← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 197

Sashe 73

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mugun mace yagyara boturin shirt dinsa yafito pillow walking very majestic fuskan nan babu alaman rahama ko wasa yayi wani irin ja alaman ranshi a bace yake, dr hafsa na ganin yafito,tamike da sauri tace eyyerh yallabai ai bansan kana gida ba inna ce ta matsa Wallahi sai nakawo maka kwado,bai ce komai bay ace sannu dr yafada kawai yana fita daga parlor baki daya bata taba ganin mood dinsa haka ba,Allah yasa dai lafiya ko wani abu ya hadasa da aydarh? Inalilahi waina illahil rajiun dr hafsa ta dinga maimaitawa domin ganin sa a yanayi haka kawai sai yasata fitsari tsaban tsoro inga wanda yayi mashi laifin , ta kasa nutsuwa jira take kawai aydarh tafito taga awani hali take,domin bazata iya shiga bedroom dinsu,shiru shiru kusan 10mins takasa zaune takasa tsaye duk ta rude gashi shiru aydarh bata fito bak o motsinta ma bata ji,dasauri ta nufi bedroom din tasake knocking da karfi kafin tace bude aydarh auntie hafsa bude ki fito,ai aydarh najin murya dr hafsa dawani irin speed har yanzu jikinta kyamar yake undie ta dake nan kasa kawai ta iya sakawa kafin ta jawo hijab dinta har kasa a wardrobe tasaka,har zata fita sai kuma tadawo tasaka bra da asalin abayan dake jikinta,dasuka zo kanon saboda dr hafsa zata bi gobe first abunda zatayi shine tasa ta kaita tasha ta koma adamawa domin tunda take Allah bai taba daura mata tsoron wata hallita irin malik ba a yau sai taji wani irin tsoron sa yashige ta ,abayan tasa ta maida hijab din ta bude ta fito dr hafsa nan tsaye bakin kofan tana jiran fitowanta ai tana ganin dr hafsa,tawani irin fashe da kuka ta fada jikinta,dasauri dr hafsa ta rike ta rungumeta,a rude take tambayar ta miya faru, hankalin ta yatashi sosai ganin bata da niyyar cewa mata komai sai kuka kawai datake kaman ranta zai fita yasa dr hafsa kamata suka zauna kan carpet ta ruda kanta a shoulder dr hafsa din ta cigaba da kuka,dr hafsa na patting bayanta tana tofa mata addua tana lallashinta har tasamu ta tsagaita da kukan,kafin dr hafsa tace aydarh kin daga mun hankali tunda naga yanayin yallabai hankalina bakaramin tashi yayi kin fito kina mun kuka kuma ina tambayarki miya faru kin kiyi mun magana sai kuka kike miya hadu ku dashi mi kikayi masa? Kinga kau yarda ranshi ke bace kuwa aydarh?kinsan mijinki nada irin wannan bakar zuciyar kuma kikeyi masa laifi aydarh? Aydarh da har yanzu kuka take tace Wallahi auntie banyi masa komai ba magana kawai na………sai kuma tayi shiru tana sake dasa sabon kuka “ dr hafsa tayi shiru tana kallonta tace Aydarh ya isa kiyi hakuri basai kin fada mun abunda ke tsakaninki da mijinki bak o abunda yayi causing fadan daman is normal thing fada tsakanin miji da mata ansaba,amma ba kowane lokaci yake da dadi ba,aydarh tace auntie dan girman Allah mu tafi gidan inna na kwana acan, dasafe ki kaini tasha dr hafsa tace tasha kuma aydarh kije ina?aydarh tasake fashewa da kuka tace adamawa zan koma auntie “dr hafsa tace shi yallaban yace ki tafi?ta girgiza kai,dr hafsa ta sauke ajiyan zuciya ta girgiza kai tace babu inda zaki Aydarh baki da inda yafiye maki gidan mijinki duk duniya yanzu baki da kowa sai shi dan haka dole kiyi hakuri Komai yafaru tsakaninku bai kamata kiyi tunanin tafiya ba, yanzu kiyi hakuri bara nakira shi,aydarh ta girgiza kai tace karki kira auntie dan Allah karki kirasa,dr hafsa tace dole na kirasa,nabashi hakuri bazan iya barinku ahaka ba, dr hafsa tayi dialing number malik sai data kira kusan sau hudu cikon na biyar din har ya kusa tsinkewa ya dauka,sallama tayi ya amsa mata can ciki,kafin ahankali tace yallabai dan Allah kayi hakuri ban so nashiga abunda bai shafe nib a amma dole ne yanda na dauke ku kaman familyn na, malik yayi shiru yana sauraron dr hafsa bai ce komai ba,tace kayi hakuri yallabai mata rauni ned amu komai yafaru bai kamata ayi fushi har haka ba,kuma kasani nasani har yanzu akwai yarinta tattare da yarinyar nan, ba komai idan tayi zaa maida kai ba,amana ce wurinka yallabai ko bakayi don ita ba ,sai kayi kodan iyayanku,bata da kowa a fadin kanon nan sai kai,kaima haka yallabai,kayi hakuri ka dawo matarka ce ku daidaita tsakaninku dan Allah,malik yayi shiru bai ce komai ba amma har ga Allah maganan “ dr hafsa tashige sa kashe wayan yayi yasa a aljihunsa yacigaba da tilla dutsin hannunsa a wani ruwa da yataru,tun yana yaro indai ranshi a bace yake daman haka yakeyi, dr hafsa kalli aydarh datayi shiru tayi lamo a bango sai sauke ajiyan zuciya take,tace kiyi hakuri kinji aydarh ki tashi ki wanke fuskan ki idan yadawo ki basa hakuri kinji ko ?aydarh ta gyada kai tana sake share hawayen dasuka zubo mata yanzu,dr hafsa tace daga yau kar ku sake samun sabani da mijinki k ice zaki tafi gida kinji ni koh?aydarh da muryanta ke rawa tace erh dr hafsa tayi murmushi tace good gurl ki wanke fuskanki kije ki kwanta idan yadawo sai ki bashi hakuri kuce kwadon tare kinji aydarh?aydarh ta gyada kai kafin tace thank you auntie,dr hafsa babu komai aydarh a cigaba da hakuri please,sallama sukayi kafin dr hafsa tawuce Aydarh kuma ta wuce bedroom kaman yanda dr hafsa tafada haka tayi, sai da tashiga toilet tasa soap ta wanke fuskan ta tass tasa karamin towel ta goge kafin ta dawo bedroom din ta dinga bin dakin da kallo, yanda kayan ke pieces duk ya barka,bubu gown din daya dire har kasa ta dauka da bra din sai pant tasaka a wardrobe din datake saka kayan dirty, kafin ta gyara bedsheet din ta kwanta tayi shige jikin pillow as if her life depends on the pillow,hawaye na bin ta gefen idonta ahaka har bacci yayi nasaran dauke ta sai ajiyan zuciya take alaman tayi kuka har ta gaji. Sai wajan nine yashigo ahankali yasa key ya rufe kofan part din kafin walking very slow yashiga toilet din nan parlor, ruwa yasakan ma jikinsa kusan 15mins kafin yafito kitchen shiga ya dinga bin kitchen din da kallo da warmer din,yabude yana kallon abincin yadebe sa haka yake bata sake tabawa ba, maida kulan yayi ya rufe “ yafito ya zauna nan parlor kan carpet idonshi yakai kan samiran da dr hafsa tace inna tabata takawo masa budewa yayi yaga zogale ne yasha kayan hadi har yagaji, ahankali yarufe ya cigaba da zama anan amma Wallahi hankalinsa duk yana duk bayan seconds sai yaji tunaninta a rai yana son halin da take ciki yasan ko abinci bata ci ba ga yarda tayi kuka yau dakyar idan asthma bai taso ba,yayi shiru tunaninta dai yakasa bakarin rashin gathering courage dinsa kawai yamike walking very majestic yanufi bedroom din kusan 1min da tsayuwan shi wurin amma yakasa tura kofan yashiga can dai ya sauke ajiyan zuciya kawai yabude kofan ta kashe switch din babu haske ko kadan wayansa ya kunna duk da akwai nepa amma bai kunna glob ba, yadinga kallonta ko dauke ido babu “ yarda ta rufe har kanta da duvet tayi lamo yasan ba bacci take ba ,wani irin tausan ta yaji kaman mi har cikin zuciyan sa, sai yaji abunda yayi bai kyauta ba amma for once yana son ta dinga jin tsoron ko shakkan ko dashi dayane a rayuwanta ahankali yake tafiya towards har ya isa kusa da ita yazauna hannu yasa ya janye duvet din “tayi saurin tashi tana gyara hijab din, ya dinga kallonta tayi saurin yin kasa da kanta “muryar ta har rawa take dan wani irin masifan tsoron shi taji “murya very sweet and calm kaman zatayi kuka kuma da alaman tsoro tace sannu da zuwa “bara na kawo maka abincin wannan yayi sanyi,yanda tayi maganan sai yaji kaman zaiyi mata kuka yasan duk ta tsorata shi domin jikinta har rawa yake while talking to him,ta mike tana kokarin dauke plate din pasta da yazubo musu dazu dana ruwan baice mata Komai ba har ta kwashe “tafice ya bita da kallo kaman idonshi zai fadu lumshe ido yayi yana saukan da ajiyan zuciya kafin ahankali ya mayar da suman shi baya yakwantar da kanshi kan pillow din data tashi yana shaqan scent dinta, kitchen din tashiga har yanzu gabanta na faduwa kaman irin wanda ke palpitation sake warming taliyan tayi kafin ta zuba a plate ta dauki fork ta daura sama sai wani plate din ta dauko ta daura ruwa akai, har tafito parlor idonta yasaukan kan kwadon da dr hafsa ta kawo masa ta dauke ido gently take tafiya kaman irin wacce ke counting steps dinta tashiga, murya very calm mai kwantar da hankali tayi sallama ya amsa mata ta ajiye kayan hannunta Still taki yarda ta kallesa, tajuya zata fita,yace ina zakije Still idonshi a rufe “ahankali tana fidgeting fingers dinta tace zan kawo zogalan ne tafada with due respect, yayi shiru ita juya ta fita few seconds ta dawo hannunta dauke da samiran sai normal spoon ta ajiye a gabansa kafin ta zagaya ta zauna dayan side din can karshan katifan,zaune yatashi kafin yace kin ci abincin ne? Ta girgiza kai kafin ahankali tace ah’ah nakoshi baice komai ba ya dauki plate din ya koma inda take a ajiye,kafin yatashi yafita ta bi bayansa da kallo kitchen ya shiga ya dauko wani fork din yadawo,ya mika mata fork din hannunta na shaking ta karba, bai ce komai ba yafara cin pasta ganin haka itama sai ta sa fork din ba tawani ci dayawa ba ta ajiye cokalin, baice mata komai baduk da yalura,ya cigaba da cin abincin har yakarasa kafin ya jawo samiran shima bawani dayawa taci ba,ya mika mata ruwa yarda bai kalleta ba itama bata kallesa ba sai hannu kawai data sa ta karba ya lura duk a tsorace take dashi,yanda takeyi din yasa shi yin murmushi iya lips yana cije lip dinsa na kasa, yamike ya dauki plates din ya fidda yana fita ta mike itama ta shiga toilet pad ta chanza kafin tayi brush tafito, ganin bai shigo dakin sai taji hankalinta ya kwanta har wani ajiyan zuciya ta sauke Still jikinta da hijab bata cire ba,ta kwanta ahaka tarufe har
Chapter 73 · 0% Book details