Sashe 94
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kawai “inna tayi shiru tana kallonsu kafin tace ashe dai ba tinugu kawai aka dauka marar kan gado ba a kasar nan ba haddani “malik cannot even hold it but to laugh itama dai aydarh murmushi kawai tayi malik yace kings ke kinfiye rigima “ai naga missing dina zakiyi shiyasa matana tace miki haka yanzu dai tsaya ki daina wannan kukan ina zogalan innaa tayi kasa da murya tace kaga da nima ina da wayar zamanin na da sai kaga ta ita ina tura maka kwadon zogalan nan babu wani bata lokaci amma can dai babu inda zaka sami zogala billahi basu ma sanshi ba idan ma sun sanshi said ai araba ma namun jije “malik yace aikam dai yace ai ankawo miki kayan ko?inna tace eh Wallahi sun kawo yanzu duk wata kazamar mace a anguwar nan na cireta a rabon kayan lokacin dana dinga basu fatarwa suyi tsabtar ai basuyi ba don haka yanzu lokacin ramawa ne yayi su san nima baa bazan nake zaune ba “yan gayun layin kawai zan raraba ma kayan kitchen dinnan malik ya gyada kai yace gaskia dai inna tace gaskia manah ai dauda ba kyau “yace ina dr hafsa?inna tayi mitsi mitsi da ido yace wacece kuma dafta hafsa “Aydarh tace mai nan gidan tafada tana dariya kasa kasa “inna taji ta sarai yasa ta kalli malik tace tau akwai waenda basu da tsoron Allah dayawa a rayuwar nan tau ita hafsa din yaushe ta siya gida ba ‘asani ba aydarh tace to ai nan gidan ta ne malik yaga lokaci na wucewa ya mike yace tau ki kai atm dinki wurin mai pos na tura maki sako inna tace Allahu akbar audu wayyo Allah malik yayi murmushi kawai yaja hannu aydarh suka wuce bai tsaya jin inna ba da niyyar idan dr ibrahim din sun zo yashigo atafi airport din tare da inna. Yarda yake kallonta sai yaga kaman bata taba masa irin wannan kyau ba zaune take kusa da hibba da dr hafsa sai inna dake gefe tana faman tsuke fuska wai kar arainata ayi tunanin wannan ne zuwanta farko a airport tun kafin four din takarasa dr ibrahim daya aro motan abokinsa yazo daukan su hadda inna da dr hafsa. Dr ibrahim daya lura da irin kallon dayake ma aydarh don details ma yake nuna masa a waya amma hankalinsa baya wajan sam “dr ibrahim yayi gyaran murya kafin yayi kasa da murya yace tau idan dai har kayi hakuri dakun isa can aiki kawai zai dinga fiddaka babu wani baki daza su dinga distracting dinka “malik yayi murmushi yana shafa kansa yace kai dai kasani “hibba tace duk kinyi wani kala auntie aydarh “sai lokacin dr hafsat ace ai dole ne ni kaina duk wani kala nake ji Allah hibba tayi murmushi tace shin sabo shi daman haka yake inna dai najin su batace komai sai dai bin jama “ar dake kai kawo kowa na hadaddar tafiya saura 10mins jirgin su ya tashi,Hibba tayi kasa da murya yanda inna bazata ji su batace auntie ki taimaka mun wurin begging yarinyar nan wajan shan kayan nan Wallahi karki so kiga uban wahala da aka sha kafin a kawo su dr hafsa tace tau ai shine ni kaina da karbo mata wasu perfumes idan ma tayi wasa su dai matan can ba kaman namu ba aydarh kanta nakasa tana fidgeting fingers dinta tana dai jinsu duk kunya ma suke bata bakaman da dr hafsa nayi mata bayanin maganin “ dr ibrahim ya taho ‘gabansu malik na can yana making call “ dr ibrahim yakalli inna yace hajajju ta tsuke baki yace tau ko dai duk wannan fushin so kike a je dake komai?fada naji inna tayi banza ta kyalesa “yayi murmushi kafin yace tau idan kun gama bankwana lokacin tashin flight din yayi Hibba tace mun gama bara ta taho “ya juya ya koma wajan malik dr hafsa tayi hugging aydarh kafin tace Allah yakai ku lafiya aydarh Allah yabaku zaman lafiya da yara masu albarka I will surely missing you little sister “Aydarh da idonta ya cika da kwalla tace I will miss you too big sis I appreciate all your gooddoings on me Allah yabaki miji nagari “dr hafsa tashare guntun hawayan ta tace Ameen baby girl banda miskilanci a cigaba da biyayya yeah ? Tafada tana murmushi ga hawaye “Aydarh ta juya kafin tayi hugging hibba tace maman baby Allah yaraba ku da baby lapia nagode sosai Allah yasaka miki da alkhairi thanks for correcting my wrongdoings “hibba tayi murmushi ahankali tace aydarh I will surely missed you nima nagode da alkhairan ki gareni Allah yakai ku lafiya yasa ki zo manah da cikin yan hudu dariya sukayi innaa dake gefe tace yau naga buhun masifa shidai matukin jirgin ba dan iska bane dazai zauna zaman jiran ku gaba wannan abubuwan daidai nan malik ya karaso sukayi sallama dasu dr hafsa da hibba kafin ya riko innaa yana kallonta yama rasa abunda zai fada mata kawai yace zan saka hafsa ta siyo miki wayan babba sai mu dinga vedio call hakan yayi maki ko inna ta aza kuka tace Allah ga jikana nan Allah katsare shi ka kareshi ka daukaka man shi karaba shi da sharrin masu turanci Ameen yah rabbil izzati “malik yace Ameen kakata aydarh dai duk kaman an watsa mata ruwan zafi tayi wani kala “proper sallama malik da dr ibrahim sukayi malik yace buddy only god will reward you “dr ibrahim da zuciyansa ta kare kaman zaiyi kuka Wallahi yadai daure kawai suka daga musu hannu “basu suka bar airport ba har sai da flight dinsu ya tashi “duk da this is his first time na hawan flight ko kadan bai nuna wani attitude bako reacting na nuna shi bako ne a flight “lokacin da jirgin su ya tashi ya rufe idonsa kawai yana karantu adduan godiya ga Allah dakuma tasbihi ga fiyayyan halitta Annabi Muhammad (s.A.W) wani irin rahama ke bin duk wani kofofin jijiya na jikinsa wani irin ajiyan zuciya yasauke “wani irin sanyi na mamaye masa zuciya “kamshinta jikinta na supporting breath dinsa yanda ta shige jikinsa kaman zata koma cikin jikinsa “duk tayi wani kala Wallahi wani irin kewan su dr hafsa take ji duk da baaje ko ‘ina ba tunani ne kala kala a ranta “ahankali yasa hannu kaman mai tsoro ya kama nata hannu batare dayayi mata magana ba itama bata ce masa komai ba tayi shiru “tana sauke ajiyan zuciya kadan kadan shknn yanzu a rayuwa bata da kowa sai shi shknn yanzu a rayuwarta daga ita sai shi miye makoman rayuwansu ita shi “tasan Wallahi bazata iya rabuwa dashi ba kuma ita kodai don batasan so bas ai taji bata sonsa ko kadan amma ko na wuni daya bata son tag abaya kusa dashi his presences makes her heart to feel better kawai tana jin kaman shine wani babban support dinta a rayuwa “babu abunda take tsoro irin ranar dazai nuna he wants her “inalilahi waina illahil rajiun she cannot bear ita ma “bata masan yarda zatayi ba “shi fa tasan ba sonta yake ba idan ta yarda dashi fa shknn kuma zai je ya auro wacce yake so itama shknn rayuwanta yagama batasan lokacin da ta rufe ido da karfi ba har sai daya lura saboda yi tayi kaman ta tsorota yah rabbil alameen “his heart beats for her love “basan taya zai fara fada mata ba saboda har yanzu ya lura bawai tana fahimtan rayuwa sosai ba “shiru yayi kafin ahankali ya zareta daga jikinsa yana kallonta ko kiftawa babu yace what?ta gyada masa kai kafin tace I want to drink water yace ohk”hannu yasa ya bude bottle water da aka basu kafin yamika mata kadan tasha kafin ta mika masa bottle din ya rufe ya maida ya ajiye yana sake sakata jikinsa ko ten minutes baa kara ba bacci yayi gaba da ita “ kasancewan batayi wani isasashan bacci “yasa bai ta ta farka ba har sai da flight dinsu yayi landing a Washington Dulles international airport “passengers din jirgin suka fara sauka,hannu yasaka yashafa fuskan ta ahankali kafin yace wake up cuddle bug mun sauka “ahankali take bude idonta har takarasa budewa tass kafin tayi wani very cute smile tace ni fa ba bacci nayi ba malik dake kallonta ko dauke ido babu yace yeah I know ba bacci kike ba mu tafi hannunta ya kama “suka dinga sauka daga stairs din jirgin “yana sauko ya sauke wani irin ajiyan zuciya kafin yaja numfashin ya fuzgar da iska da karfi “takura jikinta tayi saboda sanyi daya dake ta mantawa ma tayi bata rike rigan sanyi a hannu ba shima malik bai yi tunanin sanyi yakai haka ba hannu yasa yana kamata kafin yarage murya yace miyasa baki gayamun sanyin yayi reaching haka ba “tayi shiru kafin tace nayi tunanin kasani malik yace how will I know ni da ban taba zuwa ba?tayi shiru kafin tace nasan ma bai wuce 18 degrees ba bawani sanyi ke Akwai sosai ba “malik yawara ido yace kai haba yanzu nan yafada yana jinjina kai ana haka sai gawani baturan mutun yasha jacket yarufe har kansa da hula “malik yakalle sa ganin dashi yake magana cike da girmamawa “mutanan ya gaishe da malik malik ya amsa sa kafin mutunmin ya kwashe luggage’s dinsu malik yasaka a booth already dr usama ya fada ma malik idan suka sauka zaa zo daukan su back seat yabude musu suka shiga “kafin ya tada motan yahau titi “shidai malik sai bin garin yake da kallo ko a dream bai taba tunanin zuwa wani kasa ba sai gashi a reality aydarh ta kwantar da kanta a shoulder dinsa tayi shiru “har suka isa wani hadaddan anguwa mai shegen kyau ga manya buildings roads kau kaman a cartoon tsaban haduwa “Aydarh na kallon malik tace lah sir kasan me?malik ya girgiza kai shima yana murmushi aydarh tace nan fa anguwan abba ke sauka hadani da oum fa malik yawara ido yace kai haba tace Wallahi fa yace tau miye sunan anguwan?aydarh tace chelan county anguwan yana kyau sosai akwai playground for water lovers yace one tace akwai thrill riders yace two tace and akwai culture seekers yace woaw kice mun zo babban