← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 151 OF 197

Sashe 151

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zaune a parlor abba yayi kyau bana wasa ba sky blue din yard ne a jikinsa hadda hula yayi kyau sosai Masha Allah rufaidarh tayi sallama ahankali ta durkusa yace no wife up ta girgiza kai tace ka amsa kafin yace Alhamdulilah darh “rufaidarh tace kazo lafiya? Tace anyone of your Choice tafada kanta akasa yace no darh ai bana gane abunda kike fada tunda bakya kallona ma yayi kasa da murya yace look up takasa dagowa balle su hada idon shidai sai murmushi kawai yake yace kinyi kyau tace thank you your highness “yace oh wow nine highness?cikin wani soft voice tace you are more than highness aie ranka dade yace tau where we heading amaryan jibi?tayi wani smile tace zaka taimaka ma angona ne muje asibiti kaima zan taimaka wa amaryar ka a duba ka “yace Alright princess muta fi?ta gyada masa kai mikewa yayi ya warwari tissue yagoge hannunsa kafin yazuba a dustbin din dake nan parlor ita har mamakin sa take Wallahi har fargabar zaman su take saboda wannan tsafta nashi no bawai wani abu ba cus tsafta daga kansu ankare sunada tsafta nakin kari amma nashi yayi yawa bazata so tana bata mashi rai ba domin duk duniya babu mutunmin datake matukar masifan so irin sa bazata san dawani abu zata sakawa malik ba nan wannan abun datayi mashi abunda tasani kawai shine duk duniya babu wanda yataimaki rayuwarta bayan oum,abba sai aydarh da malik sun hadata da lifeline dinta “babu abunda ke sake birgeta dashi irin yanda voice dinshi ke fita idan yana magana kaman ba hausa yakeyi ba kaman wanda ke indiyanci ko turanci idan yana hausa turanci kaman a bakin dr usama kaman shi yakawo British a world baki daya he is real definition of perfect “tsaban illimi da zaman waje daya kama jikinsa har yakoma kaman wani bature ma amma kallo daya zakayi masa kasan bafulatanin usuli ne shi “ ahankali ya waiwayo yace banga matan son ba and banga your favorite sister ba yakamata nayi gaisuwa tace oh namanta suna can they are preparing for tomorrow muje mu yanzu dare yayi idan yaso gobe zaku gaisa in sha Allah yace ohk tau bismillah yanuna mata da hannu datayi gaba ta girgiza kai tace you first Allah shi taimake ka yayi smile yace your wish is my command sarauniya yanda yafadi sarauniyar yabata daria tayi dariya kafin yashiga gaba tana bayan sa motar da malik yakawo su da ita suka nufa yatsaya yace then bana driving a dare gashi kuma titin Nigeria zamu kira driver ne?tagirgiza kai tace no zanyi yace are you sure?tagyada masa kai yace i didn’t want you to stress yourself wife idan bazaki iya ba nakira son sai yakaimu ta shagwabe fuska tace zan iya fa Doctor yace tau shknn “ko na one minute dr usama baiyi loosing kallon rufaidarh ba baki daya kunyar sa take ji ta maida hankalinta kan driving din datakeyi kadan kadan sukayi magana wanda shine ma ke firan rabi da quarter din tafiyar amsa waya yake kuma duk da vip din dasuka zo bikin ne daga different countries “duk sun sauka adamawan malik da dr ibrahim ba karamin kokari suke ba wajan dauko mutane daga airport ‘abba ma da abby suna nasu kokarin wajan attending dinsu kasancewan duk manya sun sauka a adamawan yasa garin dauka koina maganar bikin akeyi “ wata hadaddar private hospital sukaje babba ce sosai mai kyau da tsada handbag dinta yakarba tayi kasa dakai kafin su cigaba da tafiya suna shiga reception din ga nurses nan zaune office din MD din suka nufa direct ba wai yasan su ba no kawai yana ganin su yasan wasu ne mikewa yayi tsaya with due respect yagaishe da su dr usama ya amsa kafin MD din yace have a sit please suna zama dr usama yadauki sanitizer a wurin yagoge hannunsa kafin yamikawa rufaidarh murmushi kawai tayi takarba tayi kaman yanda yaje nufin wani white clean handkerchief yafiddo daga aljihun sa yasa yazare medicated glasses dinsa yana kallon MD din kafin yayi masa bayani abunda yakawo su without spending much of time aka fara masu test din duk da asibitin specialists ne amma shi da kansa yakarba yama rufaidarh nata wajan deban jinin kaman wanda zaiyiwa dan jariri kadan yayi mata ouch din datace yasa shi saurin janyewa yana fadin sorry darh aie nagama ta gyada masa kai hadda wasu yan kwallan karya nan take aka fido result din and everything is Alright in the rest Alhamdulilah! Payment yayi in dollars ma kafin MD har wajan motar yarako su don sai yanzu yagane dr usaman sun taba haduwa wani conference a lebanon “ suna shiga motar yace ko I should driver har yanzu da zafi?murmurshi tayi tana son taji yayi hausa akwai dadi hausan shi gashi yana fadin words da hausa kaman dai wani bakatsine “tace no nace zan iya muje yace saura mi yanzu tajuyo tana tura masa baki alaman shagwaba tace kaiii yayarh har kagaji ne ya girgiza kai dasauri yace haram ni na isa nace nagaji I can spend the whole with you without getting tired!tace oh really tafada tana dariya yace hundred percent sure tace tau thank you yace anything for my darh bakin wani wajan salon tayi parking yace zan iya shiga najira ko kuma na zauna anan tayi shiru kafin tace zaka iya zama a reception yayi murmushi yace kina tsoro kar nashiga naga you didn’t have long hair right tayi masa wani kallo banda har yanzu shi ba muhararminta bane dasai tabude masa yagani amma zuwa jibi bazai maimata haka batace Allah Doctor maybe duk kasan dakake zuwa kana ganin ladys with long hair basu kaini bay ace ahhhh kaman gaske yarage murya yace zan gani aie “nan da Saturday tarufe fuska tace in sha Allah “shiga sukayi Already oum tafadawa mai wajan salon din dazuwan rufaidarh domin har driver ta turo dazo da kayan gyaran dazaa sakawa gashin wanda duk suna cikin kayan gyaran jikin matar sudan din ce tabayar tace asaka ma gashin kayan kamshin nan “sosai tayi welcoming dinsu tayiwa dr usama Allah yasa alkhairi ya amsa ta rufaidarh ta duka tadauki wani clean towel ta goge masa leather side din dake ajiye kaman matsayin waiting room din wajan salon din “yayi murmushi yace Appreciate!tagyada kai kafin tace karka gaji kaji maybe zaya jima kafin agama “yace ko zamu kai gobe anan I will wait my darh tayi murmushi kafin tajuya yace come back tajuyo tace yesss sir ‘yafido bundle daya na dollar yace give it to her ta girgiza kai tace kamanta ka turamun fa yace no wannan daban waccan daban karba bana son musu you know tasa both her two hands ta durkusa takarba tace Allah yasaka da alkhairi yayi murmushi tashiga ciki “ Wallahi ita kanta mai salon din sai datayi hugging rufaidarh ganin yanda gyaran kan yayi wani kalan kyau gashin yafito irin na asalin balarabiya yayi kyau mai daukan hankali ga kamshin kayan gyaran kan kawai ya isa yasa mutun yaji daban bayan angama rufaidarh ta mike tabude handbag dinta tafito da bundle din dollar da dr usama yabata tamikawa Hajiya amina hajiya amina tace haba haba hajiya rufaidarh bazan karba ba nima nayi wannan as my contribution Allah yabaku zaman lafiya rufaidarh tace aaa fa nasani kawai yabani ne yace nabaki so don Allah ki daure ki karba nagode sosai Allah yasaka da alkhairi hajiya amina tasa hannu takarba tace nima nagode sosai we will surely missed you ai ba a naija zaki zauna ba right tunu hakan nasa rufaidarh faduwar gaba tuno zasuyi nisa ita da oum duk sai yasa taji komai yafita aranta ahankali ta gyada mata kai kafin tarako ta har wajan shi suna nufo wurin kamshin kayan gyaran gashin yayi masa sallama Allahu akbar kallonta yake ko kiftawa babu “ita dai kanta akasa hajiya amina na lura dash isai faman washe baki take tana jin ina ma itace a wannan position din “godiya tayi masa da adduan zaman lafiya a auransu har dacewa tayi booking takwara “ dr usama yace in sha Allah har bakin kofa taraka su lokacin karfi goma tayi yace kingaji I will drive yanzu tace no sir zanyi yace no “tariga datasan his no means no tasan halinsa idan yace aaaaa tau aaaa ne key din tamika masa yashiga driver sit ita kuma tazauna front sit baya ragawa motar haka yaja su dawani kalan mugun speed yanda yake driving irin wanda yasaba driving kan titi kasan waje cikin few minutes sai gasu a anguwan su har cikin parlor yarakata yace bara yakira malik daman haka sukayii da malik din idan sun dawo sai yakira shi su tafi guesthouse din atare can inda ke da bakin shima malik din acan zasu cigaba da kwana su dr ibrahim ma na can already,lokacin daya kirashi yana can dakin aydarh dinkin sa na wurin kamu yakawo mata ala dole sai tayi masa kabbasa na perfume din datayi amfani dashi yau tace bara tayi ba na matane shine yake ta fushi “ light ash din shadda ne wani oldietraford design anyi masa dinkin half jamper fadin yanda shadda tayi kyau wani dogon zance amma tayi wani irin kyau na alfarma tace idan zaka tashi katafi better go amma bazanyi ba ya marairaice kafin yace tau shknn but can I tayi masa wani kallo don tsaf tagane abunda yake nufi tace can you what yashafa kansa “tagyara zama tana facing dinshi tayi kasa da murya tace boyyie yadago kai tace kayi hakuri bana jin dadi kuma kaga ana hidima kafin son na dinga kwanciya ne?your babies are giving me headache and kai kuma dady dinsu bara kabari na huta ba tafada kwalla na cika mata ido yace shshsh!ya isa haka tabude masa hannu dasauri yasa kanshi boobs dinta yadinga saukan da ajiyan zuciya kaman wanda yayi racing tasa hannu tayi hugging dinsa “tana caressing head dinsa gently kiran wayan dr usama yashigo wayansa ita ta duba masa kafin tadauka tasaka masa a kunne dakyar ya daure yana amsa da sallaman da dr usaman yayi mashi dr usama najin muryar sa yace oh sorry son if you are busy I will just by myself ‘malik yace aaa uncle kundawo ne dr usama yace
Chapter 151 · 0% Book details