← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 129 OF 197

Sashe 129

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ke bata ma “ duk dashi kawai keyi duk kunya tahana ta sakat sai kawan dakai take,dakyar tasamu yawuce gidan ahakan ma “Wallahi har yanzu baza tace tana son komawa ba kawai tasani Washington baki daya Saboda linda bata so ko tuno abunda yafaru saboda yanda zuciyanta ke bugawa kaman zata fito ‘bayan tagama duk wani abunda take kafin takwanta wayanta yafara ringing shine ke kiranta haka nan taji bazata dauka ba “taki dauka kiran tashare shi takashe wayan ta kwanta “daasuba ma saida yakirata ta dauka ahankali tace ina kwana bai amsa bay ace bazaki je airport din ba “tawara ido tace amma sir yah mariam will not be happy “yace whatever tayi shiru tace please yace I say no and no means no hope am cleared tayi shiru yace hello tace yes kafin tawashe wayan dr ibrahim yace miyasa ka hanata?malik dafitowan su masallaci kenan yace zanje can islamiyan daake ginawa ummi ne engineer abokina na ne inason muje da abby muyi settling komai kasan jibi zankoma kuma sai munyi half of the year kafin nasake dawowa dr ibrahim yayi murmushi yace kishi kenan yasa kahanata fita?malik yayi murmushi yana jan gemun sa baice komai ba, Maryam dake kallon aydarh bayan sunyi sallama tace wai auntie dagaske bazaki je ba? Aydarh tayi murmushi tace I wished you all the best yah mariam kafin tabasu side hug ita da halime maryam tace mungode auntie Allah yakaiku lapia yakawo yara nagari, aydarh tayi kasa da kai batace komai ba halime tace we will surely miss you auntie zamu dinga vedio call ai ko?? Aydarh tace in sha Allah duk sai taji babu dadi Wallahi tasaba dasu oum tabasu Expensive Abayas da perfume sai shoes masu kyau kafin taba kowa bundle biyu na 1 1k inji abba sosai sukayi godiya kafin dr ibrahim yayi driving dinsu zuwa airport daga hajajju sai aysha kawai suka rakasu suna zuwa airport din suka hadu da guidance din da malik yanema musu wanda lecturer ne a can shi da wife dinsa “ . Malik yasake cewa hello nan ma tayi shiru yace kinyi fushi ne kaman tana jira tafashe masa dawani dan iskan kuka dasai daya samu kujera ya zauna yana kiran sunayen Allah dari ba daya “tace ni banda freedom kenan ance bazanyi school ba kuma fita ma yanzu bazaa barni ba tasake. Tasake fashe masa da kuka kaiiiiii baisan ma yanda zai fada mata ba yah rabbil alameen!muryar sa yayi wani kasa saboda har ga Allah yarinyar nan maybe zautar sa zatayi whatttttttt yace kina so nafadi ne mamana? Aydarh tayi shiru tana sauraron sa jin muryarsa yayi wani kala as if bashida lapia “cikin kuka tone voice dinta can kasa tace are you sick “dasauri yace more than sick cuddle bug!ahankali tasake cewa where have you been kuma tun safe and baka da lapia “ana sanyi fa sir,malik yace yanzu zan dawo tayi shiru batace komai ba “yace prepared something special for me nayi breakfast tayi shiru kafin tace hadda coffee yagyada kai ahankali yace yes “tace alright yace zaki kawomun gida if you are done kona zo na karba ne?tayi shiru kafin tace kazo yace ohk love yafada yana kashe wayan “it tooks her of to 15 minutes kafin tamike daga kan gadon tadauki hijab dinta tadaura kan plain sleeping dress dinta ‘tafita zuwa kitchen din dake nan upstairs wanda bawani cika amfani akayi dashi ba oum da rufaidarh kawai kema abba girki a wajan “tana shiga ta tsaya tanayin kasa da kai daga oum har rufaidarh sai kallonta suke ko kiftawa babu gently takarasa gabansu tace sannu da aiki oum “oum tace yawwa miyasa bakije airport raka su ba?tayi kasa da kanta rufaidarh tadinga kallonta tace kinyi shiru tana tambayar ki ta dan dago takalli rufaidarh “kafin tadauke kanta ahankali tace yace ah’ah,oum da rufaidarh suka hada ido kafin duk su kalleta duk da sun fahimce abunda take nufi amma rufaidarh nason tafade sa in a right way ta tsani kunyar nan datayi ma aydarh yawa wannan ai cutar kaine “ahhh ahankali rufaidarh tace waye yace aa din?Aydarh ta dan ja baya tana kawar dakai tace yayansu “oum tadauke kai tana wani murmushi yarinyar bazata taba chanza training din da babanta yayi mata ba komai sai tayi yarinta rufaidarh na murmushi tace ohh mijinki kenan?aydarh tayi shiru tana turo baki,rufaidarh tayi mata wani kallo kafin tace ungo nan dan gidan “shi aie baki tura masa bakin ba sai ni dakika raina ko “Aydarh tawara ido tayi kasa da kaii kawai,oum tace breakfast din yana dining abbanki zai ci roasted fish shine muke hada masa “Aydarh ta girgiza kai tace nasha tea dazu aie “oum takalleta tace so yau haka nan kika shigo kitchen din sama kenan?batace komai ba tacigaba dawasa da fingers dinta oum tajuya tafita zata sa maids su kawo mata a abu a saman “dasauri aydarh tamatsa kusa da rufaidarh ta rage muryanta tace mom shine fa yace zai ci abinci Allah babu ruwana rufaidarh ta dinga kallonta don bata fahimta bat ace ai bangane ba baby? Aydarh tace wai nayi masa breakfast sai sannan rufaidarh tagane tayi yar dariya tace tau shine mi?ai kinsan favorite dinsa keyi masa kawa isai kikai masa can gidan ‘aydarh tadauke kai tace noo zai zo sai yakarba,rufaidarh tace tau kifara manah kikayi tsaye ni yanzu haka uktiee nake jira tagama zasuje guesthouse ne akwai client dinta dasuka zo daga chadi zasu sauka can aydarh ta gyada kai har rufaidarh zata fita tadawo tace kina jina nayi miki order kaya daga can kasarmu “open your ears kiji ni very cleared kinaji idan kikace zaki watsar da kayan nan wannan mijin naki kullun sai ya sumar dake ne idan yazo wajan sex don kiji wannan yanda yayi miki a first night dinku bakomai ba tunda halittar shi hakane maganin nan shine kawai zaiyi helping dinki a wajan yajima baiyi aure ba kuma bashi da lafiya daman so Wallahi kikayi wasa da maganin nan zaki ji a jikinki ne ni kudin dana zuba nasiya bazai zama mun damuwa ba ahtau! Wallahi aydarh idonta har yakawo ruwa dasauri ta rike rufaidarh kaman zata fashe da kuka tace mom dan Allah k ice yatafi yanzu idan yaso after a month ko two to three months sai na bisa “dan Allah tafada tana fashewa da kuka rufaidarh tasaki baki tana kallonta taga alamar fada bazaiyi mata ba kawai lallashinta zatayi tunda tasan oum bawani lallashin yarinyar nan zatayi ba “rufaidarh tajawo ta jikinta suka zauna kan wani restaurants long chair dakenan kitchen din irin na abroad “ gently rufaidarh tace kinaji ni baby girl shi aure haka yake kowa hakuri yake kinji na ko hakuri zakiyi kawai ku koma mijinki yana sonki sosai ba wai son wasa ba irin deep love dinnan yake miki he is mad on you he is crazy for your love “kawai yarinta ne da rashin wayau wanda cutarki akayi Allah yasani dagani har uktiee babu mai laifi sai abbanki yahana abarki kisan komai na rayuwa babu abunda kika sani banda fathers love fashion saiduk wani pance pance rayuwa “ amma yanzu kinga malik changes you yana sonki yana miki irin son dasai yakusa kashe babanki kan mamanki “ idan tarihi kikeso ya maimaita kansa bismillah “aydarh dai tayi shiru she is still crying “she is not happy she is not sad kawai dai gatanan batasan yanayin daza tace tana ciki ba amma duk fargaba da takura takeji a komawar su har yanzu bata son tafiyar su wanda kuma idan suna tare batajin hakan “rufaidarh underneath her breath tace ki tashi ki daura masa girkin anjima sai kije salon yakaiki wipe off your tears kar mamanki tadawo taganki haka kinaji na share hawayen tayi tass kafin tawanke fuskar ta “ can sai ga oum tadawo aydarh nata hada sandwich ‘ oum tadinga kallonta wai yau aydarh ce da kanta take girki !!bata taba tunanin kwana kusa zatayi achieving abunda take so ba malik yagama mata komai na rayuwa ya cika mata burinta Alhamdulilah! Itace wai aydarhta ke girki .Bayan tagama masa lafiyayan sandwich sai chicken kurss tayi making masa coffe exactly irin wanda ake wa abby cikin Expensive warmer kanana masu azaban kyau ta zuba kafin tadauki flasks dinsu tazuba coffe tadauka takai dining dake nan corridor din sama ta jera su“tana shiga dakinta tawuce closeted tacire kayan ta daura towel tawuce toilet wanka tayi “ ta dinga bude sauran maganin da rufaidarh ke bata wanda basu kare bad uk sun chanza mata jiki baki daya wani kala take ji a jikinta “dakyar tasha tawuce tadauko cream dinta yanda take shafa ma jikinta kaman kwai kaman bata son shafawar “tsab ta shirya cikin doguwan riga atampha vilisco Orange and yellow barakallah!!parking gashinta tayi kasan keya “kafin ta daura kallabin tafito da gashin takasan keya powder tashafa da lipsticks sai kajal dan asalin sudan “ tayi kyau irin kyau din nan bana wasa ba yah Allahu “tsarki yatabatta ga ubangiji dayayi wannan halittar “ wani embodiry veil ta dauko yellow ta yafa “bawani Babba bane sosai tunda aka dinka kayan bata saka su ba sai yau” yarinyar tayi kaman tamanta da fadan da rufaidarh tayi mata nashafa perfume haka tasha tadauki wani dubai shoe half cover ne black sunyi ma kafan kyau sosai har yanzu akwai sauran jan lallanta dabai karasa fita ba “ wayanta ta dauka tana tunanin yazata da abincin sa ma “kuma gashi oum tace taje ta wunin ma ummi tunda gobe zasu wuce kuma itama tana son zama wajan ummin duk da Wallahi kunyarta take ji kawai tayi deciding idan taje zata kirasa ta fada masa inda abinci yake “Wallahi tunda tafito yake kallonta daga inda yake zaune parlor kasa yake hango ta daga stairs “babu kowa parlor sai shi kadai “white T-shirt ce kal jikinsa sai black jeans da Expensive sneakers black suma both his luxury watch da kuma diamond ring dinta are black and silver sai shade dinsa ma bakine wanda yayi kaman sunglasses “sumannan tasha gyara kaman balarabe “karasa saukowa tayi cikin parlor a jikinta take jin kaifin idonsa kanta duk tacikin glasses yake kallonta, takaraso yazare glasses din yace ina zakije ahaka “zama tayi gently tace ina kwana?bai amsata bay ace ehen inaji “tace zanje wajan
Chapter 129 · 0% Book details