Sashe 166
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta bank tashiga tayi masa sending airtime na 500k daidai yana shiga shima nashi yashigo na 200k tayi wani kalan dariya da har maids din dake kitchen din part dinta masu gyaran safe taleko “ ganin wai aydarh ke dariya haka murmushi tayi tana girgiza kai takoma bakin aikinta Wallahi suna son aydarh dukkan su “yarinyar is real definition of perfect “ malik na ganin airtime din 500k shikuma yatura mata na 200k yaware ido yace shknnn am done yadaura hannunsa mai lafiya akai tacikin suman shi itakam dariya ma yahanata takira sh isai da ta tsaya da dariyan “ kafin takira shi yarufe ido ala dole yayi loosing yadauka tace did you see nace kaga how rich am I yace bawani nan cuta ne ban yarda ba takwashe da dariya tace wait wait baka yarda dami ba bangane ba this thing is very cleared nafika kudi kamun sending 200k airtime namaka 500k kaga nice MD din bakai ba malik kaman wani yaro yace Wallahi pharm asisi ban yarda ba wannan cuce ne while mistake mane aka samu ni 800k nayi dialing sai 2 tashiga this time around dariyan datayi hadda hawaye tace kasan miye stop pretending kawai kamun biyayya kaci kudi malan tausayi ma kake bani fa malik yayi dariya yace yarinya tau muyi na acct money bana airtime ba tace erh ayi din zaka sha mamaki “yayi murmushin gefen baki yace lets goo girl tace ohk boy tace buh banda acct number yace lemme text it for now kinga har kin tsorata ma tace hmm turamun kawai kashe wayan yayi ko 2 seconds bai kara ba yatura mata Wallahi kaman wani magic kudin acct dinta baki daya tura mashi 150m ne daidai yana shiga nashi yashigo 300m ya kara mata half kenan wara ido tayi tana turo baki wannan karon shi yakira yana wani mugun dariya yace eyyerh baiwan Allah sorry girl nima Allah ban yarda bayace kinajina kawai kiyi hakuri abar wannan game din yafada yana kwashewa da dariya tace Allah bawani yace bawani miye?hajiya mamana mai 150m eyyerh kiyi hakuri yace haka kace yace erh “ tace kuma bazan dawo dasu ba yace ahhh 419 kenan lah ilah this is very serious watau daman da biyu kikayi kenan haha zaki dawomun da kudina ne yarinya yace yauwa waya saka miki 100m while nasan acct balance din is 50m sai wani change da bai 1m bat ace shine nace maka zamuyi magana anjima yace ohk wife tace yanzu idan kagama rinton sai kaje wajan ummin please ni dashi zanyi breakfast yace bayan wanda kikayi tace nidai dan Allah kaje yayah yace right now cuddle bug . Da sallama yashiga dakin ummi tana zaune ga aysha tsaye tana jera mata kaya a wardrobe ummi tace tabari gari yawaye tace kwara tayi yanzu ummi ta amsa shi aysha tace ina kwana yayah yace jiki yace Alhamdulilah ykk tace am fine yakalli ummi yace good morning ma’am tace morning abdool yajikin?yace Alhamdulilah tace yaushe zaa kwance ne?yace zuwa jibi in sha Allah tace Allah yakaimu lafiya yace Ameen tace can wurin aiki fa yace sun sani in sha Allah zuwa next week zamu koma ummi tayi shiru kafin tace kai dawa?ya shafa kansa yace da ita “ummi ta girgiza kai tace aaa kabar yarinya tayi goyon ciki cikin gata kaga dai yacce take wahala anan din ma balle can da bakuda kowa sai Allah duk da kana likita amma aie aikinka kake fita ita tana gida zaman kadaici kawai ya isheta kuma mai ciki baa son tana zama babu mai debe mata kewa kawai ayi hakuri abarta din shidai malik yayi shiru amma zuciyarsa har rawa take kaman yayi ihu Wallahi shima bai komawa din kenan “bazai iya barinta ba kuma bazai ki bin maganar ummi ba amma gaskia shima zai zauna nan din idan yaso idan ta haihu sai su koma can kuma zai dauki leave gaskia ummi tace kayi shiru kuma yace in sha Allah ummi ‘ummi tace Yauwa Allah yayi albarka yace Ameen Ameen “tace akwai abunda kake bukata ne ya girgiza kai kafin yayi kasa dakai yasa hannunsa mai lafiya yana shafa suman shi ummi dai sai kallonsa take aysha dai tacigaba da aikin dake gabanta na jera kaya “ malik yasake gyara tsayuwansa ahankali yace daman daman ummi yamballs zaayi?wallahi ummi bata fahimta ba tace bangane ba aie yace eh yamballs tace nafada muku zata ci ummi tayi murmushi watau shine dayazo yaketa wani yan sinne sinne ‘tau aie shknn ummi tayi murmushi tamike tace muje tau “aysha dai dariya yayan nasu yabata suka hada ido yadalla mata harara aikam ta kwashe da dariya “ummi na lura dasu batace komai ba tayi gaba malik na bayanta tashiga kitchen shima yashiga daman time din daura breakfast yayi tace jeka ka taso mun su halime “hanyar part dinsu yayi yana zuwa yayi knocking kofan dakin halime data farka yanzu tace wai addarh munyi salla fa “malik yace malamai kufito ummi nakira nan da 3mins ku je idan bahaka zan dawo ne halime dace Wallahi yayanmu yanzu zamu taho maryam tamaida hijab dinta tabude dakin tace ina kwana yayah ya hannun?yace Alhamdulilah lily idan angama yamballs din ki kai mata maryam tace waa? Yace auntie aydarh maryam tayi murmushi tace in sha Allah “yagyada kai yayi gaba suka bisa a baya yafita daga part din nasu baki daya su kuma suka shiga kitchen ummi kawai tayi aikin yamballs din aydarh ummin ke bata so atayata sukuma suka hau general breakfast irish kawai sukayi da egg sai shayi da zuma da bread aysha ta daurawa hajajju spaghetti da fish wanda daman ita idan shayi ne da irish baya isarta sai an mata spaghetti ko shape pasta ko kuma noodles ummi nakusa gamawa tace maryam taje tayi wanka time din dazata shirya tagama sai tazo takai mata idan yaso idan tadawo tayi breakfast din wanka tayi tashirya tana zuwa gobe tagama sai kamshi yake tsaban kayan hadi daya ji ga kunun gyada mai kyau tayi mata tasaka a flask cikin wani dan basket aka ummi tahada mata warm da flask maryam tadauka duk sukace a gaisheta “ maryam din tajuya dafita “as usual yauma gidan kaman kasan waje koina tsaf tsaf sai maids dake faman hadahadar su a parlor kasa gaisawa sukayi maryam tahaye sama part din aydarh daidai tagama saka wani luxury abaya golden mai azaban kyau tayi parking gashinta can kasan keya kaman gashin indiya gashi baki wulik sai shining yake alaman yaji Expensive kayan gyara gasu nan kala kala kan mirror dinta tasaka Bluetooth kwara daya a right ear dinta lallanta yasake duhu wayanta rike a hannunta dayan hannun kuma tarike da kwalbar body splash tana fesawa dakin yana wani musulmin kamshi gashi fes agyara sai hasken wasu kalan show room globs masu dan karan haske said akin yayi kaman show room a dubai ga aydarh dake tsaye gaban mirror takarawa dakin kyau maryam tayi sallama aydarh ta amsa mata tana juyuwa suka hada ido tace lahh yah mariam good morning “maryam tayi murmushi tace good morning auntie aydarh ‘ya karfin jiki?aydarh tayi kasa da kai tace Alhamdulilah am feeling better maryam tace masha Allah Allah yakara afuwa “ yajikin yayah kuma aydarh tayi dan murmushi tace jikinsa da sauki maryam tace Allah yasawwake aydarh tace Ameen kafin aydarh tace ki zauna yah mariam zama tayi kan sofa “Aydarh tace yasu ummi dasu yah aysha maryam tace sunce duk a gaishe ki suna miki ya jiki aydarh tace ina amsawa when zaku koma school?maryam tace Am jibi fa idan Allah yakaimu aydarh tace kai haba Allah yakaimu lapia kun sha hutu fa maryam tace wani hutu gani nayi yayi saurin karewa aydarh tayi murmushi tace aie kwanankin n eke gudu maryam tace Wallahi Allah dai yasa mu cika da kyau da Imani aydarh tace Ameen yah rabbi “maryam tace oum fa? Aydarh tace tafita ba jimawa akwai kayan dazata sauke “maryam tace Allah sarki Allah yadawo da ita lafiya aydarh tace Ameen maryam tace bara kiga nawuce Ko breakfast banyi ba aydarh tace ki zauna sai kiyi anan maryam ta girgiza kai dasauri tace aa auntie muna hada kayane kinga idan nazauna nan bansan in tafi ba “ Aydarh tace to yah mariam angode Allah yasaka da alkhairi kice wa ummi ina mata sannu da aiki maryam tayi murmushi tace in sha Allah auntienmu har kofan dakin tarakata kafin tadawo already a basket din akwai cup da spoon hadda plate da fork ga sabon tissue dal na kwali kaman tana jira tazuba yamballs din kusan five kafin tasa kunnun half cup yasha madara da zuma sai kamshin sabon gyada yakeyi ahankali tasha har sai datarufe idonta yayi dadi sosai da sosai yamballs din hau ci sai datacinye wanda tazuba tass kafin tasa tissue ta goge bakinta tadauki bottle water da drugs dinta tadinga rufe ido tana sha tana gamawa ta fitar dashi parlor tazauna tana duba chart dinta da babu komai sai mgn dashi “ yanzu ma hibba ce tagani tamata magana ta tsaya cus she is not use to Whatsapp sam “gaisawa sukayi Hibba tace ya jiki Aunty aydarh aydarh tace dasauki yajikinki auntie hibba Hibba tace ahh Alhamdulilah mu ai rana kawai muke jira aydarh tace Allah yaraba ku lapia Hibba tace Ameen ya jikin yallabai tace shima dasauki naji yace jibi zasu cire bandage din Hibba tace eyyerh Allah yabashi lafiya aydarh tace Ameen thank you auntie hibba tace bakomai auntie aydarh idan muka sauka saura kuma aydarh tace Wallahi hibba tace in sha Allah Allah duk zai rabu mu lafiya aydarh tace in sha Allah sama sama hibba ke mata firan auran su dr hafsa sai ga kiran malik vedio call dauka tayi yace kinci yamballs din ko tagyada mai kai yace tau wajan sha biyu kizo tace in sha Allah yace Allahumma yasha tace Ameen mine “yace ina wakana tace waka waka wani wakan yace kaiii kin manta ashe ban ace kiyi alkawari zaki koyi waka kiyi mun ba na hausa tace yanzu haka baka airport a kunne na ba ?yace yess tabata fuska tace shine naketa koya naga wanda kake so din and nakasa yayi dariya yace tau ni ya akayi na iya?tace daman can kana son waka fa nikam ban