← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 197

Sashe 119

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bude naman mu ci babu ruwanmu hajajju tawashe baki tace Wallahi “cikin wall din toilet din yaganta tsaye tayi wani kalan kicin kicin da fuska kaman zata fashe da kuka yakarasa har kusa da ita bayan ya rufe toilet din hadda key idon har yakawo ruwa bata so tayi magana ba saboda tana iya fashewa da kuka ahaka ta daure dai tawani sake hade rai shikam Wallahi yakasa janye idonsa kanta bai san irin son dayake ma aydarh ba shidai yason idan zuciyarsa ta buga sanadin sonta ne “tace miyasa zaka shigo mun toilet while kasan ina ciki tafada cike da tsiwa “malik yayi shiru kaman bada shi take magana ba tasake masa wani kallo tace why do you follow me here?ai baka da mata ba kaje kana gaya musu baka da mata har kana yiwa wata connecting hotspot and kana sharing digits dinka kai ga wanda baka da mata that means I should report you to the police tunda babu aure tsakanin mu kayi sexing dina ohh I mean kayi raping dina tunda is against my wish’s ai kasa ni in all this pain kasan kalan wahala dake akwai a wannan stitches din kasan irin wahalan danake sha I didn’t even thinks I can continue surviving da wannan kalan abunda kayi mun “ mark this Abdoolmalik sai kasake ni banayi auran anymore daman bana sonka kai dakake sona that is your business not mine am I cleared??tafada dan karfi tawuce trying very hard not to cry ga yanda take tafiya dasauri na mata zafi amma ahaka ta daure yama kasa ko da motsi balle yayi attempting hanata fita ficewa tayi daga toilet din tabar shi nan a tsaye kaman status yana ta kallon inda ta wuce ko dauke ido babu “Maryam ke gefen hajajju tana sauraron bayanin da hajajju keyi wa baba a waya sai kallonta take ji duk bayanin babu kai balle kugu she is just talking mean less “ Aydarh tayi avoiding hadda ido dasu tawuce ta side din gadon ta zauna tana kwantar da kanta in between her laps zugin data daina ji kwana biyu shine yadawo mata ita kam yau ko mi zai faru bazata sake kwana asibitin nan ba sam batajin dadin rayuwanta she need to rest bata taba shiga kalan wannan halin ba a rayuwarta sai yanzu da malik ya shiga rayuwarta she prepared lonely a yanzu idan aka raba auran abba ya yafe mata zata koma can Cyprus takarasa karatunta za tadawo ma a fresh bazata sake dawo wa Nigeria ba kuma saboda bataga dalilin haka ban “Maryam dai sai kallonta take bayan hajajju tagama waya tamike tana dauka tissue ta goge hannunta tace bara kiga naje wajan ramda nasan yanzu tashigo kwara azo a sallamar masa mata tun kafin yakara aikata wani mugun abun kuma duk aji kunya kwara su tattara su tafi ta lura yarinyar itama ta warke tunda har wata irin tafiya take musu tana juya mazaune ita ummi dake ta gadin aida gashi nan har sun san su fa kewaye ita da miji dayake babu tsoron Allah a ransu ita kuma bata tausan kanta ko gama warkewa batayi ba har hajajju tafita bai fito ba hajajju na fita maryam tamike gently takara so gaban gadon ta zauna gefen aydarh ta dafa ta dagowa tayi idonta yayi ja sosai tasakar wa Maryam murmushi “maryam ma ta mayar mata kafin tace auntie wai miyasa kike fushi da yayah am so sorry to ask aydarh tawara ido tace noo maryam tayi shiru tace koma miye kiyi hakuri ki yafe masa dan Allah,aydarh tayi murmushi wanda iyakar sa lips tace ohk yah mariam maryam tayi murmushi itama kafin tace mi zan zuba miki ko fruits din zaki far asha ?aydarh ta girgiza kai tace ah’ah na koshi maryam tace kullun bakya cin abinci ke kin koshi aydarh dai batace komai sai dan murmushi take amma Wallahi yau malik yayi masifan bata mata rai ashe kenan ita ba matarshi bace har zai bude baki yace ta lura baida mata tunda haka yace kuma haka yazaba zata nuna masa itama bata da miji “kuma cutar dayayi mata yayi ma rayuwarta Allah ya isa ba yafe mishi bak aran bude kofan sukaji ko dagowa batayi ba balle yama sa ran zata kallesa fuskan sa babu alaman wasa yakoma asalin malik dinsa yakalli Maryam yace pack your things and wait outside ganin yanayinsa yasa maryam ko musu batayi masa ba tasaka hijab dinta kowani sallaman kirki batayi wa aydarh ba tafice daga dakin sai daya matso kusa da ita gab kaman wanda zai fado kanta still kanta nakasa ko motsi batayi ba his voice sounds very serious yace I will show you nine babba and nine mijin har tadago zata gaya masa magana taga ya juya walking very majestic har wani bouncing yake ga tabarakallah kaman ma kara tsawo da kwari yayi bayansa tabi da harara yana fita tafashe da kuka tana wargo pillows din gadon kasa Wallahi tsaban bakin cikin sa data sha yau sai taji ma babu inda ke mata ciwo so take kawai asallameta ta wuce gida let her feel herself tana son tazama alone “ummi tace da dai anduba itama yarinyar fatima tunda shi zaman aure baa dole so kawai ku qyale mun yarinya tunda tace batayin auran kuma “inaga kwara a rabu da ita kawai zai fi oum takalli rufaidarh kafin tace auntie asiya yarinta ce fa kuma dan dai tana kan dokin zuciya ayi hakuri kawai tunda abban yasauko idan kwanankin hutunsa sun kare yadauke matarsa kawai su tafi ummi ta girgiza kai tace inaga abar maganar nan kawai tafada tanayin gaba daga oum har rufaidarh bayanta suka bi da kallo kafin oum tasauke wani ajiyan zuciya underneath her breath tace uktiee kinga wani sabon abun kuma yanzu ita auntie asiya babu yanda zaayi tabar bayan aydarh duk dana son itama she is not happy with decisions dinnan she is just trying to be okay amma babu komai zanyi magana da yah ibrahim din dashi kansa Abdoolmalik din rufaidarh ta jinjina kai tace gaskia dai uktiee ina ga shi zaifi amma maganar raba aure babu cus aydarh tasamu mijin one in trillion kaf naija kai kaf dunia nan uktiee shine kawai irin mijin da idan aka ba baby baa cuceta ba shine perfect combo dinta oum ta girgiza kai tace in sha Allah uktiee komai zai zo karshe tirka tirkar da akasha nakusa 22 years da yarda Allah cikin kwana biyu komai zai wuce rufaidarh tace Allah shi yarda uktiee “oum tace Ameen suma juyawa sukayi suka bi bayanta,a bakin kofan dakin ummi taga Maryam tsaye kafin ma tayi mata magana sai ga malik yafito yana kallon ummi,ahankali Yace ummi sai dasafe tace Allah yabamu alkhairi “tana shiga dakin takarasa gaban gadon dasauri har sai da gabanta yafadi a rude take tambayar aydarh abunda yasameta “tace baby jikin ne?aydarh ta girgiza kai tace shi Abdool din yayi miki wani abun?nan ma ta girgiza kai ummi tazauna tace inalilahi waina illahil rajiun baby kagaya mun miya faru kinji aydarh tashare hawayen ta murya very slow irin na shagwababin rich kids dinnan tace ummi nagaji da zama anan ayi discharging dinmu please ummi tayi shiru kafin tace are you sure is the only problem baby? Aydarh ta gyada kai tace erh “ummi tace wipe off your tears kinji baby in sha Allah yanzu zan saka a sallame mu shiknn aydarh tagyada kai kaman yar baby ummi tayi murmushi daga oum har rufaidarh suna tsaye jikin kofa suna kallon ikon Allah” ummi na juyowa suka hada ido dasu kowa yayi murmushi oum tace tau bara mu zauna idan yanzu zaayi discharging din naku sai muyi dropping dinku gida basai kun tado yayan ba mijin ma naga yatafi aie yanzu ummi tace da kau mungode bara naje wajan dr nasan hajiya nacan ma oum tace hajajju ikon Allah na lura ai tana ji da dr din ummi tace ahhh bana wasa ba fa sosai take ji da ita “zama sukayi ummi tafita rufaidarh na kallon aydarh tace kina jina?aydarh ta gyada kai tace maganar kice a raba aure kar naji kar nagani ko dawasa baby girl kowa dakika gani yana son yayi aure ni kaina against my wish nake zama haka babu aure amma ko yanzu miji yazo aurena zanyi “babu wanda ke son yayi aure yafito ball eke yar yarinya dake kuma mijinki loves you beyond imagination haka ma both his mother father and his sisters duk suna sonki kuma dan uwanki ne he is your elder brother tau kiyi hakuri ki koma ita kanta mamarsa bata son ace tayi rashin aldaci ne amma Wallahi duk wani son dazatayi miki saboda yaronta ne hope I made my self very cleared ita dai aydarh tayi shiru batace komai ba rufaidarh tace idan kuka je can gidansu tunda yanzu dare ne gobe kisaka adawo dake gida ki cigaba da zama kafin ku koma akwai mai gyaran dana ke and kizo ko saboda Abbanki “oum najin bayanin da rufaidarh duk kewa aydarh tayi shiru kaman bata wurin don itama hakan yayi mata “Dr raudarh tagama duk wasu rubuce rubucen da zatayi tamikawa ummi kafin tace ta cigaba da sit bath din har jikinta yazama daidai daidai kar ayi wasa aunt please ummi tace in sha Allahu dr “sauran magungunan dasuka dace dr raudarh tayi prescribing tace aje can pharmacy a karba “ummi tayiwa dr raudarh godiya kaf bill din malik yayi settling sai ma ciko da zaa basu ,Bayan ummi ta dawo daga pharmacy hannunta rike da ledan sauran maganin ta shigo dakin cleaners din asibitin suka kwashe masu kayan su suka saka a booth din motar oum tafiddo sabon kudi daga jikkanta tabasu har wajan mota dr raudarh tayi musu rakiya aydarh na jikin ummi suka shiga motar rufaidarh tashiga gaba sai oum ta zauna gefen aydarh suna jiran hajajju dasuke sallama da dr raudarh ita dai dr kaman zatayi kuka saboda tafiyan hajajjun “ hajajju tace kinga karki damu goben dai kizo gidan kaman yanda nace miki in sha Allah babu abunda zai gagara kinji ni? Dr tagyada kai tace tau shknn hajiya Allah yatsare har hajajju tayi gaba sai kuma tadawo tace shin ramda kodai telan nan dan iska ne duk mutanan adamawa
Chapter 119 · 0% Book details