Sashe 79
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
murmushi kawai yake ganin yarda yasa guys din zama speechless domin malik har yanzu abunda nayi masa zagaye a brain gani yake daya fita daga parlor shknn shiyasa yakasa ko kwakwaran motsi “illah shiru kawai dayayi yana sauraron bugun zuciyanshi duk wani tasbihi da yazo bakinsa kawai yakeyi ahankali dr usama yamike yace it’s already late sons,ku wuce gida kar naja muku ace kun tsaya wani waje mata da kishi “sai lokacin dr ibrahim ya sauke wani ajiyan zuciya kafin yace bamu da bakin godiya mungode Allah yakara girma yasa a fi haka, dr usama yace it’s what you all deserves “Wallahi ban tabacin karo da first class in this field bas ai Abdoolmalik “his result makes me remember one of my late friend tare mukayi karatu a Ohio university of America “we are very close the day after we have collected our results,dr usama yayi shiru yana zare medicated glass dinsa “kafin muryansa ciki da rauni “yace that day I can said that sai kuma yasake shiru “kusan 2mins dr ibrahim da malik dai sai kallonsa suke dagani labarin ba karamin taba masa zuciya yayi ba,har yafara kwalla yace gini yayi collapsing yafado a kansa they are even baring the same name he is also abdoolmalik, kaf department dinmu babu wanda yazo da forst class “sai shi amma yarasu,dr ibrahim yace inalilahi waina illahil rajiun Allah yayi masa rahama Allahu akbar “shima malik yace Allah yajiqansa “dr usama yamike ahankali yace sai dasafe in sha Allah we will communicate tomorrow, sai ke godiya sukayi masa kafin suyi sallama su wuce, ko cikin keke dr ibrahim ne kawai ke surutun sa “malik kam kaman ruwa yaci sa wai shine yau yasamu aiki”aikin ma as federal employee ba a Nigeria ba a Washington a Washington din ma babban asibiti kaman peace health Southwest medical center Wallahi mamakin abun ma yahanasa sukuni sai juya lamarin yake,dr ibrahim daya lura da malik har yanzu a shock yake , shi kansa yasha mamaki bana wasa ba har cikin ransa yaji ma malik wani irin dadi bana wasa ba in dollars fa zaa dinga biyansa Allahu akbar ko da suka rabu malik jikinsa babu wani energy dr ibrahim yayi murmushi yace idan shock din yasake mayi celebrating daga baya congratulations buddy ubangiji Allah yataimaka yabaka ikon sauke nauyin da aka daura maka, sai lokacin malik yafito daga cikin keken side din da dr ibrahim yake ya zagaya “without saying a word yawani irin hugging dr ibrahim “ahankali cikin muryansa dake cike da nutsuwa da kwanciyan hankali wanda dakaji kasan malik is a real definition of perfect and decent mutun “ yace you are suchs a brother ibrahim you are more than a friend to me I have no words to show my appreciating “I have no feelings to express how I appreciate may the creator of earth and what earth contains rewards you in abundantly way “ibrahim Allah yasaka da gidan aljanna “dr ibrahim yakama hannun malik yace yallabai duk wannan adduan da godiyan sai da muyi ma juna dakuma su abby ban taba kallonka matsayin aboki ba akullun ina maka kallon dan uwa kayi mun abunda yan uwana suka kasa tunda kanon har kebbi ka rakani aurena duk sauran dangina maza abunda suka kasamun kenan ka dauke kudin daka wahala kana aiki domin cida kanka da matarka ka cika mun kudin sadaki “I will never forget this “tsakanin dakai babu godiya malik said ai mu cigaba da ma su abby addua sai dasafe nasan madam na can tana tunanin inda ka tsaya and we have to take them out tomorrow for celebration “malik yayi murmushi yace in sha Allah kafin yashiga keken mai keken yaja suka wuce, yau ma kaman jiya anan parlor ta zauna tana jiran sa yah rabbil alameen wani plain baby pink material ne a jikinta dinki yayi masifan kyau kalan material din kaman don jikinta akayi sa black barima ne mai shegen kyau a duk hujin kunnanta uku,ta gyara gashinta tasaka black inner cap hadda powder da kajal tasaka ,tasaka pink gloss a bakinta dake very attractive and mini,lashes dinta kam dasukayi wani irin kyau saboda massacaran datasaka Allahu bareek billahi zakayi tunanin ita tayi kanta yau din nan turaranta har yaso yafi na kullun “tun tana jiran shigowansa har bacci yadauke ta anan parlor “ahankali yake knocking din kofan har pass ten na dare yanzu “dayake bata da nauyin bacci bude ido tayi ahankali walking very slow and unique kaman irin wacce ke yanga haka take takawa “ ahankali cikin yar voice dinta tace who is there? Malik jin voice dinta yasa shi kara jin wani irin dadi “cike da shagwaba kaman wani irin baby boy yace mijin cuddle bug ne “yanda yayi maganan yasata hade rai ala dole fushi yatake yi dashi,hannu tasa tabude kofan hada ido sukayi tunda kansa har kafansa saida yaji wani irin abu,kyan datayi yayi wani irin fizgan hankalinsa,har kullun bazai fasa wannan kalmar ba bai taba ganin abu mai kyau a duniya ba sama da ita “ juya masa baya tayi ahankali yashigo parlor ji yake kaman yahade ta tsaban so,dafin sonta nabin duk wani jijiya na jikinsa “ gani tana tura baki yasan fushi takeyi dashi billahi gani yayi kaman ansake kara mata kyau “rigan jikinta wanda da hannunsa yasiyo shi kasa gane rigan yayi saboda yasan kudi kadan yasa yasiya rigan amma yarda tayi fitting dinta zakai tunani wani millions aka saka wajan siyanshi,ganin yakasa cewa mata komai kawai taji zuciyanta yamata badadi ahankali tawuce tashige bedroom tayi buga kofan da karfi ‘wani irin murmushi yayi yashafa kansa kitchen yawuce yasha ruwa kafin yafito yawuce wani dan corner dake nan cikin parlor wanda yayi kaman corridor guitar sa dake wurin ya dauka kafin yawuce bedroom din yana tafiya kaman sai sando,har yakarasa kan carpet din dasauri tajuya masa baya tana rufe idonta tayi pretending as if she is sleeping yasan ba bacci take ba “kawai ya girgiza kai yakai kusan five minutes yana kallonta kaman ya maidata ciki ya huta yakeji “her beautie is heaven sent!! Ahankali yafara playing guitar hannunsa , har cikin zuciyanta sautin ke ratsawa Still taki bude idonta cikin wani irin tone kaman na lallashi “yafara waka*when I saw you in that dress looking so beautiful I didn’t deserves this darling you are perfect to night*yanda yake wakan billahi yafi ma muryan asalin mai wakan dadi muryansa kaman ansa mata wani extra sweet a ciki “billahi yanda take kallonsa yasa jin wani irin weaknesses kaman zai fashe da kuka kallon datake masa yasa jin kaman duk duniya baida wani sauran bakin ciki daya rage masa “idonta suna dawani irin magic mai firgita imani, ita kanta bata masan tanayi masa irin kallon ba kallon junansu suke kusan 5mins kafin ahankali tayi wani irin smile tana saukowa da kan katifan tasa hannu tana kamo nasa”kallonta yake ko kiftawa babu Still fuskan ta da murmushi “duk duniya yana tunanin bayan ummi babu macan dayake jin kololuwar kauna irin aydarh “ yarda take masa murmushi jiyayi kaman a aljannar duniya yake “ahankali ta tallabi cheeks dinsa still smiling tace you have the best voice ever “murmushi yayi yace you have the cute face ever tayi murmushi tasa hannu tarufe fuska tace idan zakayi waka zamu zama billionaire ,malik dai sai kallonta yake ko dauke ido babu yace really tace sure “yace kinyi kyau “tayi murmushi tace thank you sir “yace rings din hannunki are diamonds right?ta gyada masa kai kawai tana jiran jin abunda zai fada “yace suna da kallo sosai kinsan yarda diamonds ke shining right?still kai kawai ta gyada masa yace you fine past diamonds past jewels you are an angel “Aydarh tayi saurin kasa da kanta don da ake fadan tanada kyau baa taba gaya mata taji dadi ba irin yau da malik ke gaya mata “idonta tadago ahankali kafin tace “nagode “malik yayi murmushi yana wara ido kaman irin yayi magana ya manta wani abu yace and your voice yafi nawa haduwa ma “Aydarh batasan lokacin da tayi dariya ba tace kai din dake da katon murya “yayi dariya kadan yace yanzu fa kikagama hyping murya na, aydarh tace to yi hausa song sai naji yanda ya shagala da kallonta yayi shiru bai masan irin wakan dazaiyi ba “ saboda bawai iya hausa song din ba,yace wait bara natuna zuwa safe sai nayi maki ta bata fuska tace nidai yanzu nakeso pleaseeeeeeee “ yanda yaja please din kaman zai suma dan dadi ahankali ya rufe idonsa kafin yasa hannu ya daurata kan laps dinsa, tayi lamo ta kwanta a jikinsa kaman yar mage “ cikin wannan hadaddan husky voice dinsa yace kadan na iya fa tace sai kayi duk da haka “shiru yayi for few seconds kafin yafara “*bari kiji kece hasken ganin idona dani dake bazancan yin fada da juna zamuje ko domin masu tsangwama na tunda ke ce sanadin doka tambura na an’ayabuk kece ado na qalbi ba dare bar ana ke kadai kwa zan bi kinada kyau musamman inkin sako hijabi nake ne ni tamkar ruwa a qulbi *duk bawai tawani fahimta sosai ba, amma wakan yayi mata dadi Sosai lumshe ido tayi tana sake shigewa cikin jikinsa kaman za a kwace mata shi, malik ma murmushi yayi,yana shafa kansa yayi tunanin duk abun nan zata fahimci wani abu amma sam tunaninta bai zo ba ahankali yazare ta daga jikinsa, Still idonsa kanta yace kinci abinci ta gyada masa kai yace kin daina fushin yanzu nan ma ta gyada masa kai tana turo baki “yanda ta turo baki kawai he cannot hold it bakinsa kawai yakai kan nata yana kissing dinta with so much authority ‘few seconds dafara kissing dinta itama ta cigaba da kissing dinsa back sai da sukayi kissing junansu kaman zasu cinye juna sai wajan 11 kafin ya chanza kai yajata jikinsa yasaka masa duvet sai bacci wajan two ya farka,toilet yashiga ya dauro alwalla kafin yafito yashimfida prayer mat yana so ya raya daran yana addua yana so ya nuna godiya ga Allah da duk ni’iman dayayi masa cikin abunda bai fi 6months ba, hakika Aydarh Alkhairi ce a rayuwarsa tun bayan auransu da ita yake haduwa da alkhairi wanda a yau yakara tabbatar da haka. Ya dinga kallonta ganin