Sashe 175
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tayi shiru tana sauraron daga rufaidarh har aydarh ma mamaki suke bata rufaidarh tace tsaya manah baby Abdoolmalik din yamiki wani abu fada ya hada ku dashi wai minene ke Dan ubanki bazakiyi magana ba kin samu agaba kina kuka “ oum tace shine aie still tana kukan tace nidai dan Allah mom zan bisa tare zamu koma “rufaidarh tasaki baki tana kallon aydarh likewise oum sai kallon ikon Allah suke rufaidarh taga dai kukan ba mai karewa bane tace wai wanene zaki bi ita dai oum tun farkon fara maganar aydarh tafahimce chanza “ aydarh tace shi zan bisa billahi mom akwai silly doctor dake masa magana acan wallahi kula sa zata dinga yi idan taga ina nan nidai dan Allah zani bisa wallahi oum kasa rikewa sai data dukar da kanta tayi dariya rufaidarh kam kwashewa tayi da daria aydarh ta tsaya da kukanta tana kallon rufaidarh dake mata dariya to what is funny anan kuma da duk zasuyi mata dariya rufaidarh tace yanzu fisabillahi shine abun damuwa yanzu idan kikace zaki bi mijinki wa zaiyi stopping dinki baby? Aydarh dai tayi shiru kanta akasa rufaidarh tace tau wanene zaya hanaki binsa? Aydarh tayi shiru kafin murya can kasa tace ummi rufaidarh tace kinga daina kuka zanyi magana da ummin kinga ita ummi aie batasan yanada approaches a Washington ba gaskia ah ina dalili kam ahana mata bin mijinta har wata tara alhalin kuma akwai matan dake son sa a kasar “ aydarh tayi shiru oum tamike tace tau Allah yashirya manah tafice tabar musu dakin “rufaidarh tace ki kwantar da hankalinki babu wanda zaya hanaki binsa in sha Allah goben atare zaku tafi kinga yau duk zamu bi flight to adamawa su halime ma na abuja zasu bi su koma school daga ita sai dangin ta na nasarawa zaa bari suma gobe zasu juya aydarh tace thank you mom ajikinta rufaidarh tasata tacigaba da Patting bayanta haka aka cigaba da suna har lokacin tafiyansu yayi sam su iya sun so sai gobe zasu tafi ummi tace aaaa ayi hakuri dai su koma yau din hibba tarungume aydarh daki suka tafi sukayi proper bankwana tabata shawara in brief yanda zata cigaba da kula da kanta “ Babu yanda ummi ta iya tanaji tana gani atare da ita ma aka raka su har airport kasancewan flight din ten zasu bi ummi sai bankawa malik harara take shidai sai sinsinar da kai kasa yakeyi” aydarh kam takasa hada ido da ummi ko datayi ma ummi sallama kasa hada ido tayi da ummi “babu inda hankalin ummi ya kwanta sai tunuwa datayi nan da one week zasu hadu a makka aie “ oum dai sai data matsa suka shirya da rufaidarh sukaje asibiti test din farko na ciki daakayi aka ga positive zo kuka murna wajan oum kaman zata goya rufaidarh har wani rike mata hannu take tana kamata take tafara sharing masu ummi labarin “bari tayi su aydarh su sauka takira tafada mata wannan good news din take dr usama yama rufaidarh kyautar 200m dawani babban gidan gona dayake dashi a kano babu abunda bashi dashi na gidan gona a gidan gonan “ ita rufaidarh ma kasa cewa komai tayi kwalla duk ya cika mata ido ganin yanda dr usama da oum keyi sai tama kasa yin komai “ kusan 30 mins tana rungume jikinsa wani special kauna da tarairaya special one daga wurin dr usama yau har tausayi ma yafara bata he really loves kids oh wow!tafiya umrah ma cewa yayi bazatayi basai bayan tahaihu babu yarda ta iya haka tahada suka koma. Kaman koyaushe yauma mr joe ne yadauko su daga airport duk ta galabaita ko motsi tay isai yayi mata sannu “suna shigowa gidan a parlor yazauna shi kuma yawuce da boxes dinsu bedroom zanin gadon yafara cirewa yasaka a laundry basket kafin yadauko wani white clean bedsheet dayama gadon kyau ya shimfida toilet din yashiga as usually tass tass dashi gawanin sha’awa detergents yasaka yawanke bayin fess yafito still tana kwance akan three sitter tayi lamo so yake yafara gyara bedroom din tasamu tayi wanka ko ta kwanta ta huta acan binsa tayi da kallo har yashiga kitchen yafito da broom da parker dakuma mopper bucket yawuce bedroom din tass yagyara koi na yasaka freshener kafin yadaidaita room heater yashiga toilet din yatara mata ruwan zafi a bathtub dawowa bedroom din yayi yaciro mata da kayan wanka daga box dinta yakoma toilet din yakai parlor yadawo gently yakaraso gabanta yasa hannu yadafa goshin ta jin jikinta dazafi amma bawani sosai ba murya can kasa yace sannu tagyada masa kai yace tashi muje sai kiyi wanka ki huta ta gyada masa kai kafin tafara kokarin mikewa kallonta yake cike daso kaman ya hadiye ta haka yake ji ganin kaman tafiyan wahala zaya bata yasashi rankwafawa yasa hannu yadauke ta kaman wata yar baby bude baki tayi tana kallonsa sai kuma tayi murmushi tana boye fuskanta a kirjin shi shima murmushi yayi yana girgiza kai sai da ya direta kan gado kafin yabude toilet yadauko towel yazo dakanshi yatayata cire kayan jikinta shikam zaya so yaga ranar da aydarh zata daina kunyar shi har yanzu kunyarshi take baidamu ba yadaura mata towel din tashiga toilet din shikuma yawuce parlor yasan wanka na taking dinta much of time shiyasa sharp ya gyara kitchen din da har yanzu yake kaman sabo ruwa yadaura a gas kafin yadawo parlor nan ma ya gyara kitchen din yakoma yajuye ruwan a cup bude kitchen cabinet din yayi dake nan cike da kayan shayi kaca kaca yafito da oat sai madara da sugar awani glass bowl yazuba oat din yasaka madara dayawa sai sugar kadan yazuba ruwan zafin yahada mata oat din kafin yarufe yafito bedroom din yawuce yana shiga yaganta kan gado har tashafa cream tayi parking gashin ta tamayar da towel din daidai kugun ta tana hooking hook din bra dinta bin bayanta yayi da kallo black lace foam din bra din ta zauna daram a jikinta gawani cremy cremy da fatan bayanta keyi yanda take sakawa kaman irin tagaji ko yana mata wahala karasawa yayi yadaura hannunsa anata tasan sh isai tasauke ajiyan zuciya kaman kwai haka yakarasa saka mata bra din tajuyo kanta akasa tace thank you yayi murmushi yace Anytime my girl taja long hancinsa tace you should go and refresh kaima ka gaji yace Alright kisaka kaya na miki making oat ki fara sha I have ordered food tagyada masa kai yajuya yashiga “wani pencil jeans ne tasaka irin na turkish yamata kyau sosai bana wasa ba dark blue ne zo kaga inda jeans ke zama zo kaga inda jeans ke kyau tabarakallah kaman da gangan take tafiya kuma normal tafiyanta take ass dinta nawani shaking kaman tewerking wani black cotton long sleeves t-shirt tasaka yatsaya daidai waist dinta balm kawai tashafa lips dinta kafin ta goga ma bayan kunnanta da wuyanta oil perfume ta dauki wayanta tafita kitchen tashiga with cute smile on her face Allah sarki mijinta yagyara ko’ina wallahi she loves Abdoolmalik beyond imagination tana son sir ba son wasa bai dan akace ya kula wata zuciyarta zata iya bugawa kai ko wata takama yana kallo sai Bp dinta yahau spoon tadaura kan murfin bowl din tadauka tafito nan parlor zafin yayi daidai daidai switching on din t.v tayi duk da kallo is not her type bata damu dashi ba amma anan dole ta koya yanda take shan oat din kaman bata so nan kau bakaramin dadi yamata a baki ba “ shima daya fito wanka blue jallabiya kawai yasaka bayan yashafa Vaseline yayi combing hair dinsa perfume yasaka kafin yabude box dinsa yadauki socks da jacket haka nan jikinsa yabasa bata saka socks ba balle jacket yasan halinta sarai bude mata box din yayi yabi jackets din da kallo ganin duk suna nan yasa hannu yadaukar mata kalan na jikinsa kafin yadauki socks yafice har yanzu tana shan oat kasancewa kadan kadan take sha kallonta yayi for few seconds sai ya matsa yazauna kusa da ita yace ashe zaki saka?tawara ido tace mine? Yanuna mata jeans din jikinta ta sinnar da kai tayi murmushi tace uhm yace nayi tunanin kunya fa zakiji ki ki sakawa ta girgiza kai yace kuma da kaina nayi ordering dinsa aka saka “ta kallesa sai ta ajiye cup din hannunta ta gyara zaman ta da kyau tace ordering a ina bangane kayi ordering ba “wurin mace a ina ma kagani wai?tau fa hala yajawo wa kansa wajan shegen surutun sa “ yace tsaya fa kiji nagani ne ana posting kuma namiji mane ke siyarwa a abuja ma yake ta train yasaka mun naje na karba “ shine nake fadawa aysha is hardly ma kisaka datace nabata kwara daya nace mata aaaaa “tasauke ajiyan zuciya tana masa wani kallo kafin ta tura maki tace miyasa bazan saka ba ‘yace nazata ma zaki ce kunya kikeji kuma bayan babu abun kunya ko ballons din daake hiding in side shirt additional with big bra nagani booby girl kawai tarufe fuskan ta tace nooo please yace you didn’t want me to be naught?tagyada kai yace kema ki daina wannan kunya tace ni aie bana wani kunya yace is normal kiji kunyan kowa but except me! Tace bana jin wani kunyanka aie yace I can see shine idan zan miki wani abu zaki dinga zara ido right tace nadaina baice komai ba saboda karan door bell dayayi ringing “ tashi yayi yabude daman yayi tunanin delivery guy din restaurant din dayayi ordering abinci ne karban littafin yayi ‘yayi signing kafin yakarbi ledan yakoma ciki kitchen yashiga ya juye abinci da light food ne a plate kafin yasaka spoon yadawo shi da kansa yayi feeding dinsu suna cin rabi tace ya isa haka kyaleta yayi ganin tasha oat yatashi yadauko ledan drugs dinta sai da yafara hada alluran yayi mata da kyar da kuka dakomai yana lallashinta kafin yabata drugs din haka suka wuni duk motsin datayi yana lura wallahi he gives her his full attention and care yanda yake mata kaman jaririya watau idan akace malik can kill him self because of aydarh you all should just agreed itama munafukar tana sonshi said ai soyayyan miskilancin nan ne soyayyan aji wanda yakamata mata su