Sashe 149
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bed bayaji baya gani “girgiza masa kai tayi tace bazanje ba “yace tau sannu mi kike ji yanzu tace aie yabari ma “tasa hannu tana goge fuskanta ta tashi tana kallonsa shima ita yake kallo kafin ita tayi kasa da kai tana tura mashi baki “tace to ni muje zanci abincin yanzu yayi murmushi kawai yana girgiza kai baisan when babe dinsa zata daina behaving kaman yar baby idan akaga wata rana ya zare definitely son aydarh ya zarar dashi Wallahi he really badly loves everything nata komai nata yayi masa hundred percent the kunya the shagwaba the miskilanci the beauryyyyyy god “the neatness the calmness kai Wallahi komai na rayuwarta yayi masa babu abunda ke bashi mamaki kalan ganin duk yarda ta taso da yanda aka cuceta aka ki barin tasan komai na rayuwa apart from western studie gata kudi “amma tasan hakkinsa tana mugun valuing dinsa kuma tanajin maganar sa yarinyar she real definition of wife material Allahu shiyasa kullun wutar sonta ke ruruwa a ransa “(indeed “kunsan yanda kunya da shagwaba ke saka ayi winning zuciyar namiji shi kunya zaya saka yasan yes kina da kamon kai and kinsan kanki matsayin ki na diya mace “and then shagwaba wayyo Allah shi namiji har kullun yafi son kwanciyar hankali ko abu kike so wajan miji idan kina masa shagwaba warabul ka’abah sai yafi yi miki cus ina amfanin tijara kaman wasu zaman tashi shi fa duk abunda arziki bayi ba there is no way da tsiya zatayi shi ahtau “abunda kuma hakuri baiyi ba rashinsa bayayi “those of you wasu few a cikinku cus basu kai five ba dake complain aie aydarh tacika kunya aydarh kaza kaza idan baki karanta mun novel daga farko ba don Allah kidaina mun maganar kaza kaza ku karanta daga farko zaku fahimce yanda labarin ya kusan fact “yanzu wannan likitan ta labarina ku duba ku ga fadin I love you ne kawai amma har sai data dukar dakai tasa hannu a fuska don kunya kuma duk cikin salo ne na kwace miji ki zauna nan ke kaman dai wata abu “bakya shagwaba da kunya) yace Alright tashi let’s orders something very special tarage murya tace sir yace cuddle bug ta marairaice tace please muje ta dayan side din tafada tana nuna masa da hannu cus main side din mata ne kusan su six suna order abinci yayi murmushi yagane dalilin amma sai dayace amma miyasa tabata fuska tana turo baki tace kuma fa can din kaga duk matane ba?yabude hannu yace ni banma lura ba tayi masa wani kallo kafin tayi saurin dauke ido tace yanzu na nuna maka aie ganin yaran suna juyowa kai tasa hannunta ana shi tanufi dayan side din a ransa yake fadin data san duk duniya bayan ummi itace second female daya dauka a mace dabatayi masa zancan was uba yarinyar dai nada mugun kishi “basu sha rada bakam cikinsu babu wacce bata sha jinin jikinta ba saboda kallon malik da aydarh “kaman irin sun samu television dinnan aydarh kam tasake hade rai tana rike sa sosai kaman zai gudu shi Ko kallo ma basu ishe shi ba cus yanda yakeyi kaman babu wani mai rai a wajan suna isa waiter ya tarbe su malik ya gyara shade din idonsa yana sake saka ta a gefen sa aydarh ma nada tsawo daidai misali amma kwata kwata bata wuce kasan shoulder dinsa ba “ yace mi zaki ci tayi sauri kafin tayi wani kala da fuska taga kai tana kallonsa kafin tace curry soup yayi sai white spaghetti “yace ohk ma’am what of meat beef or chicken tace masa bana so shima malik kalan abunda tace yace zaya ci “ kafin yace a vip zaa kai musu “vip suka shiga wurin har yagaji da kyau babu kowa a wurin sai disco light kala kala ga waka kadan na tashi a speakers din dake wurin wani waka kaman na yan Jordan “wakan yayi dadi sosai yakamata tazauna kafin cike dasu yana kallonta yace sannu ta gyada masa kai yace ki daure k ici abincin har yanzu you are weak yarinya “ta gyada masa kai waiter ne yashigo yaturo abincin a serving table ga tin drinks kala da iri duk yajera musu kafin yajuya “Aydarh tace sir yau zan sha popsicle din “yayi shiru kafin yace amma mamana kaman tana jira tace to ni Allah bara kacemun no ba idan kuma kasan yaranka zasu hanani shan wani abu you should better collect your babies kasan bana son damuwa yanda take magana kaii kaman yahadiye ta yahuta kaman yacinye yarinyar nan yasamu sauki a azuciyar sa (ikon sai Allah jewel 😂) yace ba no zance ba mamana babu kyau fa mace mai ciki tana shan abun sanyi it will affect the baby and secondly you are asmathic patient gashi ana sanyi yanzu kinsan ko babu cikin nan bakya shan abun sanyi balle yanzu illa biyu zakiyi wa kanki so kinsan bana son gardama “kiyi hakuri ranar ma kawai babu yanda zanyi ne shiyasa “gently ta gyada masa kai ‘yayi shiru kawai baice komai ba ganin kaman yayi fushi ta marairaice voice tace Brose yace wife tace are you angry?yagirgiza kai tace am sorry dan Allah Ai nace to “yayi murmushi yakama hannunta yace Allah yayi miki albarka Allah yarabaki dasu lafiya in sha Allah twins duk da bata son kiran yanbiyun nan dayake “ahaka tadaure tace yashaullah “ spoon yasaka yafara feeding dinta abinci idan yabata shima sai yace sosai taci abinci Wallahi mamaki yakamasa itace taci abinci mai yawa haka addua kawai yake abincin yazauna a cikin kuma tacigaba da ci kullun kaman yawan haka Allah Ameen saida abincin yakusa karewa kafin tace takoshi duk da haka taci kuma yaji dadi bana wasa ba multi fruits juice yabude yabata “shikam energy drink din yasha kafin yawarwari tissue duk yagoge musu baki “ yakalli ta yayi yar dariya kallonsa take taji dariyan na miye? Ahankali yace kinyi kyau buh kinfada shima rashin cin abinci ne amma nan yasake girma yafada yana nuna mata boobs dinta “dasauri ta dauke kai tace sirrrrrrr yace ba wasa ba tace mutafi “yace babu inda zamuje muna nan tace eyyerh kaga akwai abunda zamuyi da mom gobe wanda zatayi manah lalle zatazo then yamma muje salon kaga we have to finished with all the preparations today yayi shiru kafin yace yanzu gurl duk da baki da lafiya bara ki zauna ba most you stress your self and the babies tayi shiru kafin tace auran mom ne fa Doctor dole nadaure ko da banda lapia yace it’s alright waye wanda zayayi lallan tace she is from sudan “malik yawara ido yace kice yar kasar su ce tace ma aie yar kasan mu ce yayi wani kala da fuska yace eyyerh cuddle bug banda da dai kalan yan kasa kene yar sudan din? Su oum dai yan sudan ne kekam yar Nigeria ce tace erh naji bakomai ahaka kuma ka mutu a kaina ba “Wallahi bakaramin dariya tabasa ba yadinga dariya yarinyar nan yaushe taji hausa har haka “waye ya mutu a kanta “yace waya fada miki na mutu a kanki tayi masa wani harara dayasa heart dinsa yafara melting yah rabb!ahankali tace your actions shows everything kuma kayi mun musu ya girgiza kai yace ni na isa muje tau tamike takamo hannunsa “suka fita kudin yabiya kafin su shiga shop rite din dake kusa da restaurant din “yasiyan mata chocolate da fries dayawa kafin sufito su dau hanyar gida sai yamma sosai suka dawo time din su dr ibrahim sun jima da dawowa gidansu yakaita kafin yashigo gida duk suna zaune parlor hibba da halime ne kawai a dining zaune suna shan oat ummi kuma bata nan sunje salon ita da dr hafsa da rabiah tun yau zasuyi sa saboda idan akace kowa sai gobe hidiman yawa zatayi ma kowa “dr ibrahim yace miji ga aseeyarh ango ga aydarh kuma baban unborn twins in sha Allah “ I salute you free “ malik yayi murmushi yace yes my guy namaka kyautan zuciyan hibba da kewayansa baki daya “kafin malik yasa hannu aljihu yafito dasauran cash dinsa yamikawa dr ibrahim din baki daya karba yayi kafin shima yafito danashi yabawa malik “kowa yama kowa kyautan kirari kenan Wallahi abun nasu dole ya birge kowa kaiiii “dariya duk sukayi kowa na parlor ma haka hibba dai murmushi take tana girgiza kai abunda basu sani ba shine tunda suka fara maryam ke musu vedio “ kafin malik yace hutu fa bai ganmu ba tashi zakayi flight din baqin remains 20mins yayi landing airport zamuje mujira su daga can munyi magana da Abba gidajen dazasu sauka duk a can GRA suke dr ibrahim yace ohk yallabai muje koh?sallama sukayi musu kowa yamusu Allah yatsare suna fita maryam tace yesssss addah nayi musu vedio fa aysha tace dan Allah fa halime tace dan Allah baby sis drop it to me hibba ma tace haka maryam tace noo sai na fara nunawa auntie aydarh first followed by you guys “ aysha tace wai maryam bazaki barta suyi hidiman gabansu ba kije ki dinga matsa mata bikin nan fa nasu ne “maryam tace tau addah drop duk tayi musu sai ga sallaman baba da inna sai hajajju daga baya tana waya da abby daga gidan Abba suke yanzu din aysha tayi musu sannu dazuwa sauran ma duk sukayi musu “inna tace wuuu bara dai nazauna amma yau naga ruwan lefe masha Allahu “ kaman zaa bude shago aysha tace kai haba inna Allah yasa alkhairi “baba tace Ameen Ameen “hajajju tagama wayan tace ina audul din? Maryam tace sun fita shida yah ibrahim hajajju tace yanzu fa suka dawo shida matar kuma sun sake fita aysha tace ehh zasu dauko baki ne hajajju tayi shiru kafin tace tau mu dakika dauki dinki kika ba kawarki har yau fa bata kawo manah muyi magana ace bama son a zauna lafiya “ aysha tace idan kikayi hakuri ma gobe zata kawo muku “hajajju tace ko dana ji ai baba tace Allah yakaimu goben lafiya aysha tace Ameen. Baki daya oum tazama busy duk waennan classy mamas din na Abuja kaduna sun iso business partners dinta na outside countries ma sun iso da few families dinsu nacan