← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 102 OF 197

Sashe 102

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yana tuntube “toilet yashiga yatara ruwan zafi a bathtub kafin yadawo yadauke ta kaman baby tunda yafarka yagane asume take he just regrets his action kamata yayi ya mata ahankali shi kansa yasan ta wahala baije mata da wasa bay ana sakata cikin bathtub din ta bude ido “Wallahi kasa ma motsi tayi bata ma da karfin kuka balle wani ihu “ajiyan zuciya kawai take saukewa idonta kam kaman zai fado tsaban wahala “sai nishi take da kyar da kyar tama kasa koda motsi da kyau billahi “taci uwarta hadda ubanta a hannunsa inda tace taba jin azaban datake ji a rayuwanta ko makamancin sa ma tayi karya “she feels the unforgettable pain in her life today wayyo Allah bayan yagama yayi mata wanka tsarki ko daga yatsanta bata iya ji take bazata kara ko da five minutes bane da rayuwa ita ta dauka ma mutuwa kawai zatayi Wallahi daga suman nan “ tsayuwa wannan bazata iya ba domin yanda jikinta ma yasaki laps dinta kaman kaman bata nan kasan ma bata zancan sa domin bata masan yanda zata fassara ba Wallahi “kallonta yake bakaramin tausayi tabasa ba kaman zaiyi mata kuka gani yanda tayi amma ya daure tayi masa laifi yes tayi masa laifi shikuma yayi taking advantage dinta yayi mata wannan hukuncin yasan hukuncin yayi tsauri” yayi girma shi kansa yasan bai kyauta ma kansa ba diyar wasu ce fa “idan wani yayi ma diyar sa haka shikam yazaiji “nan cikin bathtub din yabarta yafita bedroom din dasauri ya yaye zanin gadon dayayi kaca kaca da jini yasan normally a first day akwai blood stain dole amma wannan fa kaman yayi yawa!dasauri ya chanza wani kafin ya kudundune wannan yakoma toilet din alwalla yayi mata idonta nawani rufewa kaman irin zata shide din nan ga temperature dinta is very high dan shivering ma take “yadauke ta kaiiii bazata ma iya zama ba kawai ya kwantar da ita kafin yabude wardrobe dinta yafiddo wani pure cotton gown bata kai kasa ba red mai hannun spaghetti yadaga ta ahankali yasaka mata kafin yasa mata hijab ya shimfida prayer mat ya sauko ta Wallahi kasa yin salla tayi ko daga zaune ma kwanciya tayi sai tayi da yatsa “rasa inda zai saka kansa yayi duk sai yaji haushin kansa “bai kyauta ba kan gadon ya mayar da ita yazare mata hijab din yana rufe ta da duvet saboda kyarman datakeyi “kitchen yashiga cikin few seconds yahada mata tea duk ya gigice he is a Doctor yasan mata na wahala during there first night sai yaga nata wahalan yayi yawaa “Babu yanda malik bai juya ba aydarh ta karbi ko da tea din net asha magani amma takasa “bakinta ma takasa bude sa sai wani rufe rufe ido take daka ganta kasan she is in serious pain kaiii Allah he hates his action kwantar da ita yayi yama rasa yanda zaiyi Wallahi mr joe yakira kawai yakai sa pharmacy kafin yazo yadage riganta dasauri ya rufe yana girgiza kai domin ganin yarda yayi banna ga blood dayagani yabata mata riga kai Wallahi rudewa yayi gashi dare yayi mr joe nazuwa ko tsaya saka rigan sanyi baiyi ba yafito yafada mota mr joe ya tayar suka tafi wani baban pharmacy suka tsaya malik yashiga babu bata lokaci yasa aka kawo masa all what he wants yabiya su yafita yanda yake cema mr joe yayi sauri har sai da mr joe din ya tambayesa what is wrong malik yace masa babu suna kawo wa ko Parking bai bari yakarasa ba balle ya tsaya suyi proper bankwana kaman yanda suka saba yashige “yanda yabarta haka yadawo yasameta idonta a lumshe sai wani wahalallan numfashi take saukewa “ rushing yafiddo magani da alluran daya siyo hadda karin ruwa yadaura mata yayi alluran a ciki duk tana jinsa amma ko motsi baza ta iya ba “bayan yagama yakoma gefe yayi shiru yana kallonta “tunanin kala kala a ransa ahankali yasauka kasa kan carpet sai dayayi sujjud kafin yadaga hannun yana karantu adduan godiya ga Allah hakika tunda ummi takawo sa duniya yaune rana na farko da bazai mance ba a rayuwarsa bata jin dadin dayaji yau ba idan akwai abunda ake kira double virgin tau billahi ASSEIYARH sai yace double virgin ce vijay din is paradise wannan yaji sama ta bakwai yah Allah “mikewa yayi yazauna kusa da ita yana kama hannunta wanda ke da karin ruwa yakai bakinsa yana kissing ahankali yace Allah yayi miki albarka Allah yasaka miki da alkhairi ubangiji yayi miki tukuici da gidan aljanna “Allah kabani ikon saka ma wannan yarinyar da alkhairi a rayuwata hakika DA SO KAMANE bazai taba jin soyayyatar bat abbas DA SO KAMANE babu abunda zai saka yaso ta bai taba tunanin a rayuwarsa zai aure macan da batakai shekara talatin ba saboda baya san damuwa ko yarinta bai taba tunanin zai aure macan daba hafizar Qurani bak o dawasa “bai taba tunanin zai aure yarinyar da bata son talaka ba bai taba tunanin zai so yarinyar da iyayan ta ke da kudi ba “bai taba tsamanin zai so yarinyar da izza isa takama da kuma girman kai ke shawagi a rayuwarsa bas ai gashi soyayyarta tayi masa kamun da idan yarasa ta rayuwarsa zata kasara “dawani ne dazu ke fada masa irin kalaman datake gaya masa da sai dai idan ya kashe sa shima a kashesa “ yanda yatsane zina da mugunta dakuma zalunci datake kira masa data sani da bata fada masa haka ba yanda zuciyansa keyi ganin wai ita da kanta take kiransa da suchs names yasa sa jin kaman zai hadi zuciya ya mutu Wallahi don baccin rai “mikewa yayi ahankali saboda kar ta tashe yabude wardrobe yafiddo kayan dana sa yahada musu nata a medium box sai na sa a karamin dukka da duk wani abunda zata bukata kitchen yashiga ya daura ruwan zafi ya juye a flask kafin yahada shayi ya dauke blue band da slices kwara uku na bread yafito parlor yasha maganin ciwon kai yasha kafin ya kwanta kan sofa anan parlor wani irin washewa yaji maransa tayi kaman wanda yasauke wasu kayan nauyi “ wani sanyi yakeji a ransa “ kaman wanda aka saka a aljanna duniya he is very proud of her “tayi masa taimakon da bazai taba mantawa ba a rayuwan sa ciwo na shekara da shekaru yau ya yaye ta silar ta Alhamdulilah yafurta kafin muryarsa a sarari ya furgata I love you mamanarh “my heart race for your love cuddle bug “ mikewa yayi yakoma dakin still tana bacci ya dinga kallonta fuskan ta tayi wani jaaaa sai wani irin kyau da takara ga karamin bakinta wanda yasha wahala a hannunsa yayi wani bala’In pink idonta duk da a rufe yake yayi kumburi ga lashes dinta dasuka hadu suka tattare sun kara ma fuskan kyau dawani irin nutsuwa na musamman she is real definition of beauriiiiiiiii Allahu akbar gashin gaban kanta ya kwanta luf luf hasken ta har kashe ido yakeyi murmushi yayi kawai yasa kansa da mata light kiss abaki jin kaman an tabata yasata dan motsa bakinta kadan ta kwabe fuska alaman zatayi kuka murmushi yayi yawani shagala yana kallonta kaman irin t.v din nan kafin ahankali yasa hannu ya kwashe duvet din yana kallon bigs perky boobs dinta dake nan tsaye curr kaman balloons ta gaban riganta dake cotton babu bra ga nipples dinta a tsaye saboda wahalan murzan dasuka sha hannunsa yayi tossing boobs dinta yau din nan kaman coins shi kansa har bai son tuno wahalan daya bata “she has the best structure in the aydarh everything about her is more than perfect, maida mata duvet din yayi yatashi zuwa yanzu tafara breathing normally “toilet yashiga ya dauro alwalla yazo yafara sallarh yayi appreciating night din ya gode ma Allah bisa duk ni’ima dayayi masa a rayuwa cikin abunda bai fi shekara ba rayuwar sa ta gyaru wai shine ke da kudi over 5 billion a acct dinsa! Shi malik ke da mata ta nunawa a duniya mata har mata shine yau ya warke daga cutan dake damun shi wanda kawai Allah yayi da sauran kwanan sa bai mutu ba Allahu akbar Allah is great .Ahankali take buda idonta da kaman an zuba mata yaji a ciki gawani irin zafi da jikinta yayi kaman wuta jikinta kaman ba nata ba tana kokarin recalling komai amma kanta yakasa reversing brain dinta ta tsaya chak kaman tadaina functioning komiye ma zata ce oho “ita dai bata fahimtar komai,lura yayi data farka yamike dasauri yana shafa addua kafin ya nufeta “ganinsa yasa cikin seconds komai yadawo mata fresh a kai saura kadan zuciyarta ta buga tsaban tsorata datayi wani irin yunkuri tayi zata tashe amma inaaaaaaa wace ita takasa sai kawai tafashe dawani irin kuka mai ban tausayi tana hade hannunta wuri daya game da girgiza kanta dakyar matake hadu maganar numfashin ta nayi kaman zai fita daka ganta kasan ta tsorata taji tsoro bana wasa ba yaga wannan fears din in her eyes yaga mugun tsoransa a idonta “sai yaji wani irin ba dadi bai kyauta ma kansa ba sam da ace ya karbi budurcinta cikin sauki da duk hakan bai faru ba “muryanta dake shaking hannunta hade wuri daya alaman pleading tace yah Abdoorl don girman Allah kayi hakuri Wallahi bazan sake ba daga yau bazan sake kiranka da sunan ba dan Allah ka yafe mun am sorry am critically sorry “Allah bazan sake maka tsawa ba ba zan sake maka musu ba am sorry don girman Allah,Wallahi saida ya juya baya yayi hawaye kafin dasauri yashare ya juyo ya zuba mata ido numfashin ta na wani sama sama ga kyarmar tsoro tanayi ga rashin lafiya she looks very pale and weak “jikinta ko ‘ina rawa yake ga muryanta dawani irin sanyin tana shaking voice din karasawa yayi kusa da ita tasake zabura zata mike yayi saurin sa hannu ya riketa yace shshhh ya isa haka “quiet Allah kaman anyi ruwa an dauke ko tari bata sake yi ba tayi shiru gam sai kirjinta dake bugawa har yana iya hangowa (karamar marar kunya kawai 😂)yace relax breath out tayi numfashi kafin yace breath in tamayar da numfashi “ahankali yace wipe off your tears bana son ganin su dasauri tashiga goge
Chapter 102 · 0% Book details