Sashe 35
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zaune batace komai ba inna ta shiga da masifa ta inda take shiga batanan take fita ba wulakanci sai wanda ta manta ke batayi wa dr hafsa ba ita dai tayi shiru batace komai sai danna wayan ta takeyi,malik yace yanzu dai ai nace kiyi hakuri ba?tunda yanzu kinsani kuma har gaki kinzo ai shikenan koh hajiya inna?inna ta goge sauran hawayan fuskar ta tace shikenan audu na hakura ya jikin naka?yace Alhamdulilah dasauki inna tace ai wannan masassara dai baa ji dadinta ba, waenda basuyi taba gaskia basu dayawa,nidai Allah ya tsallakar dani,daga ranar naje anguwa nadawo kaina naciwo sai ga wannan matar da magani waai nasha kila zazzabi ne ni dai dayake nasan ciwon kaina Ko kallonta banyi baita da maganin nata, malik yace Allah ya kyauta,can tayi kasa da murya ta kalli malik tace tare fa nake da ranla ita dayake babu ita a munafukai na, sai gashi tana ganin dawowa ta tashigo take fadamun tace na rufe gidan ma mutafi malik yace Allah sarki,kafin yarufe baki aka turo kofan dakin Ko sallama babu tashigo tasha wani fitted gown na atamphar rubber gawani uban jam baki tasha sai baza kamshin balila ake ga ubansu dauri ankashe anfito da calaban attach blue da green irin na asalin karuwan nan, tana tafiya kamar zata kare shidai malik kallo daya yayi mata ya dauke ido yarasa miyasa bai son yarinya kwata-kwata bayason yarda takenan babu kamun kai,dr hafsa dai sai binta da kallo take tana son taga inda zata da taho hakanan,tun shigowan ta aydarh ta ganta sai ta dauke ido tahade fuska kaman bata taba dariya bai ta Ramlan bata ma lura da aydarh basai said ai baza ido take taga ta ina zata hango ta, ganin malik yasata mance duk wani abu straightly gadon ta nufa tana isa idonta yasauka kan aydarh dake kujera can karshan bangon gadon a zaune kallo daya Ramlah tayi mata ta dauke ido duk sai taji ta muzanta tana san zaran ma bak alar yard din bane ita da aydarh amma ko zatayi yawo tsirara sai malik ya saurareta ko da sau dayane cike da duniyanci ta sace kallon aydarh taga hankalin ta baya kansu,dan daga murya tayi kafin tawani karyan da kai gefe tace “sorry dear”ya jikin naka,daman tun jiya dasafe na lura da yanayin ka nasan ko nafada ma baka da lafiya ba lallai ka aminci ba,tass aydarh taji abunda tace, saboda yarda take maganar kowa na dakin ma yaji balle ita aydarh dake gefensu shi wallahi ma mamaki abun yabasa bai ce mata komai sai sauraron ikon Allah dayakeyi,jin hakan yasa dr hafsa mikewa bata tolerating shits din yaran nan domin tun ba yau ba tana lura da duk wani movements din Ramlah kan malik bata taba maida hankalin ta ba saboda ba ruwanta dasu amma yanzu gani take kamar cin fuska ne ramlah keyi ma aydarh,hakan yasa cikin tsare gida dr hafsa tace Ramlah kiyi masa ya jiki kawai ki fita babu wanda yatambaye ki wani abu anan so better maintain your dignity here am I cleared? Wani banzan kallo Ramlah tayiwa dr hafsa dan ba bata raina taba shiyasa tayi shiru batace bata komai ba aydarh yi tayi Kamar batasan dasu hallitu ba a dakin baki daya,inna tasake baki tana kallon Ramlah kafin tace inalilahi waina illahil rajiun. Ta dinga bin Ramlah da kallo kafin tace aaa ranla ke kau kin zaqe dayawa, daga zuwa dubiya Sai ki tsatsallake mu,mu danginsa ki kai har nan ko ita asiyar baki ga inda ta zauna ba balle ke kwashe kwashe ki?Aydarh dai kanta nakasa bata dago ba tana dai jin su,dr hafsa tace fita zamuyi inna mu barsu da matanshi inna ta mike tsaye tace gaskia bara nakoma gida nasamu gayen in kwadawa audun kafin in dawo,dr hafsa tace tau shknn ,inna ta kalli Ramlah kafin tayi mitsi mitsi da ido tace tau ko dai baki ji ne? Matar dake aike wurin tace a fita katti sun zo sun cika daki ina yaro zai warke, dan baa kaunar Allah ai sai a sa masa wani cutan ma Allah natuba, Ramlah ta mike tsaye tana wani bata rai,tace Alright love Allah yabaka lafiya zuwa anjima nadawo, malik dai ya maida idonshi ya rufe bace komai ba inna tabi ta da kallo baki bude dr hafsa ma haka, mamakin Ramlah ya cikata,inna ta dauki jikkatar ta fice,dr hafsa ta kalli aydarh tace muje office kibar sa yayi bacci malik yabude ido yana kallon aydarh kafin yace ki rufan mu duvet din,bata masa komai ba ta warware duvet din gently ta rufa masa,ya’ki dauke ido akanta,hannunta ya kalla kafin ya rike hannu few seconds ya dauka yana kallon hannun kafin yasake ta,dr hafsa dai nagani haka tasa kai ta fice daga dakin, ta ja kofan malik yace “kunsan ba zama zakuyi ba kuma sai kisa ta koran mun budurwa?aydarh ta watsa mashi idonta kafin tace aaaa kasheta nasa tayi ba koranta ba ni miyayi ruwana da ita,put this into her head please am not a mate of a kid whether she is your girlfriend or you wife that’s none of my business am not her type,bana son raini and ta daina kallo na if not I surely deal with her I will deal with the stupidity out of her, kafin ta juya ta fita mamaki tabasa da dariya,yashafa kansa yabita da kallo yasha kansa ahankali yace masifafa ya lura yarda Ramlah bata birge sa itama haka,amma wannan masifan fa? Girgiza kawai yay isai kuri ga tsoro,sturbborn bae.ko da tashiga office din dr hafsa still bakinta na a tsuke ta hade giran sama da kasa,sallama tayi ta zauna kan kujeran dake facing din dr hafsa,dr hafsa data lura da yanayin aydarh tace miya faru naga fuskan ki a hade,sai sannan ta bude baki cike da tsiwa tace kiji sa fa auntie,wai nasa kin koreta nayi magana ko nasa da ita didn’t I even know her existence a dakin ne? Dr hafsa da tagama sauraron aydarh ta girgiza kai tace kiyi hakuri aydarh kuma tun farko laifinki waenan yaran basu da hankali basu da tunanin basu da kamun kai ma,maybe fa ko magana baya hadasu kawai daman opportunity take nema wanda zai hadasu tayi mashi magana sai ga dama tasamu don haka karki damu ba laifinsa bane,kawai kiyi kokari ki sa yafita harkan ta,aike ce matar sa babu fada babu tashin hankali zaki sa ta fita harkan sa,Aydarh dai tayi shiru bata sake cewa komai ba,dr hafsa tace bansan abunda ke damun yarinyar nan ba har ta bata kanta har haka wallahi, definitely nasan shidai yallabai ba shiga harkan ta zai dinga yi ba mutun da kullun fuskar sa nan babu wasa kwarjinin sa ma sai yahana kayi masa magana amma rashin kunya da tsaurin ido irin nata sai da tasamu waje har haka Allah natuba ma banda neman jafa’I irin na Ramlah ina ita ina kishi dake ni wallahi ko mijinki kawai ya rage a rayuwa wallahi aydarh na gwamaci na karasa rayuwana ahaka saboda nasan dai photo kawai na aure,ita dai aydarh sai sauraron dr hafsa take har tayi shiru kafin aydarh murya can kasa tace “why”? Dr hafsa ta gyara zama tace haba aydarh ki dube ki,ki dube Ramlah idan kina wuri har akwai wace ta isa tayi magana? Aydarh ta cigaba da bin dr hafsa da kallo itama dr hafsa din aydarh take kallo, babu wanda yasake magana cikin su ,tunani ne kala kala azuciyan aydarh. Inna tace sannu ko audu,malik ya amsa mata ta bude samiran data saka kwadon a ciki tace ka daure ka ci ko kadan ne,malik ya dinga bin kwadon da kallo ummi tafado masa a rai yayi murmushi yasaka cokalli yafara cin kwadon ahankali,inna ta kalli aydarh tace tunda nashigo naji ki shiru ko kema ba lahiyar?aydarh ta girgiza kai tace aa inna lapia na lau,inna tace tau ai shikenan bara yaci kwadon idan ya rage kema sai k ici, malik yajuya ya kalli aydarh kafin ya dauki samiran ya daura mata a cinya yace eat batace masa komai ba ta sa cokallin dake ciki tafara ci bakaramin dadi kwadon yayi mata bahakan yasa taci ba laifi shidai sai bin ta yake da kallo duk surutun da inna ke masa sama sama yake amsata,har tagaji tayi shiru bacci ma ya kwashe ta anan kan prayer mat din datake kwance.wajan 6:00pm dr ibrahim yashigo dauke da file ahannu ya kalli malik kafin yayi murmushi yace giwa tafadi daga ciwo kwana daya har kafada na lura madam ta ma fika dauriyan ciwo wallahi,malik yakalli dr ibrahim kafin yace sallamana zakayi right?yarda yayi maganar bakaramin dariya yaba dr ibrahim ba saboda yasan haushin maganar daya gaya masa ne,dr ibrahim yace aaa gaskia maybe sai zuwa jibi tace kar na sallame ka dan yanzu,malik ya kankance ido yace wayace?dr ibrahim na dariya ya nuna aydarh dake zaune kanta a kasa, karfasa dake saitin kafanta yasa ya taketa da dan karfi taji sare amma ta daure duk dataji zafi, kafin ya kalli side din inna dake bacci yace ni kayi discharging dina idan yaso ita sai ka bata gadon dana sauka tunda zaman bai ishe ta ba,dr ibrahim yace auu haba?naga time din dabata lafiya ko nan da bakin clinic kasa fita kayi saidai ,kaga idan nabata gado kaima zaman ba isheka ba,aydarh dai najin su still kanta na kasa bata dago ba.Kasancewan gidan koi na very neat yake babu wani dirty suna shigo malik yawuce bedroom so yake ya kwanta tunda alright anyi isha’I dr hafsa takalli aydarh tace tau sai dasafe Allah yabashi lafiya Aydarh tace Ameen har bakin kofa ta raka dr hafsa din kafin ta rufe kofan da key tadawo kitchen ta shiga ta dinga bin kayan girkin da kallo bata iya kuna camping gas din bahakan yasata matsawa sosai kusa dashi ta dinga bin rubutun jiki da kallo open/close ashanan data gani nan aje ta dauka tana murda wajan open din ta qasta ashana sai kau wuta tagama murmushi tayi kafin ta tari tukunya ta daura ruwan zafi, parlor tadawo ta zauna few minutes kafin ta koma kitchen din yatafasa yasa takashe gas din successfully wani hadaddan simile tayi kafin ta fita ahankali without making any sound,ta bude kofan bedroom din bacci yake sosai kanshi a