Sashe 109
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tadan fada kadan “kana ganinta kasan she is very sick ga blue gown din asibiti a jikinta dakin mai kyau yakarasa kusa da ita ya zauna gentle yayi placing goshin sa anata yahade longs pointed hancin su wurin daya wani wutan sonta na ruruwa a zuciyansa whatttttt yana son yarinya ahankali yasa hannu yana taba gashin gaban goshinta yana kallonta tayi wani irin kyau gown din tayi mata kyau bana wasa hannunta dake da canular yakama “yarike yakai bakinsa kan hannu yabata wani irin very light kiss muah “ kafin ya dage gown din yana bin long white laps dinta da skin din kewani glowing wurin very fresh ga natural skin scent dinta dayahade da kamshin shower gel dinta da perfume din datake ma skin dinta amfani yah rabbil alameen wani kalan feel yaji from noway kaman yayi mata naked a wurin a and have her kaman wanda his life depends on her laps haka ya dinga shafawa kafin can yakarasa dage rigan yana kallon inda akayi mata stitches wurin very tiny and small sai wani jaaa dayayi alaman tasha wahala tausan yarinyar yaji bana wasa ba yamayar mata da rigan kafin ya cigaba da rikon hannunta yana jin wani kalan magnetic game da ita wai shi kam what is wrong with him ?? Yayi shiru yana jin wani kala duk jikinsa yayi sanyi ya dinga murza hannunta kadan kadan sun kai kusan 15mins a haka kafin aturo kofan dakin ummi tashigo dasauri yasaki hannu aydarh amma bai gyara zaman shi ba kallonshi tayi kawai ta dauke ido can sai ga oum tashigo sai sannan ya dan matsa ahankali yace barka da zuwa oum “oum tace barka son ya mai jiki malik yace Alhamdulilah yafada yana yin kasa da kai don wani irin nauyi da girman oum yakeji bana wasa ba “zama tayi jimm kafin ta mike takalli ummi tace tau yayah zamu wuce gida Allah yasawwake ummi dake kallon oum da mamaki tace tafiya fa kikace oum tace erh tafiya zamuyi zamu dawo in sha Allah Allah yabata lapia tafada tana nufar hanyar kofa ita dai ummi mamaki halin matar take diyarta ce fa bata da lapia kuma ta damu damuwa bana wasa ba kallo daya zakayi mata ka fahimce hakan amma ta daure ta dake tsaban kara kayi kusan shekara daya batare da yaro ba yadawo kuma yana cikin wannan halin kara tabari yasa kace zaka tafi sai takara jin wani girman oum a ranta soyayyar aydarh tasake shiga ranta sosai reception tafito duk suna tsaye banda baba kulu dake zaune hajajju kau ba maganar zama wai ita ala dole patient dinsu na cikin critical condition “rufaidarh ta kalli oum tace uktiee ya jikin nata oum ta gyada kai tace Alhamdulilah uktiee mu wuce gida ummi tace ai da kun hakura fatima sai ta farka “oum ta girgiza kai tace ah’ah babu komai fa zamu dawo in sha Allah ita dai rufaidarh bata so haka ba amma babu yanda zatayi batasan manufar oum ba kan hakan “oum ta kama hannu abba dake nan tsaye yayi shiru yama rasa mi zai yi next murna zaiyi ko akasin haka shidai yasan last abunda zaiyi a duniya kenan yabar wannan auran “mikewa yayi Still hannunsa na cikin na oum har suka fita daga asibitin abby na jingine jikin motarsa abba dai yadauke ido murya can ciki yace Allah yabata lapia zamu wuce abby yace Ameen Ameen “sai anjiman ku fatima oum tace sai anjima yayah ,motar suka shiga suka wuce abby yakai five minutes tsaye a wurin bayan tafiyarsu kafin yashiga cikin asibitin anan reception yatarar da hajajju wacce fitowar ta kenan daga office din dr raudarh ta iske su oum sun tafi zama tayi ta buga tagumi ita daya a reception din kasancewan baba kulu da ummi da malik din duk suna cikin dakin da aydarh ke kwance wanda har yanzu ma bata farka ba “abby ya karaso ya zauna kusada hajajju yace sannu hajiya “hajajju tayi mitsi mitsi da ido tace bayan rashin kaunar Allah hala habib da wannan larabawan matan sun fara bankar wiwi da sauran su?abby yace subhanallah miya faru har haka hajiya tace ahtau daga shigata ofis din dafta ramda,magana fa kawai naje muyi da ita asan yanda zaa taimaki yarinyar nan daga hannun mutunmin can shine na fito suk ace daukarmu inda kika aje mu shegiya “ abby yace ayi hakuri kila wani uzurin zasuje suyi su dawo hajajju tace uzurin banza dana wofi har yafi lafiyar diyarsu “tsaban rashin kan gado mudai muna haduwa da jarabawa kala kala a famelin mu daga wannan jafa’I sai wannan bala’I kaman dai mun zage sama haba ina dalilin rashin lissafi da rashin kan gado abby yace ayi hakuri dai yanzu ya mai jikin ta farka? Hajajju tayi kasa da murya tace Wallahi ibrahin akwai firoblem ‘abby yace nami hajiya hajajju tasake yin kasa da murya tace dakyar idan habibu bazai saka ya sakar masa yarinya ba saboda kasan shidai bawai hankali yacika ba sam bashi da lissafi ahaka wai turai yake zuwa haba “abby yayi shiru yace saboda mi hajiya hajajju tace ga babban dalili nan baya son zumuncin yafi so a rabu abby yace idan hakan shine alkhairi sai muyi fatan Allah ya tabbatar idan kuma bashi bane Allah yahana faruwan hakan “hajajju tayii wani kala da baki tace taso dai muma mu shiga kar ma daftan taga mu bamu da matsayi a wurin su an shanya mu nan kaman dai wasu yan hau abby ya girgiza kai kawai yabi bayan hajiya suka shiga hajajju ta rafka sallama baba da ummi suka amsa mata shidai malik ganin su ummi bai sa ya dauke idonsa daga kanta b abaya son yayi missing daidai second daya wurin kallonta son ta zai mishi illa Wallahi bai san abunda kaddara ta tanadar mishi ba nan gaba amma koma miye yana son abarshi da ita a duniya har ma can kiyama ‘yaga jarabawa kala kala a rayuwarsa yaga abubuwa da yawa a duniya kuma duk ya dauke abu dayane yasan zai zamo datsewar numfashin sa shine rashintw don dafin sonta ya mamaye duk wani parts na jikinsa tazamo jini da jikinsa “daya bayan daya yake recalling duk wani moments dinsu na waccan daran hakika tayi mishi kyautar da duk duniya babu wanda ya taba masa tayi masa sillar da duk duniya babu wanda yayi masa “yana jin duk duniya baya ummi babu mace mai matukar daraja da girman a idonsa da ma zuciyarsa kamanta yana sonta yana kaunarta zaiyi mata bauta ta har karshan rayuwarta zai yazo mata miji irin mijin nunawa a duniya da kuma lahira , hajajju tace anbani ibrahin ji bi wannan kalar abu tau wai audul kodai dan banza kazama duk ba asani ba? Shidai abby yayi shiru malik kam ko alaman ma yasan tanayi bai nuna ba shidai hankalinsa na kan matarsa baba kulu ta kalli abby tace kuje da asiya gida sai ta dauko duk abunda yadace tunda inaga ai nan zaa kwana suma yaran sai ka biya ka dauko su ka mayar dasu gida “kafin kuma in sha Allah yarinyar taji sauki sai a tafi gida duk ayi maganar “ abby yace tau shknn ba damuwa,hajajju tace nima muje ka saukeni a gidan habib zuwa anjima sai mu dawo don anan zan kwana “abby yace tau bismillah hajiya muje ummi takarasa gaban aydarh gentle take shafa mata fuska kafin ahankali tayi mata pecky a goshi “tayi addua tana shafa mata malik yakalli ummi yayi wani kala da fuska kaman irin dan yaron nan ummi tayi masa wani kallo tana maka masa harara ta wuce tace baba in sha Allah bazamu jima bas ai kema kije gida ki huta “baba tace tau asiya sai kun dawo fita sukayi ya rage daga baba sai malik a dakin “ahankali baba tace dawo nan abdulmalik ‘cike da so baba tayi masa maganar tashi yayi yana sakin hannun aydarh sai dayayi mata addua kafin ya gyara mata duvet din daaka rufeta na asibitin kafin yaxauna kusada baba kasan carpet “ kusan 2mins baba na kallonsa ahankali tace abdul kazama babban mutun sai kamanin ka da habib suka sake bayana “murmushi yayi kadan yace itama haka take fada baba tadan bude ido tace ita wa? Malik yashafa kansa yace ASSEIYARH baba tarike baki tana murmushi tace tau yanzu nan da larabci ko da turanci ka fadi sunanta malik yayi shiru yana dan murmushi yace both “baba tayi yar dariya tace kai kasan wannan bani ba, yace kema din kinsani “baba tayi shiru kafin murya cikin ruwan sanyi wanda ko da akwai wani dakin daga ita sai malik zasuji maganar saboda kar aydarh tafarka tace kana son matarka!?malik da kaman jira yake yace Wallahi baba Bayan ummi babu abunda nakeso sama da yarinyar nan baba tayi shiru tana karantu gaskiyar abunda yake fada daga cikin idonsa zallar gaskiya yake fada kuma irin mugun son nan yake mata ga dukkan alamu baba tace naji bayan barin ku adamawa sai kuka nufi ina?malik ya fesar da numfashi kafin cike da nutsuwa yafara bawa baba labari tunda ga farkon tafiyan su har dawowar su yau kaman yanda yabawa abby bayan yayi shiru kawaisai kwalla yacika idon baba tayi kabbara “ ta zuba ma waje daya ido ko kiftawa babu, malik ya dinga kallon baba kafin yace baba tau kina ganin abban zai barmun ita? Baba tayi murmushi underneath her breath tace in sha Allah tunda kuna son juna babu wanda zai rabaku da yardar Allah malik yakama hannun baba yace kinga nagaya miki kwana bakwai kawai zanyi dan Allah kiyi kokari nidai kar su rabani da ita Wallahi bazan iya sakin ta ba nidai ina son mata ta Allah “baba tace ja’iri kenan tunda kayi aika aika ai dole kafadi haka,malik yashafa kansa yayi shiru baba tayi murmushi ta girgiza kai.Abby dake kallon ummi bayan tagama linke hijab dinta tasaka cikin yar jakka data saka kayan aydarh “yace tau haka dai baba tace mun “ummi tace Allah yasa muji alkhairi dai abby yace Ameen amma dan naki ned ai yace bazaiyi sakin ba ummi tace marar kunyar karya kawai abby yayi dan murmushi yace muje yaran can sun gama girkin dare nayi itama baba taso ta tafi gida daman hajiya tazo ummi tace ohk