Sashe 105
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da yar uwarta wanda tunda ta taso bata tabasa mun this chance ba,jin haka yasa ummi yin saurin karasowa kusa dasu saboda sai yanzu ma Wallahi ta lura da ita “kallon aydarh ummi keyi ko kiftawa babu tana matukar masifan son yarinyar tana jinta a ranta kaman su aysha ko ya mafi son dake masu aysha Wallahi “ahankali tasa hannu takamo hannun aydarh taji zafin jikin nata sosai “dasauri aydarh tayi kokarin dugawa ta gaishe da ummi amma azaban dataji sai taji daman bata zo duniya ba duk da ummi bawai ta fahimta ba tayi saurin riko aydarh tana girgiza mata kai “daurewa aydarh tayi tace in…a…wu.ni…um..mi “ummi bata amsa ba ta rike aydarh kawai suka fara tafiya duk step daya da takeyi har cikin ransa yake ji duk abun nan wllh hankalinsa na kanta babu yanda zaiyi ne amma da asibiti kawai yafara kai ta “itama aydarh bakaramin namijin kokari tayi ba har suka karasa daki ita da ummi maryam ta biyo su baya halime da aysha dai na biye da malik dayaje ya durkusa gaban abby suma duk suka durkusa amma har cikin ransu suke jin aydarh da sun tuno matar yayansu ce sai wani dadi yadinga rotating a zuciyar su,suna shiga dakin ummi ta taimaka mata ta kwanta kan gado kafin ta kalleta for few seconds ummi ba yarinya bace saboda har karatun midwive ma tafara kafin ta bari,tafahimce komai mamaki ne yaki barin zuciyanta duk tsawon shekara dayan nan sai yanzu yakarbi budurcinta?a yarda tasan malik tasan rashin lafiyar sa tayi tunanin kaman yanzu angama komai tayi addua ta gode Allah da yasake wanke yaronta daga zargi Ko lokacin dan babu yanda zatayi ne amma ko ana kasheta bazata taba yarda malik yayi abunda aka ce ya aikata ba “murmushi tayi kadan tasan da manufa malik ya taho da yarinyar nan haka saboda yasake wanke su daga zargi ubangiji Allah yasa mahaifinta yabar wannan auran shine abunda ummi kawai ke fata saboda yanda ta lura kaman rayuwar malik din ta chanza yazama wani babban mutun masha Allah “ta kalli maryam tace bani wuri maryam tace ummi ko na dauko paracetamol ne naga kaman tana fever “ummi tace erh kawo mun daruwa kafin je kitchen ki daura mun ruwan zafi “maryam tace tau ummi “tafita dasauri,bayan autarh ta fita ummi takama hannun aydarh da idonta ke lumshe gabanta nata faduwa ahankali ummi tace tun yaushe baki da lapia? Aydarh ta sake rufe idonta kafin ahankali muryanta cike da girmamawa a dishe tace jiya “ummi tayi shiru kafin tace asibiti kukaje ko shi ya dubaki a gida? Aydarh kunya zata kasheta badai ummi ta fahimce komai ba wayyo Allah hawaye sharr suka sake zubo mata ta girgiza kai kadan batace komai ba ummi tayi shiru itama tausan yarinyar taji bana wasa ba Wallahi dagani tasha wahala ahannunsa tasan halin malik tasan yanayin larurin sa dole ta wahala gashi ba lallai ma tasha wani magani ba kafin yaje kusa da ita tunda a can babu wani wanda ke gareta sai shi sai Allah kuma daga shi har ita ba lallai bane su san dawani maganin mata “ganin yarda take tafiya kawai yasa ummi tunanin ma ya riga yayi mata duk abunda yadace tunda tasan sa da tausayi “mikewa tayi ahankali takalli aydarh for few seconds kafin tajuya ta fita yarinya takai mace barakallah tana da kyau tunda biyu yahade mata uwarta balarabiya ubanta kuma fulanin usuli “kallo daya zakayi ma yarinya kaga tsantsar kamun kai dakuma nutsuwa tareda ita irin yaran nan marar sa girman kai da shegen surutu “bakaramin godiya take ma Allah ba a duk lokacin da tuna malik yanada yarinyar a matsayin mata duk da basu zauna tare ba,tana fita taga abby da malik sai halime da aysha hadda Maryam sun hade waje daya duk sun rungume abby din kallonsu take baki bude watau ya yafe ma yaronsa kenan dauke kai tayi daga kallonsu ta wuce kitchen sharp sharp ta daura jallof din taliyan hausa ‘tasan malik naso da kuma batayi niyyar dafawa dashi ba aydarh kawai zatayi ma wa amma takasa kawai ta daura musu locus beans ta dauko mai kyau wacce aka kawo mata daga kauye sai manya fresh attarugu da pepper masu kyau ta wanke ta jajjaga ta zuba pure groundnut oil “ta yanka onion tasaka tabare maggi tasaka kafin ta rufe ta sauke ruwan zafin tasaka pure zuma mai kyau a ciki da cloves and ginger Lipton “ ta motsa tafito zuwa yanzu su aysha suna zaune gefe malik kuma na kwance jikin babansa “hankalinsa na kanta amma yanda yaga ummi nayi masa yasa shi kama kansa “kallonsu ta sakeyi suma duk suka kalleta tayi shigewanta “dakin ta ajiye cup din shayin zuman hannunta “kafin ta saka pillow ta gefe da gefen aydarh kafin tasa hannu ta zare mata veil din kanta tabarta da inner cap din murmushi ummi tayi jikin kamshin aydarh tun farkon zuwanta gidan ummi tayi experiencing kamshin kamata tayi tace tashi ki sha shayin zai taimaka maki “ahankali aydarh tace zan sha anjima “ummi tace aa asiya daure ki tashi kinji daurewa ake sannu kinji aydarh ta gyada masifan kunyan ummi take kaman kasa tabude tashige shknn ummi tasan abunda sir yayi mata ita kam tabani!kokarin mikewa take amma ta kasa batayi niyyar kuka ba amma kawai tafashe da kuka kasa kasa azaban yayi yawa zafin ya isheta Allah ummi takama ta dasauri duk sai taji ta damu kodai yaron nan yaji ma yarinyar nan ciwo wai taga yanayinta is very worst she looks very pale Allah ummi tayi kasa da murya tace ko dai zakiyi wanka asiya aydarh tace ah’ah sanyi nake ji ummi tace sannu “Aydarh tayi shiru kawai ummi tace kunje asibiti ne???aydarh tace ah’ah ummi tace shi ya duba kine ?aydarh ta gyada kai kawai ummi ta lura zafin ciwo ne take ji da kuma kunya zama tayi kusa da aydarh kafin tasa hannu tajawo ta ahankali cike da lallashi “Aydarh ji tayi she feels very safe a jikin ummi “sai ta dinga tunuwa da moment dinsu da oum dakuma auntie rufaidarh she surely missed her family ji take kaman ta bude ido taganta cikinsu yanzu tayi lamo jikin ummi tana saukan da numfashin ahankali ita ummi sai taji kaman malik din ne ta rike har cikin ranta takejin aydarh cup din ta dauko tadinga bata shayin kadan kadan yanda ummi ke feeding dinta cike da so da lallashi Wallahi yasa aydarh shanye shayin tass kafin ummi takomar da ita kwance “tana shafa kanta “ummi ta fita rike da kofin shayin a hannu, labari kawai sisters dinsa ke basa abby na rike dashi yahana sa zuwa wajan ummi yanzu sai ta huce zuwa anjima shima abbyn har ransa yake jin diyar dan uwan nasa so yake suyi magana amma yabar ma ummi ita ganin kaman son yarinyar yayi mata yawa “kitchen ummi tashiga ta sauke girkin lafiyayan taliyan hausan datayi musu ga chicken daya dahu luff wanda abby yasiyo musu jiya tacire bones din ta zuba a cikin lafiyayan flat ta daura fork “tafito ta wuce da plate din dakinta inda aydarh take shidai malik sai kallon ummin tasa yake ganin yanda tawani share sa duk da abby da sauran sisters dinsa sun karbesa saboda dayayi niyyar bawa abby hakuri abbyn ma rufe masa baki yayi yace anjima kadan zasuje inda maganan ya dace sai ayi a can am as far as now baya son wani magana bayan bayanin yanda rayuwarsu ta kasance lokacin da malik yagama ma abby bayanin tun daga farkon zuwansu kano har samun aikinsa da zuwansu adamawa a yau duk da yayi shorting stories din kaman abunda yashafi shi shida aydarh amma kama daga saukansu kano basu gida da dr ibrahim yayi samun masa aiki under alhaji musa da duk wani abubuwan alkhairin dasuka faru dashi a kano da su inna da zuwansa Washington dakuma matsayin sa a can sujjud kawai abby yayi yakai ten minutes yana jero adduar godiyan Allah su aysha tana amsawa malik farin ciki har bayayi bayani ba saboda tsaban dadin ganin yanda su abby suka ji,halime tace Alhamdulilah yayah ubangiji Allah yabada sa’a yayah daman base uni nake so abuja pleaseeeeee malik ya gyada kai kawai yana jan hancinta “Wallahi he really loved his sisters his sisters are his world yana son yaran nan Allah “duk abun nan hankalinsa na can wajan aydarh “ummi dake kitchen kaf taji labarin da malik ke basu tsayawa tayi kawai bayan kofan kitchen din tasa hannu tana rufe baki tafashe dawani irin kukan dadi Allah Alhamdulilah hakika bata da bakin yiwa Allah godiya ganin abunda bai fi shekara ba adduarta ta amsu abubuwa dayawa datake mafarki ya tabbata wai ABDOOLMALIK dinta ne keda aikin yi babba kaman wannan shine yazama cikaken Likita burinsa ya cika danata da kuma na abby basu da wani buri daya wuce zamowar malik likita Allahu akbar wasu hawaye suka sake wanke fuskan ummi malik ne keda mata yaronta ne yazama babban mutun haka “wanke fuskan tayi ta window kitchen din kafin ta dauko fura mai kyau sauran wanda ta ajiye ma abby ta dauko fresh kindirmon mai kyau na adamawa ta zuba dayawa tasaka madara sai honey a ciki tafasa block kadan ta zuba kafin ta fita dashi a hannu kan ummi kasa takira sunan aysha cike da respect cus sun samu cikaken tarbiyya “tace na’am ummi “ummi tacigaba da tafiyanta tace ki shiga akwai abinci ki ba wanda yadace “aysha tace tau ummi saboda ta fahimce abunda take nufi abby ma murmushi yayi yana girgiza kai yasan halin matar shi daza’a bude zuciyanta murna ce dankare amma miskilanci yahanata sakar masa fuska “shiga tayi dakin tasake zama kusa da aydarh kaman dazu haka ma yanzu ta dinga bata taliyan bata wani ci dayawa ba ta dauke kai ummi tace da kin daure kinci asiya saboda kisamu karfin jikinki kinji ko?aydarh ta goge hawayenta tace no koshi “ummi batace komai ba ta dauko cup din fura takafa ma aydarh a baki bata janye ba sai data tabbatar da ta koshi “ kafin tace tasa hannu tana gyara mata inda yabace kafin ta ciro paracetamol din tabata da ruwa so take taji ko tana drugs amma bata shirya magana dashi yanzu ba,maida ita tayi ta