← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 135 OF 197

Sashe 135

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

oum kuka sukayi bana wasa ba kaman irin bazasu sake ganin juna dinnan ba “ummi ma sai goge hawayen ta take “ abby ne yayi musu magana su bar kukan hakanan “har suka hau stairs din flight din suna musu waving hannu Wallahi malik da aydarh are real definitions of perfect combo sun hadu har sun gaji “a cikin flight din yadinga lallashinta yana share mata hawaye “ ita fa Allah duk haushin sa take”bata taba jin tana son adamawa ba kaman yau “su abby suka shiga mota suka koma “flight dinsu yayi landing a airport din a abuja cab suka samu yakai su wani hadaddan hotel a asokoro “ har yanzu taki sakin jikinta ruwan wanka yahada mata sukayi wanka da salla kafin yayi musu order abinci a waje rigimanta yasa tace bata son na hotel din shikam lallabawa yake yaga rigima take ji Wallahi ‘har sai daya bata panadol saboda ciwon da kanta ke mata “kwantar da ita yayi a gadon yasa duvet yana rufe ta ya daidai gudun ac din tace masa tanajin sanyi “Ko good ten minutes baayi ba tayi bacci shima baccin ya daukesa sa “sai daakayi la’asar kafin su farka yarigata tashi shi ya tashe ta “ wanka suka sake yi kafin sukayi salla “yace zaki ci wani abu? Ta girgiza kai yace tau mu shirya mutafi yanzu ?tayi kasa da murya tace ina?yace can hostel dinsu mariam “ta gyada mashi kai har cikin ranta taji dadi koba komai zata gansu “yace kinzo da hijab?tadaure fuska tace maybe dakai nayi salla yayi wani cute smile yace oh oh sorry hakane tau ki shirya amma hijab zaki saka sai mutafi tadauki kai kafin tace ohk”. Ya dinga kallonta ko kiftawa babu bayan tagama shirin “ganin irin kallon dayake mata yasa ta wara ido “kafin tabude hannu tace what again?girgiza kai yayi yasa hannu ya goge guntun tears din dasuka sauko masa wanda sam bata ma lura dasu ba kawai yakara so gabanta yabata wani warmest hug yana sauke ajiyan zuciya kaman wanda yayi racing batayi hugging dinsa back ba “daman bata cika yi bane amma yanzu dai don har da mamakin daya bata “yakusa five minutes ahaka kafin ahankali tazare jikinta takama masa hannu ta zaunar dashi “kallonsa tayi for few seconds kafin tayi kasa da kai “tace are you sick?ya girgiza kai tace are you missing home?ya girgiza kai dago idonta tayi suka hada ido dasauri ta janye kafin tace what is wrong with you?ya ja numfashi kafin yakama hannunta yace thank you for all!i appreciate your did mamana kin mun abunda ba zan taba mantawa ba “da baki yarda mu koma ba bazan dawo ba!!and I will not be good boy again I will become a womanizer zan zama dan shaye-shaye I will makes sure I spoil my life!dasauri tarufe masa baki tana girgiza masa kai don bata son ya cigaba Wallahi ‘tace ka tashi mutafi kaga akwai sanyi kar muyi dare a can ya gyada mata kai kafin yamike yakama hannunta suka fita daga dakin ya rufe “ cab yasamun musu suka shiga super market yafara ajiye su duk da babu abunda su maryam din basu dashi amma sai da aydarh ta kwasan musu uban shopping shidai sai bin love of his life dinsa da kallo yake ji yake kaman ya hadiyeta “wani glasses tagani mai kyau na maza ahankali tasa hannu ta dauko glasses din tana kallo kudin glasses din takalla ganin bawani tsada ta mayar “karasawa tayi dayan side din taga wani watch sai cuffs links anyi packaging dinsu cikin wani karamin box as in jay gifts dai kudin sa ta kalla ganin 500k dauka tayi kafin tajuyo tace am done yayi murmushi yace Alright muje “wurin biyan kudin suka karasa yafito da atm dinsa ya mika mata karba tayi tasaka cikin wallet din hannunta ta fito danata sai kallonta yake ko kiftawa babu “bai da ice mata komai ba kusan 800k akayi withdrawing kafin aka musu packaging kayan shidai malik mamaki tabasa ita zata biya kenan box din dabai ga abunda ke ciki ba kuma yayi masa kama da na maza yake bi da kallo wani cab din yasake samun musu kafin yayi dialing number pro umar wanda shi ya bawa amanar su halimen addresse din hostel din yabasa aka kai su can “yana zuwa yafito da kayan dasukayi shopping ta rike wasu a hannu “ahankali yace ki kira maryam ko halimatu sai su fito tace ohk”maryam takira babu bata lokaci ta daga aydarh tayi murmushi tace best student ever “maryam tayi murmushi tace my very own in law “Aydarh tace ku fito za’a baku sako “maryam tawara ido tace sako kuma nami?aydarh ta shagwabe fuska tace c’mon yah mariam kinsan fa delivery man baya son jira just ku fito kawai maryam tace Alright auntie “maryam takalli halime tace kinga auntie aydarh ce tace mu fita ga mai delivery can da sako a waje “ halime tace tau muje takalli wacce ke gefen su tace yusra ki raka mu please yarinyar da bata wuce sa’an halime ba baka mai kyau masha Allah tasaka hijab dinta daka ganta kasan Rich’s kids din abuja ne “fita sukayi inda aydarh tafada musu daga nesa suka hango su aikam da gudu suka ruga suka fada jikin aydarh suka dinga juya ta suna ihu Wallahi she is very happy ganin suna irin wannan murnar dasuka ganta shidai malik na baya yana kallonsu sai smile yake yusra kam ganin larabawan matan da mijin tayi kasa da murya tace ina wunin ku? Sai lokacin ma aydarh ta lura da yusra tace hey ya school?yusra tace Alhamdulilah sannunku da zuwa “malik yayi gyaran murya yace ohk ni banzo ba kenan?maryam ta juyan da ido tace nooooooo my baby ykkkkk love halime tace sannu yayan mu ‘mamaki fa mukayi da ganinku “takamo hannun yusra tace lemme introduce my friend to you “maryam tace yayah wai kaji yah halime tau your friend ko our friend daii aydarh tayi murmushi tace muje let’s get sitted kafin ku fara fadan kuma anan maryam tayi dariya tace aaaa fa auntie ki tambayi yusra kiji bamuyi fada bak o sau daya Allah malik yakalli yusra yace wai haka?yusra tayi dare tace eh basuyi ba “Aydarh tace ohh baka yarda ba da?ya girgiza kai yace muje mu zauna a can kafin visiting hours din sukare “wani waiting chairs suka samu suka zauna a wurin”firan flight suka dinga musu aydarh na dan taya su shidai malik baki daya babu abunda yakeyi banda kallon aydarh Wallahi bakaramin burge yusra sukayi ba sunada kyau sosai gasu yan gayu duk da hijab aydarh aydarh tasaka tayi kyau bana wasa ba hijab nayi mata kyau “maryam tace yayah yaushe zaku wuce can din?malik yayi shiru yace wani abu?maryam ta girgiza kai tace I just wanted to know ne ‘yace gobe in sha Allah halime tawara ido tace kai haba yayah sai kuma yaushe zaku sake dawowa Wallahi bama son mu daina ganin auntie aydarh we are very very happy dakuka zo yau ‘malik yayi dan murmushi kafin yace sai nan da two years aydarh tayi sauri ta juya tana kallonsa ya rufe mata ido daya irin na bad boys din nan yana murmushi dasauri ta dauke idonta daga kallonsa shi baya jin kunyan yin abubuwa gaban kowa hun “ maryam tace amma dai yayah you are kidding ko?yace am serious halime tayi shiru tace ko da ta haihu baza ku zo ba?aydarh najin abunda halime tafada ta durkar da kanta yana kallonta yayi murmushi a ranshi yace ita da kunya 5&6Allahu “duk don a cigaba da labarin saboda har cikin ransa yaji dadin abunda halimar tafada “yace ai ku sai kuzo idan ta haihu din “ maryam tawashe baki tace dan Allah yayah dagaske haka ma zaayi Wallahi halime ta harareta tace kinsan dai sai idan muna holiday idan bahaka ba saidai ace su adda su tafi maryam tabata fuska tace tau billahi ko ma miye sai naje ina a gaban kowa auntie tace zata mun Nameceey “malik ya dago ido suka hada ido da aydarh yayi wani bad smile Wallahi ban ga su halime wallet din hannunta zatayi stoning dinsa dashi “ malik yace Alright girls bara mu tafi it’s already time zamu waya zuwa dare idan akwai wani abu kuma here is your things your aunt shop it for you “maryam ta dinga kallon uban ledojin tace auntie sai dakika kara siyan wani abu kuma an fa siyan manah Komai har ma sunyi yawa “halime tace Allah auntie daba ki siya ba “Aydarh tace no ai kunada friends sai kuyi sharing ma friends dinku “maryam tace in sha Allah kam mungode sosai Auntie Allah yaraba lapia aydarh tayi kasa da kai don mamakin maryam take hala wani yace mata she is pregnant tasan masu ciki ake ma this addua “malik yakalli maryam da halime yace banda was and be like your friend ita she is not talkative kaman ku “halime tarufe baki tana dariya tace in sha Allah yayah “waving musu hannu aydarh tayi sukayi hugging dinta malik yakama hannunta suka wuce har sukayi musu nisa basu koma ciki ba har sai dasuka daina ganin su kafin suka kwashi uban shopping din suka shiga dashi ciki.Yace da wannan bana su bane?tace mika gani?yace ai naga kin taho dashi ta gyada masa kai yayi shiru kafin yace nawaye ne?tace na matambayi manah malik ya kyalkyale da dariya yace oh wow this is very very serious yaushe ma kika ji hausa har haka ita dai batace masa komai ba ta juyan da kanta tana kallon titi ‘sai dasukayi takeaway yasiyan mata few chocolate a mall kafin suka karasa hotel din “ Kallonta yake ko kiftawa babu bayan yadawo daga sallan isha’I tana kan prayer mat tayi resting head dinta a kan gado “gently yakara so kusa da ita ya duka bata tashi ba kuma batayi masa magana ba hannunta yakama ahankali yace mike damunki?ta girgiza kai yazauna yana kamo ta yace minene mamana aikam tafashe masa da kuka Wallahi baki bude yake kallonta ta kashe sa da mamaki wani irin kuka take masa na shagwaba wanda idan tayi wasa sai yayi loosing yanzu nan “yayi shiru yana kallonta ko dauke ido babu ta kallesa tasa hannu tana goge hawayen
Chapter 135 · 0% Book details