina kansa yace thank you my priority “tayi murmushi tana dage nikkab tace did you just said am your priority?ya girgiza kansa yace sure batace komai ta maida nikkab dinta tana murmushi, kofan gidan su dr ibrahim din aka ajiye su yabiya mai keken kudinsa “ suka wuce cikin zauran gidan suka ci karo da rabiah “ai yau ko damar gaishe da malik aydarh bata ,bata taja hannunsa suka wuce sai da suka shiga bangaran iya suka gaisa tayi masa murna kafin suka wuce bangaran dr ibrahim din “hibba ba karamin murna tayi ba ganin aydarh batayi tunanin tare zasu zo ba dayake dr ibrahim din ma already yashirya malik yake jira suje duba plot din ko zama basu yi dr ibrahim da malik suka wuce addua hibba tayi musu har sun fita kafin malik yadawo yarada ma aydarh yace karki ga bana nan ki kince bazaki ci abincin ba kinjini? Ta gyada masa kai tana murmushi sai kuma yace be a good girl “yayi mata waving hannu ita dai hibba sai kallonsu take “yana fita hibba tace ohni auntie aydarh wannan tsaban so har ina?aydarh tace kai auntie tafada tana cire nikkab dinta hibba ta dinga kallonta tace Wallahi auntie aydarh da sirrin dakike boye mun kan wannan glow din naki kodai wani lotion kike amfani dashi ko kuma yallabai yayi ajiya “Aydarh tayi dariya tace ba wata fa ajiyan dayayi auntie hibba yace bama yanzu ba nikuma I support my husband “hibba ta rike bacci tace ahh yayi masoya watau har yanzu ba a gama cin amarcin ba kenan tau Allah dai yasa adawo daga Washington ba a zo manah da triplets ba “Aydarh dai tayi dariya duk da bata fahimce maganar hibba ba tace “yace am still a baby fa tafada tana rufe ido hibba tace kid ai ce shi zai fara shanye milk din kafin babies din aydarh tayi saurin rufe fuskan ta da hijab tana dariya “kafin tace auntie kenan a da fa nafi haka Hibba tace wai lokacin da kina budurwa? Aydarh ta gyada kai tace wai shi yallabai soyayya kuke ko haka kawai aka hada ku “Aydarh tayi shiru bata son fada mata abunda yafaru gani take wannan sirrinsu ne “can tace shine fa yace yana sona kawai akayi manah aure Hibba tace Wallahi yayi daidai Allah yakara bada zaman lafiya yakawo cutest masu kama daku aydarh tayi kasa da kanta “Hibba tace kwana biyun nan daurewa kawai nake amma sai na dinga tashin zuciya shima ya lura kawai dai sai nace masa ba komai, aydarh tace eyyerh auntie ko fever ne?ki fada masa sai yayi miki test ba “Hibba ta girgiza kai tace kema dai auntie aydarh ina tunanin kawai har nayi gamo “ Aydarh tayi shiru tace like?don bata fahimta bah ibba tace ina jin kaman inda ciki ne. Aydarh tace congratulations auntie Allah yasauke ki lapia “Hibba tayi murmushi tace Ameen Ameen aydarh banda tabbaci sai dai anyi test din aydarh tace to auntie idan yadawo sai ki gaya masa ayi test din,Hibba tace in sha Allah ya islamiyan?aydarh tace Alhamdulilah muna ta fama fa exams zamu fara next week “hibba tace Allah yataimaka kila ma daga wannan week din bazaki sake zuwa ba idan kun tafi aydarh tace ana karatu Sosai amma kin sami auntie?hibba ta girgiza kai aydarh tace classmates din nawa sai ahankula kullun komai nasu a fade komai na gidansu sai sunyi sharing a islamiya kuma which is not good at all “hibba ta jinjina kai tace kinsan wasu matan kaman basu da hankali ko mi ma zance “ace baki da sirri komai na gidan ki sai kin gayawa kowa sai kowa yasani “ aydarh tace shine fa auntie “Hibba tace Allah yasa su gane aydarh
Chapter 81 · 0% Book details