Sashe 71
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
baki tana kallon aydarh kafin tace ohh da fatar baki zaki gaya masa kenan?ai aikace akeyi yarda yallabai ke sonki duk fa miskilanci sa kiduba kiga yarda yake kallonki kaman zai hadiye ki a cikin jamaa tsaban so ko ba komai dan uwanki ne soyayyyan biyu tahade maki ga ta yan uwantaka ga na aure, kema haka din ne amma Wallahi kina wasa da damanki kawata “ yanzu kinsan nabaki shawara? Aydarh ta gyada kai muryanta very calm tace erh auntie ina ji, hibba tace ba a fatan baki kawai zaki hanasa auranta ba aaaaaa ki nuna a aikace,kina nuna masa ehhh lallai you owned him kece mai shi dan ke kawai akayi sa Aydarh tayi shiru tana sauraron hibba kafin tace bangane ba auntie,hibba tace yanzu ai zanyi maki bayani “ tare kuke kwana tare kuke tashi daidai da waya wannan kar kisake bashi opportunity din yi da ita,sunanta ma kisa yafi abakin sa cikin ruwan sanyi zakiyi komai kawata “ Aydarh tace to taya auntie? Hibba tace idan yadawo gida ki mai hankalinshi baki daya kanki ki mai dashi baji bagani sai ke kawai ai ko wayan yadauko ki san yarda zakiyi seizing dinta daga hannunshi ke sunanta ma idan yakira hade bakin ki dana sa Wallahi ki kayi haka sai yamance da farkon harafin sunanta “ Aydarh dai tayi shiru batace komai ba, hibba tace ai ni Doctor gabana har mance sunayan mata yakeyi babu fada ba tashin hankali cikin kwanciyan hankali nake ruda masa tunani,ni fa ko sunan abokinyar aikinsa bana son naji yana kira shiyasa ma har yasaba tun kafin muyi aure duk duniya bayan mahaifiyarsa da kanwarsa baya ma ko wace mace kallon mace sai ni, Aydarh tayi smile tace awwww “hibba tayi dariya tace Wallahi fa nake gaya maki ki kwada abunda nace maki kigani kuma kinsan can bangaran Wallahi bana gaji sai dai yaji tausayina ya kyaleni dan kanshi amma Wallahi babu wacce bazan iya daurewa ba yanzu jiya fa throughout yana gida sai dai sallarh kawai ke tayar dashi kaina har nasaba ma idan muna tare ko dayaushe hannunsa na jikina ni kaina idan bai tab ani din bas ai naji duk wani kala shiyasa I have special positions in his heart duk wani girman bukatan shi ina daukewa na jure “daga baya nayi jinyar kaina “Aydarh dai tunda hibba tafara magana tayi kasa da kanta dan ta fahimce abunda take nufi kunya maganan ke sata shiyasa tayi kasa da kanta,tana tuno moment dinsu na jiya indai haka zaa cigaba kuma ace sai ta cigaba da daurewa duk da jiya bakaramin dauriya tayi ba saboda ita kadai tasan masifan zafin da boobs dinta suke mata a jiyan kuma yace zai kwanta ahakan ta bashi dama yanzu haka ji take kaman tayi unhooking bra din daurewa kawai take sai yanzu tasamu lips din ta suka bar zafi tunda take a rayuwa babu wanda ya taba ganin mata boobs sai shi tunda da takai 7years Allah yazuba mata kunya shiyasa oum bata damu da shigan mata personal life ba, amma shi jiya hadda sha tayi tunani yara kawai ke sha ashe hadda su manya ita shi keyi amma ita ke jin kunya “yanzu haka kuma sai yaba dr ibrahim labari ai tuno hakan ma datayi yasata jin ta gigice hankalinta yayi masifan tashi duk sai ta rude tama rasa yanda zatayi addua kawai take Allah yasa kar yafada masa, Hibba na lura da ita,tace miyafaru kuma? Aydarh ta girgiza kai tace babu komai fa, hibba tace kid ai daure kina shan abun nan idan bahaka ba gaskia da wahala ai Aydarh tace zan sha in sha Allah kafin tace ina su kaje?hibba tace nikaina ban sani bay ace mun dai yanzu zasuje su dawo aydarh tayi shiru bata ce komai ba,hibba tace naga 2:30yayi bara na kunna mbc akwai wani fave na dasuke yi maybe kin san,aydarh tayi wani cute smile tace ai bana kallo ni auntie ko a gida ma bana yi “hibba tawara ido tace lallai agaisheki ni actor din ma kama yake mun da mijinki ,aydarh tabude ido tace kai haba? Hibba tace Wallahi ba wasa ba bara na kunna kuma kigani,t.v takunna ana daidai fara series flim din ana nunu sa hibba tace ki kalla fa,Aydarh ta dinga kallonsa ko kiftawa babu kafin tace tsayin right sai complex din ba? Hibba tayi murmushi tace da miskilanci ba tafada tana dariya tace halinku daya keda mijinki akwai miskilanci sometimes har kwara shi ke kam kaman kuna gaba da magana bakya son magana ko kadan aydarh tayi murmushi tace ina magana fa Allah Hibba tace bawani nan fira sukeyi sama sama suna watching series din Aydarh she forgot when last tayi kallo ko a gida ma ba kallo take balle nan da babu t.v din. Space tabasa yawuce ciki kafin itama tadawo tace sannu da zuwa sir sai yanzu? Yace sannu hajiya eh yau Sunday café din basa nan sai da suka dawo church tace eyyerh shiru babu wanda yasake magana, cikin su kafin can tace printing kayi ne?ya girgiza kai yace wani abu nayi tayi shiru batace komai ba “ kafin yayi kasa da murya yace yadaina zafin? Ta gyada masa kai kafin tayi kasa da kai yace kinci abinci ta girgiza kai yace why? Tace nasha sauran candies din yace ai su ba abinci bane yafada yana mikewa tsaye kitchen ya shiga yafito hannunsa rike da plate wanda ya zuba jallof pasta da ta dafa sai fork biyu a sama, gabanta ya ajiye kafin ya mika mata daya yace let’s eat “ fork din ta amsa “ahankali suke cin abincin babu wanda ke magana cikinsu mikewa tayi tsaye yabi ta da kallo kitchen tashiga ta dawo da ruwa a hannu ta ajiye masa kafin tajuya zata shige bedroom,yace har kin gama?ta gyada kai yayi shiru bai ce komai ba tashige wanta, karasa cin abincin yayi yasha ruwan kafin yakai kitchen throughout yau basu zauna ba suna café shida dr ibrahim printing credentials dinsa sukayi, saboda zuwan dr usama ranar laraba “bakaramin gajiya yayi ba har wanka yake son yayi kuma babu ruwan zafi ga baya son yace ta dafa masa kar ya takura ta “yagama juye juyensa kawai yawuce bathroom din nan parlor yayi wanka sa da ruwan sanyi yana fitowa yawuce bedroom din tana zaune kan katifa tana duba littafinta, da aka basu assignment kallonta yayi for few seconds kafin ya dauke idonsa ya bude wardrobe yafito da kayan shi vaseline ya dauka sai perfume da comb ya koma parlor shiryawa yayi tsaf kafin yashiga toilet wanke jeans and t -shirt din daya cire backyard din ya zaga ya shanya ya dawo anan bakin ventilations dinsa suka hadu da Ramlah tana tsaye sai kallonsa take ko dauke ido babu, cike da duniyan ci ta kallesa tace ina wuni yallabai? Ya kwana biyu rashin lafiya nayi fa amma ko irin kace zaka dubani ko? Malik yace Allah yasawwake yafada yanayi gaba yabarta nan sake da baki yana bude ido yace karo da ita tayi tsaye tana kallonsu ta window yana shigo tahade can cikin throat take amsa masa sallaman shi kafin ta juya ta bar wurin ya bita da kallo har tashige bedroom kafin ya shafa kansa ya bi bayanta “ zaune take kan katifa fuskan nan jirin jirin babu alaman wasa ya tsaya bakin kofa kusan 2mins bata dago ba shima baice komai ba kafin ahankali yakaraso kan carpet yazauna ya tankwashe kafa yasa hannunshi dukka biyun ya tallabi cheeks dinsa, yayi shiru ganin ma baya da alaman ce mata komai yasata juyuwa tace ai nayi tunanin tare zaku shigo din tafada cike da tsiwa ya dinga kallonta, kafin yace fita zatayi shine tazo muyi sallama aydarh takallesa tace ohh ah tunda kaga wanda ya ajiyeta dole zata maka sallama “ yace ehhh ai tambayana tayi izini “Aydarh tayi masa wani kallo tace hala ma ka aureta din? Malik yace nakusa dai amma tana valuing dina shiyasa bazata iya fita bas ai ta tambayeni, Aydarh tayi shiru saboda tasan datayi magana fashewa ma zatayi da kuka, shiyasa tayi shiru kafin yasa hannu yajawo ta jikinsa cike da lallashi yace sorry magana fa kawai mukayi tunda bakya so shikenan,ta fashe masa da kuka “ yayi shiru yana kallonta ta dinga kukanta kusan five minutes kafin yace ya isa haka mi kuma akayi yanzu?har yanzu wurin da zafi ?ta girgiza kai kafin tasake yin lamo a kirjinsa kaman wata yar baby tace kar kasake yi mata magana nidai yace tau naji bazan sake ba kiyi hakuri tayi shiru tana sauke ajiyan zuciya, ta ma manta da inda take shima ba karamin enjoying zamanta yakeyi ba a jikinsa, yashiga da shafa bayanta bai masan lokacin da suka dauka ahaka ba, sai ajiyan zuciyanta dayaji ya sauya alaman tayi bacci yayi murmushi ya girgiza kai ahankali yayi pecky goshinta, kafin gently ya kwantar da ita a katifa ya rufa mata duvet iya chest din ahankali yayi mata light kiss lips kafin yasha fa kanta yace sturbborn bea yana murmushi yarda take bacci bakaramin birgesa tayi zama yayi kusa da kanta yadinga kallonta kafin ya cigaba da shafa kanta da kamshin gashin ke masifan fizgan shi “ dan motsa baki kadan tana turo shi yatsan sa yakai yana shafa lips din tayi kaman zata bude ido yayi saurin dauke yatsan, kafin ahankali yamie ya koma parlor yashiga Whatsapp yana duba informations din da dr ibrahim ya tura masa kusan thirty minutes yana dubawa kafin yagama yayi dialing digits din dr Ibrahim din, tana fara ringing yadaga malik yace na duba yanzu iyakan shi kenan? Dr ibrahim yayi shiru kafin yace ehh iyakan wanda ya tura mun kenan amma akwai abunda babu ne?malik yace sure sosai akwai abunda ke babu ciki, malik yace abunda zaayi yanzu kawai bara na tura maka number dr Faisal din zafi kuyi magana dashi domin field dinku ne manya likitoci yafada yana dariya malik yace,see you yanzu ka tura mun digits nasa sai muyi magana Dr ibrahim yace your wish is my command yallabai angama kashe wayan yayi ko 10seconds baayi ba sai ga notification yashigo wayansa number ce dr ibrahim ya tura masa sai daya fara Saving kafin yayi dialing, har ta tsinke bai daga ba,har zai sake