← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 197

Sashe 53

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta kai bakin kofa zata fita haka babu kallabi, dawani irin speed yajawo ta har sai data tsorata tana kallonsa yace Ko bakinsa kanki babu kallabi ba? Batace komai bay ace da ina zakije haka? Tace fita zanyi na ga warmer din ko tazo ta dauka “sakin baki yayi yana kallonta kafin yace tau dawo ta dauka ma tun dazu “ ya dinga binta da kallo har ta kusa shiga bedroom yace gobe Wednesday da yamma zamuje gidan dr ibrahim “tace “to”kawai kafin ta shige ciki abinci ya zauna sai daya cinye tass sosai yake mamakin yarda ta iya girki har idan yana cin girkinta yana tunuwa da ummi babu sallan dazaiyi ba rok’I Allah ba ya mayarda su wajan familyn sau dayawa yana tunanin komawa amma yasan har yanzu abby bai huce bay asan har yanzu da tabon abun a ransa ahankali ya furta I prayed for the best and I want to prove the best inshaAllah “ kitchen yashiga ya wanke few plates da tukunya datayi girki kafin ya share kitchen din duk da ba dirty yasake mopping,bedroom din yashiga ya iske tana toilet “wankin toilet din take yadinga bin kofan data bari bude da kallo daga waje yace kibani aron bucket dinki zanyi wanki batace komai ba ta karasa wankin bayin kafin ta fito hannunta rike da bucket din sai detergent missing step tayi suddenly ta fadi dabbas akasa, wani irin kara ta yi hankalinsa yayi mugun tashi dasauri ya karasa yadaga ta sai faman kuka take a rude yake tambayan ta taji ciwo ita kam tayi masa banza sai faman rike wrist dinta tana kuka daf ya dauke ta bai sauke ta ko’ina ba sai saman katifa yakai hannunsa inda nata hannun yake kara tasaki saboda yanda yakama wurin da dan karfi hakan yasa shi gane nan ke mata ciwo, dasauri ya mike yabude wardrobe dinsa yafito da man zafi wand abaya rabuwa dashi ko a gida “ dawowa yayi kafin gently yasa hannu yafara dage rigan duk dana jin zafi hakan bai hanata rike masa hannu ba tana girgiza kai ko sauraron ta baiyi ba yakarasa daga riga very irin hadaddan scent ya dage hancinsa kamshi mai sirin dadi very clean undie ta yabi da kallo white, ta runtse idonta sosae gabanta na wani irin faduwa kamar zai fito ta kirjinta,yarda ya taune lips dinsa kaman zai fasa har wani irin zufa yake daurewa tayi har ya kwashe rigan yana kallon inda ta fadin wurin har yayi wani irin red ahankali yabude man zafin yafara shafa mata wani irin ajiyan zuciya ta sauke kafin kuma ta fashe dawani rigimaman kuka zufa ahancinta da gaban goshinta yarda yake shafawa kamar irin yana mata susa amma tsaban rigima take masa irin wannan kukan kusan 25 mins yadaukesa yana abu guda tun tana kukan har tayi shiru Still idonta a rufe gam tana sauraron ikon Allah, har sai daya gama da kansa yamayarda rigan kafin ya mike ahankali yace sannu zai bari,fita yayi daga dakin ya koma parlor kan carpet ya kwanta yana sauraron bugun zuciyarsa dayake ji Kaman an kara sa lumshe idonsa yana karanto addua har sai dayaji bugun zuciyansa ya daidai anan ya dinga zama,sai can ta bude idonta kafin tasa hannu ta goge sauran hawayen kafin tayi lamo tana kifta ido kaman wace tayi wa sarki karya,yaga sama yaga kasa inalilahi waina illahil rajiun sai wani hawayen yasake balle mata duk duniya bayan ita babu wanda yataba ganin mata boobs sai shi ko oum bata taba sai shi gashi yau kuma yaganin mata laps kadan kadan take kukanta har aka kira magrib tana nan kwance,kiran sallarh dayaji yasa ya farka daga baccin daya dauke sa “ahankali yake motsa bakin yana tasbihi mikewa yayi yashiga toilet sai daya sakar ma jikinsa ruwa kafin yayi alwalla yafito bedroom din yawuce yabi katifan da kallo bata sa karan ruwa yaji alaman tana toilet bude wardrobe dinsa yayi ya saka jallabiya kafin ya saka perfume har zai fita sai gashi ta fito daga bathroom din fuskanta da ruwa alamun tayi alwalla kallo daya tayi masa ta dauke ido, tayi kasa da kansa shima bai kalleta ba yakarasa abunda yakeyi ya wuce masallaci ,ba laifi wrist din yasaki amma har yanzu akwai pain din, samu tayi tai sallarh, ta zauna nan kan prayer mat din bata tashi ba “ ,Da sallama yashigo bedroom din hannunsa rike da leda ya ajiye bai ce komai ba yafita,ledan ta dinga bi da kallo kafin tasa hannu gently ta dauko drugs ne a ciki ‘ sai manya chocolates biyu sai perfume designer kwara daya ta dinga bin ledan da kallo kafin ta ture ledan ta tashi tana bin bango ahankali ta koma ta kwanta kan katifa har kundundune cikin hijab dinta. Sai wajan nine yashigo da pure water a hannunsa, ya dinga binta da kallo kwance take kan prayer mat bacci take da alama tunda tayi isha’I bata tashi ba, Ahankali ya zauna wajan kanta kafin yasa hannu ya shafa cheeks din ta,yasan bata da nauyin bacci,shiyasa bude idonta tayi ahankali ta daura kan fuskan shi,murya can kasa yace wake up tashi tayi tana ya mutsa fuska da alama har yanzu wurin nayi mata zafi zama tayi ta dauke kanta,ledan da ya ajiye “yasa hannu ya dauka kafin ya ciro drugs din ya balla yabata hannun ta ya dinga bi da kallo har yanzu lallan kamar yau akayi sa kullun kara budewa yake yana kyau, maganin ta karba kafin ta rufe ido sai datasha dukka biyun kafin ya mike ya fita binsa tayi da kallo har yafita kafin ta jingina jikin wall din ta sa kanta cikin gwiwa ta fashe da kuka kamar wace aka daka, shi ya tashe ta sallarh yau har yaje masallaci yadawo bata farka basai da ya shiga dakin yasame ta kan carpet tana bacci girgiza kai yayi yace sturbborn bea “long nose dinta yaja tasa hannu ta rike hannunsa, yace tashi kiyi sallarh sallan ta tashi tayi, breakfast yahada kafin ya gyara gidan duk da babu wani dirty dayayi, dakin yashiga yasame ta tana gyaran katifan “bata kallesa ba kanta kasa tace Good morning “shafa kansa yayi kafin yace morning ya jikin yadaina ciwon yandaa yayi mata tambayan cike da kula sai taji wani iri kaman yanda abba ke mata idan bata da lapia kallonsa tayi kafin tayi raurau da ido tace har yanzu da zafi fa,ido yazuba mata kafin ya matsa kusa da ita yace mugani girgiza masa kai tayi kafin dasauri tace ah’ah, bai ce komai ba yasa hannu ahankali ya jawo ta yasata a chest dinsa ya zage ta, hannunsa yasa ya dage rigan “ kafin yabude wurin yayi tunanin akwai ciwo wajan sai daya bude yaga babu wani ciwo red din ma dawurin yayi yawashe sai kadan “ babu wani kumburi wurin “ hannunsa yasa yashafa kadan tasaki wani kara bai ce komai ba ya mayar mata da riganta yasake ta kafin yahade rai yace eyyerh tunda har yanzu ma akwai ciwo wurin sai mu hakura da zuwa can gidan dr ibrahim din wajan hibban dasauri ta rike masa hannu kafin wani kasa da murya kaman zata fashe da kuka tace ah’ah fa zai daina zan sha maganin “malik yamayarda fuskan shi babu yabo babu fallasa yace tau ko na siyo allura ne nayi maki? Dasauri ta girgiza kai tace ah’ah Allah ya daina kadan nake ji, malik yace tau shknn muje ki ci abinci tare suka fita parlor ta zauna yashiga kitchen yafito da breakfast din a tray tea ya hada mata rabin cup sai eggs dayayi frying ‘ yasa mata a plate, ya ajiye mata gabanta ya tura mata bread sai daya hada nashi kusan cup daya kafin yabude bread din yafara ci, ahankali take shan tea din egg din ma kadan taci, yana lura da ita, bata shanye ba ta ajiye bai ce mata komai ba har yagama kafin yace kije ki dauki maganin ki sha kitchen din ta shiga, ta dauki ruwa tawuce dakin. Hibba tace dana ga har two nayi tunani baza ku zo ba,Aydarh tayi murmushi tace ah’ah zamu zo, dr ibrahim yace nasan ai cewa zaiyi baza ku zo ba,malik yace sai gashi munzo nabaka kunya koh? Hibba tace yanzu dai tunda kunzo ka goge laifinka dasai dai ku ganmu malik yace ahh amarya bata fita ai , hibba na kallon dr ibrahim ta gefen ido tace aaa yau fa kwana nan five lafiya lau zan fita dr yace ai ke da fita sai kuma wani year din dariya akayi kafin hibba ta shiga kitchen tayi serving dinsu abinci da chops sai drinks din da dr ibrahim yasiyo saboda zuwansu malik din anan parlor ta ajiye musu nasu kafin ta kai ma aydarh nata bedroom ,hannuta ta kama suka shiga,hibba ta bi aydarh da kallo kafin tace kugun ke ciwo ne naga yarda kike tafiya? Aydarh tace erh faduwa nayi, hibba tace eyyerh sorry aydarh tace yauwa fira suka cigaba da yi kafin tace yawwa aydarh ya maganin nan ni ai wllh kamar. Kaman zan mutu hannu mutumin can babu kalan rokon da banma Doctor ba amma bai ji bai gani abun har yaso yafi karfina ma “tafada kaman zatayi kuka ,aydarh kanta nakasa tsaf ta fahimce labarin hibba zuwan yanzu yawancin abubuwa tasani ba kaman da,da hausar ma bata fahimta sosai, batace komai ba tayi shiru hibba tayi murmushi tace hala ke har baki so ki tuna nasan nawa mai sauki ne kanki dan Wallahi har tausayin ki nake idan na kallesa “ Aydarh ta dago kai tana kallon hibba kafin tayi kasa da murya tace,korh? Hibba tace Aydarh amma ai tunda kin saba shikenan tunda dai mijinki ne babu yarda zakiyi dashi, aydarh tayi shiru kafin murya cike da rauni tace ,jiya ma dana bige wrist sai kuma tayi sauri tayi shiru kaman wace ta tunu wani abu,hibba ta wara ido tace kikayi shiru ohh jiyan ma duk da ciwon abun nashi ba sauki?aydarh da har hawaye sun fara sako mata ta gyadawa hibba kai,hibba ta girgiza kai tace hakuri zakiyi tunda Allah yasa haka yake daya tafi yana neman wasu a waje fa kinga ai kwara ke ki daure koh?aydarh ta gyada kai kafin tashare hawayenta “tana so ta tambayi hibba wani abu amma
Chapter 53 · 0% Book details