Sashe 184
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wasiyya yana gargarar mutuwar nan inalilahi waina illahil rajiun “hannu tasa tadago sa da kyar tadaura kansa a cinyarta sai faman shafa fuskan shi take kwalla yakawo idonta “yana sane yakyaleta yayi niyyar yatashi amma yakiya duk yasakar mata jiki “tadauki kansa tayi placing a boobs dinsa wani aminci da sallama yamasa diran mikiya wani kalan aljannar dadi kamshi yadakar masa hanci “har sanyi yaji a zuciyarsa yana jin kansa in that very place dayake so kuma yake gani a jikinta wanda sam yamanta ma akwai shi ajikin sauran matan dake this earth “ muryan ta narawa tace kamun magana doctor katashi muje asibiti dan Allah ina key dinka nayi driving sai mutafi dan Allah kayi hakuri yayah mutafi wani nishi yayi daya bata tsoro cikin irin sick voice dinnan da har mutun yakai kasa kaman wanda yake a ICU yace you abort the babies?dawani kalan speed ta girgiza kai yanda takeyi sai yabaka tausayi tace wallahi billahi ban zubar ba suna nan ban zubar ma ba wallahi suna nan gasunan yayah tasa hannun shi kan cikinta”har kwalla yakawo idonta yace kiyi hakuri ki yafe mun in sha Allah bazan sake ba ina tunanin mutuwa zanyi a yau dasauri tagirgiza masa kai tace dan Allah katashi mutafi asibiti wallahi ni na hakura na yafe maka nima ka yafemun katashi mutafi asibiti daganan muwuce gida Dan Allah babe “saura kadan yarage yayi tsallan dadi amma yadake yayi shiru “ Ummi tace wallahi yanzu nafita naje backyards naduba nasaka amun shanyar daudawa nadawo kenan naga bata nan mariam tace tau wacce kike neman kaman naga sun fita tareda mijinta idan kuma basu fita ba tau gaskiya tana flat dinsa wallahi tana ma can don nagansu a tare ummi tasaki baki tana kallon mariam kafin tahau buga salati “tace inalilahi waina illahil rajiun yanzu ni zasu dauka mutuniyar banza kenan? Tau aie shknn daman shiga tsakanin miji da mata sai Allah amma wai ni gani nayi yasan baida wayo da zai koro mun ita da asuba amma kinji su wai sun fita ma tau bazasu daukeni babbar banza ba da hajjaju ko inna zan hada su mariam tace kidai rufa asiri karki jaza masu surutu kijazawa kanki keda oum dan duk kanku zai kare “ ummi tace hmmm tau aie shknn duk da haka bata binsa yau indai basu riga da sun tafi ba “mariam tayi murmushi aranta tace bara na masa message yadau matarsa suyi tafiyan su wallahi “tajuya tafita ummi taduka ta kwashe bowl din pepper chicken dinta tayi gaba “. Aydarh sai faman shafa fuskar shi take duk yanda zatayi tayi yayi magana ko yatashi su tafi asibiti kin tashi yayi balle yayi maganar “duk sai dayabari yaga hankalinta ta yatashi yamike zaune bude baki tayi tana kallonsa yayi murmushi yana kama hannunta yasauke wani uban ajiyan zuciya “ita dai sai kallonsa take ko kiftawa babu “ goshinsu yahade wajan daya cikin wani kalan masipapan cool voice kaman mai shirin fashewa da kuka muryan very calm and soft as usually dai yanda yake magana da ita long pointed hancin su yahade waje daya tana jin yanda zuciyarsa kew ani bugawa “gently yasa hannu yazagayo waist dinta har sai da tadan rufe ido kadan “kaii so masifa nee ji fa tayi duk wani fushi da haushinsa take ji babu saura ayanzu shima duk maganar data gasa masa ya ma manta shifa duk laifin indai tsakanin su ne ita dashi bai iya yin fushi da ita Ko alqurani aka basa zai dafa ya rantse this gurl witch his soul shi fa bai taban jin idan babu wani abu his life will ends ba sai kanta yanata wani irin so da baki bazai fada ba “yana da passion din waka yana son waka amma bai taba tunanin at this his age at this his status at this field zai rubuta waka yashiga studio yayi bas ai yanzu da sonta yamishi mugun dauri “he wants to hugs her and tell her sorry yana son ya bata hakuri ya lallashi matarsa adazun nan ita ke kuka amma shi yakejin zuciyarsa na zafi yeah of course she didn’t lie shi kansa yana dayawa yana tauye ta buh billahi bai san miyasa ba shi kawai so yake kowa ma hadda ita kanta tasan she is his property kayansa ce ita duk wani abu dayake yanayi ne saboda kowa yasan matarsa ce duniya da lahira halak malak yahanata schooling don bayasan tana fita tana da fizga da daukar Hankalin da ba maza ba har mata sai sunji ta shigan musu rai tana kwarjini da farinjini da kowa zai so take tana da kyau mai daukar hankali wannan kishin ke taruwa yamasa yawa shi ke saka yaji duk duniya bazai iya bari taje wuri batare dashi ba “aydarh is his world aydarh is his life aydarh is the only thing he means billahi!!aydarh be his priority “ tausan ta da sonta har bai san iya adadin yawansu ba a ransa “shidai yasan a jinin jikinsa yake jin yarinyar nan “kusan five mins suna ahaka batace masa komai ba shima yayi shiru sake kama mata waist yayi da hannu daya hannu daya kuma yacire mata hijab din “ tana jinsa batayi koda motsi ba balle ta janye jikinta ko ta hanasa “ yace “my apologies can’t erase the pain but my actions moving forward will show you how deeply sorry am I,evey moment without you feels like an eternity of regret pina cola!please forgive me and let me holds you again am critical sorry wife I’m so sorry for what I’ve caused you “you are the first,second third and the fourth aydarh “there’s no other girl in this duniya that will occupy your space in my heart “kin riga kin sace zuciyana you own my heart mamana kece kawai matana in sha Allah “aydarh your beauty is enough mamana your structure finished my whole life “mamana you are suchs a jewel you are morethan they thinks ina sonki bana wasa ba mai sunan mamana ina sonki Sosai autarn ummi da abby autan oum da abba kanwar Abdoolmalik da aysha da halime da yah mariam yafada yana wani cute smile batayi niyyar smile ba “ sai data dauke kai tayi murmushi kadan “yasauko daga kan gado yayi kneeling kasa tayi saurin yin kasa da kai yahade hannun sa yace idan na rantse miki zaki yarda tagyada masa kai ahankali “har kwalla yakawo idonsa yace kina tunanin akwai wata wacce zan iya hada matsayin ta danaki mamana? Kin zauna dani lokacin da bani dashi ki zauna dani lokacin da sai na fita nayi aiki nasamu manah abunda zamu ci “naje nayi aikin karfi kin wanke kayan kin girka mun abinci kin gyara mun wurin kwana kin mun biyayya a gaban kowa matsayin mijinki “ kin taimaka mun kin shiga damuwa lokacin da ina halin ciwo “an aura mun ke a bisa mafi kaskancin sadaki baki taba daga baki kinyi magana ba kan yarda babu abunda namiki na aure “ASSEIYERH Allah ya kaddara kece sillar arziki aurena dake alkhairi kin mun rana duk duniya babu macan dazata sadaukar da farincikin ta alhalin tanada hanyar samun shi tazauna a bakinciki idan ana lissafs yaran dake da gata a duniya baki daya zaki shiga jeri amma ahaka kika zauna dani a dakin da babu komai sai katifa “ parlor da babu komai sai carpet kinyi rayuwar da ina matsayin mijinki kaya kala uku ne kawai dake”baki taba mun gori bak o da kina kallona da abun baki nuna mun ba “kanta nakasa banda hawaye babu abunda ke fita a idonta “malik yace koni ne butulu ASSEIYERH bazan taba saka miki da wannan alkhairin dakika mun ba a rayuwa da kishi “you are just 22 duk wannan abubuwan damukayi facing yayi miki yawa da ki dauka amma ahaka kika amince kika dauka “ I love you to the moon and back jolly!Kokarin zama dani dakikeyi aydarh ni kaina nasan ina takura miki kinyi kankanta da daukar kaf bukatana amma kinyi hakuri kin dauka ba kalan hallitar mu daya ba amma ahaka babu wanda kika taba fadawa iyakar adadin nemanki danake “ yanda kike rufamun asiri ubangiji Allah yarufa naki “Allah yasaka maki da gidan aljanna Allah yabani iko da damar saka miki “ ahankali tasa hannu ta goge hawayenta ta jinjina masa kai still taki dago kanta murmushi shi yayi shima yamike tsaye yashare hawayen fuskar shi tass yana wani kalan murmushi zuciyarsa na tsalle “waige waige yafara yi a dakin kafin yabude wani kofa karami tacikin dakin yashiga sai dataji alaman yashiga kafin ta dago ido sai ga kwalla hawaye sun zuba sharrr wani kalan cigaba da kalan kofan tayi zuciyarta narawa tana wani kalan murmushi “for your husband to lists all your good deeds towards him is morethan a blessed! Ashe haka kake jin wani sanyi idan mijinka ya yabeka “ tana jin alaman bude kofan tayi saurin dauke kanta ta koma yarda take kusan five minutes yana tsaye bakin kofan kafin yafara playing guitar dake hannunsa tana jin guitar daman tasan a rina “murmushi kawai tayi tasake kasa da “ waka yafara mata a wani kalan hankali kaman zaiyi kuka gashi yayi masifan iya kada guitar “* son danake miki baida mafari ahankali bana wani sauri kin isan bana son kari kin min komai bakya gori “wakan looks like an emotional song gently ta tashi daga kan gadon tana tafiya very slowly kaman tana bin beats din wakar tana karasawa gabansa yabude mata hannun awani irin ahankali tashiga jikinsa ya ajiye guitar holding his wife very tidy Allahu akbar suka dinga exchanging breath da heart beats kaiiii so bala’I ne (shiyasa bana shiga tsakanin miji da mata “matar abokin mai yar chivita data shiga tasan abunda yafaru aie 😂maryama dai tayi shiru 🤭munga ikon Allah aie hadda ray 😂💔)kasa tsayuwan da kyau sukayi yakwantar da ita kan gadon yabita yahau samanta bai sakar mata karfi ba sosai “ ido cikin ido suke kallon juna ita kasa cigaba tayi da kallonsa tayi maza tarufe idonta tana fitar da numfashi dasauri dasauri shi yahade bakin su wuri daya yahau bata wani french kiss tana taya shi “yanda suke kissing junan su dasauri dasauri sai ka dauka ko yau da asuba basuna kwance tare ba da